Akarshe dai sheikh bala lau yayi martani akan sukar sheikh kabiru gwambe akan munir koza

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 22 чер 2024
  • Martani sheikh kabiru haruna gwambe ga malamai masu sukarsa akan Bawa munir koza dama Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a UA-cam channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,sheikh kabiru haruna gwambe, Izala, darikar tijjaniyya, salafiyya

КОМЕНТАРІ • 41

  • @jurylilb4034
    @jurylilb4034 6 днів тому +2

    استغفر الله العظيم واتوب اليه عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته

  • @MuhammadismailYusufassalafi
    @MuhammadismailYusufassalafi 7 днів тому +3

    Malam kuji tsoran Allah wannan mutanan Yar bidi.a suna zagin magabatanmu

  • @safiyanusamaila
    @safiyanusamaila 7 днів тому +3

    Mlm kaine babban dan bidi'a 😊

  • @NassirAli-dc1st
    @NassirAli-dc1st 6 днів тому +2

    Gaskiya ne sheikh balalau❤

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 6 днів тому +1

    Kai jama'a Hmm

  • @user-li2ow6ip5o
    @user-li2ow6ip5o 6 днів тому +1

    Yayabaka batun izala fa saidai kace ahlussunnah kumakaine shugaban izala

  • @user-gy3lh6bu8d
    @user-gy3lh6bu8d 6 днів тому +1

    Malam bisaga girmamawa maganan abida kuka fada na bamadan bid,a dama dagirmama shi kuma yanzukuma kayimuna rufarufa kaji tsuron Allah malam kone kuke tchewa Sunnah sak bidi,a sam

  • @IbrahimAlhassan-kx9ld
    @IbrahimAlhassan-kx9ld 6 днів тому +2

    Masukodayi

  • @AyoubaUsman
    @AyoubaUsman 6 днів тому +1

    Allah yatsinema albarka

  • @muhammedAliDoc
    @muhammedAliDoc 4 дні тому +1

    hmmm Balalau wanda bai san ka ba kake yaudara hmmm ( saura na First Lady ) Allah sa yaga wan nan ko wani yafada mai wan nan yasan komai

  • @AlhussainMuhammadAlhussain
    @AlhussainMuhammadAlhussain 6 днів тому +1

    Allaah ya saka da Alkhairi malam, Abin da mutane ke magana akai bakayi magana akan shiba, muna son kuyi bayani game da yabon dan bidi'a ya dace ko bai dace ba?

  • @manirouabdoulaziz8431
    @manirouabdoulaziz8431 6 днів тому +1

    Mungodé malam, Allah saka da alkheiri

  • @user-gr3wo4zj4d
    @user-gr3wo4zj4d 7 днів тому +5

    Allah ya shirya ku, wlh samun irin su Dr Idris acikin almumma alkhairine, Allah ya biya Dr Idris da aljanna Firdausi

  • @RabiouHoussaini
    @RabiouHoussaini 6 днів тому +1

    ❤allah.yabiya

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr 7 днів тому +1

    WALLHAHI.AKWAI.DALOLINDA.KUKEHARI..EYAYAN.ANNABI.SUNABINKUBASHI.KUMA.SAIMUN.STAYA.DAKU.GABAN.ALLHA.,ALLHA..YAESAR.MA.EEYAYA.N.DA,SUKAFI.EEYAYAN.KOWA.ADUNIYA.GAREKU.TUNAN.DUNIYA.

  • @user-dm2sd8py6b
    @user-dm2sd8py6b 6 днів тому +1

    Izala business center dariqa Gidan cashewa shia Gidan iskanci

  • @user-jm6mu3vv4f
    @user-jm6mu3vv4f 6 днів тому +1

    Kowa dai ya tanadi gorin zamansa alahera da kansa allah shine sarkin adalchi

  • @KanzulAuliya
    @KanzulAuliya 7 днів тому +1

    Bayaranba ba mayanba

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 7 днів тому +1

    Addua sai a saudiyya!

  • @AbdouRafatou
    @AbdouRafatou 6 днів тому +1

    Kun kaama hanyan bidi'a kenan

  • @TahirouIbrahimDjiboMedecin
    @TahirouIbrahimDjiboMedecin 3 дні тому +1

    📖🙏❤️✏️🇳🇪😍🥰🤲✍️🖋️

  • @mammangarbaharuna50
    @mammangarbaharuna50 6 днів тому +2

    Masha Allah ❤

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 День тому

    Tuntuni mungane kunyi tallar Tinibu domin biyan bukatarku badon talakawa ba,Ku da Allah.

  • @ibrahimmadube-zr1xb
    @ibrahimmadube-zr1xb 7 днів тому +1

    Masha Allah Allah ya sakamaka da alhiri dr balalu

  • @RabiuAhmad-ri4xf
    @RabiuAhmad-ri4xf 7 днів тому +2

    Allah Yaqarawa Sunna karfi❤

  • @MuhammadMuhammad-x6x
    @MuhammadMuhammad-x6x 7 днів тому +2

    Kun ci kutumar uban ku Bala lau da Kabiru Gombe

    • @mustaphayusuf5339
      @mustaphayusuf5339 6 днів тому

      Gaskiya baka da mutunci da tarbiyya, sai Allah yayi muku hisabi

  • @user-xx7hn2he5e
    @user-xx7hn2he5e 6 днів тому +1

    Milyon takwas takwas son 1.53dari da hamsin da uku nawa kenan allah ya isam mana ga tsadan rayuwa bakuyi laakari dawannaba

  • @user-gn3vb7se8d
    @user-gn3vb7se8d 7 днів тому +1

    Kai walayi mugum jagora ne...

  • @salihuabdul-nasir1571
    @salihuabdul-nasir1571 7 днів тому +1

    afakallahu ai ya fada wa duniya su waye ku.

  • @tatah3769
    @tatah3769 7 днів тому +1

    In kana neman munaafuki na Krishe inka wuche balaayi wai balalau bawani....in Dan bidi.a ne maiyasa kokabaa shi yayi waazin ألا لعنة الله على الكاذبين
    اللهم صل على حضرت النبي محمد رسول الله صل الله عليه وآله وسلم

    • @tatah3769
      @tatah3769 6 днів тому

      Shi balalau yasani adinin nan bagadu wani bane kayan Allah ne da Annabin sa kongiyan che ba.adiinibane.أكل بالشفاعة أو بالدين

  • @user-lc9xo2bl8s
    @user-lc9xo2bl8s 7 днів тому +2

    Balalau mugun munafiki

    • @alhajimusa5504
      @alhajimusa5504 7 днів тому +1

      Shege dan bidi'a kaji haushi kenan 😂😂

  • @isahsahanunumuhammed4870
    @isahsahanunumuhammed4870 7 днів тому +2

    Shege gaka babban da bidi'a ahurin,, bala lau mugun bawa

  • @hassanharuna5640
    @hassanharuna5640 6 днів тому +1

    Saudiyya hawarijawa sunhijack kasa mesalki sabidahaka kuke shatalelenku. Yanzu iyayen kidanku sunbarku da wawtar hawarijanci kutafama dashi. Yanzu sabuwar cutarda addini suka bullodashi. Nan da yanshekaru saudiyya zata zamto capitaldin karuwanci kamar yanda suka tsara, Christian Ronaldo da ire irensu, tutar yandaudu 🌈 Yana tashi a saudiyya yanzu danake magana, sALLAH da azumi kuma yanzu badole Baniba idan kaga dama kayi idan bakaso Kada kayi babu hukinci akai. Sunata gineginen kedajen karuwai masu tsada. insha'Allah daku da iyayen gifanku bazakuci nasarar rushe musulunciba dabbobi azzalumai masuci da ADDINI. Karnukar yahudawa aladu 🐷🐽 berirai 🐒🐵 jakuna 🐴🐎 hawarijawa kawaii....

  • @MuhammadMuhammad-x6x
    @MuhammadMuhammad-x6x 7 днів тому +1

    Kun ci kutumar uban ku Bala lau da Kabiru Gombe