Allah Madaukaki Ya qara shirya mu, mu rayu akan Sunna mu mutu akan Sunna. Wallahi babu aikin hankali a chikin wannan darika, akwai yaudara a chiki da yawan jahilchi da izgilanchi. Babu abinda zai same mu don munyi izgili ga attalili attagazuti, Mahaukatan banza.
Eh mana munsan Shehu tijjani ba annabi bane Kuma ba sahabin annabi bane mu annabi muka sani shi Allah yace mubi ba ruwan mu da wani talili da tagazuti da tijjani ato wannn dai damuwarku ce kho shi tijjani wlh bekai sahabban annabi ba
Allah ya shirye ku idan ku masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane Allah ya gaggauta kamun shi a gareku mu kuma ya kare mu kar zunubin ku ya shafe mu
Assalamu alaikum dan uwa umar barka da warhaka gaskiya kakefadi amma irin wannan sakin layi ai dole ka tofa albarkacin bakinka kakuma sanar YA ALLAH ka shiryasu ka ganar dasu mukuma YA ALLAH ka qara jadda da imaninmu ka tsaremana ka yimana tsari da bidi a da sakinlayi Ameen ya rabbi☝🤲
Masu zagishi, kusan Wannan mutumin littafin darika Wanda ya koya a matsayin ilimi yake karantawa, idan kace masa da iska, Wanda ya rubata littafin shine dan iska. Allah Ya shiryar damu bisa sunnah.
KAIMA UMAR MESAYI NADAWO KANKA WAINAJI KANA CEWA YAN.IZALA SUNSAMU ABINDA.SUKESO KOKAIMA KAANA CHIKINSU NE INBAHAKABA WAYANNAN SUNAYAN ALJANU NE KO TUBA ASHEHU TIJJANIN SHIRKA KARARA MUNAFIKI KAIMA DAN GIDAN ATTALILIATTAGAZUGI
He's our neighbour,unguwar mub tana kusada tasu 😂😂😂ni kaina abin dariya yaban, Allah ka kashemu a tafarkin daidai,sunnah sak bidi'a sam,ai nutsuwa da hankali ansan inda suke
Iko sai lillahi wannan abu da daure kai yake 😮 tunda dai ba cewa yayi sunan Sahabban ubanku bane haka wai meye damuwar ku a cikin Ni dai wannan lamari yana daure mun kai
Kaji wai dan darika ne zai fadawa maluman sunnah suna acikin sahihul Buhari Wanda basu sani ba. Jahilin da baisan shi jahili bane shi baka da hanyar fahintar dashi sai addu’a
Allah ya ƙara zaremu daga sherrin izala. Kai yanzu lawan turamal idan aka je wani gari ake ce musu a kwai wani malami mai suna Shek lawan turamal kana nufin ba zaiyi dariya ba😂. Wawa kawai, suna fa kawai aka faɗa
Tayaya zaka fahimci addini a haka narantse da allah in shekara dubu uku zakayi kana sauraran yandarika ire iren wayannan da sauransu bazakataba fahimtar addiniba wllh
Daga lokacin da wawaye irinsu LAWAN da makamantansu aka barsu suna magana da sunan malunta, haka kuma son zuciya da neman suna da kuma wasa suka yawaita, sannan wutar ƙiyayya da hassada da karya da ƙage da son ganin aibun wani da kuma runtse ido akan gaskiya, abu in yayi daidai da son zuciyar ka daidai ne idan kuma ba haka ƙarya ne toh dole a shiga cece-kuce akan mas'alar sunaye😅😅😅
Ai wallahi gaskiya daya ce daga kinta sai bata kowa fa yasan adinnin gaskiya shine bin Allah da manzon sa sannah sak wallahi daga aya sai hadithee ba wata tatsuniya Allah kasa mufi karfin zukatan mu
Arnan farko haka suka dinga wahalar da Annabawan Allah alaihimussalaam idan suka je musu da sakon Allah suka ji kalmar ta musu nauyi sai suce wannan dai tatsuniya ce irin ta mutanen farko dama zamani bayan zamani dole a samu jikokinsu😂😂 banda wauta suna fa aka kira ba wata shari'ar Musuluncin aka bata ba amma dayake jahilci da hauka ya rufe muku ido shine abun har ya zama abun cece-kuce
Allahamdulilla alhamdulillah alhamdulillah Allah mungode Maka dakabarmu Akan sunnar annabin annabawa Muhammad( S A W) ❤
Alhamdulillah gaskiya da Allah yasa iyayen mu ba iyan bidi a bane nabi talili da gudu
Allah Madaukaki Ya qara shirya mu, mu rayu akan Sunna mu mutu akan Sunna.
Wallahi babu aikin hankali a chikin wannan darika, akwai yaudara a chiki da yawan jahilchi da izgilanchi.
Babu abinda zai same mu don munyi izgili ga attalili attagazuti, Mahaukatan banza.
Allah wannan dan iskane nabugawa ajirida
Me yasa bakuce masifa zata sameshi ba sai kuce duniya, kudai Allah dai ya shiryeku kun halaka wallahi yan tijjaniyya
Alhmdlh muna cikin izala mudai
Komi zkuce yan' uwa munkarba, nagaba yyi gaba 🥰 almajiran shehu Muna Miko gaesuwa 🙏❤️
❤❤❤
Mallam triumph ALLAH Yaba da Lada.
استغفرالله العظيم واتوب اليه الحمدلله على على نعمة الإسلام الحمدلله 😁🤐
indai har kayiwa Annabi Karya Allah yasa ka gani
Eh mana munsan Shehu tijjani ba annabi bane Kuma ba sahabin annabi bane mu annabi muka sani shi Allah yace mubi ba ruwan mu da wani talili da tagazuti da tijjani ato wannn dai damuwarku ce kho shi tijjani wlh bekai sahabban annabi ba
Allah ya shirye ku idan ku masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane Allah ya gaggauta kamun shi a gareku mu kuma ya kare mu kar zunubin ku ya shafe mu
@@ummuabdullaah7823 Suwa kenan ba
@@ummuabdullaah7823kenan shehu tijjani sahabi ne??
@@marinamohamadou2988ato tambayetade su lallai sai anyarda da shehunnan, toh mu ai ba jahilai bane ko?
Attalili,,,,, mayen taliya kenan
Assalamu alaikum dan uwa umar barka da warhaka gaskiya kakefadi amma irin wannan sakin layi ai dole ka tofa albarkacin bakinka kakuma sanar YA ALLAH ka shiryasu ka ganar dasu mukuma YA ALLAH ka qara jadda da imaninmu ka tsaremana ka yimana tsari da bidi a da sakinlayi Ameen ya rabbi☝🤲
الحمدلله على نعمة الإسلام
Subhanallah yau naga ikon Allah 😱
Ya Allah karabamu da shihu
Dr Sheik Idriss Bauchi Dutshen tashi ❤ Alkah yedaga kafadan illan Bidia na Duniya
Sheikh tijjani rta❤❤❤
اللهم صل وسلم على نبينا محمد عدد ماذكره الذاكرون وعدد ما غفل عنه الغافلون
Masu zagishi, kusan Wannan mutumin littafin darika Wanda ya koya a matsayin ilimi yake karantawa, idan kace masa da iska, Wanda ya rubata littafin shine dan iska. Allah Ya shiryar damu bisa sunnah.
Allah Ya Isa tsakanin mu wadannan mugayen mutanen
Allah ya tsinema tijanin
Jakunan banza
Da aka sa sunan fiyayyan halatta Annabi Muhammad SAW a kafet
Ai Baku ce komaiba😮
Toh mutum yana tsoron a daure shi har igiyar tayi saura sannan idan ya je maula a mai korar kare ai dan ubansa dole yayi shiru 😂😂😂
Allah ya kyauta
Allah ya kara maka lfy sheikh triumph
Allah yabaka llah fiya
KAIMA UMAR MESAYI NADAWO KANKA WAINAJI KANA CEWA YAN.IZALA SUNSAMU ABINDA.SUKESO KOKAIMA KAANA CHIKINSU NE INBAHAKABA WAYANNAN SUNAYAN ALJANU NE KO TUBA ASHEHU TIJJANIN SHIRKA KARARA MUNAFIKI KAIMA DAN GIDAN ATTALILIATTAGAZUGI
Wannan Chine akechema gatanan gatanan taje tadawo😅😅😅 Allah ya shirya ku al umma muhamad sallallahu aleyhi wa sallam
Amma wannan attalili yahaukace 😅 wai shehu Ahmad dadushu almusawiu alsamgoyu kamar aljannu
Masha Allah ❤
Allah ya bamu Albarka nasu
Kay Chine bay iya sunayin 😢😢😢
kai jama'a Allah yasa mudace
Tamalmatu😂😂😂😂😂
Gaskeya wanan shaidan ni wlh
Dan Allah wanna musalmine ko kuwa dai 😢😢
Musulmine gaba da bayansa,tsabar qaunar shehunsune, neighbour mine wlh
Toh ubanki ma na ga kamar an rubuta miki TIJJANI ki sake dubawa tukuna
@@ummuabdullaah7823 ke Yar wahala Amma dai ko bakomai shi din yafi uaban ki da rajako banza kawai kin sanni ne da zaki zageni Sha Sha kwai 🧏🧏
Ko wannan mutumin kadai ya isa a saukar mana da bala'i, Allah ya kyauta
WALLAHI KUWA 😂
Allah ya saukar muku da bala'in ku kadai mahaukata kawai jahilai dabbobi waɗanda basu ɗauki addini da mutunci ba
He's our neighbour,unguwar mub tana kusada tasu 😂😂😂ni kaina abin dariya yaban, Allah ka kashemu a tafarkin daidai,sunnah sak bidi'a sam,ai nutsuwa da hankali ansan inda suke
Inda natsuwa da hankali kam ba'a kira sunan wani a tsaya ana tada jijiyoyin wuya ba😂😂😂
Humm Allah ya sauwaka 😢
لاحول ولاقوة الا بالله 😢😢
Mudai mun godewa allah da ya zamumu daga halaka allah ya kara shirya mu ya kare mana zuri armu Suma allah ya shiryesu
Ameen
Wannan fah Mahaukaci ne wallahy
Wlh da hankalinsa wai nan tsabar qaunar shehunsune 😂
@@saudatu-abdullahiAllah yasa mu mutu a daidai
@@KabeerAmeenu ameen ya hayyu ya qayyum
Iko sai lillahi wannan abu da daure kai yake 😮 tunda dai ba cewa yayi sunan Sahabban ubanku bane haka wai meye damuwar ku a cikin Ni dai wannan lamari yana daure mun kai
Wallahi number one the man it's funny Wallahi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣
😂😂😂waiyoo ciki na souma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama karya ballantana Wani cheou 😂
Wallahi Sai da cikina yayi ciwo kan dariya ubangiji kashiryar damu 😂😂😂
Same here 😂
Kaji wai dan darika ne zai fadawa maluman sunnah suna acikin sahihul Buhari Wanda basu sani ba. Jahilin da baisan shi jahili bane shi baka da hanyar fahintar dashi sai addu’a
Attalili atttaaaagazuti. Ajjarbitu addanji, wannan wasu irin sunaye ne😅😅😅😅
😂😂😂😂😂
Na aljanu mana😂😂😂😂
@@user-mb3gf5wv8fA gaskiya Kam nima daily haka nagani😂
Allah ya ƙara zaremu daga sherrin izala. Kai yanzu lawan turamal idan aka je wani gari ake ce musu a kwai wani malami mai suna Shek lawan turamal kana nufin ba zaiyi dariya ba😂. Wawa kawai, suna fa kawai aka faɗa
Labari kawai kuka iya ba hadisi ba aya Allah ya ganar daku😢
Kaji wani bagidaje toh kai inbanda daqiqine Kai, shi ai wannan sunane wanda acikinku kuke fadamai sukumafa sunane nahaqiqa, eh kuma nayanka
😂😂😂wai attalili karkabari
Hankali baya daukar wannan Zaman wa'azi Sae dae KO tatsuniya😂😂😂
Masha Allah 😂😂😂😂😂
Kai jamaa mutani kamar marasa hankali😂😂😂
❤❤
Waiyo Allah 😂😂😂
😅😅😅😂😂😂
😂😂😂🤔🤔🤔💶❌
Inba haka bane kuma lawan muna neman hakkin mu a gaban Allah akanka
Abin ya bar tijjaniyya ya koma jahiliyya
Bin😂😂😂bin 😂😂😂bin😂😂
Saikai kasan hadisin ai,hmmm Allah ya kyauta
Tayaya zaka fahimci addini a haka narantse da allah in shekara dubu uku zakayi kana sauraran yandarika ire iren wayannan da sauransu bazakataba fahimtar addiniba wllh
Hasbunallahu wani'imal wakil 😭
Daga lokacin da wawaye irinsu LAWAN da makamantansu aka barsu suna magana da sunan malunta, haka kuma son zuciya da neman suna da kuma wasa suka yawaita, sannan wutar ƙiyayya da hassada da karya da ƙage da son ganin aibun wani da kuma runtse ido akan gaskiya, abu in yayi daidai da son zuciyar ka daidai ne idan kuma ba haka ƙarya ne toh dole a shiga cece-kuce akan mas'alar sunaye😅😅😅
Ikon Allah
kai jama ah allah y kyauta 😂😂😂🇸🇦🇸🇦
Allah ya baku lpy mahaukata kawai
Wannan Dan iska ne ba malami ba😢😢😢
Mutuminnan yana bani dariya😂😅😂
Wai 😂 wai 😂😂😂 jagub yan darika kenan
Wadan nan sune Yan dariqar tijjaniya su Abullfatahi duk Yan izala ne wllh
😮😮😮
😅😅😅har abada najeriya bazata zauna lafiya ba wallahi
Astagafirrullah 😅😂😅😅😂😅😂haka kace 😂😂😂
Kaii kaii yaro Dan ubanka karufe mana bakii koh a aljannu I ba wannan Sunan Kuma duk Wanda ya haukace I ciwon kunama bazaiyi aiki kansa bah
Rashin hankali kawaii akwai mahauka tah a duniyar nan Wlh 😂😂😂
Dadushu al Musa wiyu al samguyi
😂
Kaii wannan yaron Kaci ubanka dan uwarka
Kuma yanzu muka fara in daii wayennan maqaryatan bazasu Daina bah yanzu muka fara
Wawa mutumin banza kawaii
😮😅🤣😂kai allah ya kyau tab akuma mkrnt
Sai dai addadushi attagazoti kam 😂
Astagafrullah 😭😭😭najeria ina zaki da mu
Kundin tsatsiba part 2
Atlili atagaziti😅😅😅😂😂😂😂😂
menene sahib
Wannan shi ni zoki tamalli😂
Wnn fa yana bukatar kukaishi dawanau kafin yafecr yafara tsincetsincr dagansn yafara kai duka😅😅😅
Gaskiya wai tamalmatu 😂😂😂😂😅
Attagargaji al sunbuka 😂😂😂
Hahaha 😂
😂😂😂
Kai ko hmmm 😂😂😂😂😂 Allah ya sawkaii
Bin Arangadu😅😅😅
Wai kuma wannan malamine a haka?
Gaskiya daliban nashi sunfi shi hauka
Innalillahi waiina ilaihi raji un kaija ma a 😂😂😂😂😂😂
Atalili atagazuti 😅
😂😂😂😂😂😂kutumelesi wallahu ta'ala wannan karyace kada'an
Ko wace uwa zeyi da ballin tabirmar me zunubi irishi
❤❤❤❤
Wayyo Allah cikin 😂🤣🤣
Wlh irin sunayennan nacikin aljanun novel 😅
Wayyo cikina 😂😂😂😂😂😂
Hahaha 😂
Wani yace: hadda Attagargaji al Sunbuka cikin sunan, hahaha 😂
@@ishaqibrahimyerima3591 😂😂
Gaskiya 😂😂kawa
Ai wallahi gaskiya daya ce daga kinta sai bata kowa fa yasan adinnin gaskiya shine bin Allah da manzon sa sannah sak wallahi daga aya sai hadithee ba wata tatsuniya Allah kasa mufi karfin zukatan mu
Ameen
Wilh kamar tatsuniya😂😂😂😂
Dan uwa gwamma natsuniya, saboda natsuniya kowa yasan natsuniya ce.
Arnan farko haka suka dinga wahalar da Annabawan Allah alaihimussalaam idan suka je musu da sakon Allah suka ji kalmar ta musu nauyi sai suce wannan dai tatsuniya ce irin ta mutanen farko dama zamani bayan zamani dole a samu jikokinsu😂😂 banda wauta suna fa aka kira ba wata shari'ar Musuluncin aka bata ba amma dayake jahilci da hauka ya rufe muku ido shine abun har ya zama abun cece-kuce
Nigeria jaga jaga 😂
Kuma kamarfa wanan tijjanin ba dan kasarnan bane
Tuntuni nakeso😂akawo muna lbrn nan 😂😂😂
Wallahi kuwa🤣🤣🤣🤣
Kaji mahaukatane amma masu radin nan