Rushe Karyayyyakin Matar da ta kashe mijinta akan kudin Cefane, Nazari da darasi ga ma'aurata.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 чер 2024

КОМЕНТАРІ • 162

  • @user-po1qp6xu7l
    @user-po1qp6xu7l 2 дні тому +8

    Allah sarki wlh taban tausayi Allah yarabamu da mummunar kadda Allah yabaki ikon cinye wannan jarrabawar,😭😭😭🤲

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 2 дні тому +4

    Innalilahi wa inna ilaihiraji un subhanallah ya Allah katsaremana imaninmu alfarma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 День тому +2

    Inna lillahi wa’ina ilaihi raji’un
    Allah ubangiji yaji kansa 😭😭
    Allah ya rabamu da mummunar kaddara,ya Allah ka shiryi al’umar mu baki daya,ka yafe mana kura kurenmu 😢😢😢

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 2 дні тому +4

    Lallai tayi ganganci amma bana fahimtar karya a zantukanta, kuma duk wanda aka ce wani ya mutu saboda shi,dole ya shiga tashin hankali.
    Banzan hana Malam fahimtarshi ba, amma bana goyon bayan jingina mata laifi kai tsaye sai an yi bincike.

  • @Nafisa-ii7wk
    @Nafisa-ii7wk День тому +1

    Gaskiya kayi tunani kafin kayanke hukunci kuma kaima bakafi karfin hakan ba allah katsa remana imanin mua karabamu da mummunar kaddara amin ya Allah 😢😢😢

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 2 дні тому +6

    Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭😭. What a world?

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 4 години тому +1

    Gskiya malam kaji tsoron allah, wani addini ne ya koyar dan namiji ya auro ka yakama maka gida yayi lefe karya ciyer dakai,😢ga gaskiya acikin bayaninta saide in zamuso kanmu amma tsakani da allah macce na jego baxaka kula da ita kuma inbata maka biyaya ba, kanemo aya ka jamata maza aji tsoran allah arinka. Sauke hakkin mata kaddarade ta riga fata, amma de aduba lamarin dakyau

  • @HadizaMamaneGarbaHMG
    @HadizaMamaneGarbaHMG 2 дні тому +3

    wlh malam Wanan lamari sai adu'a allah kawomana karshansa

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 дні тому +3

    Innalillahi wainna ilaihiraju'un abar tausayi wly Allah jiqansa da rahama mln kana magana kamar gabanka akayi wannan bai kamataba

  • @abdullahimustapha8157
    @abdullahimustapha8157 2 дні тому +3

    wallahi Allah ya isa bamu yafeba

  • @babagambo7051
    @babagambo7051 2 дні тому +4

    Mallam akrami kajisoron Allah!

  • @tasmuch8713
    @tasmuch8713 2 дні тому +2

    Please Abu Aisha, abun da ita tayi ta laifibabba ! Amma kuma mijin ne ya ja haka ta faru idan har abun da ta fada gaskiya! (Point) ya zaayi sbd wanan mgnr da suka yi kawai ya hauta da duka baya ganna cewa haihuwa tayi kuma ga dinki a jikinta!!! Wasu mazan suna yin kuskure wajan farà dukan mata ita kuma ta biyawa sharrin zuciya Allah yaraba mu da mumunar kaddara,

  • @Sani-p3e
    @Sani-p3e 2 дні тому +3

    Wai Malam intaciha kane ina da lili dau ko yuka Allah ya kyauta Allah ya sa mu dace amince 😢😢

  • @AbaharuAbubakar
    @AbaharuAbubakar 2 дні тому +2

    Allah karabamu da mumunan kadara irin Wannan

  • @JibrinSaidjibrin
    @JibrinSaidjibrin 2 дні тому +1

    Allah ya tsare mana imanin mu amma darasi achiki mutane a dunga temakon gaggawa

  • @abubakarumar4146
    @abubakarumar4146 2 дні тому +4

    Salm gaskia bata kyautaba amma kaima wasu maganganunka badedebane karkabada sheda akan abinda bakaganiba. Wallahi wannan abin kunemi maman amira Canada sheda

    • @smgcom2908
      @smgcom2908 2 дні тому

      Ta ce kullum suna fada abin da yada daidai ne

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дні тому

      Gaskiya dai. Mutane su na son yanke hukunci da wuri kafin su ji cikakken labari bangare dukka. Ni na ma fi gani kaman matan nan ta na da gaskiya. Ya kamata a nemi shaidu a ji daga gare su.

  • @abubakarumar4146
    @abubakarumar4146 2 дні тому +7

    Bawai inagoyon bayan abin datayiba kawai wasu maganganunkane bedatsheba.

  • @djamoumarou348
    @djamoumarou348 6 годин тому

    Ha kirasu suzo ha tambayesu Suma

  • @hassanasmau1449
    @hassanasmau1449 2 дні тому

    Nayi kukasosai wlh Allah ya karemu daga sharrin zuciya Amma malam kakare maza dayawa wlh yawancin mazan yanzu baza da adalci akan abinci takakeshi dayai Mata magana Mai dadi daba hakaba kuma ajalinsa ne yayi Allah ya jikanshi da Rahma Allah ya yafe mata

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh День тому

    Wlhi yakamata akasheta wlhi sbd bata tsoron Allah daga jin kalamanta kuma duk mai hakali idan ya saurara zai fahimtah cewa musa ce a fili fir auna ce a zuci 😭😭😭

  • @abubakardu8876
    @abubakardu8876 2 дні тому

    Maganin duk wani namiji me dukan mace, jaka ce ita da za ta tsaya ya doke ta, wallahi na tausayi mata, Allah sarki, malam ayiwa maza nasiha suma su dena dukan mata

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  2 дні тому

      babu wata hujja da take tabbatar da dukanta yayi a bakinta akaji kuma ta yuwu ta fadi ne dan ta kare kanta
      sannnan a inane akace idan mini ya faki mace ta kashe shi?

    • @Ammoonhashim1996
      @Ammoonhashim1996 2 дні тому

      Akwai wani abu da bakagane ba mutumin kirki Allah yakan jarrabeshi da mummunar kaddara haka Allah ya tsara cewa ajalinsa a hanunta yake badan ina nufi tayi daidaiba​@@al-furqanwalhudatv

    • @user-gu5rm2jh9x
      @user-gu5rm2jh9x День тому

      Tunda Babu hujjar data tabbatar da Yana dukan ta Bai kamata kazartar mata da hukunciba abinciki mgnr ta in da karya ahukunta ta in km gaky ne amata adalci karzafin ran abunda ke faruwa muhada mata fushin sauran ashararan matan da Babu wani uzirin haknan suka kashe mazajen su hakika matan aure suna fuskantar fiye dahaka agidan aure nasani sosai Amman laifinsu dayane duk mutumin dayake da wata dmw ko yake cikin tsanani farko ya fara duba shin Ina mafuta ta take banyarda in Kai karar mijina ba gurin abun hallitta domin sai sunga dama suke cenzawa Amman basa canzawa ba kmr in sunga kina da hkr komai zaki iya dauka mafita dyace kikai karar shi gurin Wanda ya halicce ki wlh inda kinnace kina gayawa Allah kombaki samu sauyi alokacinba to natabbatar zaki samu natsuwar zuciya dayawan tuna al,amarin Allah Amman mgnr Allah mata suna fuskantar fiye dahaka wlh Allah ya kyauta amen

  • @badiyya4815
    @badiyya4815 2 дні тому +5

    Babu alamun qarya a cikin labarinta gaskiya, mlm karka manta ahalin da take cikin na jego da rashin lafiya na bayan haihuwa da kuma yanayin yunwa da da take ciki, gaskiya maza kuji tsoran Allah! Tabbas duk macen data kashe mijinta Ta aikata babban zubunfi, Amma dan Allah kuringa lura da sabbubba

    • @babagambo7051
      @babagambo7051 2 дні тому

      Babu karya nayarda da ita! Allah yasamudase sausayine

    • @mariyayau5720
      @mariyayau5720 2 дні тому +2

      Ai kin san su maza başa laifi, very innocent,Allah kadai yasan azaba da Tasha a hannu shi, amma ya zauna yana judging dinta

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому +1

      Shi yasa aka hana Mace zama Alƙali, jagorantar shugabanci, bayar da shaida ita kaɗai.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому

      Wautar mata: Shi yasa aka hana Mace zama Alƙali, jagorantar shugabanci, bayar da shaida ita kaɗai.
      ​@@mariyayau5720

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому

      Ki je kotu ki kare ta mana
      ​@@mariyayau5720

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 2 дні тому

    Innalillahi wa inna ilaihirraji unnn Allah ya jikansa ya gafarta masa Allah ka shirya ka tsaremu 🤲💔😭😭

  • @MahamaduAbuzaidi
    @MahamaduAbuzaidi 2 дні тому +1

    Allah ya jikansa da gafara Allah kai muna maganin wannan lamari koma minene take faɗa yansanda zasu bancako gaskiya abinda ya faru zasu tabatar da gaskiya takeyi ko karya takeyi

  • @user-dn9kg2pu3s
    @user-dn9kg2pu3s 2 дні тому +1

    Malam Allah ya saka da alkhairi Allah ya jikan mahaifa.

  • @badiyya4815
    @badiyya4815 2 дні тому +1

    Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah kai mana tsari da dukkanin sharri amin

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh День тому

    Kadibeta kamar Mai imani Wai Sai cewa take ba itace takasheshi bah Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah wlhi kuna kashe mana Yan uwa Ko so kuke a gujewa sunnar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam ne

  • @user-dr7rw9wj8c
    @user-dr7rw9wj8c 2 дні тому +1

    Gaskiya baka da tsoron Allah

  • @Ibrahim.mama.agadez.
    @Ibrahim.mama.agadez. 10 годин тому

    Merci 🙏☝️

  • @harounaboubacar8909
    @harounaboubacar8909 2 дні тому

    Inna lillah wa Inna iheihi raji un Allah ya jikansa

  • @user-shafe
    @user-shafe 15 годин тому

    Allah ya kyauta mana amma malam babu laifin hausa film kawai reshin imanine

  • @user-be8td3fw7o
    @user-be8td3fw7o 2 дні тому

    Wlh amaganarta ba karya acikinta kaidae kaji tsoron Allah kayi shari'a ta gaskiya Allah ya kauta

    • @SAaduAliyu-zg7mh
      @SAaduAliyu-zg7mh День тому

      Sbd ba Dan uwaki Ko Dan uwaka aka kashe to Idan batada niyar kasheshi miye nadaukar wuqa Idan Har batada niyar kasheshi bah mudai yanzu mugane so kuke kowa ya gujewa sunnar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam ne Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah gareku Mata kuna kashe mana Yan uwa 😭😭😭😭😭😭 Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah wlhi 😭😭😭

    • @fatimaadamumar6646
      @fatimaadamumar6646 День тому

      Tabbas ni ma na yarda da gaskiya ta fada mummunar qaddara ce ta fada kan ta Allah ya kare mu

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 2 дні тому +3

    Allah yabiya maka bukatun ka duniya da lahira abu Aisha gaskiya kuna kokari sosai wlh

  • @abubakarabdurrahamanabdurr2566
    @abubakarabdurrahamanabdurr2566 3 години тому

    Allah yakiyaye mana

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 2 дні тому +2

    Baiwar Allah ,Allah kadai yasan me ta fuskanta da ga wurin shi, wanan kaddara,Allah ka raba mu da mummunar kaddara,Amma malam ka dinga yin adalci a maganganun ka,ka tuna kaima ka haifa, wanan ai abun a tausaya mata ne.ita ba ‘a duba zancen ta ba.Allah kadai yasan gsky alamari, jego da raketi, Allah ka bamu mazaje nagari masu tausayi,kaima malam ka kiyaye bin bangare daya. Allah ya wanke ta indan har tana da Gsky

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  2 дні тому +1

      Allah sarki Alkah yayi gaskiya daya kire imani. daga masu tausayawa wadanda za'a yiwa Hukunci, yausje zata kashe dan adam taz shiryo karyayyaki kuzo kuna tausaya mata kuna kiran hakan da kaddara? Tayi kisan ganganci tahe kitchen ta dakko wuka da hannunta ta cakawa mijinta dan mun. fadi gaskiya shike nan munyi rashin. Adalci? Shin shi wanda aka kashe ba abin tausayi bane, sai. ita da tayi kisan ake tausayawa? sannan wannan ta'adar ta kashe maza tayaya zatazo karshe idan ana tausayawa yan ta'addam da suke aikatawa?

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому

      Shi yasa aka hana Mace zama Alƙali, jagorantar shugabanci, bayar da shaida ita kaɗai.​@@al-furqanwalhudatv

    • @mariyayau5720
      @mariyayau5720 2 дні тому

      @@al-furqanwalhudatv hhhmm

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому

      Annabi yace mata sunada raunin tunani. Ga shi ka gani a wajen Mariya 🤣 🤣
      ​@@al-furqanwalhudatv

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дні тому

      Gaskiya dai. Bai mata adalci ba ko kadan. Shi dole sai ya ba ta rashin gaskiya.

  • @BalkissaDaoudaSambo
    @BalkissaDaoudaSambo 2 дні тому

    Innalillahi wa Inna ileyhi rajiun Allah ya sa mu cika da imani kuma ya kara mana imani ckin zukatan mu😭

  • @ZayyanuUsman-iw3tk
    @ZayyanuUsman-iw3tk 2 дні тому +1

    Gaskiya malam anbuga kakeyi bakyau

  • @SabiuAdam-jo9pu
    @SabiuAdam-jo9pu 2 дні тому

    Allah.ya.sirya.ya.samugane.mumata

  • @RahamaIbrahim-uw5fd
    @RahamaIbrahim-uw5fd 2 дні тому

    Innalillahi wa'inna illeihi raji'un

  • @user-mt4le4wf8b
    @user-mt4le4wf8b 2 дні тому

    Wallahi inasanmta Amma inastoransu. Allah jikanshi Ameen

  • @user-qe5op3ov9h
    @user-qe5op3ov9h 2 дні тому

    Y ALLAH

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b 2 дні тому

    Innalillah wato Rashin hukuncin da shari'ar Allah ya jefa Nigeria cikin masifu iri iri da ace duk wanda yakashe za a kashe to wlh ba wanda zeyi kisa amma tunda shugabanni ana ganin yin Shari ar Allah rashin wayewa ne to se azauna lfy mugani inze yuwu

  • @user-qp6re8ym4u
    @user-qp6re8ym4u 2 дні тому +1

    Wlh gaskiya ne zawwan fina fine ne duk wanan matsala ya fara faruwa kuma malaman kano churu kakeji allah ya karawa dr idriss iklaci dan chine jagoran yakar fim

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger 2 дні тому

    انا لله و انا اليه راجعون 😭

  • @Rahamanuhu-vv3fu
    @Rahamanuhu-vv3fu День тому

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Годину тому

    Haba Jamaal wannan yarinya tayi kama da Mai yinuwa tayi Laifi tana kare kanta tsinan Niya shí báyá wuru abinda takeso zatafada itace kọ gida taje koranta sukeyi wannan ma yanuna batada hankali bátá biyayya ma mijinta tace makoci yarta tana nan tace I da Dan sanda yace inkanemi sheda zata bayar tace batanan hm

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 2 дні тому +2

    Waini bambaya'ta anan mi yassaka irin matanda suke kache mazan'su baa Yawan samun'su ako'ina Sai acikin'nigeria

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 дні тому +1

    INNALILLAHI.WA.INNA.ILAIHIRRAJIUN😭😭😭

  • @aminasagir904
    @aminasagir904 2 години тому

    Agaskiy malam kajitsoron Allah .ayanayintama batadashekaru dayawa kuma haihuwa ta 2 sambekamata abarta itakadaiba .inhar mijinta yana iyasauke nauyinta wlh ba za abarta atakadaiba .itama be bata abinciba balle wandazetayata .inyana da kirki ko yarsu qarama tayiqanqantarda za a aiketa. Tanada alamun gaskiya

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 2 дні тому +4

    🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @FatimaAbubakar-jy3se
    @FatimaAbubakar-jy3se День тому

    Ya-salam ni ban gani cewar ace babu gaskiya akan bayaninta, sai angama bincike kawai dan kuwa idan bera da sata to daddawa ma na da wari.kuma shi mai zaisa ya zamo kan ciyarwa tunda hakin shi har sai anyi SA in sa da shi kuma su jami'an tambayar ay suna rikita ta ne dan haka sun rikitata

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 2 дні тому

    Allah.katsaremu.da.fushin.zuciya.kakaremu.dakaddara..mata..yan.uwa.dan.llah..wannan
    Abu yazamemana..darasi.😢😢😢.kaijama.a.wlh..wanana.abu..yatayarman.dahan.kali.abincin.wanna.halin.damuke.ciki.dole.miyihakuri.yazamo.darasi.gakowan.dan.adam..amma..mata.abin.yayi.yawa😢😢😢

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дні тому +2

    Mike gemu sama ka baje kana barci ta yi maka yankan Rago lmao 🤣 😆
    Ko ta saka maka GUBA a abinci 😮
    19:38

  • @AyoubaOmarsy
    @AyoubaOmarsy 2 дні тому +3

    Allah ya kyauta 🤔🤔🤔

  • @djamiloujamil
    @djamiloujamil 2 дні тому

    Gaskiya Allah ya kiyaye abin ya bani tsaro 🥹🥲😥😢

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 2 дні тому

    إنا لله وإنا إليه راجعون

  • @naimatushuaibu7711
    @naimatushuaibu7711 2 дні тому +1

    A inata koshi tsananin yunwa da dukane ya haddasa haka ga jego ga yunwa ai kowa yasan mejego na bukatar kulawa bukataeyakamata

  • @NaziruZakariMuhammad
    @NaziruZakariMuhammad 2 дні тому

    🙏🙏🙏

  • @user-nz4kf5it8q
    @user-nz4kf5it8q 2 дні тому +1

    Gaskiya darasi garemu iyyayi
    idan ma aura ta suka yiqara a👂👂

  • @muhdslman9159
    @muhdslman9159 2 дні тому

    In na lilahi wa Inna aliahira ju u😭😭😭

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 2 дні тому

    إنا لله وإنا إليه رجعون لاحول ولاقوة إلا با لله

  • @wambai17
    @wambai17 2 дні тому

    Salam Malam ina ganin abinda tace yana hanya za a iyacewa akwai rikicewa a tare da ita. Domin an tambayeka cewa ya sunan makwabciyar taki ta sake cewa Maman Amir, ya tabbatar maka cewa har yanzu Maman Amir na nan amman daga lokaci da abin ya faru tarikice ba ta iya gane Wanda ke gurin. Allah ya kyauta ya Kuma kiyaye

  • @abubakarumar4146
    @abubakarumar4146 2 дні тому +1

    Wallahi ni meyan saurarankane amma kaskia kake dubawa

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дні тому

      Gaskiya dai. Shi dai dole wai sai ya nuna da gangan ta yi kisan.

    • @fatimaadamumar6646
      @fatimaadamumar6646 День тому

      @@Speedyvampir2 mummunar qaddara ko shi ba ta wuce kanshi ba da yake zaqewa

  • @jaafarmadu8130
    @jaafarmadu8130 День тому

    Ba ta kyautaba ko kadan. Amma ina mamaki ko kayi bincikene akan wannan case?. Abinda ya jefa al ummar arewa cikin wannan yanayi shine rashin ilimi (1st point) sai kuma rashin hukunta mai laifi(2nd point) sbd idan fim ne da ykmt mazan kudu su daina aure gaba daya sbd nasu fim yafi na arewa muni. Allah ya shiryemu. Ya sa alummarmu ta gane. Ilimi na ya mace ko na miji yanada matukar muhimmmanci. In this particular case ina ganin laifinta da mijinta da kuma familinta da basuyi komaiba cikin kararda take kawowa idan abinda ta fada gaskiyane. Hukunci ya ragewa masu bincike

  • @user-ie8hx7hn9t
    @user-ie8hx7hn9t 2 дні тому

    🎉🎉🎉🎉🎉

  • @FatiSaniAdam-nk9ji
    @FatiSaniAdam-nk9ji День тому

    Haba malam abu Aisha kidemewa tayi atsorace take tana cikin dimuwa kaga zata iya fadar komai yazo bakinta

  • @JuniorNoura-mo4qk
    @JuniorNoura-mo4qk 2 дні тому

    Kulum Nigeria 🇳🇬🇳🇬 ikon allah 😢😢😢

  • @MurtalaMuhammad-vn4qm
    @MurtalaMuhammad-vn4qm 2 дні тому

    Films din da akayi na irin wannan ta addancin yakamata kafara nunawa sannan kayi magana Akai Sai anfi fahimta

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 дні тому

    Hum Allah yasa adinga zartarda hukunci maikyau

  • @Aliahmed-lq3ke
    @Aliahmed-lq3ke 2 дні тому

    Wlh kaso kanka

  • @buharibala9341
    @buharibala9341 2 дні тому

    Munafukai naguyan bayan Azzaluma

  • @user-me7ww1bs3n
    @user-me7ww1bs3n 2 дні тому

    Wllh rudewa tayi babu abinda bazata fadaba😢

  • @Mouctaridrissa693
    @Mouctaridrissa693 День тому

    Wlh hakané malam yan Film ne ke bata tarbiyya mata houassawa

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh День тому

    Wlhi Mata yanzu gwara ka zauna kaikadai yafima sbd yanzu Zaka bakunce lahira wlhi 😭😭

  • @SoulemanAbdallah
    @SoulemanAbdallah 2 дні тому

    ولا حو لا ولا قوة إلا با لله لعلى العظيم 😂

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 2 дні тому

    Allah ya jikansa ita Kuma lalai ya kamata ahukukunta shegiya munafuka

  • @MoustaphaAminu
    @MoustaphaAminu 2 дні тому +1

    Idan kukaimata charri allah yana gani kouma allah yabayyana gaskiya.kai amma dan nageria masifané gamé da kudi.waikai Abu a'icha kakoma jaridamana sabida ka iya charri sosai.towai kainé kafita sonchi yaro nawa kedakwai tsakaninsu wlh zamuyita yima alh ya issa gamé da charrinda kaké yima mutané chidai sanin gaskiya sai alh.dan neman kudi kawai.kaidai jirakaké wani masifa yasamu kaikuma kasamu wurin yin qazafi akan abinda bakada masaniya domin biyan bukatan

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дні тому +1

      Gaskiya ni ma ina mamakin abu Aisha. Ya na da iya yin maganganu sabi da ya illata mutum.

    • @fatimaadamumar6646
      @fatimaadamumar6646 День тому +1

      @@Speedyvampir2 wlh kuwa baya tsoron Allah ya tashe shi shaida ranar alqiyama akan abinda ya bada labari bai sani ba, a gaskiya yana wuce gona da iri kuma mummunar qaddara tana iya fadawa kan kowwa

    • @hauwabamalli1411
      @hauwabamalli1411 День тому +1

      Ni wallahi abu aisha kana bani mamaki wai kai kullum baka duba da budaddiyar zuciya wannan bawan allah allah yajikansa amma dai yarinyar nan akwai gaskiya a maganarta.maza suna cutar matansu dayawa kuwa.ku rika bawa maza shawarar kula da yayansu

  • @fatimaadamumar6646
    @fatimaadamumar6646 День тому

    A gaskiya malam baka kyauta ba ba fa a gaban ka suka yi ba ka bar jami'an tsaro suyi aikin su sun fi ka sani amma dan Allah ka daina xance irin wannan kada Allah ya tashe ka shaida

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 2 дні тому +1

    Kayi ma kana Yada labaru da sun Kai Yakamata a hukuntaka

  • @aminuzailani9386
    @aminuzailani9386 День тому

    Malam kaifa bawai kana wajenbane amma ka zake kana bata rashin gaskiya saikace kaine lawyer mijin. Don Allah ya kamata ka tausaya mata ka bari in anje kotu, tayi hukunci amma bakai zaka zama alkaline.

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  День тому

      Hmmm Wanda ya kashe hanifa ma tausaya masa wasu sukayi cewa sukayi kaddarace dan haka kisan kai yau yanzu aka fara akasar nan tunda ba shugabanni kadia ke baiwa yan ta'adda masu zubar da jini kariya da mafaka ba harda su talakawan kaga gobe saiw ata ta sake ira ma. tace tsautsayi ne.
      ni ina mamaki ma wacce taje kicin da hannunta ta dakko wuka kuma bayan nan azo ana tausaya mata ana karbar dalilanta kaicon yan nigeria.!

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Годину тому

    Kai da lace Tabaka tausayi don ba danka takashe kọ babanka danuwan ka Kai munafukine Wanda tasokawa wuka bai baka tausayi ba sai ịta hm

  • @SiradjiTsalha-mt4mz
    @SiradjiTsalha-mt4mz 2 дні тому

    Allah ya gikanssa

  • @vshg3335
    @vshg3335 2 дні тому

    🤲🤲🤲😭😭

  • @user-gu5rm2jh9x
    @user-gu5rm2jh9x День тому

    Slm
    Ina bin shafukan ku muna jin dadi sosai Allah ya biya
    Amman ayaw bana tare da kai gsky atunanina kunyi bincike kunga m amera da mijinta kunji tabakinsu sannan km kunbinciki iyayenta da makwafta kunji cewa ehh suna yawan samun sabani kmr yanda tafada wannan tunanin kane amma gsky duk musulmi ace Allah ya kaddara mashi mutuwar rai a hannun shi bakaramun tashin hankalibane km za,a iya samunshi fiye da yadda tayi wane gsky da natsu za,a samu agurin matar da mutuwar ran wani yake hannun ta gskyr itace kawai bincike wacece ita sanda take budurwa har san da tayi aure ? Ya halayyar ta take ? Mu,amalarta da mutane da km mijinta? Shin dama yana dukanta sannan ya gskyr zancen yake ? Allah karabamu da mummunan kaddara Allah karabamu da aikin dana sani amen Allah ya kyauta Amman dan Allah ko muyi bincike ko mubari bincike jami,an tsaro ya bayyana kafun muzartar da hukunci da zuciyar mu ta nuna mana

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 дні тому

    Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna 😭😭😭

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 2 дні тому +2

    Allahu Akbar Allah ya kiyaye na gaba

  • @user-sl8zn6th1m
    @user-sl8zn6th1m 2 дні тому

    wanan abinfamalan akabilarhasuwanedafulaniakwayi ammabazakajiacikinkabilar barebaridasaurankabliu wandabahausawadafulaniba sunemafiakasar kumayawansu abirnine muyankauye bamutabajinlabari maetakacemijintaba ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdullahAbdullah-mo5fm
    @AbdullahAbdullah-mo5fm 2 дні тому +1

    😭😭😭😭😭

  • @ibrahimeyman4949
    @ibrahimeyman4949 2 дні тому

    😢

  • @ibrahimmadjid-qv8qi
    @ibrahimmadjid-qv8qi 2 дні тому

    kay jima a Alla yasamugamalafia

  • @MamaneissoufouJamila
    @MamaneissoufouJamila 2 дні тому

    Gaskiya wan nn nazari sam babu adalci a cikin shi mlm.babu sheda kai tsaye akan abunda baa san yanda yake ba,akwai alamun gaskiya tsoro da rikicewa a tare da ita…amma da bata doko huƙar ba tin farko.duk da yake rai ya ɓace saboda abinda ya mata.allah dey ya raba mu da mumunan qaddara ya hayyu ya ƙayyum

    • @Ammoonhashim1996
      @Ammoonhashim1996 День тому

      Gaskiya ne dama beyi niyyar yimata adalciba tun farko, wannan yarinyar ya takuratanne takai makura sosai mummunar kaddara kuma ta hauta.

  • @SubabaneNouradine
    @SubabaneNouradine 3 години тому

    Duck wanda yakaché akachéchi dan bachida imani chégu sai kaché mazajenku kuké

  • @user-yw6wf4if9g
    @user-yw6wf4if9g 2 дні тому

    wananabifaiyahausawanedakumafulani iyasunekawai bansankomeyasabamalan dallaajamusukunne inharakacigabadahakato abinbazayimusukeuda abinmamakiabarebaridasaurankabluwayandabafulanidahauwa Basahakameyasaajawa wayannankabilukunnemalanallayasakamakadaalkhairi ❤❤❤❤

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому +1

      Koyi yadda ake rubutu kafin ka fara yaɗa ƙabilanci. Sha-sha-sha

  • @faridasaid375
    @faridasaid375 День тому

    Toh Kai kana wajen ne lkcn da abin yafaru

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 День тому

    wasu mazan azabar da suke tsulawa matansu wallahi ta isa😢mutum ya haihu ba ishasshan abinci ga bakar mags 😏

  • @KhadijaTaannabi-me4ou
    @KhadijaTaannabi-me4ou 17 годин тому

    Mlm kaikullum burinka karinka fadan aibun mutum gaskiya kagara

  • @aysaahmmed7925
    @aysaahmmed7925 2 дні тому

    😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @ShuaibMrtl
    @ShuaibMrtl 2 дні тому

    Idan duk wanda yayi maka ba daidai ba zaka dauko wuka miye haka yake nufi

  • @AlassanMuhammad-iz4tz
    @AlassanMuhammad-iz4tz 2 дні тому

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇪

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 2 дні тому

    yanxu ai mahukunta suna ganin abinda ke faruwa sunada saurin kuka na yaudara sai kowa ya tausaya musu kaga har ta bani tausayi wlh