Malam ka ɗauki layi ɗaya kawai ka dena ruda kan ka. Mude muna son Annabi (S.A.W) shiyasa muke koyi da dukkan irin rayuwarsa sannan duk inda mukaji hadisi me inganci ne muke saurara kuma muyi ƙoƙarin dabbaqa shi. Wannan shi ne son Annabi na gaskiya ba wai haɗa maza da mata a waje guda ayi ta kade-kade da raye-raye ba ana hana mutanen unguwa da jarirai bacci ba, da sunan wai ana son Annabi. Kuma duk inda ka kai da son Annabi ai baka kama kafar su Sayyidina Abubakar ba, kuma su basu yi maulidi ba. Dan haka inde son Annabi muke na gaskiya muyi biyayya ga maganar sa (S.A.W) da yace; kubi sunnata da ta Kulafa'ur rashidoun. Wannan shi ne mafita kuma shi ne mafi maslaha. Allah yasa mu fahimta mu dace duniya da lahira.
Sunna sak Wlh yan maulidi kuji tsoron Allah kudaina kirkirar abunda addini bezo dashiba Haka kawai kuhade maza da mata kuita raye raye 😂😂 To Allah yashiryeku inkunada rabo
Muna tare da Manzan Rahma Muhammadur Rasulullah SAW kuma duk wanda yace iyayen Manzan Allah 'yan wuta ne to wannan mutumin munafuki ne Allah ka qara mana son Manzan Allah da iyalansa tsarkaka❤
@@sainafada1gyyakub wallahi!! Kaga Kashi zakayi kasamu relief, maulidin da wani dan'iska ya qirqiro kuwa, saide kakwashi zunubi. Mudai muna bin Allah ta hanyar annabi bana kowaba. Babu ruwanmu da wani IZALA KO DARIQA!!!
Subhanallahi Auzubillahi wannan zagin meye amfaninsa ko a wace Mazhaba kake kaci amanarsu saboda babu inda aka koya mana zagi cikin addinin musulinci Dan Allah a gyara adaina zagi
Muna tare Annabi Muhammadu S A W 🥰
Sunnah sak insha allah
Muda maulude Har tahinin kiyama Faira Sak jikiri Daram maulude Dule incha Allah ❤❤
Maulud sak
Gaskia mawlidi ba addini musulinci ba😂😂😂
Musabaka da kukeyi addini ne
Maulidi Bata lokaci
Masha Allahu
Alhamdu lillahi Alaa ni'imatil islam🌹🌹🌹
Wayyo Allah dadi kasheni 🙏💐🙏💐🙏💐
Allah kabar mu da qaunar manzan ka s a w🌃🕋🌃🕋🌃🕋❤️🌸♥️♥️🌸❤️🕋🌃
Ameen🎉🎉❤
Allah yakara mana kaunar Annabi S A W ❤❤❤❤❤
Amin
Kawai dai katsaya a comadyka dayafi mu agurinmu maulidi ba abun wasa bane
Hakane
😂😂😂😂
Gara kaaaashi da maulidi
Sai nafada wallahi kuwa
Allah yakarawa Annabi daraja❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Amin
Allahu Akbar. Waazi cikin hikama me hankali da son gaky ke ganewa
Gaskiya ne kaidai kan kagane
Masha Allah ubangiji ya kara basira da daukaka da nisan kwana
Allah yak'arawa annabi Muhammad S A W ❤mauludin har abada zamuyi
Amin
❤Sunnah Sak ❤❤❤❤❤❤Sunnah sak❤❤❤❤
Sunnah sak ❤❤❤
Sunna sak
Sunna sak
Sunna sak
Maulidi sam bamayi kuma bama goyon bayan ayi😂
Saura nima kuzageni
Allah ubangiji yaqara mana son Annabi sallallahu alaehi wasallam ❤❤❤
Amin
Allah Dauwamar damu akan Sunnah 🤲
Sunna sakkkkkkk❤
Maulidi ba addini bane
Dr idiris yafidi gaskiyar sane saboda shi kashi ba bidi'aba ne madaulidi bidi'a ne kuma duk bidi' tana wuta
@@zarukuahmaddshehu6688 subhahanillah 🤣🤣
Bawai 😂
🙄
Kadai tsaya a matsayin ka dayafi Amman wannan abun be manaba sam@@sainafada1gyyakub
To lallai Dr Idris komai NASA Yana wuta
Mauludi yanzumu kafara makiya kucikanku jahilai kawai
Kayi kokari matuka Allah ya Kara basira❤❤❤❤❤
Je comprend pas Hawssa ka même je l'adore, 😂
😂
❤❤❤❤❤❤
Bakajin magana😂😂 wlh
Sunnah sak
Sallallahu alaihi wasallam 🙏🙏❤❤❤❤❤❤
Hum ka ganka wlh maulidi fa ba addini ba ne
U are professional on what ur doing 😂
Malam ka ɗauki layi ɗaya kawai ka dena ruda kan ka. Mude muna son Annabi (S.A.W) shiyasa muke koyi da dukkan irin rayuwarsa sannan duk inda mukaji hadisi me inganci ne muke saurara kuma muyi ƙoƙarin dabbaqa shi. Wannan shi ne son Annabi na gaskiya ba wai haɗa maza da mata a waje guda ayi ta kade-kade da raye-raye ba ana hana mutanen unguwa da jarirai bacci ba, da sunan wai ana son Annabi. Kuma duk inda ka kai da son Annabi ai baka kama kafar su Sayyidina Abubakar ba, kuma su basu yi maulidi ba. Dan haka inde son Annabi muke na gaskiya muyi biyayya ga maganar sa (S.A.W) da yace; kubi sunnata da ta Kulafa'ur rashidoun. Wannan shi ne mafita kuma shi ne mafi maslaha. Allah yasa mu fahimta mu dace duniya da lahira.
Amin Amin
Wannan shine gaskiya.
Jazakallahu khairan
Sai Annabi Muhammadu
Masha Allah yayi dan baba
Amin Allah yakara annabi daraja
Amin
Wahala wahala wahala 😂😂😂
SHEGIYA Izala 😂😂😂😂yar Ibn TAIMIYYA yar banza 😂😂😂
Allahu Akbar, u impressed me. Haram! Haram!! Haram!!!
This guy you always make me smile wallahi 😄🤔
Walahi mauludu Duniya ne😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😊
Maulidi iskancine Iya Shege ne Ba maiyinsa Sai Dan iska
Uwarka shege wawa
wayyo chikina😂😂😂
Wlh sai munyi ❤
Sunna sak
Wlh yan maulidi kuji tsoron Allah kudaina kirkirar abunda addini bezo dashiba
Haka kawai kuhade maza da mata kuita raye raye 😂😂
To Allah yashiryeku inkunada rabo
Muna tare da Manzan Rahma Muhammadur Rasulullah SAW kuma duk wanda yace iyayen Manzan Allah 'yan wuta ne to wannan mutumin munafuki ne Allah ka qara mana son Manzan Allah da iyalansa tsarkaka❤
Haba kakawo labari mai amfani saikakawo wanikayan dariya
Sainafada abuyayi fa 🤓🤓nishadi😅😅😅🎉😂❤
To Allah galib hali dai abokan tafiya Mu dai Allah karama na son Annaba Muhammad S A W
Mahaukacin banza,
Maulud ba saan uwar ka da uban ka bane, baa wasa da lamarin annabi Alaihissalam dan hk a kiyaye jahilin banza
We are the first class for maulud
Durin uwarka saina fada kake kowa kake, durin uwarka jaki wawa kawai dan uwarka idan xakayi wawancinka kada kasake saka MLM aciki banxa wawa kawai
Na Gode
Amma ansamu karanci.. tarbiyya
Allah yasaka
Kai jaki maganarka ta tsaya akan jahilai Yan uwanka Banda mauludi
Gara kashi da maulidi.
😳😳
@@sainafada1gyyakub wallahi!! Kaga Kashi zakayi kasamu relief, maulidin da wani dan'iska ya qirqiro kuwa, saide kakwashi zunubi. Mudai muna bin Allah ta hanyar annabi bana kowaba. Babu ruwanmu da wani IZALA KO DARIQA!!!
@@sainafada1gyyakub kwarai kuwa.
😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤
Kaji tsoran Allah
Sosaima
Mauliud for no going back insha allah
Wllh Annabi S a w yafi nan!!!
Munatare da ANNabi Muhammad S A W ❤
Gsky saina fada kanada hkr da kuma iya zama da jama,a
Naga wasu dakikai sunata zaginka,kaki biyemasu haka akeso
Kacigaba da sabgoginka karka kulasu
Thanks
To jama'a kuwa yayi addinin she a Dayna zage zage Addinin gaskiya a kuwa ne irin Lokaci shine sama Allah kasa mugane gaskiya
Kanaburgeni
😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Allah dai ya biya
Jahirin banza
Masha Allah
😂😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅😅😅😅
❤❤❤sunna saik
Ikon Allah 😂
Good 😂😂😂
❤Sxe
Wawa
Kaifa wawa ne, ka jira Karshen ka.
❤🎉
🎉🎉🎉🎉
😅😅😅
Masha Allah 🎉
😅😅😅😅😅😅😅🎉
Dr ❤❤❤❤❤❤
Please karka qara mana wasa da mauludi please hakan baya mana dadi inbakayiba bamucema kayiba karka qara
To
turun worker
Kai kabi ahankali fa 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Up sunnah
Saina fada
To nide Danaje mulud karatun da akayi baifi sau 20 ba Amma kwana akayi ana wake wake sai kace casu
😂😂
😂😂
Toh ai casune da wayau....birthday ne irin kafiraifa
Gara kachi da maulidi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Sunna sak bidi'a sam
wwhhh
Mun barka da Allah 😭😭😭😭😭😭😭😏
😂😂😂😂😂❤❤❤❤😂😂
Sai kaciduRin uwarka jahili banza
Subhanallahi Auzubillahi wannan zagin meye amfaninsa ko a wace Mazhaba kake kaci amanarsu saboda babu inda aka koya mana zagi cikin addinin musulinci
Dan Allah a gyara adaina zagi
Nagode
Dan iska
Maulidi
AKULA DI
Kai wannan abin naka ya hada da jahilci fa,ba'a wasa da malam sunnah fa.
To
Tawagar doct jaki
Wanna va comedy bane Gaskiya. Zaka zama cikin munafukai. Ka kiyaye
Insha Allah
👍👍🫣😭🫣😭
Hhhh
Mauludi ba fashi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Maulidi yana nan daram❤❤❤❤❤
Saimunyi maulidi
@@MasaudIsyaku kuna ruwa
@@AnasibnSani kamar yadda kake
Kama fimu zama ruwa
Kanacikinta
😂😂😂
❤❤❤❤❤❤
kamadai kaï kanatchida addini