ASADUSSUNAH YAYI TAKAICI: TITSIYENDA SHEKH ABUL FATHI DA SHEKH MUNIR KOZA SUKAYIMAR A SHAFIN SARKI

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 12 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 87

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Рік тому +1

    SHEKH
    ABUL FATHi JUNAiDU Allah ya sakada alkairi 🇳🇪🤲🤲🤲👋👋

  • @yusufbinahmad7587
    @yusufbinahmad7587 3 роки тому +5

    Allah yakaramana son annabi S. . A W

  • @mukhtarumar5966
    @mukhtarumar5966 Рік тому

    Allah yakareka malan musa Yusuf asadussunna

    • @Tukur804
      @Tukur804 11 місяців тому

      Hm da hauka ba

  • @alimaijamaaniger6178
    @alimaijamaaniger6178 3 роки тому +1

    Gaskiya macha Allah adam minuro koza yasa assadul izaha yayitau Chi sosai

  • @muftahul_asraru_tv3164
    @muftahul_asraru_tv3164 3 роки тому +1

    Alh yakara daukaka da basira ahlil shehu

  • @AdamKasim-iu3rh
    @AdamKasim-iu3rh Рік тому

    Sakallahu kairan munir Adam koza

  • @حواءنيجر-ح7ذ
    @حواءنيجر-ح7ذ 3 роки тому

    Wlh yan bidi,a ba aya ba hadisi, sai hayaniya, Allah wadaranku, bayin shehunnai.

  • @murtalamuhammed6240
    @murtalamuhammed6240 3 роки тому +3

    allah ya tamaki masu gaskiya

  • @bakr247
    @bakr247 3 роки тому

    Allah akbar sheikh musa asadussuna💪

    • @AdamKasim-iu3rh
      @AdamKasim-iu3rh Рік тому

      😅😂wallAhi musa Asadus ya iya gaddama Allah ya kiyaye

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Рік тому

    Kai yan darika wllhy babu Allah babu annabi aganbansu chehunai ne kawai Allah kyeuta

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 роки тому +2

    Masha Allah Allah ya saka da alkhairi

  • @yasirsalisu8902
    @yasirsalisu8902 3 роки тому +1

    Assadusssunnah kagigitasu wllh

  • @mariyaadam225
    @mariyaadam225 3 роки тому +4

    Kai Allah ya Kara basira da Nisan kwana Malam Munir koza,

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 3 роки тому +1

    Sheikh Asadussunnah yan tijjaniyya ba gaskiya sukeso ba.Abinda sukeso shine Shehunnansu ba Annabiba.

  • @ahmadbellomuhammad9626
    @ahmadbellomuhammad9626 2 роки тому

    Gaskiya na yerada da Wannan ayar وان يرواكل ءايةلايؤمن بها وإن يرواسبيل الرشدلايتخذوه سبيلا وإن يرواسبيل الغي يتخذ وه سبيلا

  • @luckymaaji4346
    @luckymaaji4346 3 роки тому +1

    Gaskiya mallam Musa baison Mai yakeyi ba Kai shirme yake tayi

  • @salisuinusa1273
    @salisuinusa1273 3 роки тому +1

    Malam munnir Allah yasaka

  • @habibaa4689
    @habibaa4689 3 роки тому +1

    Midair wallet Allah da manzanni da sahabai suna sani Allah yasa mudace

  • @TasiuLawal-ip3vq
    @TasiuLawal-ip3vq Рік тому

    Sarki zaaki wallahi kiyayace kawai ta sheihu Ibrahim r.t.a yan izalla sukeyi ,kuma malam munnir koza ya tambayishi a sifa ko a suna, kuma abmbashi amsa

  • @abdulnurusalifu6699
    @abdulnurusalifu6699 3 роки тому +2

    May Allah increase shaykh Munir koza more in knowledge bijahi Rasulullah (SAW)🙏💫❤️

  • @mariyaadam225
    @mariyaadam225 3 роки тому +2

    Sayyadi Abulfatahi Allah Kara daukaka ameen,

  • @ahllayaganardamu6019
    @ahllayaganardamu6019 3 роки тому +1

    mu bi allah da annabi gaskiya jari🇳🇪🇹🇷

  • @mariyaadam225
    @mariyaadam225 3 роки тому +1

    Gaskiya kun ragargaza asadul izala Allah ya saka,

  • @limanbachirmouhamadousabit1878
    @limanbachirmouhamadousabit1878 3 роки тому +2

    Mashaallah Munir koza Allah yasaka da alheri !

  • @hassanechaibou7031
    @hassanechaibou7031 3 роки тому +2

    Waiyo Asadu anji kunya

  • @basharilawal9112
    @basharilawal9112 3 роки тому

    Gaskiya tayi halinta 4 1 9 din yan'bidi'ah yafitu fili sunyi Maja sunkasa harda chuge Allah yasa mudace Allah yarabamu da sonzuciya

  • @umaribrahim7575
    @umaribrahim7575 3 роки тому +3

    Sheikh Munir Allah yataimakeka,

  • @aminukhalildansudan9103
    @aminukhalildansudan9103 3 роки тому +1

    Sheikh Munir Koza Allah yakara Ilimi Allah yasa Mu dace kuma Allah yacire mana son zuciya.

  • @ismailhashimabubakar1494
    @ismailhashimabubakar1494 3 роки тому +1

    Ikon Allah. Ai tattaunwar ta kusa awa 4 ya na ga an yanke ta ta koma awa 2. Ya kamata a saka wa jamaa sauran awa 2.

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 3 роки тому +2

    Malam Munir Allah yazabi Annabi Ibrahim Khalil, Amman kai kana cewa Ibrahim inyasine Allah ya rika a matsayin Khalil, ka yarda kayima Allah karya ka girmama inyasi,Allah yakyauta ya shiryeka amin.

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 3 роки тому

      Ka Kara ilimi sosai akan karatun Dan uwa

  • @IssaKala
    @IssaKala Місяць тому

    2z

  • @limanbachirmouhamadousabit1878
    @limanbachirmouhamadousabit1878 3 роки тому +2

    Angaida shehu abul fathi

  • @abdulbarry3818
    @abdulbarry3818 3 роки тому +2

    Sheikh munir koza ♥️♥️♥️

  • @user-md6zs3gd1f
    @user-md6zs3gd1f 3 роки тому +1

    Love you so much shekh musa asadusunnah ❤❤❤❤

  • @usmanmuhammad8447
    @usmanmuhammad8447 3 роки тому

    Gaskiya shakh Musa asadussunah Allah ya qarama da imaan da nisankona da basira da haqa Allah ya qarama lfy karfin guiwa
    Ka iya tunka wadan Cha munafukan an bidi'h su koza su sani attijani su janaidu Nasir Ado Musa Dan son shuhura Kuma kayi tahaquri da jahil cin su Kuma da rashin adalcinsu

  • @muhammaduzubairu6849
    @muhammaduzubairu6849 3 роки тому +1

    Gaskiyya musa ka koma mkrnt kawai

  • @muhammadsani529
    @muhammadsani529 3 роки тому

    Inagaida Babban Malamina Asadussunnah, Allah ya kara lafia🙏 kuma ina rokon Malam ya dena kulawa da wadannan tarkacen Matarkatan👬 Basuda ilimin da zasu iya da Malam yanharigidone kawai

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 3 роки тому

      🤣🤣🤣 dole su jama tarkace tunda sun titse wahabiyye musa

  • @balahoro6798
    @balahoro6798 3 роки тому

    DATA CE TAKAREMASA DAN IZALA

  • @sadiqlemi6649
    @sadiqlemi6649 3 роки тому

    Sai karba karba sukeyi sun kasa bada amsa ko daya
    Allah yasa mudace

  • @nuraibrahim8581
    @nuraibrahim8581 3 роки тому +1

    Ku daina bata lokacin ku akan wannan musa Yusuf Asadus Izalan baida fahimta

  • @fatimasalisu8242
    @fatimasalisu8242 3 роки тому

    Su Asadu Sunna da Fuska Yawa kunu Kanwa Anyi Sanyi

  • @rabayarabaya9302
    @rabayarabaya9302 3 роки тому +1

    shek manir koza Allah yasak mika da alheri

  • @mustaphaismail5562
    @mustaphaismail5562 3 роки тому +1

    Wlh asadu baida ilimin komai sai tsantsan jahilci

  • @lawalaminu3102
    @lawalaminu3102 3 роки тому

    Tau Asta gafur lah

  • @matannigertv9395
    @matannigertv9395 3 роки тому +3

    Asadus sunnah kadaina ba kanka kunya wurin Alma jiran darika sunfika ilmi Nisa ba kusaba.

    • @matannigertv9395
      @matannigertv9395 3 роки тому

      Illar rashin ilmin Kenan da akeso kullum ku gane.

    • @matannigertv9395
      @matannigertv9395 3 роки тому

      Amman duk jahilci na Bana Iya zaginki.

    • @ahllayaganardamu6019
      @ahllayaganardamu6019 3 роки тому

      allah yc gaskiya mubi annabi da allah

    • @matannigertv9395
      @matannigertv9395 3 роки тому

      @I love you muhammad Rasulullahi Allah ya yafe muna amin. Kuma yabamu malammai nagari.

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 3 роки тому +1

    Ai wlh Abulfatahi mahaukachine

    • @hassanomar1434
      @hassanomar1434 3 роки тому +2

      Wanda ya fi baban ka kake Kiran mahaukakin dan tasha

    • @abubakarhamza9219
      @abubakarhamza9219 3 роки тому

      Allah ubangiji ya ganar damu gaskiya ya Kuma bamu ikon binta, tambaya ba amsa Kai tsaye Allah ya sauwake

    • @abubakarhamza9219
      @abubakarhamza9219 3 роки тому

      Allah ubangiji ya ganar damu gaskiya ya Kuma bamu ikon binta, tambaya ba amsa Kai tsaye Allah ya sauwake

  • @aeshasuleiman5600
    @aeshasuleiman5600 3 роки тому +2

    😂😂😂😂😂😂 kai yan darika baku da kyau wllh amsa guda daya kun kasa badawa se kame kame kawai kukeyi kunawa amma amsa daya tagagareku allah ya ganar daku gaskiya

  • @mrad9987
    @mrad9987 3 роки тому +1

    Man nir koza angaisheka

  • @aminmuhammed9493
    @aminmuhammed9493 3 роки тому

    Gaskiya musa asarar sunnah ba dan khawarijawa ne ku dai sauraron shi

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 3 роки тому +1

    Kullun bakwa bada amsa Akan abunda aka Dora maudu'i akai saidai kuyita hayani bakwa bada Ilimi sai rudani

  • @abubakarmuhammad2288
    @abubakarmuhammad2288 3 роки тому

    Wannan lamarin akwai chin mutunchi ciki gaskiya

  • @user-md6zs3gd1f
    @user-md6zs3gd1f 3 роки тому

    Shekh musa Asadusunnah Allah yasakada alkairi dalilin kallon wannaan abun yau kam sonka yakai inda baikaiba azuciyana duk dalibin ilimin idan yakallah yasan wa inda sukasha kunya babu amsa

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 3 роки тому +1

    Duk Almajirin Ilmi Mai yalwatarta zuciya wacce Babu Munafurci da Hassada ya tabbata Musa Assadu bashida Ingantaccen Ilmi kowane fanni. Kawai dai akwai Girman Kai da Jayyyar banza,

  • @hassanomar1434
    @hassanomar1434 3 роки тому

    Musa yusuf ba dan bidi'a kamar shi saboda sunan shi didi'a ne

    • @bellomagaji2771
      @bellomagaji2771 3 роки тому

      Allah Ya saka da Alkari Alfarma manzo Allah S A W

  • @zakisaadou1694
    @zakisaadou1694 3 роки тому

    Amine

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Рік тому

    Kai gskiya darika taji kunya

    • @Tukur804
      @Tukur804 11 місяців тому

      A naka tunani

    • @Tukur804
      @Tukur804 11 місяців тому

      Ka samu matsala Allah ya ba ka lafiya

  • @addahirabdou3387
    @addahirabdou3387 3 роки тому +2

    Musa kaji kunya gachimungane Kai muton Kay girmanka Kai basira

  • @ibadurrahmanforislamicmedi7071
    @ibadurrahmanforislamicmedi7071 3 роки тому

    Ai inyas dinnan ba karamin dan iska bane

  • @alioaboubacar6137
    @alioaboubacar6137 3 роки тому

    لا والله

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Рік тому

    Himm yan darika jahilaine sak

  • @BashirMagaji-d9w
    @BashirMagaji-d9w Рік тому

    Hmmm, funny people everywhere trying to make everything look clandestine and vague the prophet shud be respected and these debates shud be avoided. Whoever is on the right path will see in the next life

  • @aminmuhammed9493
    @aminmuhammed9493 3 роки тому

    Makiyin annabi ne kai

  • @cisseibrahimaibrahima477
    @cisseibrahimaibrahima477 3 роки тому

    Kai mussa Kai jahili ne
    Mln muniru kabar wa'halada kanka

  • @salehuji8053
    @salehuji8053 3 роки тому +1

    Allah ubangiji yasaka wa duk malaman gudabiyu da alkhairi. Ni dai muslimi ne na yarda da Allah daya ne babau abin bautawa da gaskiya sai dai she kuma na yarda Annabi muhamadan bawan Allah ne kuma manzon Allah ne. Baburuwana da wani shehu tijani ko shehu ibrahim kaulaha kokuma shehu ibn taimiya. Abin da yakamata malamai su tsaya da koyarwa shine alkitab wa sunna and not all these people who no one knows if they will make it or not. Does that mean izala is now APC and darika is pdp and shi'a is other party? Come on jama'a muslimeen. We should concentrate on the main why we are here on earth and not some shehus doctrines. Asalamualaikum warhamatullah wabarakatuhu