A'a ana nufin kayi tayi, iya yin ka, kawai kayi ta yin salati, kaga zaka iya yi da baki kawai tunda baka da niyyar tsayawa a wata number, ko kuma kayi ta amfani da yatsun ka kana ta maimaitawa don samun ladan sunna ta tasbihi da yatsu. Allah ya sa mudace, Amin
@muhammadalmubaraknasir amen ya hayyu ya qayyumu Ina amfani da tazbi amma mafi amfanin sa a waje na shi ne don tunawa da wann ayoyin da suke magana akan yawaita salati, zikiri,
Annabi ya saukakamana domin idan da yayi deewa da zai zamamana wahala shiyasa yanayi mana kadan domin saukakamana Amman kuma baihanaba domin da ya dauka kwowa sai yadauka Don Allah Don annabi adaina Hana mutane tasbihi fiyeda dari100 domin mutane sunason hanyar sauki sai sauce baza su wuce dariba wannan kuma anyikuma bayar tasbihi
Nikam wei suna nufin mlm isah Ali ba mai ilimi ba ne To ko rantsuwa nayi ba zanyi kaffara ba a duk cikin izala yanzu babu tsaran mlm isah Ali pantami ta ko wanne fanni Hhhhhhhh shir mammu kawei ku rasa wanda za kuyiwa hassada sai naku
Allah shi karawa rayuwa albarka malam
Allah ya Kara Maka qarfin guiwa Mallam
Wazkur Allah kasiran
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
Masha Allah
Dan Allah meyeanfanin wannan maganar na tanshi
Masha-Allahu
Allah ya sa a fahimci juna ❤
Koubinciki dr idiris da fantami akouy wani Abou askanin sou
Na am mlm jazakallah bi khair
Ama Annabi (S A W) ya yi amfani da dabino
صلى الله علیه والسلام
❤ Allah ubangiji yasaka ❤0
Maa shaa Allah
Allah yasamudace
bai dace ba wlh Akira mutum maqaryaci akan sabanin fahimta
Tambayen itace yaya annabi saw yayi?allah yasa mudace
Wawa dolo
Anbaton Allah kadan siffa munahukai ta
AmmA kaima Allah yasheryeka kanazagin mutante
Gaskiya fisabillahi malam Idriss Anya babu da kake nufi
Gaskiya neh
Allah yasakama pantami, shuruma amsane amma a.....?
Allah ya saka da alkairi.mal 2:05
Yan izala ruwanku ku dauki carbi ruwanku ku bari, mu dai ba ma jiran fatawarku akai.
Up Sunnah
IDAN MANZAN ALLAH S A W yayi 100 ko 33 ni ko Kai ma haka zakayi ? MANZAN ALLAH S A W baya zunubi amma yayi 100 kai me zunubi kaima 100 zakayi ?
Makaryaci karyane
slm miyasa baku aikisai rabakawunan muslim
ALHAMDULILLAH
AMA MALLAN IDRIS IYEYEN SHI KAMA YASAN GAWBI YA MUSLUMI DAN UWA ZE RASU KO ALLAH YA GAFARTA MICHI
Toh malam idan nayima kaina alqawawrin kullum zanyi ma MANZAN ALLAH S A W salaty 1000 shin idan nayi da charbi shima DUK aikin yan subbune ?
Kai da izala makaryaci
Lamarindai akoi hassada aciki
Har da wazzakirinallaha kasiran ɗin ita ana nufin idan kayi zikiri 100 ya isa mlm??????
A'a
ana nufin kayi tayi, iya yin ka, kawai kayi ta yin salati, kaga zaka iya yi da baki kawai tunda baka da niyyar tsayawa a wata number, ko kuma kayi ta amfani da yatsun ka kana ta maimaitawa don samun ladan sunna ta tasbihi da yatsu.
Allah ya sa mudace, Amin
@muhammadalmubaraknasir amen ya hayyu ya qayyumu
Ina amfani da tazbi amma mafi amfanin sa a waje na shi ne don tunawa da wann ayoyin da suke magana akan yawaita salati, zikiri,
Gaskiya bansan Kai Wani irin mallami bane. menene ilmi ko abinda za'a koya a ilminka?
Annabi ya saukakamana domin idan da yayi deewa da zai zamamana wahala shiyasa yanayi mana kadan domin saukakamana Amman kuma baihanaba domin da ya dauka kwowa sai yadauka
Don Allah Don annabi adaina Hana mutane tasbihi fiyeda dari100 domin mutane sunason hanyar sauki sai sauce baza su wuce dariba wannan kuma anyikuma bayar tasbihi
Idiris makaryaci dan ixala
Nikam wei suna nufin mlm isah Ali ba mai ilimi ba ne
To ko rantsuwa nayi ba zanyi kaffara ba a duk cikin izala yanzu babu tsaran mlm isah Ali pantami ta ko wanne fanni
Hhhhhhhh shir mammu kawei ku rasa wanda za kuyiwa hassada sai naku
Mungodé malam
Mal da hanun dama kakirga kudin
Da duka biyun ya kirga, tunda kaga ai ba sunna bane
Wannan haka yake Malam
Toh ita Carbi Maki ne kejan ta ba hannu bane ???
Kafita harkansu dan Allah, Tsiraran Sonraine da Sonzuciya.
Auta