Amma karaatun da na ji bai yi muwaafaqa da taaken da a ka sanya wa bidiyon ba. Kwata-kwata ba wata munaasaba da Sheikh Kabiru Gombe ballantana Wa'azin sa a wajen auren 'yar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso. Bai kamaata ma su sanya bidiyo na ilmin musulunchi su yi irin yadda gama garin ma su sanya bidiyo a kafaafen sadarwa ke yi ba.
Assalamou alaykoum prof Ali Sani Pantami. Ni a Nijar Ikea nasaurare wa'asinka dadewa. Na so linkaro da ilmi amma ban Kaka ba. Allah YA kara karama da jinkiri kwanouka, Amine.
Dan uwa muyi masa uzuri duba da abinda yake trending da kuma muhimmanci sakon da yake so ya yada shi yasa ya biyo ta wannan sigar... Badon haka ba dayawa mutane bazasu bude abinba... ALLAH yasa mu dace
Don Allah Malam Pantami kada kuyi endorsing zuwansu Kabiru Gombe dinner. Halaltarda zuwansu dinner zai bada damar ayawaita irin wannan dinner a kasarmu.
Assalamu Alaikum Don Allah a riqa Rubuta Title na Ainihin gaskiyar abunda clip yake koyarwa bisa ga Amana. Wanda duk ke neman gaskiya zai saurara, ba sai anyi kokarin cin mutuncin wadansu ba Allah Ya saka maku bisa ga wannan tunatarwa mai matukar muhimmanci
Dan Allah ku daina misleading mutane da caption dinku. Sam abinda yayi magana daban da zancen dinner. Haba ba daidai bane sam. In anyi magana muce mu ahlus sunnah ne while blatantly lying.
Macha allah allah ya qara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤
جزاكم الله خيرا يا شيخنا الكريم
Prof Isah Ali Pantami my best , Allah ya qara daukaka Allahumma Ameen.
Amma karaatun da na ji bai yi muwaafaqa da taaken da a ka sanya wa bidiyon ba. Kwata-kwata ba wata munaasaba da Sheikh Kabiru Gombe ballantana Wa'azin sa a wajen auren 'yar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso. Bai kamaata ma su sanya bidiyo na ilmin musulunchi su yi irin yadda gama garin ma su sanya bidiyo a kafaafen sadarwa ke yi ba.
Ayi manah afuwan munyi Kus-Kure wajen Cutting ne.
❤ macaallah mubarak Allah ya biya malam ❤ haka ne fa❤
Allah Sarki Izala, Iya shegen da ku ke Wa bayin Allah ne yau ku ma yayan cikin ku ke Muku. Ai tukunna ma......
I pray Allah strengthen u the more
Allah yakarawa malam lafiya kune kuka rage mana allah yabaku nisan kwana
السلام عليكم ماشاء الله ربي يحفظكم الشيخ
Allah ya hadamu da Alheri my mentor wallahi inason ka saboda Allah (حياك اللة)
Mâcha allah malam wlh inajin dadi wà’azinkou
Macha wannan gaskiane malan allah ya qara lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤
Allah yaqarawa malam haquri da gidan. Aljanna
Wallahi gaskiya ne Malam kuma bakuwa yasan hakaba
Assalamou alaykoum prof Ali Sani Pantami. Ni a Nijar Ikea nasaurare wa'asinka dadewa. Na so linkaro da ilmi amma ban Kaka ba. Allah YA kara karama da jinkiri kwanouka, Amine.
حفظكم الله يا شيخ
Masha Allah ❤🎉
Allah ya kara lfy
Masha Allah
Ma Sha Allah
Malam ko maganar zuwa dinna baiyi ba kudai kuji tsran allah
Yan media dayawa shaidanune
Allah yasa su gane
Amma akwai matsala wallahi
Dan uwa muyi masa uzuri duba da abinda yake trending da kuma muhimmanci sakon da yake so ya yada shi yasa ya biyo ta wannan sigar... Badon haka ba dayawa mutane bazasu bude abinba...
ALLAH yasa mu dace
Macha Allah wanan gaskia ne malan
Alhamdu lillah Godiya ya Tabatha ga Allah
مشاالله تبارك الله
Gaskiyane mlm
Macha allah
لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم
allah yabiya
Kana tuka dawarwara fantami
Tirr
Malamai masu son zuciya, allah y shiryeka pantami
Don Allah miye son zuciya anan?
Don Allah Malam Pantami kada kuyi endorsing zuwansu Kabiru Gombe dinner. Halaltarda zuwansu dinner zai bada damar ayawaita irin wannan dinner a kasarmu.
Hahahaha prof. Dan iyama ya para raddi
Mal Allah ya saka ma da Alkhairi
👍
❤❤
Kuna tunanin karyar da kukeyi dai dai ne dan a kalli videos din ku ?
Up Sunnah
Assalamu Alaikum
Don Allah a riqa Rubuta Title na Ainihin gaskiyar abunda clip yake koyarwa bisa ga Amana. Wanda duk ke neman gaskiya zai saurara, ba sai anyi kokarin cin mutuncin wadansu ba
Allah Ya saka maku bisa ga wannan tunatarwa mai matukar muhimmanci
Dan Allah ku daina misleading mutane da caption dinku. Sam abinda yayi magana daban da zancen dinner. Haba ba daidai bane sam. In anyi magana muce mu ahlus sunnah ne while blatantly lying.
Mash Allah
Masha Allah
Masha Allah