Amfani Da Carbi 📿 Duk Wanda Yake Ganin Abinda Muka Fada Kus-Kure Ne - Yazo Mun Gayyace Shi A Zauna

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 24 гру 2024

КОМЕНТАРІ •

  • @sualaabubakarsadiq8058
    @sualaabubakarsadiq8058 Місяць тому +1

    Masha Allah may Almighty Allah increase your knowledge and bless you ❤❤❤.

  • @HarunaUsman-n5v
    @HarunaUsman-n5v Місяць тому +1

    Masha-allah, jadhakallahu bikhair ya sheikh 🙏

  • @AdoBayaro-g1v
    @AdoBayaro-g1v 27 днів тому +1

    May Almighty Allâh bless you abundantly

  • @MohamedHoussane-m9q
    @MohamedHoussane-m9q Місяць тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤ماشاء الله تبارك الرحمن❤ صلي الله عليه وسلم❤❤

  • @SurajoAbdu-fy1ys
    @SurajoAbdu-fy1ys 2 місяці тому +6

    Allahu Akbar Allah yakara ingantaccen ilimi na tsoron Allah

  • @salihubashir8034
    @salihubashir8034 2 місяці тому +3

    Kaji xancen gaskiya Allah yasawa da malam da gidan aljannah wlh mlm Kai Mai ilimine Kuma kana aeki da iliminka Allah yakara Maka Imani da hasken ilimi

  • @baabansu9243
    @baabansu9243 2 місяці тому +1

    May Allah keep blessing you, Shaikh you have an exemplary life for the ummah to follow.

  • @AlhusswiUsmanAlhusswiUsman
    @AlhusswiUsmanAlhusswiUsman Місяць тому +1

    اللهم صلِّ على محمد وعلى آل محمد كما صلِّيت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد المجيد

  • @SalmanAuwal-x5k
    @SalmanAuwal-x5k 2 місяці тому +4

    Allah ya taimakeka ya kareka, ita gaskiya Daman daci gareta, Daman nasan wasu en uwanmu en sunna dole su zageka

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 2 місяці тому +12

    Carbi fa da agogo da ake amfani dashi wajen ganin lokutan sallah duk daya ne domin annabi saw be yi amfani da carbi da kuma agogo ba

  • @YahayyaAlasan
    @YahayyaAlasan Місяць тому +1

    Allah ya kara lfy mlm

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 місяці тому +3

    Masha Allah ❤❤❤malam Fantami, fadama Yan sunna sunna gaskiya, mutanene masu Taurin Kai da Hassadar malam Zaure, da sunan sunna, ga kin gaskiya idan ba bangaren su kake ba. . Ba kacika musullmi ba Allah kayi mana Nisa da wahabiya. Duk masoyi. manzo n Allah ya e Amin❤

  • @MalamaSaratou
    @MalamaSaratou Місяць тому +1

    Kenan kana nufin duk malamanda sukace carbi bidiane Kenan kungiyancine da hassada yasa sukace hakan Kenan kaykaday kasan gaskiya kuma kafi kowwa ilimi kayi kaji tsoran Allah

  • @AnasKabir-d1b
    @AnasKabir-d1b 2 місяці тому +1

    Allah yasa mufahimta

  • @MohammedSanfi
    @MohammedSanfi Місяць тому +1

    Gakiya malam ali gantami❤️

  • @فاطمه-ذ1ك
    @فاطمه-ذ1ك 2 місяці тому +2

    Allah yakara lfy da sutura ameen wacthing from Saudia arabia

  • @adamugarbaadamu5250
    @adamugarbaadamu5250 Місяць тому +1

    Wallahi Duk Masu ƙalubalantar Malam wlh Basu kai Shi Tsantsar Ilimi ba, Duk yadda Malam yake haddace QUR'ANI Da numbobin ayoyin su Duk Cikin maluman Da Suke surutu Akan su wallahi Babu Wanda ya Isa ya kawo ayoyin Kowacce sura NUMBERS DIN SU

  • @ibrahimgarbamuhammad6292
    @ibrahimgarbamuhammad6292 2 місяці тому +1

    Allah yakyauta, Allah yashirya kayukanmu amin

  • @JAMILAZAKARIYYA-e2z
    @JAMILAZAKARIYYA-e2z 2 місяці тому +1

    Allahu Akbar, mutane mundinga adalci Mayyasa like ma malm irin wannan tsana Shin mlm Ba alkhairi ri bane acikimmuba ?kudinba fa irin su mukeso su yawaita fa ba Sai ya Mutu ace Allah sarkiba inku Bajwa sonship mu Muna sonship Allah ya state mana Shi ameen 🤲 yahayyu ya Qayyum

    • @jibrintumaka3478
      @jibrintumaka3478 2 місяці тому

      @@JAMILAZAKARIYYA-e2z I guess the book he referred to as "Dan kutayyib" is little to u also. Wallahul musta'an

  • @AbdulqadirMuhammad-ii5wp
    @AbdulqadirMuhammad-ii5wp 2 місяці тому +4

    Allah yayi albarka

  • @TahirouAbdoul-t8p
    @TahirouAbdoul-t8p Місяць тому +1

    Allah Akbar nagode sossay malam

  • @FAHADHamisu-y3u
    @FAHADHamisu-y3u 2 місяці тому +1

    May Almighty guide you protect you in your enemies

  • @JaafarMusa-s8x
    @JaafarMusa-s8x 2 місяці тому

    Jazakumullahu khairal jaza ya sheikh

  • @shehuarc2964
    @shehuarc2964 2 місяці тому +3

    Wallahi a izala muna da Matsalar tarbiyya, ba dama mallamai suyi fatawar da basu da fahinta ko sabawa abun da suka sani sai rinka zagi. Allah Ya karfafa imaninmu, Ya karawa malamanmu lfy da imani.

  • @salisuibrahimmanzo1825
    @salisuibrahimmanzo1825 2 місяці тому +1

    May Allah guide us all and unite His Ummah

  • @AbdoullarmanSuleiman
    @AbdoullarmanSuleiman 2 місяці тому

    آلله اكبر جزاك الله الخير بارك الله في

  • @ousseinigoumeyali7356
    @ousseinigoumeyali7356 2 місяці тому +1

    Allah bada lada

  • @AbdourahamAlhajigado
    @AbdourahamAlhajigado 2 місяці тому

    Allah yasa mousika da Imani ❤

  • @TankoBello-cs3cq
    @TankoBello-cs3cq Місяць тому +1

    Amen

  • @MohamedHoussane
    @MohamedHoussane 2 місяці тому

    ❤اللهم ❤❤❤ آمين ❤❤يارب ❤❤العالمين ❤❤ماشاءالله ❤❤تبارك الرحمن ❤❤❤بارك الله فيك ❤❤وجزاك الله خيرا ❤❤❤

  • @sanusiabdullahi2791
    @sanusiabdullahi2791 2 місяці тому

    Allah ya kyauta

  • @brahtsayabou8390
    @brahtsayabou8390 2 місяці тому +1

    Allahou Akbar !!

  • @AbdallahUsman-v1i
    @AbdallahUsman-v1i 2 місяці тому +1

    Jazakallahu khair Prof Pantami.

  • @AbduljabbarAliyuAli
    @AbduljabbarAliyuAli 2 місяці тому +1

    Allah yakarawa malam lfy

  • @BalkisuYusuf-u1n
    @BalkisuYusuf-u1n 2 місяці тому +1

    Ma shaa Allâh

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 2 місяці тому

    Mallam kaida kake juka kada Allah swt ya gwada Maka lokacin da za'a Yi zalunci kana gani kada Allah swt ya kaikai lokacin kana kallo a gwamnatin da kashiga anyi zalunci ba iyaka kayi shiru. Don yanzu kace ayi amfani da carbi Wanda Annabi SAW yace duk abinda kayi jikin ka zai Bada shaida kaga hannu shine Mafi dacewa wajen amfani Bada shaida ranar Alkiyama.

  • @MamaneSambo
    @MamaneSambo 2 місяці тому +2

    Dr idriss kayi gaskiya walahi .

  • @HabuBakri
    @HabuBakri Місяць тому +1

    Allah

  • @saifullahidahirusaifullahidahi
    @saifullahidahirusaifullahidahi 2 місяці тому

    Masha Allah Allah yaqarawa Mallam lafiya danisan kwana ❤

  • @MalamaSaratou
    @MalamaSaratou Місяць тому

    Allah yasa kagane gaskiya fantami kayi kuskure may girma kuma Kaci mutuncin sunnah inafatan Allah yaganadda kayi

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 місяці тому +2

    Hmmm, iyatu kenan zaka gamu da Allah ai

    • @lawanyusufmuazu9854
      @lawanyusufmuazu9854 2 місяці тому

      😂😂 hmm. Subhanallahi. Kai kuma dawa zakagamu knan. And dukmaganan dayayi bakaga alkhairintaba saidai wannan dayayi? Bakatunanin iliminsane yasa yafadi hakan??? Tohm katuba da wannan maganan dakayi domen Allah zaitayar dakai akanta wlh. Tohm Allah yakara shiryarmu baki daya ameen. Nagode dan uwa

    • @shuaibumuhammad4114
      @shuaibumuhammad4114 2 місяці тому

      @@lawanyusufmuazu9854 ilmi? Son zuciya ne zabarta wallahi anyi walqiya munga irinsu

  • @engrmuhammadabdurrahim8847
    @engrmuhammadabdurrahim8847 Місяць тому +1

    BASIC TRUTH

  • @maharazunasiru9123
    @maharazunasiru9123 2 місяці тому

    Allh yamaka albarka

  • @HabuBakri
    @HabuBakri Місяць тому

    Allaha ka godiya 4:37

  • @AbdoulayesouleyeIchillo
    @AbdoulayesouleyeIchillo 2 місяці тому

    Allah saka da Alheri

  • @AbuBakr1
    @AbuBakr1 2 місяці тому +2

    Rike carbi kuskerene. Dan Annabi ya umurci Nana Aisha da yin anfani Da hannu, domin hannun zai Zama Mata shaida.

    • @mohammedsani7826
      @mohammedsani7826 2 місяці тому

      Annabi baice ma ta bidiyaba.

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 2 місяці тому

      Shin Annabi ya haramta mata ne ?

    • @mohammedawalmansur2132
      @mohammedawalmansur2132 Місяць тому

      Shi charbi da kafa akayi?

    • @AbuBakr1
      @AbuBakr1 Місяць тому

      @mohammedawalmansur2132 Allah ya shiryeka. Annabi yace kayi da hannun Ka, kana tambayana KO carbi da Kafa akeyi?. Annabi Wanda Allah yaturo?

  • @MohammedSanfi
    @MohammedSanfi Місяць тому

    Allh ❤❤😊 3:51

  • @Trendingnewschannel99
    @Trendingnewschannel99 2 місяці тому +1

    Allah Ta'ala Yasakama Da Mafi Alherin Sakamako Ya Sheikh 🙏 😊

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 місяці тому

    Masha Allah

  • @hachimiousseini2391
    @hachimiousseini2391 2 місяці тому

    Gaskiya daya ce

  • @RrtrtrDdfgff
    @RrtrtrDdfgff 9 днів тому

    Malan ina maka fatan alkhairi

  • @AbubakaramaduAbubakar
    @AbubakaramaduAbubakar 2 місяці тому

    Allah yabiya

  • @AbbaHusamatu
    @AbbaHusamatu 2 місяці тому

    Allahu akbar

  • @AhmadAbdullahinamadi
    @AhmadAbdullahinamadi 2 місяці тому

    Fantami kenan 😢😢😢

  • @MansurGt-y6h
    @MansurGt-y6h 2 місяці тому

    Allah akbar

  • @IbrahimDahirumaimaje
    @IbrahimDahirumaimaje 2 місяці тому

    Kurin banza, siyasa da wayo, ni ahlussunnah ne, amma wlh bani tare dakai, duk Wanda yace sai kowa ya soshi wlh karshenshi wulakanta,

    • @maharazunasiru9123
      @maharazunasiru9123 2 місяці тому

      Jahilci yagirmi hauka,kace ahlul sanzuciyane ba ahlulsunnah bq

  • @Muhammad_Sanee
    @Muhammad_Sanee 2 місяці тому

    A ina zan dinga samin complete na ko wanne sati karatun

  • @mubarakabdullah1365
    @mubarakabdullah1365 2 місяці тому +5

    Duk masu surutunnan kunayin aikin banza neh kuje ku tura malamanku su kureshi mana tunda yabada dama

  • @HadizaAbubakar-x1i
    @HadizaAbubakar-x1i 2 місяці тому

    Allah ya taimake mu

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 місяці тому +5

    Duk dan akuyar dake inkarin mgnr malam yaje koya tura ubansa su zauna da malam
    Bamu cirewa kowa hula ba

  • @sadikadamu4156
    @sadikadamu4156 2 місяці тому +1

    Aslm, mufa ahlul sunnah ne kuma masu koyon ilimi na boko da kuma addini muna koyi da maganar annabi da shabbai da tabiay da kuma magabata a wannan zamanin sune shiek jafaar shiek Albany zaria,Dr Ahmed buk, shiek Ahmed guruntm, da Dr idris, shiek bello yabo da sauransu

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 місяці тому +3

    Jagwaffffff kenan, kai baka rike carbi kuma indirectly kana kira a rike carbi don maja da kukayi domin kanason quri'arsu . Allah ya sauwake

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 2 місяці тому

      Kai jahilin Dutsen Tanshi duk Dutsen Tanshi babu malami irin fantami....kun lalata Sunnah Kun maidata tafiyar harwagiya... WLLHY SAI KUNJI KUNYA ..ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MALAM ISA ALI FANTAMI

  • @AbubakarHaruna-sg3fs
    @AbubakarHaruna-sg3fs 2 місяці тому

    Masha Allah

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt 2 місяці тому +2

    Amine 🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼❤️🤲🏼🤲🏼🤲🏼❤️❤️🤲🏼🤲🏼

  • @MagajiSalisu-eo6cf
    @MagajiSalisu-eo6cf 2 місяці тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ampagetech2624
    @ampagetech2624 2 місяці тому

    Kullun sai zancen bn Baz da wani wai shi uthaimin - . Duk malaman duniya sai wadannan biyun wanda ba wani zurfin ilimine dasu ba ku ka damu mutane da ambatan su. Uthaimin ko alfiyya ibn maliknai hadacce ba - kuma wai aganinsa waraqat ya isa a usul !!!! Yur da salafiyya masu kashe musulmi

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 2 місяці тому

      Kai Dan Wani aweeda ne ? @ampagetechi2624

  • @umarabba1828
    @umarabba1828 2 місяці тому +1

    Isa Ali kaji kunya. Kudi ta sa ka watsar da sunnah. Ka ci mutuncin sunnan manzon Allah

  • @hamisuabubakarmuhammad9549
    @hamisuabubakarmuhammad9549 2 місяці тому

    Dariqar Phantamiyyah

  • @IhsanYusif
    @IhsanYusif 2 місяці тому

    Assalamu alaikum warahamatullah, wannan itace gaskiyar magana mafi adalci da alkhairi cikin addinin musulunci.

  • @موسي-ش8ي
    @موسي-ش8ي 2 місяці тому +1

    ❤❤❤

  • @zayyanuabdullahi6185
    @zayyanuabdullahi6185 2 місяці тому +2

    Amma malam har kayi ka gama baka kawomun hadisin in da manzon Allah SAW ya rike ko yayi umurin da arikeba ko kuma wani ya yi amfani da ita agabansa kuma yayi shiru

    • @YesBeHuman
      @YesBeHuman 2 місяці тому +1

      Doka bawan Allah ita ce Annabi ya taba hanawa?
      وَمَا آتَاكُمُ الرَّسُولُ فَخُذُوهُ وَمَا نَهَاكُمْ عَنْهُ فَانتَهُوا
      Mafi yawan abibuwan da kake yi a yau ba ka sami irin wannan tabbacin a wajen Annabi SAW ba, amma da haka in asalinsu ba laifi ba ne ba wanda ya isa ya hana su.
      وَلَا تَقُولُوا لِمَا تَصِفُ أَلْسِنَتُكُمُ الْكَذِبَ هَٰذَا حَلَالٌ وَهَٰذَا حَرَامٌ لِّتَفْتَرُوا عَلَى اللَّهِ الْكَذِبَ ۚ إِنَّ الَّذِينَ يَفْتَرُونَ عَلَى اللَّهِ الْكَذِبَ لَا يُفْلِحُونَ

    • @zaharaddinzaharaddinb
      @zaharaddinzaharaddinb 2 місяці тому +1

      to kai bakaji yace mi inkari yaje Azaunaba kaje kawai kuzauna tinda kana inkari ko. hhhhhh

    • @BasitAli-jb9sw
      @BasitAli-jb9sw 2 місяці тому +1

      To a ina kuma manzon Allah ya Hana????

    • @YesBeHuman
      @YesBeHuman 2 місяці тому

      @@zaharaddinzaharaddinb Ba na bukatar zama da kowa don na gamsu da duk hujjojin da suka sa nake rike carbi shi ko wani ba su isa su hana ba duk kwakwazonsu.

    • @JaafarMusa-s8x
      @JaafarMusa-s8x 2 місяці тому

      Amma sai ya kawo maka inda Annabi yayi wa, azi da microphone ko?

  • @LifeInHisPresenceRecovery
    @LifeInHisPresenceRecovery 2 місяці тому

    Bayan duk tuchata alummai. Ka zama malam!

  • @sheikjafaradam
    @sheikjafaradam 2 місяці тому +1

    Ku gayawa dr.idris akwae sauran aiki gabansa yace bayà canja fatawa tsawon shekara 30 dayayi yana wa'azi 😂

  • @IbrahimDahirumaimaje
    @IbrahimDahirumaimaje 2 місяці тому

    Hmm tsoron Allah azuciya yake, inkanason kasan pantami, ka nemi video shi na baya, kafin ya shiga siyasa,

  • @AbbasalmanuHaruna
    @AbbasalmanuHaruna 2 місяці тому

    To wlh muddin ka rike carbi da sunan Shima addini ne, ko Kuma akwai wani Lada da ake badawa ga Wanda ya rike, wannan bidi'a ne, Amma as just counter, kamar yadda muka dauki, rike waya, Amfani da microphone, shiga jirgi da MOTA, Babu wani Lada Kuma ba addini bane, tabbas wannan Babu komai

  • @anasalhassan4386
    @anasalhassan4386 2 місяці тому

    Alh ya Kara lpy malan kukuma masu zagi seku je kubayyana hujjanku ba zagiba 😅

  • @abalaci8682
    @abalaci8682 2 місяці тому

    Mude bazamuyu amfani da cirbi ba kuma bazamu hana masu amfani dashi ba kowa yazauna akan matsayarsa in anje kiyama sai a banbance tsakanin son zuciya da gaskiya

  • @usmanadamu1951
    @usmanadamu1951 2 місяці тому +12

    I have been vindicated by prof. Most of our religious problem is lack of Exposure by Half-baked schoolars

    • @jibrintumaka3478
      @jibrintumaka3478 2 місяці тому +2

      Vindicated how? It is prof who is half baked. He disrespected book written by a scholar who was recognized by big scholars of our time. He said to book written by bakar bin Abu zaid saying its a little book. Dan kutayyib, as said him him

    • @maharazunasiru9123
      @maharazunasiru9123 2 місяці тому

      Good u talked true

  • @AbdoulRazak-o7h
    @AbdoulRazak-o7h 2 місяці тому

    ❤❤❤❤❤
    1

  • @tijjanisani9463
    @tijjanisani9463 2 місяці тому

    Makaryacin banxa

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt 2 місяці тому

    S a w

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 2 місяці тому

    Gaskiya Pantami ya zama dan siyasa ne kawai. Mu da mu ka san ka ai mun san ka fi kowa son zuciya.
    Ka dai tabbatar mana cewa kai makaryaci ne.

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 2 місяці тому

      Wllhy Dr Idris ya lalata maku tarbiyya ....don rashin kunya jahili kamarka kana cewa prof. Dr Idris din naku kada yayi zagi kawai ya zo a tattauna da shi....Dr Sani Ma Yana tare da pantami a wannan Qadiyyar

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 місяці тому

      @@usmanmunir2554 Meye ya hada Dr Idris kuma a nan. Ni ai ba dalibin Dr Idris ba Amma ya nuna kai ma kana da kiyayya ga Dr Idris shi ya sa ka yi wannan maganan.
      Shi Dr Sani din Annabi ne ko Sahabi da Za ka rika kafa mana hujja da shi? Ai idan har ba Za ku rika neman Gaskiya ba Toh haka Za ku yi ta mayar da irin su Pantami qananan Allunan ku.

  • @hamzamanu3601
    @hamzamanu3601 2 місяці тому +1

    Da fatan sako ya isa ga masu kafirta masu riƙe carbi.

  • @umarabba1828
    @umarabba1828 2 місяці тому +3

    Carbi addinin budda ne

  • @KABIRHALILU-v4w
    @KABIRHALILU-v4w Місяць тому

    Allah yasa afahimci mal

  • @OmarAdam-z3k
    @OmarAdam-z3k 2 місяці тому +1

    I'm.😊.wAawwawAAAWAAWWawwww

  • @MalamaSaratou
    @MalamaSaratou Місяць тому

    Kenan kana nufin duk malamanda sukace carbi bidiane Kenan kungiyancine da hassada yasa sukace hakan Kenan kaykaday kasan gaskiya kuma kafi kowwa ilimi kayi kaji tsoran Allah

  • @IbrahimDahirumaimaje
    @IbrahimDahirumaimaje 2 місяці тому

    Kurin banza, siyasa da wayo, ni ahlussunnah ne, amma wlh bani tare dakai, duk Wanda yace sai kowa ya soshi wlh karshenshi wulakanta,

  • @HabuBakri
    @HabuBakri Місяць тому

    Allaha ka godiya 4:37

  • @MalamaSaratou
    @MalamaSaratou Місяць тому

    Kenan kana nufin duk malamanda sukace carbi bidiane Kenan kungiyancine da hassada yasa sukace hakan Kenan kaykaday kasan gaskiya kuma kafi kowwa ilimi kayi kaji tsoran Allah