TOFA: MUQABALA TADAU WUTA TSAKANIN DARIQA DA IZALA ASADUSSUNAH YASHA DAKYAR A HANNUN IMAM JUNAIDU BH

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 293

  • @RealitzbulleAlasan
    @RealitzbulleAlasan 3 місяці тому +4

    Allah yakara basira shekh
    Junaid Allah yakara lafiya
    Da nisan kwana

  • @musahabdullahi3792
    @musahabdullahi3792 2 роки тому +10

    Ubangiji Allah ya sakama Sheikh Junaidu da Alkhairi, Bijahi Annabi Muhammadu Sallalahu Alaihi Wasallam

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 3 місяці тому

      𝐀𝐦𝐞𝐞𝐧 𝐘𝐚 𝐑𝐚𝐛𝐛𝐢❤

    • @UsmanKabiru-q5y
      @UsmanKabiru-q5y Місяць тому

      Sallallahu alaihi wassallam

  • @HarunaMawaki
    @HarunaMawaki 3 місяці тому +2

    Allah ya karawa mallam sheikh junaidu

  • @barhamamuhammad-f7t
    @barhamamuhammad-f7t 6 місяців тому +2

    jinjina ga sheikh abulfathi sani marhaba❤❤

  • @IhsanYusif
    @IhsanYusif 2 місяці тому +1

    Malam, Allah ya kara zurfin Ilimi mai albarka. Malam Musa Asadussunnah.

  • @NazirouHamadou-w6n
    @NazirouHamadou-w6n 8 годин тому

    ❤❤❤❤❤ merci beaucoup chek zenaïdou

  • @suleimanyusuf8050
    @suleimanyusuf8050 10 місяців тому +4

    Shaik Asadussunah ya firgita Kuma ya ruda Abulfasadi da Janedu sun koma suna jayayya da fada a tsakani su. Tir 'yan bidi'a kun ji kunya a koma makaranta Kuma a sake shiri. Allah Ya tsare mu da SHARRIN DARIKA

  • @mmusaali6527
    @mmusaali6527 3 роки тому +3

    Gaskiya musa yusif wallahi anji kunya bakada wani ilimin kirki sehauragi wallahi wannan kana nunama hamaa wallahi kanada karamcin ilimi wallahi

  • @limanbashirmuhammad4212
    @limanbashirmuhammad4212 Рік тому +4

    Masha Allah, its amazing. Allah ya ganar damu gaskiya, Allah yasa muyi kyakkyawan karshe

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS Рік тому +2

    Masha Allah. Shekh junaid Allah yakara lfy

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 3 роки тому +15

    Sheikhu Junaidu never disappoint us Bijaahi Rasuulullahi S.A.W🙏💟🙏💟

  • @HarissouMaidadji-ch3sf
    @HarissouMaidadji-ch3sf 10 місяців тому +1

    Masha allah malam junaidu allah ya kara basira

  • @sabiumande1502
    @sabiumande1502 Рік тому +1

    ALLAHU AKBAR, Sheikh Asadus Sunnah yayi, Allah ya kara basira da ilimi

  • @aminusada8930
    @aminusada8930 7 місяців тому +1

    Masha Allah Sheikh Malam Musa Adam

  • @AbdoulahiOumarou-b4q
    @AbdoulahiOumarou-b4q 2 місяці тому +1

    Sarki Zaki Allah yakaramuna soyeya Annabi Mohamed S.A.W

  • @MazenSabri
    @MazenSabri 2 місяці тому

    Masah allah imam junidu😮

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 5 місяців тому +1

    Allah ya Kara muku Imani da Basira da shirya ta hanya madaidai chiya.Allah ya shiryemu shiriya madaidai chiya Allah ya Kara Fahimta

  • @ibrahimawua
    @ibrahimawua 3 роки тому +3

    Biddah (innovation in religion) has no leg to stand on!!!
    بَلْ نَقْذِفُ بِالْحَقِّ عَلَى الْبَاطِلِ فَيَدْمَغُهُ فَإِذَا هُوَ زَاهِقٌ وَلَكُمُ الْوَيْلُ مِمَّا تَصِفُونَ
    Nay, We hurl the Truth against falsehood, and it knocks out its brain, and behold, falsehood doth perish! Ah! woe be to you for the (false) things ye ascribe (to Us).
    Thanks malam Assadu Sunnah and may Allah reward u immensely Ameen.

  • @Ali-s6r8j
    @Ali-s6r8j Місяць тому

    Allah yasaka ma janaidu da alkairi

  • @barhamamuhammad-f7t
    @barhamamuhammad-f7t 6 місяців тому +2

    😂😂malan munir ina godiya tareda girmamawa

  • @MuhammadIsa-p6z
    @MuhammadIsa-p6z Рік тому +2

    Allah imma azzal Islama Wal musulmin wa a dzillal shirka Wal mushrikin, wa dammir a'ada'aka a'ada'a addeen.

  • @lawalkhalid3993
    @lawalkhalid3993 3 роки тому +4

    Wallahi Allah yasaka muku da Alheri sai dai adena Alfahari da ilmi.

  • @الحاجالحاج-ظ4ن
    @الحاجالحاج-ظ4ن Місяць тому

    Merci Cheikh Junaidu

  • @djamilouniasse7872
    @djamilouniasse7872 Рік тому +3

    Hhhhhhhhhhh anayi munajidadi anabari munajin haushi
    Mazajen shehu lfy danisan kwana bijahi abduzzati

  • @umarharunainyass7927
    @umarharunainyass7927 3 роки тому +5

    Tijniya sak SHEAHU daiman

  • @faroukjibrilabdallah2663
    @faroukjibrilabdallah2663 2 роки тому +1

    Masha Allah! Gaskiya Ash shaikh Masha Allah! Musa Asadussunnah yanzu na tabbata Asadunne kai na hakika, wallahi ka gigita su gashidai hadaka sukai amma gaba daya sun rude sai kame kame har yakai ga sun maida Inyass matsayin Annabi Ibrahim Allah ya sawwake

  • @ibrahimSaminu-g8j
    @ibrahimSaminu-g8j 2 місяці тому

    Allah yasaka da alheri m.jinedu

  • @SarakaAbdou
    @SarakaAbdou 3 місяці тому

    Allah ya karawa annabi daraja

  • @aminusada8930
    @aminusada8930 7 місяців тому +1

    Allah ya kara baka ikon yada sunnar manzon Allah.Sheikh Musa Adam

  • @issoufdjibo7712
    @issoufdjibo7712 Рік тому +1

    Allah ya biya malam jinaidou

  • @SAIDOUTv-ly6gr
    @SAIDOUTv-ly6gr Рік тому +1

    SAIDOU. ❤❤Libya 🇱🇾 ♥️

  • @abdullahiladan9408
    @abdullahiladan9408 Рік тому +1

    Dakyar nasha yafi dakyar aka kamani. SUNNAH SAK!!!

  • @SaminouSani-ov3ti
    @SaminouSani-ov3ti Рік тому

    Allah yasaka wa Malaman mu su uku da alkairi😊

  • @NaziruBabangida
    @NaziruBabangida 8 місяців тому

    Hhh sheikh junaid yaci gabanku walhi anemi ilimin first

  • @ridwanusani490
    @ridwanusani490 Рік тому

    Masha Allah, shehu jinaidu

  • @BabangidaSaadu
    @BabangidaSaadu Рік тому

    Allah ya qara fahimtar damu sunna

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Рік тому +1

    MASHA ALLAH SUNNAH ALHAMDULILLAH

  • @bashirshitu7334
    @bashirshitu7334 Рік тому +1

    Kai Dan darika akwai kwatanche tambaya daya tak kun gagara bada amsa sai kewaye kewaye kukeyi? Ka bada amsa inda Allah ya nada shi khaleel kawai a wuche wurin mana.

  • @IbrahimAbubakarAdamu-eb8rh
    @IbrahimAbubakarAdamu-eb8rh 2 місяці тому

    Ya Allah kafahimtar damu gaskiya

  • @sultan24tv59
    @sultan24tv59 3 роки тому +4

    Up up up Sunnah!

  • @MusaBuhari-pp1om
    @MusaBuhari-pp1om 6 місяців тому

    Masha allah imma juniidu

  • @belloumar-i4l
    @belloumar-i4l 11 місяців тому

    Allah yaQarawa ilimi albarka

  • @ibrahimbenamadou3398
    @ibrahimbenamadou3398 3 роки тому +5

    alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah munir adam Allah yasa yasa yasa maka da mafifcin alkairi

  • @sulaimanyunusa-mx9nr
    @sulaimanyunusa-mx9nr 2 місяці тому

    Kai Musa yusif kaje ka Kara karatu bakasan komaiba sai gardamar banza
    Allah ya Kara basira shaikh Junaid Allah yasa agama lafiya

  • @ibrahimalhaji8348
    @ibrahimalhaji8348 3 роки тому +14

    Happy Maulid nabiyyinah S A W

  • @muhammadahmadlugga1663
    @muhammadahmadlugga1663 Рік тому +1

    Ba hujja a Alkur'ani da Hadisi sai da i dabaru

  • @UmarMuhammed-ne3ut
    @UmarMuhammed-ne3ut 7 місяців тому

    Allah ya qaralafiya malam judini

  • @AbbaMusa-w5h
    @AbbaMusa-w5h Рік тому

    Allhumma tawaffa na ahlas Sunnah

  • @umarmusazakari7242
    @umarmusazakari7242 3 місяці тому

    SAW

  • @322barkonci
    @322barkonci Рік тому

    Shi sai yakaranta Kuma bai rubuta daidai ba amm malam junaidu shine 1

  • @IbrahimSani-t9p
    @IbrahimSani-t9p Рік тому

    Gaskiya musa baka tsoron allah bakason gaskiya. Kakiyayi karshenka

  • @muhammadabdullahi3473
    @muhammadabdullahi3473 Рік тому +1

    Allah yabiya

  • @danbornobilal5386
    @danbornobilal5386 3 роки тому +4

    Sunna sunna sunna sak sak sak

    • @muhammadrabiu9086
      @muhammadrabiu9086 2 роки тому

      IN THE NAME OF ALLAH. WE ARE HERE TO SEND OUR GREATIN TO THE ALL GOOD MUSLIM .HAPPY MAULIDI NABIU SLW.HE WHO DON,T LIKE LEAT HIM.KILL HIMSELF. HAPPY BIRTHDAY

    • @322barkonci
      @322barkonci Рік тому

      Dama ai ance zamanin zaizo Kuma shi kana ganin gsky katake

  • @MuhammadMuhammadyusuf-dx8jl
    @MuhammadMuhammadyusuf-dx8jl Рік тому +1

    Kawai ku izala kudaina daukan littafan sufaye kuna karantawa tunda baku iya karantawa ba 😀😀😀😀😀

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g Місяць тому

      Ku sufaye ku daina ɓoye ilimi

  • @abakarmalami8740
    @abakarmalami8740 2 роки тому

    Allah ya shakada alkairi malan muniru

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt 4 місяці тому

    Amine🤲🤲

  • @abdulrahmanadamu4943
    @abdulrahmanadamu4943 2 роки тому

    Allahamdulila Sheikh Janedu Shaqeshi 🙆🙅👳🔧🔨👊

  • @MashaallahWallahi
    @MashaallahWallahi Рік тому

    Hmm ai bazasu tabagane waba

  • @ummunasreen8441
    @ummunasreen8441 Рік тому +1

    kai darika akwai kame kame

  • @umarabdullahi1291
    @umarabdullahi1291 3 роки тому +3

    Dan Allah malam Asadus Sunnah kabar mutanen nan wallahi bazasu taba fahimtar kaba, ga ilimin ga dakikanci. Kabarsu da bidi'ansu kawai

    • @IbrahimSani-t9p
      @IbrahimSani-t9p Рік тому

      Ubanda yahaifi ubanka shine dakiki jahilinbaza Dan karya

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g Місяць тому

      Ba don su yake yi ba, don masu sauraro su fahimci ina gaskiya ta ke.

  • @ZouladeniOusseini
    @ZouladeniOusseini 3 місяці тому

    Na am imam junaidu

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 5 місяців тому

    Kaji shirme kuna hada Annabi Ibrahim khalilulLah da sheikh Ibrahim Allah ya ganar damu.Ibn Taymiya bai rubuta abin ba daidai ba a littatafansa hali dabam Ilmi dabam anche kabi abinda malam ya fada Indai daidai ne,Allah yasa mu gane.mlm ka rabu dasu Allah ya zabeka musulmi kuma Allah ya tabbatar da kai a musulunchi ka mutu kana musulmi mumuni

  • @mmusaali6527
    @mmusaali6527 3 роки тому +1

    Gaskiyane shek abulfatahi Allah yasaka da alkairi

  • @salisuumar9544
    @salisuumar9544 2 роки тому

    katon banxa katon wofi , good shekh junaid

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 роки тому

    Hmm mutane akwai wauta inakai ina maulana shehu ibrahim wlhi kubi ahankali kudaina kawo malamai suna surutan banza akan manyan bayin Allah kubari inmunje lahira zamugani

  • @322barkonci
    @322barkonci Рік тому

    Malam junaidu congratulation

  • @322barkonci
    @322barkonci Рік тому

    Wlh ni dai nasan anayin mukabala Dan afahimci juna inhar an fadi gsky Amma wlh Musa sam bai San gsky bahaka ne amfanin ilmiba kabatamin wlh musa

  • @adamusirribaure5304
    @adamusirribaure5304 2 роки тому +1

    malamam izala basu da kunya mu hanmuku ilimi kuce zaku ja damu don Allah malam musa Yusuf asds snnh ka koma makaranta domin da sauranka kaje kayi karatu na makaranta ba na tashaba

  • @abdulhamidmuhammad9256
    @abdulhamidmuhammad9256 3 роки тому

    Asadu yasha wahala wallahi kakoma mkrt imam junaidu basa'anka bane sa'an malamanka ne wllh

  • @suleimanabdullahi9591
    @suleimanabdullahi9591 2 роки тому

    Allah ya kara wa annabi daraja

  • @Biliya-ey2rf
    @Biliya-ey2rf Рік тому +1

    M sha Allah

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 2 роки тому +2

    Happy maulud

  • @mmusaali6527
    @mmusaali6527 3 роки тому +1

    Shek munnir Allah yasaka da alkairi kaidashek junaidu kunnunawa asadu baima sankomaiba

  • @hakimawahousseini9534
    @hakimawahousseini9534 3 роки тому +2

    Allah yakara wa annabi daraja

  • @mubarakbashir9339
    @mubarakbashir9339 3 роки тому +1

    Sannunka zakin Sunnah💪💪💪

  • @NadaharaHbb
    @NadaharaHbb 3 місяці тому

    Allah yakara lafiya malan shek jumnaid

  • @hamzamamane6172
    @hamzamamane6172 2 роки тому

    شك موسى اسد سنه بارك الله فيك

  • @yusifiliyasudatti9700
    @yusifiliyasudatti9700 3 роки тому +2

    Asadul izala ka tabbata munafikin Allah ana gayama hadisai kana shekewa da dariya ya Allah ka rabamu da sharrin izala duniya da lahira

  • @mustaphasa-ad5453
    @mustaphasa-ad5453 3 роки тому +1

    Asadu Yashaa Duka

  • @sadiqmuazu6340
    @sadiqmuazu6340 3 роки тому +11

    Wannan amsa ta malam musa mai sauki ce.yanzu misali. meyasa idan mutum yazama wani shugaba ko sarki ko gwamna ko wani matsayi saikaji mutane suna cewa Allah ne yazabeshi amma kuma babu inda suka gani hadith ko aya meyasa bazakayi challenge akansuba saidai Shehu dayatsone maka ido Allah yasa mugane

  • @tahiroumahamadou5597
    @tahiroumahamadou5597 2 роки тому

    Amma gaskiya asadus sunnah bakada ilmin komi se shirme wlh aje anyi kartu don Allah

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 5 місяців тому

    Dokin mai baki yafi gudu mlm Assadussinna na jinjina maka

  • @AbubakarMuttaka-mn7fg
    @AbubakarMuttaka-mn7fg 10 місяців тому

    Imam junaid❤

  • @samiraaliyu3729
    @samiraaliyu3729 Рік тому +2

    Shaikh Musa Yusuf Asadussunnah Allah Ya Qara Ilimi, Sunnah sak bidah sam

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 5 місяців тому

    A tsaya ga abinda yazo a qur'ani da Hadisi mu girmama malamai su tsaya inda Allah ya tsayar dasu mubi Allah da manzonsa kawai Allah ya Kara wa malaman sunna girma da daukaka yasa mu gudu tare mu tsira tare Allah ya daukaka musulunchi da musulmai.

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 3 роки тому +2

    Allah Ya saka da Alkhairi.
    Domin yau Mal. Musa Yusuf ya kasa fada cewa shi musulmi ne.

  • @sultan24tv59
    @sultan24tv59 3 роки тому +3

    Allah Ya karemu daga bidi'a

  • @usmanabubakar424
    @usmanabubakar424 3 роки тому +3

    Kai musa kabar jayeya kanemi ilimi ga gaskiya a fili kana yaudarar mabiya muji soron Allah fa zamu koma ga uban giji fa

  • @samailasabuwa1588
    @samailasabuwa1588 3 роки тому +1

    Masha allah mlmn jnidu

    • @ibrahimbabangida6016
      @ibrahimbabangida6016 2 роки тому

      Jahilai sunata hauka
      Kai natabbata ka fahimta ina thammanin Kai ba jihili irinsu bane

  • @suleimanyusuf8050
    @suleimanyusuf8050 10 місяців тому +3

    Janedu da abulfasadi, kun ji kunya ku koma makaranta saboda kun yi taron dangi amma kun ka sa kare tarkacen maganganun tijjani sai kuna kewaye-kewaye kuna hada kazantar maganar tijjani da ta Ibn taymiyya domin wawantar da kwakwalan makafin mabiyan ku.
    shaikh Musa Asadussunah shi daya ya ne amma ya fi karfin ku domin ya fi hujja
    Sunnah SAK bidi'a Sam-Sam

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Рік тому +1

    Subahanalla darika gidan halaka

    • @IbrahimSani-t9p
      @IbrahimSani-t9p Рік тому +1

      Halaka aitakare agidanku tunda babanka yazama makiyin annabi tsinanne.

  • @adamsiyaro3581
    @adamsiyaro3581 3 роки тому +2

    Na am wannan gaskiya ne Shek Junaidu

  • @rufainasir7654
    @rufainasir7654 3 роки тому +2

    Alhmdllh alhmdllh alhmdllh darika tsohon nama inbakaciba iyayenka sunci

  • @bakr247
    @bakr247 3 роки тому +2

    Allah yasa batacce yagane

  • @thecompassion
    @thecompassion 3 роки тому +2

    Innalillahi wa innaa ilaihi raji'uun
    wai malamai ne ke cewa sai an kawo wurin a aka kira suna a matsayin musulmi wajen nuna cewa kalmar Khaleel ta kebanta ga annabi Ibrahim ne kawai!
    Tirrrrr da jahilci cikin rigar malunta
    Tirrrrr da son zuciya dan gudun kunyar duniya
    Tirrrrr da toshewar basira da gangan
    Tirrrr da tunanin ka fi kowa ganewa
    Tirrrr da qin yarda da gaskiya
    Tirrr da kame kame a cikin adddin
    Allahu ya qara mana shiriya

  • @AbdulazizGarba-fi7wg
    @AbdulazizGarba-fi7wg Рік тому

    GASKIYA bisa qarya

  • @saddiqu
    @saddiqu Рік тому

    Good luck

  • @imamumazanya5744
    @imamumazanya5744 Рік тому

    Musa Assadus gaskiya anyi asaran kidin Tara ka koma kasuwa kawai

  • @plugandplayreviews
    @plugandplayreviews 2 роки тому +1

    Dariqa up up.

  • @muhammadbuba939
    @muhammadbuba939 3 роки тому +2

    Tabbas kalaman Shehu alfaharine, domin inmutum bega abinda shehu yafada ba shine kawai say ya zama matsiyaci alahira? Sannan in manzon Allah ya fadi Abu shi shehu Kimarsa da darajarsa daya ce da ta Manzon Allah kenan? Haba Sheikh Junaidu, itafa gaskiya Ba abinneta.

    • @alhamdulillah7085
      @alhamdulillah7085 3 роки тому +1

      Wlh kuwa ai ba hankali duk I dazaka gansu ba Aya ba hadisi Sai karya dakame kame

    • @322barkonci
      @322barkonci Рік тому

      Asararre duk wannan bayanin hankalinka bai daukaba

    • @322barkonci
      @322barkonci Рік тому

      ​@@alhamdulillah7085Amma bakama San menene hadisi ko ayaba