Anyi jana'izar Musa Yusuf Asadul izala. Sheik Junaid tare Abulfathi Sani Attijany.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 306

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS Рік тому +3

    Allah yasaka muku da alkhairi. Allah ya Kara muku basira شباب الفيضة❤

  • @SadiqMuhd-j2d
    @SadiqMuhd-j2d Рік тому +1

    Allah yakaramuku lfy Neman girmane kudaina cewa ahalul Sunnah alul naira

  • @IbrahimSalifou-c4d
    @IbrahimSalifou-c4d Рік тому +1

    Aslm alkm barka da warahaka Maulana Sheikh Junaidu da Sheikh Abal Fathi Sani Attijani Radiyallahu Ta'ala anhuma Allah Ubangiji ya kara maku lafiya da kwarin gwuwa da kwarin kirji Allah Ubangiji ya kara wa ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alaihi wa alihi wa as'habihi wa Sallam tasliman kasiran wa man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin daraja.

  • @Megamind214
    @Megamind214 2 роки тому +2

    Jazakumullahu bi khair Yan uwa na Allah ya karamuku ilimi da fahimta da juriya akan duk wani munafukin ALLAH da ANNABI S A W🤲🏼

  • @AbbaMustapha-zu7jf
    @AbbaMustapha-zu7jf Рік тому +1

    allah yaqara soyayyar ma aiki yaqara fahimta yaganar damasu bukatar gaskiya yaqara lapia

  • @MOULANAMALLAMBASHIRBASHIR
    @MOULANAMALLAMBASHIRBASHIR 3 місяці тому

    Masha allah Allah kashiryar damu hanyarka madai dai ciya katsaremu daga Sharrin shedan da rudin duniya RABBana Ateena fidduniya hasanatan wapil akirati hasanatan waqina AZABA NNAR

  • @BabangidaBangis-f8o
    @BabangidaBangis-f8o 3 місяці тому +1

    Assalamu alaikum
    Shaikh Imam Junaidu, Malam Munir Adam Koza, Shaikh Abul Fathi Da Sauran Malamamu na Darikatul Tijjaniya Allah ya qaro Mana Ilimi Mai Albarka da Amfani Allah ya Ya kashe mu cikin Kauna da Biyayya ga Maulanmu Annabi da Alqur'ani Allahumma Ameen❤Ya Rabb❤

  • @abubakarammani5308
    @abubakarammani5308 Рік тому +1

    Macha Allah wallahi naji malimaina Allah ya biyaku Allah ya hadaku da Annabi Muhammad u

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 3 роки тому +3

    Masha Allah Allah yakashemu a d'arik'an tijjaniya Ameen

  • @AhmadAbdulrasheedBala
    @AhmadAbdulrasheedBala 9 місяців тому

    رب ازدني علما نافعا؛ اللهم آمين 🤲

  • @hassanhusain698
    @hassanhusain698 2 роки тому +1

    Masha allah allah ya karawa annabi s.a.w daraja ameen 👍👍🙏

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 роки тому +2

    Dan Allah kudaina wanne tasiyye da kukewa malunmai Gaskiya abun kumyane.

  • @sarkimusa8507
    @sarkimusa8507 3 роки тому +6

    Muna godiya , matasan faira Allah yakara maku jajircewa akan wannan kokarin Allah ya tsawaitamana kwanakin rayuwarku bijahi rasulillah s a w .

  • @ismailmahamma8770
    @ismailmahamma8770 3 роки тому +2

    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah gaskiya in yana jin tsoron haduwa shi da Allah daga yanzu ya kamata ka koma makaranta

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 роки тому

      Amman gaskiya Yan darika bakuda tsoron Allah da kunada tsoron Allah da bakin cikin abinda ya faru da malam junaidu zakuyi, saboda tsawon 3hrs. An bukaci ya kawo hujja bai kawoba sai kame Kamen hadisi da bashi da nasaba da maudui. Gaskiya Ni Mallam junaidu tausayima ya bani.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 роки тому

      Kunga ku wallahi Shi yasa Alkanawi yake ce muku jahilai vakusan komaiba.Ance kukawo hujja a ina Allah yace ya yadda da shehu Ibrahim nyass tunda dai shine yace Allah ya daukeshi masoyinsa to tunda dai shi yace Allah ya yarda dashi sai ya kawo hujja daga qurani kamar yadda aka kawo hujjan Annabi Ibrahim AS Wai sai yace hujja na siffa ko na suna sai aka ce mishi na suna, to tunda ba hujja sai ya maida abin wasa Wai sai yace bagashiba, ance Ibrahima khalila a qurani sai akace to shehu Ibrahim nyass ake nufi kenan sai yace ee,kaji rashin adalci sai yaba kowa dariya harda sarki Zaki shi kanshi sarki Zaki sai da yace shehu Ibrahim nyass? Wato abin yabashi mamaki. Don Allah Wanda akayima irin wannan wankin babban bargo Wai shine zai zo Yana murna Wai yayi nasara, wallahi jahilcinku ya bayyana karara, Mallaman sunna sunyi muku fintinkau. Kuma dayake bakuda tsoron Allah ya bakusa inda ya saku akwanaba dukkanku Kai dakiki Abulfatahi ba guduwa kayiba da kaga baka da hujja ka sauka daga kan topic, wallahi kunji kunya.Asadussuna ya tabbatar zakine a fagen sunna tunda kunyi mishi taron dangi Amma ya kaiku kasa. Kawai Kuna nade tabarmar kunyane da hauka. Kuma Kai Abulfatahi ai kaine ka Zama abin tausayi Kai da ka. Gudu ba hujja. Kuma Kuna cewa Wai anyi bullet, kaga shima wannan ai abun dariyane,kun San ma'anar bullet kuwa, kaga Kuma anan kun kwabsa ana cewa Islamic studies Amma Wai Islamic stidies kace fa Abulfatahi shi wannan menene ? Shi ba bullet din bane tabakin naka?, Kai kwata kwata baka iyama maganaba, kana magana Amma kamar kana cin Kashi. Kuma mu baza ku koya Mana larabciba, tunda ance azo ayi munazara Amma da larabci zaayi ka gudu tunda kasan bazaka iyaba,dodonku Alkanawi ya girgizaku, kun rude. Har yanzudai Kuna hannu tunda baku kawo hujjaba. Don Allah muna jiran hujja !

    • @ismailmahamma8770
      @ismailmahamma8770 3 роки тому

      @@abdullahiibrahimusman8135 Allah ya karawa Shehu nan lafiya da kwarjinin mu munyi imani akan daidai muke ku a bakine kuke so Annabi S A W fah !

  • @abdullahiumariliyasu5782
    @abdullahiumariliyasu5782 2 роки тому +1

    Allah kayi mana tsari da izzala da kuma ya'yan ta

  • @muhammedabubakaralhaji3291
    @muhammedabubakaralhaji3291 3 роки тому +1

    Allah sarki wani shirmen sai yara allahsa kugane

  • @nafeeuibraheem6387
    @nafeeuibraheem6387 3 роки тому +3

    Alhamdulilah muna godiya mai tarin albarka syd abulfatahi da kuma syd junaid Allah yasaka muku da alkaeri Allah yaraba ku da sharrin ma sheranta albarkar annabi Muhammad's (S A W )

  • @hamisyusuf3185
    @hamisyusuf3185 2 роки тому

    Masha Allah tabarikallah ina godiya ga malm Allah yabiya Allah yakara arziki da nisan kwana gaskiya dan wani abo yataso na jamma'u yanada kyau mu jamma'u zabi jagora nagari zabar jagora nagari haske ga al'ummar Musulmi idan kana cikin duhu zai jawoka ga haske idan kana cikin rame kogi ko matsala masifa ko tashin hakali to inshallah in Allah ya yadda idan kayada da Allah kayada manzoshi Allah yana iyabaiwa bawanshi dama yafitar dakai dukan matsalar dake ciki ko ayanzu alhamdulilalah mun kara samin ciga ga masu san Allah da manzoshi

  • @Demokoradiyya
    @Demokoradiyya 3 роки тому +9

    Nifa saboda jindadin wannan muqabalar da akayi Yasin zankoma wakokin yabo ga manzon Allah s.a.w insha Allahu Kuma Ina fatan Allah yadauki rayuwata a matsayin musulmi Maison Allah da manzon Allah da salihan bayin Allah, ya Allah kakiyayemu dayin jafa'i ga wadanda Allah yakarramasu da baiwa ta ilimi

  • @umarmuhammad5748
    @umarmuhammad5748 3 роки тому

    Shek junaidu allah dai yasaka maku da alkairi Kun kyeuta sosai

  • @MahamanNoura
    @MahamanNoura 3 місяці тому

    Macha allah ml zainadou

  • @MahammadTura
    @MahammadTura Рік тому

    Allah YAKARA lafiya maulaya❤❤❤yaji duka wlh Yakima kawai yaje makaran ta😊

  • @hamisuabdu9316
    @hamisuabdu9316 2 роки тому

    Allah yaqara Lfy da nisankona alfarman annabi s a w

  • @abdallhalhade1671
    @abdallhalhade1671 2 роки тому +1

    اله أكبر ربي يخليكم معكوم خوكم عبدالله الهدي طارقي 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🤲🤲🤲

  • @KhaleedAbdurrahman
    @KhaleedAbdurrahman 4 місяці тому

    Masha Allah Muna Ziyara Y Sheikh ❤

  • @alisani1423
    @alisani1423 3 роки тому

    Macha allah allah kara basira d nisan kwana allah ya kara kusanci ga manzan allah s a w

  • @daoudasouleymane9952
    @daoudasouleymane9952 3 роки тому +2

    alhamdulillahi Macha allah. Allah ya kara basira da lfy.

  • @yafouzayahya4691
    @yafouzayahya4691 Рік тому +1

    Macha allah allah yabiyaka🇳🇪

  • @alimuhammed8159
    @alimuhammed8159 3 роки тому +2

    wawaye kawai wanan abinda kuke fadi ai daga jinku ai tastuniya kuyeyi wai idan ba jahilci ba yaya za ai kuhada kanku da shek Musa

  • @MuhammadBaushe
    @MuhammadBaushe 3 місяці тому

    May Allah guide our imam jinaidu and abul fatahi

  • @ZaharaddeenAbdulkareem
    @ZaharaddeenAbdulkareem 3 місяці тому

    Zakunan tijjaniya munagodiya allah ya qara basirra allah yaqara lafiya imamuna sheak junaidu bauchi da kuma sheak abulfatahi attijjani allah yaqara soyayya I'm

  • @muhammedusaini4804
    @muhammedusaini4804 2 роки тому

    Allah ya saka maku da Alkairi ya shehunanmu

  • @ZainabAbubakar-jw2vv
    @ZainabAbubakar-jw2vv 3 місяці тому

    Allah zai Saka masa,bazaku ganeba sai ankai Chan.

  • @goniaudullahi5868
    @goniaudullahi5868 3 роки тому

    Kai nayi murna sosai wallahi shehu junaidu da abulfatahi Allah yasaka muku da alhiri kuma yakara hazaka alfar mar annabi s a w

  • @mahmudabubakar3654
    @mahmudabubakar3654 3 роки тому

    Don Allah ku dena yin mukabala da wadannan kananan yan izala wallahi bata lokacine babu abinda suka sani wallahi indei wannan cine mukabala don ku ba sa ansu bane kudena bata lokacinku dama izala rigimane dasu

  • @ibrahiminuwa3969
    @ibrahiminuwa3969 3 роки тому +7

    Allah y saka d alkhairi y kara kusanchin d annabi 🙏

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 роки тому

    Masujin waazinka sunyi asara. Ai karatun inyas duk shirkane don bai iyasuba shine dai dai

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 3 роки тому +5

    Allah saka muku da alkhairi

  • @hassanasuleiman4176
    @hassanasuleiman4176 2 роки тому

    Allah Ya sakamu da alkairi shehunnai

  • @RabouKuolki
    @RabouKuolki 4 місяці тому +1

    ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉مشعل شيهني

  • @IbrahimSalifou-c4d
    @IbrahimSalifou-c4d Рік тому

    ماشاءالله كان لا قوت الا بالله بجاح رسول الله صلى الله عليه وسلم و ءاله و أصحابه وسلما تسليماكثيرا و من تىبعهم بإحسان الى اليوم الدين.

  • @annasabubakar9835
    @annasabubakar9835 3 роки тому +1

    Masha Allah jaxakhallahu bikhair

  • @ibrahimadamusalihu5854
    @ibrahimadamusalihu5854 3 роки тому

    Allah ya saka muku da alkhairi, Allah ya kara muku lafiya da nisan kwana da ilimi mai yawa da albarka,amin🤲🏾

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 3 роки тому +4

    Allah kare mana ku matasan tujjaniya nibadan tujjaniya bane amma ina supporting dinku dari dari

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 2 роки тому

    ALLAH ya shiryeku ameen thumma ameen

  • @idirisabduidirisabdu
    @idirisabduidirisabdu 2 роки тому

    Masha allah sayyadi

  • @Abubakaramza
    @Abubakaramza 3 місяці тому

    ruwa izo inji Sakai na hakika gaskiya dayace gobe baya Kara magana do min wargi wuri Gare shi wallahi

  • @SalissouYaro-l2f
    @SalissouYaro-l2f 8 місяців тому

    Allaha yakaramou kolafiya

  • @usmanbabae7182
    @usmanbabae7182 3 роки тому +5

    Abdulfatashi da malam janaidu Allah yasaka da alkairi

  • @nassirouhassane15
    @nassirouhassane15 2 роки тому +2

    Alhmdllh dieu merci

  • @hammaduaghali2916
    @hammaduaghali2916 Місяць тому

    ❤ ALLAH ya kiyayeku

  • @issoumoussa4260
    @issoumoussa4260 3 роки тому +1

    Masha'Allahu barakALLAHU fiikum.

  • @abdul-hadiisiaku2646
    @abdul-hadiisiaku2646 Рік тому

    Yan Izala kuji soron Allah ku daina Kai mutane da kan ku halaka

  • @bubasalisu8324
    @bubasalisu8324 3 роки тому +5

    Allah yasaka da alhairi

  • @bashirsalisukurna403
    @bashirsalisukurna403 3 роки тому

    Kyai Allah Yasanya Yaji Wannan Shawara Taku

  • @IsmailAminu-r7r
    @IsmailAminu-r7r 3 місяці тому

    Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu
    Ina tambaya ne, Kamar wasu kasashe ne shehu Ibrahim ya samu Ijazah

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 3 роки тому

    Kaima Mal. Junaidu! Ina tabbatar maka da cewa wannan rantsuwa da kayi cewa ba wanda zai ja da kai a larabci, toh ɗan ƙaramin yaro zai yi fata fata da kai wata rana. Kuma hakan zai zama sakamakon Alfaharin da kayi ne

  • @mariyaadam225
    @mariyaadam225 3 роки тому +12

    Allah ya saka muku da mafificin Alkhairinsa matasan faidha sufaye masoyan Annabi gaba dai gabadai Shekhu Naina,

  • @shewidihusseini1632
    @shewidihusseini1632 3 роки тому

    Machaallahu inayinku malumanmu Allah yakarabasira

  • @nuhuibrahim6178
    @nuhuibrahim6178 3 роки тому

    Shk junaidu da shk mai sunan Shehu Allah yakaramuku kusanci da shugaba

  • @IbrahimAbubakar-u5o
    @IbrahimAbubakar-u5o 27 днів тому

    Allha yakaramukulafiya Allah yajikanku amen

  • @mallamalla4879
    @mallamalla4879 2 роки тому +1

    masha allh tabaraka rahaman

  • @a.k.arafiwufromghana2358
    @a.k.arafiwufromghana2358 3 роки тому +1

    Macha Allah, Allah kara muku lafiya albarkan Annabi S.A.W

  • @Souleymane.
    @Souleymane. 3 роки тому +4

    Ma Shaa Allah, saï tijanya ♥️

    • @ibrahimamayaki6163
      @ibrahimamayaki6163 2 роки тому

      السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

  • @belitv248
    @belitv248 3 роки тому

    Alhamdulilahi Allah yakarabasira

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 роки тому

    Acikin badakala aka haifeku kuma a ciki zaku mutu. Shifa ruwam ilimine dashi. Shaihun mai shaihun bidia. Mudai Allah Ya shiryeku

  • @Demokoradiyya
    @Demokoradiyya 3 роки тому +12

    Na Rantse da Allah , Ni Dan Izala ne Amma Yasin, duk maganganu da hujjojin da malam munnir da imam Junaid suka bayar sunfi karfi dazama gaskiya akan na mussa yusuf kuren Sunnah, nayi karatu gaban malam sani alhamidiy, malam Dr sani ashur, Malam Albaniy Zaria dawasu malaman Sunnah Amma maganganun bayin Allah Nan gaskiya ne, daga karshe dai Allah yasakawa malam Saeedu mekwano irin cin mutuncin da Musa kuren Sunnah yayi Masa kwanaki, yanzu Kuma ya imam Junaid da Alsheik Abul fathi don Allah Kuje kuzauna da Bello yabo shimafa Ina bibiyarsa Amma yana cika baki dayawa. Albaniy yayi gaskiya dayace muje wajen Yan Darika mukoyi Larabci da ilimin fiqhu Allah yagafartawa malaminmu Albaniy Zaria

  • @mlkailususman1415
    @mlkailususman1415 3 роки тому +6

    ALHAMDULLILLAH!
    WASWALLALHU ALAH
    Sayyidina MUHAMMAD
    Rasullillahi S.A.W

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 роки тому +1

    Alhamdulillahi Allah ykakawo Mai ilimi ilimi Mai jijjikaku kunfita hayyaciku kunbaga kunbuga kun kasa meyarage sai hauka 😝😜😛😝😝

    • @mmcmmd7139
      @mmcmmd7139 3 роки тому

      gaskiya ne har yanzu Basu amsa tambayoyin ba

    • @bachirrabiou2106
      @bachirrabiou2106 3 роки тому

      kasanme kai kaje kayi karatun boko kafin kazo kafara yiwa mutane comment kagane ko kaida illimin bokoma bakada kazo kana fadawa masu illimin adinni haka to aisekaje kakawo wanda zaijinjigasu amma wannan dai sedai wani bashiba kuma nafadama gaskiya koda wane lokaci gaskiya ittake bisa karya ma'ana gaskiya itake ruguza karya aje ayi karatu kaji dan uwa 🙏

    • @bachirrabiou2106
      @bachirrabiou2106 3 роки тому

      @@mmcmmd7139 aw haba wai hadasu kare gudun lanya 🤣🤣🤣wace amsace basu amsaba fadamana mujita amma dan allah ina rokonka karkayi irin karatun me gidanku dan allah dan annabi Mohamed s.a.w 🤲 🤲 🤲

  • @SulaimanTijjani-i9o
    @SulaimanTijjani-i9o 4 місяці тому

    Allah yasakamuku da alkhairi

  • @mamanloukoman6588mamanloukoman

    masha Allah

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 роки тому +1

    Wahalallu asadus sunna yafi karfin shaihunan ku ballantana ku bakusan komai ba sai propergander

  • @ismailumar6758
    @ismailumar6758 3 роки тому +2

    Fatan alkhiri

  • @IsmailAminu-r7r
    @IsmailAminu-r7r 3 місяці тому

    Allah ya isa 😭

  • @fassailsani5741
    @fassailsani5741 2 роки тому +2

    ماشاءالله ربيبل

  • @bakarlaoulitv7951
    @bakarlaoulitv7951 3 роки тому +3

    Masha Allah Allah kara lafiya da nisan lwana

  • @kabirusalisu2750
    @kabirusalisu2750 2 роки тому

    Jazakillahu khairan

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 2 роки тому +1

    My favorite malams😀🙏🙏💕💕💕💕💕💕💕 💞💞💞

  • @umargoni4590
    @umargoni4590 2 роки тому

    Allah ya tayimaka

  • @muhammadadam9565
    @muhammadadam9565 3 роки тому +1

    Masha ALLAH !!! ALLAH ya saka
    muku da alkhayri Ameen

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 3 роки тому +1

    Allahu 👏akabar 🕊allah yakara 💪Lafiya 💗dakusanci 🌺izuwa 🧡sayyidna 💔rasulullahl 💗s a w Ameen🥀 suma Ameen 👏

  • @naziruumar6470
    @naziruumar6470 2 роки тому

    Allah ya saka

  • @UsmanmRabiu-v1v
    @UsmanmRabiu-v1v 9 днів тому

    Ala Saka da alkai ri

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 3 роки тому +1

    Ai har yanzu Bai Daddakuba, domin yace zai dauko wata ya sake dawowa.

  • @abdulnurusalifu6699
    @abdulnurusalifu6699 3 роки тому +2

    May Allah increase both of you in knowledge bijahi Rasulullah (SAW)🙏💫❤️❤️❤️

  • @deleogbondeminu5108
    @deleogbondeminu5108 2 роки тому

    Dan Allah Ku gayachi mallam Kabir Bashir muqabala don Allah

  • @AbdullahiModibbo-i4z
    @AbdullahiModibbo-i4z 3 місяці тому

    🎉❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @assaramuabdulwahaf8378
    @assaramuabdulwahaf8378 3 роки тому +3

    Masha Allah Allah yakara lafiya dawadata

  • @Ali-nu4bi
    @Ali-nu4bi 8 місяців тому

    Agaskiya Niko tunda naga Abdul fatahi ya na raggargazar un izzala seninji na fada kaunar chi wlh inasonka Allah ya ja da kwanan ka tai garesu kawai

  • @chaibouayuba1648
    @chaibouayuba1648 2 роки тому

    Allah ya

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 роки тому

    Aiya Al bazakuyiya ba Al wannan dodon naku ya dinga matse ku ke Nan wallah kun shiga uku wallhi sai yakoya muku hankali makiya Annabi SAW wawaye marasa tsoronAllah 😋😛

    • @mmcmmd7139
      @mmcmmd7139 3 роки тому

      barsu yaci gaba Yana daidai dasu

  • @ibrahimyahaya1500
    @ibrahimyahaya1500 3 роки тому

    Allah ya karawa junaidu Allah kara muku lafiya ya dauraku kan makiyanku

  • @yusufmusa3843
    @yusufmusa3843 3 роки тому +5

    Masha allah and may almighty allah guide you

  • @saifullahsaeed3588
    @saifullahsaeed3588 2 роки тому +1

    wlh munatare daku har abada ?Amma shak abduljabbar yafi qarfinku ? Amma wlh munanan tare daku

  • @siddinbabitv3424
    @siddinbabitv3424 2 роки тому

    NIASS

  • @kebibukar2149
    @kebibukar2149 3 роки тому +4

    Masha allah

  • @rabiukano-l4b
    @rabiukano-l4b Рік тому

    Asslmu alaikum
    Mlm dags ke ne
    Mus yarasu
    Mugode wa Allh

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 роки тому +2

    Sai bayan dakagama binnesu wannan nade taburman kunya da. hauka 😛kukeyi shi cewatayi zaiyi janaizar ku yariga yayi ilmi da Kari tuni ya ragargazaku y😁😜

    • @mmcmmd7139
      @mmcmmd7139 3 роки тому +1

      kasan shi makariyace bazai taba dauka gausuwa ba Allah yasa su gane gaskiya

    • @bachirrabiou2106
      @bachirrabiou2106 3 роки тому

      🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣waya fadamaka aibakarya sukayiba tunda kaji suna kunna recording dinshi koh kaima kaje kayi karatu indai kai almajirin sane to wallahi kaje kayi karatu nadai fadama

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 3 роки тому

    Kaima kayi kuskure wajen:
    حَدَّثَنَا عيسى ابنُ يونس
    Kalmar ابن ka karanta da jarrah. Kuma na tabbata da zan bibiyi karantun naka sai na gano fiye da wannan.

    • @sufy_Mai_yabo
      @sufy_Mai_yabo 9 місяців тому

      Toh ka bibiya mana Sakaran banza

  • @محمدمحمود-ح7ط2ث
    @محمدمحمود-ح7ط2ث 3 роки тому +5

    Macha allah