Sheikh Prof. Ibrahim Maqari Imam National mosque Abuja, Yaja hankali kan abinda ke faruwa a Kano.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 тра 2024

КОМЕНТАРІ • 56

  • @Waghaiya
    @Waghaiya Місяць тому +2

    Mallam may Allah blessing and protection be with you and your family Ameen ya Rabb

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Місяць тому +3

    حفظك الله ورعاك شيخنا الفاضل، محبك من بلاد النيجر

  • @user-zi3kq8yr1l
    @user-zi3kq8yr1l Місяць тому +4

    Allah ubangiji ya saka wa malam da alkhairi Allah ya qara wa malam lafiya. Haka akeso malami ya fadi gaskiya ba son zuciya. Kuma ba tsoron wani face Allah shi kadai.

  • @ZanginaFXAcademy-og5qx
    @ZanginaFXAcademy-og5qx Місяць тому +5

    Allah ya saka da alkairi malam

  • @ahmedsuleiman3271
    @ahmedsuleiman3271 Місяць тому +5

    Imam Allah yasaka da alheri

  • @MohammadHabibu
    @MohammadHabibu Місяць тому

    ❤ Allah yasaka da alkairi

  • @yasmineventplanner5180
    @yasmineventplanner5180 Місяць тому +3

    Allah ya qarawa mal lfy mudai mutanan kano ammana qarfa qarfa gaskiya domin muna son sarkinmu ancire shi

  • @MuhammadsaniMuhammad-zt3bz
    @MuhammadsaniMuhammad-zt3bz Місяць тому

    Allah yasakamaka da alkairi malam

  • @user-qj7tw3qf5r
    @user-qj7tw3qf5r Місяць тому +1

    Jazakallahu kh@iran

  • @surajaibrahim7766
    @surajaibrahim7766 Місяць тому

    Allah yasaka da allhairi

  • @user-df2px7qd6h
    @user-df2px7qd6h Місяць тому +1

    Allah yasakama da Alkair malam.allah yamayanmasu da kaidisu

  • @aboukhalil7625
    @aboukhalil7625 14 днів тому

    Marsha Allah allah yasaka da mafificin alkhairi

  • @mohammedyakubu-hv6ss
    @mohammedyakubu-hv6ss Місяць тому

    allah yasakawa malam da alheri

  • @NobesoBala
    @NobesoBala 6 днів тому

    Ya Allah ya kiyaye
    Ammne

  • @mustaphalawan16
    @mustaphalawan16 Місяць тому

    Allah yasaka maka da alkhairi

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 14 днів тому

    Sarki aminu kanawa sukeso❤❤❤❤

  • @mohammadyaminpopo25
    @mohammadyaminpopo25 Місяць тому +1

    Allah yakara lfy malam

  • @Hafsatyakubu-lu6el
    @Hafsatyakubu-lu6el 25 днів тому

    Allah ya saka

  • @BelloMohammed-pd3vv
    @BelloMohammed-pd3vv Місяць тому +4

    Masha Allah Mallam kapadi gaskiya 😊😊😊👍👍👍👍👍

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 Місяць тому

    Allah ya kwantar da fitinar ya Bada mafita

  • @nuraibrahim8581
    @nuraibrahim8581 Місяць тому

    Allah yaƙara wa Sheikh Professor Imam ibrahim Ahmad maqary lafiya

  • @BashirIshaq-vg3jo
    @BashirIshaq-vg3jo Місяць тому

    Allah ya kawo mana zaman lafiya.

  • @Saifullahisani-eo6ty
    @Saifullahisani-eo6ty 29 днів тому

    Allah Ubangiji yaqarawa ryw Albarka mlm

  • @Furkayma
    @Furkayma Місяць тому +1

    Allah ya saka da alkhairi malam

  • @AliKhaidar-gy1xv
    @AliKhaidar-gy1xv Місяць тому +1

    Allah ya saka da alheri

  • @MuhammadAhmad-zz6ui
    @MuhammadAhmad-zz6ui Місяць тому

    Gaskiyane Mallam

  • @user-vk9qk7mw2v
    @user-vk9qk7mw2v Місяць тому

    Amin mlm

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig Місяць тому +1

    👍👍🇱🇾🇱🇾

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 14 днів тому

    Bamason sunusi sarki surutu

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 Місяць тому

    Irin wanan abinda ke faruwa a jahar Kano ba laifin kowa bane sai BUHARI da jam'iyar sa ta APC sakamokon irin siyasar da suka haifarwa da Nigeria ayau sai shi kuma wancan shedanin gandollars me kawo zaune tsaye tun randa yasan bashi da goyon baya a jahar Allah ubangiji yayi mana maganin su 🤲 🤲 🤲

  • @DanFoulani-ov9vr
    @DanFoulani-ov9vr Місяць тому

    Hakane malam mu fulani Anatabamune tabasi😊😊😊

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 27 днів тому

      Wai Fulani ne marasa wayo a Nigeria 🤣
      Idan banda rainin wayo na ɗan Tijjaniyya Maqari su waye shugabannin gomnati da na gargajiya a Arewa idan ba Fulani ba?? Su suke

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 Місяць тому

    A Dayna sa addini a cikin abubuwan siyasa malam.

    • @aminusaninwaka8632
      @aminusaninwaka8632 Місяць тому +1

      Akwai abunda ba addini acikinsane koko akwai abunda addini baya shigane😢

    • @usmandisoahmed4946
      @usmandisoahmed4946 25 днів тому

      Abinda ake nufi kada malami yayi amfani da bakinsa ya fadi son zuciya. Addini ba kwankwasiya ko gandujiya. Ya kuma kamata ya sani kan yana ilimin gaskiya ko da ido mutum ya yi magana an san abinda yake nufi. Kuma ka sani akwai dakikin professor.

  • @AkiluAbdulaziz-zs3wl
    @AkiluAbdulaziz-zs3wl 28 днів тому

    Malam ba gaskiya kake fadaba

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 14 днів тому

    Dole asaka addini aduk harkar musulmi

  • @user-kv6gl8eb8e
    @user-kv6gl8eb8e Місяць тому

    Wannan gaskiyane malam fadamusu dai

  • @AkiluAbdulaziz-zs3wl
    @AkiluAbdulaziz-zs3wl 28 днів тому

    Wannan kawai san zuciyarka ne

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 27 днів тому +1

    Wai Fulani ne marasa wayo a Nigeria 🤣
    Idan banda rainin wayo na ɗan Tijjaniyya Maqari su waye shugabannin gomnati da na gargajiya a Arewa idan ba Fulani ba?? Su suke

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q Місяць тому +1

    Akwai Son Zuciya akalaman ka

    • @raheemabdu1601
      @raheemabdu1601 Місяць тому

      A'uzubillah 😢 Allah sai ya tasheka don ka kare abinda ka fada ayau, Allah ya rabamu da jahilci da wawanci🤲 ilimi yayi

    • @raheemabdu1601
      @raheemabdu1601 Місяць тому

      Duk wanan abinda ke faruwa a jahar Kano ba laifin kowa bane sai BUHARI da jam'iyar sa ta APC sakamokon irin siyasar da suka haifarwa da Nigeria ayau sai shi kuma wancan shedanin gandollars me kawo zaune tsaye tun randa yasan bashi da goyon bayan talakawa a jahar Allah ubangiji yayi mana maganin su 🤲🤲🤲

    • @aminusaninwaka8632
      @aminusaninwaka8632 Місяць тому

      Saboda ba'afadi ra'ayinkaba ko😢

    • @nuraibrahim8581
      @nuraibrahim8581 Місяць тому

      Kaji tsoron Allah😂

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 27 днів тому

      ​@@raheemabdu1601Wai Fulani ne marasa wayo a Nigeria 🤣
      Idan banda rainin wayo na ɗan Tijjaniyya Maqari su waye shugabannin gomnati da na gargajiya a Arewa idan ba Fulani ba?? Su suke

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 Місяць тому

    A Dayna sa addini a cikin abubuwan siyasa malam.

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 Місяць тому

      Kaji Dan jahila

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 27 днів тому

      ​@@ismailbabaaliyu5890Wai Fulani ne marasa wayo a Nigeria 🤣
      Idan banda rainin wayo na ɗan Tijjaniyya Maqari su waye shugabannin gomnati da na gargajiya a Arewa idan ba Fulani ba?? Su suke

    • @usmandisoahmed4946
      @usmandisoahmed4946 25 днів тому

      Azzakarin uwarka karuwa. Banda kai tsinanne da tsinanniya me zai kayi zagi ga mutumin da ya fadi gaskiya.

    • @usmandisoahmed4946
      @usmandisoahmed4946 25 днів тому

      Ismail babaaliyu dan karuwa tsinanniya Mai tallan gindi a kasuwa baka ji amsar da baka ba. Allah ya laance ka da uwarka da ubanka masu madigo da luwadi.