Dr idris yayi kaca kaca da abba da kwankwaso da sunusi kan nadin sarautar kano, ya jinjinawa ganduje

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 чер 2024

КОМЕНТАРІ • 85

  • @user-tg1sz8zw2y
    @user-tg1sz8zw2y 6 днів тому +4

    Allah ganar daku maluman nan son zutuyar ku yakai ku tikin wanan masilar ta nigeria

  • @JibrinSaidjibrin
    @JibrinSaidjibrin 6 днів тому +5

    Doctor tauhidi,ga dukkan girmamawa,kai melamine Wanda muke yarda da karatunka,amma akan kadiyar kano,bakasan komaiba,kawai kiyayku da Sanusi itace,amma a matsayinmu na kanawa babu wani me hankali da zaiyabawa ganduje,sai idan baka tsoron allah,

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 6 днів тому +1

    Masha Allah, Allah kabarmana malam, wlh kafimana dubun malaman wannan zamani

  • @naziruabdurahman
    @naziruabdurahman 6 днів тому +1

    Allah saka da alkhairi ya tsare maka mutuncinka ya sheikhy na.❤

  • @shamsuddeenHamisu-lx3jg
    @shamsuddeenHamisu-lx3jg 6 днів тому +2

    ALLAH yakara Lafiya ya Sheikh 🙏

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 6 днів тому +1

    Subahanahu wa ta'ala

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 7 днів тому +3

    Wanan mutunan Dan assarane shaidanine

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 6 днів тому +1

    Allah ka qarama Ubana lafiya Dr

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 6 днів тому +2

    Sallallahu alaihi wasallama

  • @MohammadIbrahim-dr9gw
    @MohammadIbrahim-dr9gw 6 днів тому

    Abu Aisha manafiki Da.jaki Dan hasada makiyin Allah Allah ya wulakan taka duniya da lahira sai kakuma gidan yari insha Allah.

  • @jafaridrisgarko477
    @jafaridrisgarko477 6 днів тому +1

    Da Kai Mai kawu yanda ake zagin sanusi da Mai zagi dukkan kumai lefine Mai yasa bazakufadi kikinsaba kulkun Sai yanda mutane zasu ga lefin she tabas kuma kiyinshene saboda kiyayenku yafito fili insha ma Allahu Allah yatashi saikuyi hakuri

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 6 днів тому +1

    Allah ya la'ance ku tsinannu

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 6 днів тому +1

    Wa'alaikum salam

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 7 днів тому +2

    Masha Allah Abu Aisha ina gaisuwa dafatan alkairi

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina 4 дні тому

    Masha Allah

  • @user-ur4wr3pp3y
    @user-ur4wr3pp3y 7 днів тому +2

    Allah yatsinema jakin banza

    • @user-cx9do1gd5w
      @user-cx9do1gd5w 6 днів тому

      Kaima Allah ya tsine ma kaine jaki don baka da ilimi

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY 4 дні тому +1

    With due respect Malam idris bama tare da kai akan wannan ƙa'diyar. Dama can baka son kwankwaso da dukkan abinda ya shafi kwankwaso.

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 6 днів тому

    Hmmm Allah ya kyauta

  • @gaddafinamalam553
    @gaddafinamalam553 5 днів тому

    Imamul Da,awah❤

  • @GgIgv
    @GgIgv День тому

    ❤❤❤ mlm

  • @HakaZalika
    @HakaZalika 6 днів тому

    Allah ya rabamuda mugun ciwo

  • @abdullahiyusuf7457
    @abdullahiyusuf7457 5 днів тому

    Allah ya rabamu da malamai irinku Yan son zuciya

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 6 днів тому

    Abu aisha kayi kokarin sasantar da daliban dr idris da afakallah, kaine sila, don girman Allah ina rokon ka girman Allah

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 3 дні тому

    Dr. Son kaizallah

  • @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
    @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 6 днів тому +1

    DAN IZALA DOLE YAJINJINA MA DAN IZALA
    GANDUJE DAN IZALA NE

  • @AbdulrashidMusa-vn3pd
    @AbdulrashidMusa-vn3pd 6 днів тому

    Gaskiya abuAisha kacanza dabaka irinwannan Ai gwara Abdul jabbar dawannanmutimin jakikawai

  • @MahamaduAbuzaidi
    @MahamaduAbuzaidi 7 днів тому +3

    Wannan bayani don Sanusi yana ɗan darikane inda ɗan izala ne dabazaku fadi hakanba

  • @hamisupanda9346
    @hamisupanda9346 5 днів тому

    Allah temaki malam

  • @isaado4870
    @isaado4870 6 днів тому

    Allah kayi muna maganin makiyin Annabi Dutsen Tanshi.

  • @AnuBoss75
    @AnuBoss75 6 днів тому +1

    Dama wannan malamin bayasan kwankwaso haka lokacin zaben shugaban kasa yay ta cece kuce akansa Yana cewa Dan kame kame a she shine babban Dan kama Kamen, malamin karshen zamani

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 6 днів тому +1

    Dan shegiya JakIn Banza wopi makiyin ANNABI MUHAMMAD SAW.

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому +1

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano

  • @sadiqnura6717
    @sadiqnura6717 7 днів тому +4

    Gaskiya dai kama abu Aisha ka chanza alkibla ko sun lasa Maka ne a matsayin ka na Dan jarida kamata yai ka dinga adalci wajen kawo labara bawai ka dinga yawan cin mutuncin Wanda baiyi Maka ba

  • @isaado4870
    @isaado4870 6 днів тому +1

    Kaima mai wannan Channel din saboda kasa jawabin wannan makiyin Annabi Dutsen Tanshi gashinan ka rasa masoya da yawa

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 7 днів тому +2

    Masha Allah. Dr. tauhidi ikon Allah ❤❤❤❤❤❤

  • @AbbasMohammed-pp4dt
    @AbbasMohammed-pp4dt 6 днів тому +1

    Magana ta gaskiya ma biya sunnah mussaman yan Izalah basu yiwa MLM Ja,afar da Albani adalci ba mussaman kadiya uku,na daya Atiku Abubakar,na biyu Bola Tinubu,na uku sanusi lamido

  • @AuduBaffaye-py3fb
    @AuduBaffaye-py3fb 6 днів тому +1

    Kai dolone malamin wawaye

  • @JdjdHs-kn3re
    @JdjdHs-kn3re 5 днів тому

    DA kace bazai zu ba kuma yaxu Dr jaki maqaryace ni

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 6 днів тому +1

    Ka gama magana. JazakAllaahu Khayran Ya Dr. Idris.

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 6 днів тому +1

    Shikenan bashida alkhairai ko daya sai akasin haka wannan son zuciya ne tsantsan wlh

  • @user-hh9ih4pq9s
    @user-hh9ih4pq9s 7 днів тому +4

    ALLAH CHI SAAKAMA TALAKAN NAGERIA KAN SANUCHI LAMIDO SANUSI DUNIYA DA LAHIRA.

  • @AbubakarUmar-jn7xx
    @AbubakarUmar-jn7xx 6 днів тому

    Kada ALLAH ya basu nasara fidda zindiki

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q 5 днів тому

    Dkt jaki wawan banza sakarai

  • @bellooperagombe8999
    @bellooperagombe8999 5 днів тому

    Gsky zaka jawo mutane su daina bin shafinka dan kafara sa son rai. Amma ka gyara zaifimaka.

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q 5 днів тому

    Dan kutumar uba shege sabu da shi badan izala bane

  • @JdjdHs-kn3re
    @JdjdHs-kn3re 5 днів тому

    Kayi Dr jaki mahainceni lace kai mujadadini

  • @user-tv9ff7lz3o
    @user-tv9ff7lz3o 6 днів тому +1

    Maizagin malam Allah yashiryeshi

  • @MoussaAssoumane-zl2ih
    @MoussaAssoumane-zl2ih 6 днів тому +1

    A❤❤❤ Allah yassaka da Alheri

  • @user-vt8mc8qm8i
    @user-vt8mc8qm8i 7 днів тому +2

    Kaidai Abu Aisha managikene

  • @Baba-sq5fo
    @Baba-sq5fo 7 днів тому +3

    Wllh Abu Aisha insonka Amma Kai muna fukine wllh sobada dama tunasali bakasan Abba gida gida ba shima aiyazagi annabi Kai muna fukine

    • @issaAdamissaAdam-fz4gn
      @issaAdamissaAdam-fz4gn 7 днів тому

      kaji suran Allah

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 6 днів тому

      Abu Aisha dan Nigeria ne, saboda haka yana da daman son wanda yake so. Ai kaima ka nuna Abba kake so, amma babu wanda ya hana ka.

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 7 днів тому +1

    Wannan Maganar fah ta Mallam haka take domin sun faɗa dama fitowar abduljabar chi yafi komai sauƙi wannan iskanci da ƴan Film suke ai manufar kenan Allah kasa mu dace

  • @jibreelyusuf9105
    @jibreelyusuf9105 6 днів тому +1

    Hakane Sanusi shairinsa na dayawa Allah yakawar da sanusi akan sarautar kano

  • @isahayuba1642
    @isahayuba1642 6 днів тому

    Kachika karya da shiga abunda bai shafeka ba domin malamai ma baka barsu ba kayi shiru da banzan bakinka ka Daina karyan malanta domin wlh kai ba malami bane kai jahili ne katon jahili.

  • @yakubuseidu
    @yakubuseidu 7 днів тому

    Masha Allah ❤❤❤

  • @Kwame966
    @Kwame966 7 днів тому +1

    Dr idris i kon Allah zakin sunnah mujaddadi

  • @drabbasusman4030
    @drabbasusman4030 6 днів тому

    ❤❤❤❤

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 6 днів тому

    Hmmmm abu aisha da kana fadan gaskiya amma yanzu kadauki bangare daya

  • @alhajigudul1626
    @alhajigudul1626 5 днів тому

    Munafiki manza

  • @nafisasalam1399
    @nafisasalam1399 6 днів тому

    Masha Allah yaye ❤❤❤👍👌

  • @IssakaSani-xw7oy
    @IssakaSani-xw7oy 7 днів тому

    Yayi

  • @AyoubaUsman
    @AyoubaUsman 6 днів тому

    Allah yatsinema albarka

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi 7 днів тому

    In dai kace zaka fadi gaskiya akan tsulawa toh iyayenka zasuyi fari a gurin Yan siyasa marasa tarbiyya.

  • @nurumuhammadjmd6411
    @nurumuhammadjmd6411 6 днів тому

    Hhhhhhhhhhhhh

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 6 днів тому +1

    Masha Allah, Allah kabarmana malam, wlh kafimana dubun malaman wannan zamani

  • @GgIgv
    @GgIgv День тому

    ❤❤❤ mlm

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому +1

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano

  • @AnuBoss75
    @AnuBoss75 6 днів тому

    Dama wannan malamin bayasan kwankwaso haka lokacin zaben shugaban kasa yay ta cece kuce akansa Yana cewa Dan kame kame a she shine babban Dan kama Kamen, malamin karshen zamani

  • @eresshassan
    @eresshassan 7 днів тому

    Masha Allah

  • @GgIgv
    @GgIgv День тому

    ❤❤❤ mlm

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano

  • @user-dh6ms8dg6g
    @user-dh6ms8dg6g 6 днів тому

    Kwankwasone tundaga farko yalaalata sarautar kano lokacinda Ado Bayero yamutu yanada ya'ya maza 30 kwankwaso yahana ya'yansa yadakko sunusi yabashi sarautar to kwankwaso shiya lalataamana masarautar kano