Yanzu Yanzu | Martanin Dalibin Dr. Idris Zuwaga Abulfatahi Attijani Akan Sukar Ibn Taimiyya

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 48

  • @MuhammadMuhammad-o6j
    @MuhammadMuhammad-o6j Місяць тому +1

    Alhmdulillah.
    Duk Wanda ya yada Karya, bid'a, shirka lailai dole a Samu Wanda Zai warware karyar DA aka watsa a tsakanin al'uma.
    Jazakallah khayran.
    2. Ama DA Allah mu Sani cewa al'uma gaba daya suke sauraronmu. Mu Yi kokari matuka wajen bayani tare DA dalilai Kuma a cikin Ruwan Sani. Kada mu dauki irin tafarkin DA suke Akai na zagi, Cin mutunci DA Karya DA kazafi.
    3. Muyi koyi DA magabatanmu wajen Raddi GA Yan bidi'ah.
    4. Inai Maka fatan alkhairi. Jazakallah khayran.Kuma Ina gaida Sheikh Abdulaziz
    Sunana Muhammad Rabi'u. Daga Yobe state

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 Місяць тому +2

    ai daman wlh Baƙaramin Mahaukachi bane sha sha sha kawai Saka rai

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira Місяць тому

    Masha Allah malan Allah ya maka albarka Amin dan Allah malan wannan wawan yaru fasadi kudaina sakamanaci yayinda kuki kawuwa labarin sa banasun jimaganar sakuyaya c banasuji ❤❤❤

  • @SoumanaDjallo
    @SoumanaDjallo Місяць тому

    Ma ch allah allah ya jikan iyyanka muna godeya dan allah idinga fitowa wayanan yan bidiayan iska insuna ganin ku basu isa sufita suna talan kafurcin suba ina godeya malam ina son ka❤ saka ni na da allah

  • @Ibrahim-bg1ey
    @Ibrahim-bg1ey Місяць тому +2

    Allah ya.bada.lada malan.antanshawi

  • @OumarouMikailou-v7i
    @OumarouMikailou-v7i Місяць тому

    Allah yakara bassira nawa

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 Місяць тому

    Wai dan Allah me yasa mutane ke tamka wa wannan mahaukacin

  • @kabiruisah-zy5oj
    @kabiruisah-zy5oj Місяць тому

    Alla saka

  • @GarbaMamanelawal
    @GarbaMamanelawal Місяць тому +1

    Abul fasadi wallahi yanabatarda mutane allah yayi maganinsa

  • @djibrilyusuf1771
    @djibrilyusuf1771 Місяць тому +1

    Mutumina ka kawo hujja sukuma sai kamekame

  • @aliyukoko4861
    @aliyukoko4861 Місяць тому +1

    Yanada wahala mai singileti, yazama baya shan wiwi Yana hauka baiganewa

  • @AbdaAbdiua-c3g
    @AbdaAbdiua-c3g Місяць тому +1

    Altanshawi sakallahu kairan

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx Місяць тому +3

    Narantse da allah abul fasadi kai jahiline dan allah kudaina biyeshi

  • @matchawdikaini2139
    @matchawdikaini2139 Місяць тому

    mahaukaci yaro

  • @rabiatumuhammadismailismai3522
    @rabiatumuhammadismailismai3522 Місяць тому

    Wannan mutum idan ya mmutu akan wannan rashin hankali da kokarin batar da mutàne wlh saiya shiga wuta

  • @nasirushehu1905
    @nasirushehu1905 Місяць тому

    Nagode malan

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk Місяць тому

    Sheik kabir gombe yace bankaura hujja dan bidi'a

  • @muhyiddeenemrys5093
    @muhyiddeenemrys5093 Місяць тому +4

    KUMA HARYANZU WASU NAYIWA ME SIGILETI KALLON WANI MAI HANKALI.
    IYA RANTSUWAR DA ABULFASADI YAYI, KADAN YACIKA ZINDIQI.

  • @MamanIssa-vz3tm
    @MamanIssa-vz3tm Місяць тому

    Ina wanda uwarka ta zo da shi

  • @Muhammad-f4e6g
    @Muhammad-f4e6g Місяць тому +3

    Lalle kam abulfathi mahaukaci ne 😂😂😂

  • @balayusuf6141
    @balayusuf6141 Місяць тому

    Kai yaro kasha ruwa daidai cikin ka wannan kadai kaina saidai babanka

  • @OumarLaouali-pn5fn
    @OumarLaouali-pn5fn Місяць тому

    Fada masa dai

  • @ChiitouMohamed
    @ChiitouMohamed Місяць тому

    Abuljahili Allah ya kacheka da bakin cikin ahlisunnah

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk Місяць тому

    Wakai miyasa dahankalin kake komawa kan wannan dakiki jahiline Wanda baimasan Allahba balle yasan yanada zaabautamai wannan kochikin batashin yanbidia dabbane baima Kanata anasaurararenaiba don Karen baya maganar ilimi sai neman ayichin mutunchi kochin zarafin Wani Mai mutunchi

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 Місяць тому

    Shegen yaro jika kamar ragowar wuta da kai da dr jakin irin fuskar ku irin zuciyar ku

  • @RabiaIbrahim-i1x
    @RabiaIbrahim-i1x Місяць тому

    Jahili ne tantiri ne 6eran faira

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Місяць тому +2

    Yaron Dr. Jaki yana magana😂
    Ai duk Izala da salafawa babu me ilimin Abulfathi kuma Wallh kun sani.

    • @sakanauahedalhatu7315
      @sakanauahedalhatu7315 Місяць тому +1

      Wannan magana taka haka take

    • @daboibrahim3769
      @daboibrahim3769 Місяць тому +2

      Lallai babu mai ilimin shirmen sa, sai irinka-irinka jakuna suke daukanshi mai ilimi.

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 Місяць тому +1

      Waye malamin Abdul fasadin Allah yayi mana tsari da irin wannan ilimin.

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 Місяць тому

      Harda inyaas da Dahiru Bauchi

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 Місяць тому

      Komai Allah ne shine Tauhidi agurinku

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 Місяць тому

    Abudlfathi sani Attijjan kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan Boko Haram

    • @alhajimusa5504
      @alhajimusa5504 Місяць тому

      Dan allah inaso ka fada min yadda ake gane makiyin manzon allah saws❤?

    • @abdoulazizkassoumi4663
      @abdoulazizkassoumi4663 Місяць тому

      😂😂😂sani attijani kainuwa dashen shaidan, ma waka, masu addinin qida da rawa, Mai saba ma Manzon Allah, makiyin Allah, mugun shaidani, masu karyar ganin Allah, yan ta'adda