DOKTON TAUHIDI DOKTON HUJJA DOKTON ADALCI ALLAH SAKA DA ALHERI ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Marsha Allah alihamdu lilhahi alaniimatul lslam May Allah continue to respect our ibadah amin sumaamin yaa Allah yaa Rahaman forward ever backwards never in-sha Allahu raab Sunah sak bidia mugu ciwo nee malan tofha malan DR Touhidi go ahead continue to ellliting us with Sunah off the noble prophet Mohammed salahu alahim wasalam teachings.Dr Touhidi.
If our Religion is not based on instructions then you have opened the floodgates for all types of opinions into it, I find it deceitful when people think of the contrary, may Allah guide us right. May Allah continue to protect Dr Idris on this very tiring mission, Amin.
Masha Allah, ita dai gaskiya Daya ce daga kinta sai bata, muna fatan shima Prof. zai zo yayi karin bayani tunda dai mukabala ta gagara a yanzu. Domin dai Prof. hakki ne a kansa yadda ya kawo kalubale ya fito ya kara bayani kuma ya kare zargin da ake yi masa na neman kuri'ar yan bidi'a.
Wlh malam ina cikin mabiyan prf Issa Ali pantami ada amma yanzu saboda mafi yawancin fatawoyin sa yafi kawo maganganun malam ba hadisai Manzon Allah ba ko aya shi yasa na reje sauraransa yanzu
Gaskiya Malam Idris yafiya Shiga rigima... Yau da wannan gobe da wanchan Allah yakyauta. Kutambayarmanashi Shi kodai akwai wata kullalliya tsakaninsu bamu sani Ba!
Gsky mun fi yarda da hujjojin Prof Isha Ali Pantami Domin yafi karfin hujjoji mun yan AHLUSSUNNAH ne amma kuma bama rike charbi kuma bama tare ganin laifin masu rikewa in dai babu wata manufa akan rikewar
Bana tare Sheikh Pantami, wallahi ina nan kan cewa carbi bidi'a ne, babu maganar wasu malamai saboda hadisi yazo ta yanda za'a yi don haka haka zamu yi, mu na Annabi ne gaba, Dr Idris Abdul'Azeez Allah ya saka da mafificin alkhaireen sa.
@@Maniabdoutanimou Allah ya shirye ka ya ganar dakai gaskiya in dai da gaske kake zaka fahimta, shi kuma da ka kira da wannan sunan za kuyi Shari'a dashi gobe gaban Allah, Nagode!.
@@muhammadauwalilyas8422 tsakanin ka da oubangijin daya halliceka baiceba bayasan temakwan mazan allah Saw bah idan kayi karya Allah zai kamaka da karyarka
@@Maniabdoutanimou Ai ba sai mun tafi can ba, ga alama kai ba ɗakibin ilimi bane balle mu tattauna a akai, amma duk da haka idan kana son mu tattauna zan baka number kayi min WhatsApp, amma babu yanda zai yi ka fahimta idan dai ba da gaske kana neman gaskiya ba!.
@@muhammadauwalilyas8422 nikwa nake neman gaskiya wly amma duk da Allah zamou miye yakeso yà issar a lokacin mai yiyiwa bansan Miyake nifibah wadda yace chifa ko mazan allah Saw bayasan temakwansa niba malamibane kuma ko almajirin bankaiba akirani .
Wallahi Dr Idris Baya sin Gaskiya duk masu yabin sa yawanci masoyansa ne da Daliban sa. Amman ba mssu sin gaskiya ba. Yaya za'ayi ya rika Shiga Maganan Mutum yana Magana. kuma shi yace a daina??? Sannan Hadisin da ya jawo shi ne Ya Hana jan calbi??? Ana Maganan Halacci ne da Rashin Halacci ne, shi kuma Bai tabbatar da Rashin Halarcin ba. Amman yana bidi'antar da calbin. Allah yasa mu gane
Tsakani da Allah. Duk wanda yace wa'azin da fantami yake yi dan siyasa yakeyi ba don Allah ba. To yasani zai tsaya a gaban Allah swt ya tabbatar da hakan. Tabbas wallahi Ranar Qiyama sai anyi hisabi tsakanin prof. pantami da dukkan masu zarginsa da rashin tsoron Allah.
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته استاذ فؤاد كيف حالك انت طيب كيف حال الدكتور ادريس الله يجزاكم خير الله يطول لنا بعمركم على الطاعه معاك عبد العزيز يوسف من مكه المكرمه جزاك خير انت ويا الدكتور ادريس❤❤❤
Sheikh Imam Dr. Idris Abdul'azeez Duten Taishi (Hafizahullah). Wallahi ina kaunarka saboda Allah. Kuma ina kaunar Sheikh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafuzahullah). Dukka malaman mune, ina kaunar su, amma kowanne malami tsarin yadda yake wa'azinsa daban, Dr. Yana zafi, prof. Shima a da yana da zafi amman yanzu yanada sanyi. Ni dai (Abba Sadauki) wallahi nafi goyon bayan tsarin koyarwar professor pantami, mutum ko Gatari yake hadiya yasan Professor dan Ahlussunnah ne, ba wanda zaice masa dan Bidi'ah. Yin wa'azi cikin kalamai masu dadi yafi janyo hankalin masu sauraro musamman wadanda ake so su gyara, amman zazzafan kalamai suna bijirar da mai sauraro. Allah SWT yace wa Annabi musa da Annabi Haruna (AS) su fadawa Fir'auna kalamai masu taushi. To wayakai fir'auna bijirewa ? Wa yakai Annabi musa da Haruna taQwa ?
Addini a abu uku ne! Ko Umarni, ko hani, ko zabinka. Lallai Dr. Jahili ne qarara . Kuma in two-day tausayin jama'a masu ganin Dr. Idris Malamin addinine to lallai ya halaka .
It's truly disappointing to see respected Nigerian Islamic scholars disrespecting each other over something so trivial and unnecessary. I believe it would be more beneficial to focus on fighting against the poverty and bad governance that Nigerians are facing. "Charbi" is not Nigeria’s real problem. I have listened to many of you criticizing Malam Pantami, solely over the issue of Charbi. While it is okay for you to present strong evidence if you disagree with his statements, I get the sense that for many, there's an element of envy (hassada) over the honor (daukaka) Allah has granted him. This is really disheartening. Please, let us focus on addressing the life-threatening issues facing the Muslim Ummah, rather than wasting time on Charbi.
بارك الله فيك وجزاك الله خيرا الشيخ ادريس حفظ الله ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Sunnah sak bidi'a sam ja'hilaci masifa
Allah yatsareka malam Dr Idriss ikon Allah
Alhamdulillah, saboda yanzu mutane suna gane tacacciyar Addini wanda babu gauraye acikinsa, fatan mu Allah ya taimaki gaskiya da masu qira gareta.
Kwarai kuwa, JazakALLAAHU feekhum
Allahu akbar Gaskiya Dr yana da adalci Allah ja kwana
Dr Idris ikon Allah
Allah ya saka da alkheiri Dr
Masha Allah, Allah ya sakawa Dr Idris da alkhairi amin ya haiyu ya Qaiyum 🥰🥰🥰🙏
Allah ubangiji ya karwa Dr idris Abdul aziz dutsen tanshi lafiya ikhlasi da nisan kwana masu Albarka
Munafukai makiya annabi
Masha Allah ya Sare mana Dr Idris
Amin ya hayyu ya qayyumu birahamatika asstagissu
Great presentation by Dr. Tauheed. Allah shi kara lafiya.
Dr idiris Allah yamaku albarka duniyada lahira ameen
Masha allah ❤
Dr Allah ya saka da alkaire
I'm 💯 percent in support with the facts and grounds of Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi...
DOKTON TAUHIDI
DOKTON HUJJA
DOKTON ADALCI
ALLAH SAKA DA ALHERI
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ameen ya Allah
Dr. Tauhidi ma sha Allah
More grace sir
Dr tauheed ikon Allah ❤
2:09:26 masha Allah, Allah yakara lfy da Nisan kwana Dr. Idris
Masha Allah
Masha Allah. Allah ya saka mr. fu'adu. Dr Idris yaki yabawa wannan Dan bauci dama yafadi tambayoyinsa kuma yaki yabashi dama yafadi hujjojinsa, yana fara kawo hujja Dr Idris yaki barinsa yakarasa magana, dafadan hujjo jinsa, aduba wannan magana tawa, muna godiya Mr fu'adu, abar kowa yafadi hujjansa mutanekuma saisuyi alkalanci.
Marsha Allah alihamdu lilhahi alaniimatul lslam May Allah continue to respect our ibadah amin sumaamin yaa Allah yaa Rahaman forward ever backwards never in-sha Allahu raab Sunah sak bidia mugu ciwo nee malan tofha malan DR Touhidi go ahead continue to ellliting us with Sunah off the noble prophet Mohammed salahu alahim wasalam teachings.Dr Touhidi.
Dr Idriss Abdul Azeez Ikon Allah
Am convinced with the facts Dr idris abdulaziz bauchi
Ma sha Allah dr idris Allah yakara lafiya
If our Religion is not based on instructions then you have opened the floodgates for all types of opinions into it, I find it deceitful when people think of the contrary, may Allah guide us right.
May Allah continue to protect Dr Idris on this very tiring mission, Amin.
Jazakumullahu khairan ya sheikh❤
Dr idiris Abdul azziz bauchi state ikon Allah
Masha'allah Allah ya saka da alhairi ❤dr tawhidi ikon allah ❤rana mairabama kowa aiki 💪💪💪🇳🇪👈
MASHA ALLAH
Dr tauhidi duniya ne ❤❤❤
Dr. Idris has personalized the discussion which made it interesting and uneducating.
Gaskiya imam dr Idris abdulaziz kayiwa malan fantami adalci a maganganunka.
dr allah yasa ka da alkairi dr yace bari in koma gida inje in dauko cerbi na har rakaa daya tabar shi
Alhamdu lillah Dr.eddrees ikon allah
Wallahi inason dr.sosai allah yaja kwana
Gaskiya atayamu da da,addu,ah don Allah Allah ya dawomana da mln pantami akan hanya
Ameen Thumma ameen
Ni inafatan ingasu Sama fahimtar juna tsakaninsu
Domin dukansu su biyu Ina qaunarsu saboda Allah
Alhamdulillah, masha Allah
Dr.ikon Allah
Masha Allah malan Allah ya sakamaka daalhiri Amin ❤❤❤
Mujaddeed imam Idris abdulaziz bauchi hafizahullah
hafizahullah Dr.jaki din ko izu 5 bazze kawo da kaiba ko bindiga aka samai a kai saidai a harbeshi🤧😅
Allah subhanahu wata'ala yasaka da Alkhayri❤
Alhamdulillah
Wallahi Dr Idris ba abinda ya iyamin sai hayaniya
Dr ikon Allah Allah kara ilmi
Allah yasaka da alheri Dr Idriss Abdul Aziz
Kai Kuma shugaban marasa Tsoron Allah na Duk Duniya
Masha Allah, ita dai gaskiya Daya ce daga kinta sai bata, muna fatan shima Prof. zai zo yayi karin bayani tunda dai mukabala ta gagara a yanzu. Domin dai Prof. hakki ne a kansa yadda ya kawo kalubale ya fito ya kara bayani kuma ya kare zargin da ake yi masa na neman kuri'ar yan bidi'a.
Wlh malam ina cikin mabiyan prf Issa Ali pantami ada amma yanzu saboda mafi yawancin fatawoyin sa yafi kawo maganganun malam ba hadisai Manzon Allah ba ko aya shi yasa na reje sauraransa yanzu
Allha ya taimaki malla Idris
Daga Gabon munatare da dr idriss
Alhamd Dr mungode
Masha Allah Dr Allah yasaka da alkairi
Allah ya karawa Dr Ikhalasi
Wallahi carbi bidiane dahannu akeyi shine gaskiya
Gaskiya Malam Idris yafiya Shiga rigima...
Yau da wannan gobe da wanchan
Allah yakyauta.
Kutambayarmanashi Shi kodai akwai wata kullalliya tsakaninsu bamu sani Ba!
Wayar dakan al'umma akan addini shine rigima gaskiya kasake tunani
Marcha allah❤❤
صلوا على النبي الكريم
ma sha Allah
Dr Allah ya saka da alkhairi
Allahu Akbar 🙏🙏🙏🙏
Masha allah
Mungode
Gsky mun fi yarda da hujjojin Prof Isha Ali Pantami Domin yafi karfin hujjoji mun yan AHLUSSUNNAH ne amma kuma bama rike charbi kuma bama tare ganin laifin masu rikewa in dai babu wata manufa akan rikewar
Isah ali fantami yaji tsoran allah
Ameen singam
Bana tare Sheikh Pantami, wallahi ina nan kan cewa carbi bidi'a ne, babu maganar wasu malamai saboda hadisi yazo ta yanda za'a yi don haka haka zamu yi, mu na Annabi ne gaba, Dr Idris Abdul'Azeez Allah ya saka da mafificin alkhaireen sa.
Aichi dr jakin naku yace chi ba n'a annabi bane dinda yace bayasab cetan manzan Allah Saw
@@Maniabdoutanimou Allah ya shirye ka ya ganar dakai gaskiya in dai da gaske kake zaka fahimta, shi kuma da ka kira da wannan sunan za kuyi Shari'a dashi gobe gaban Allah, Nagode!.
@@muhammadauwalilyas8422 tsakanin ka da oubangijin daya halliceka baiceba bayasan temakwan mazan allah Saw bah idan kayi karya Allah zai kamaka da karyarka
@@Maniabdoutanimou Ai ba sai mun tafi can ba, ga alama kai ba ɗakibin ilimi bane balle mu tattauna a akai, amma duk da haka idan kana son mu tattauna zan baka number kayi min WhatsApp, amma babu yanda zai yi ka fahimta idan dai ba da gaske kana neman gaskiya ba!.
@@muhammadauwalilyas8422 nikwa nake neman gaskiya wly amma duk da Allah zamou miye yakeso yà issar a lokacin mai yiyiwa bansan Miyake nifibah wadda yace chifa ko mazan allah Saw bayasan temakwansa niba malamibane kuma ko almajirin bankaiba akirani .
Alhla'chisa'mogané'modoka'gaisowa'daga'côté'd'ivoir'cartù'a'jamé'barakodi
bonjour 'mallané'idirissa'merci'boco'alhla'chikara'basira
Wallahi Dr Idris Baya sin Gaskiya
duk masu yabin sa yawanci masoyansa ne da Daliban sa.
Amman ba mssu sin gaskiya ba.
Yaya za'ayi ya rika Shiga Maganan Mutum yana Magana.
kuma shi yace a daina???
Sannan Hadisin da ya jawo shi ne Ya Hana jan calbi???
Ana Maganan Halacci ne da Rashin Halacci ne,
shi kuma Bai tabbatar da Rashin Halarcin ba.
Amman yana bidi'antar da calbin.
Allah yasa mu gane
Allah Ya saka da alkhairi. Anayi Muna jin dadi. Gaskiya dama daya ce
Allah sarki Dr Allah yakareka
Mutare issa Ali pantami Allah ya saka da alheri
Masha Allah doctor Idris
Sakallahu hairan
Dr Idriss Allah kara lafia
Tsakani da Allah.
Duk wanda yace wa'azin da fantami yake yi dan siyasa yakeyi ba don Allah ba. To yasani zai tsaya a gaban Allah swt ya tabbatar da hakan. Tabbas wallahi Ranar Qiyama sai anyi hisabi tsakanin prof. pantami da dukkan masu zarginsa da rashin tsoron Allah.
Wallahi domin sai Allah ya yi mana sakaiya akan malamin gwamnati mai ayoyin Bauchi da na Abuja
Muba wnnan bane agaban muba, ya barmu Da koyarwar Monzon Allah ya ishemu
❤❤❤❤❤
Carbi baya cikin addini
Ma safahadu kake da suna ko waye ban sani ba Amma kai kasungumin munafiki ne Kuma wallahi tallahi sai Allah ya tambayeka
Pro isa Ali mutumin kirki allah yabar malamin kirki
Allah ya karrama lafiya
Ka amsa tambaya kawaii Dr tambaya data kawaii Dr kashiga rudu
Allah yabamu iKon bin gsky
❤❤❤❤❤👍👍👍👍👍🤲🤲🤲🤲
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته استاذ فؤاد كيف حالك انت طيب كيف حال الدكتور ادريس الله يجزاكم خير الله يطول لنا بعمركم على الطاعه معاك عبد العزيز يوسف من مكه المكرمه جزاك خير انت ويا الدكتور ادريس❤❤❤
Sincerely, this Dr. Iddriss is just a noise maker and the host is been fair
لا حول ولا قوة الا بالله حسبى
Dr wawa
Za ka iya cewa mahaifinka Wawa
Abinda ka koyo agida kenan?
Alasaka da Alkairi malam idris
Kalaman shek.fantami akwai siyasa yaudara
Muna tare da Dr. Idris
Sheikh Imam Dr. Idris Abdul'azeez Duten Taishi (Hafizahullah). Wallahi ina kaunarka saboda Allah. Kuma ina kaunar Sheikh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafuzahullah).
Dukka malaman mune, ina kaunar su, amma kowanne malami tsarin yadda yake wa'azinsa daban, Dr. Yana zafi, prof. Shima a da yana da zafi amman yanzu yanada sanyi.
Ni dai (Abba Sadauki) wallahi nafi goyon bayan tsarin koyarwar professor pantami, mutum ko Gatari yake hadiya yasan Professor dan Ahlussunnah ne, ba wanda zaice masa dan Bidi'ah.
Yin wa'azi cikin kalamai masu dadi yafi janyo hankalin masu sauraro musamman wadanda ake so su gyara, amman zazzafan kalamai suna bijirar da mai sauraro.
Allah SWT yace wa Annabi musa da Annabi Haruna (AS) su fadawa Fir'auna kalamai masu taushi.
To wayakai fir'auna bijirewa ?
Wa yakai Annabi musa da Haruna taQwa ?
Ba sanyi ne ya ke da shi ba, son zuciya da neman karbuwa gurin mutane dai kuma kai ma kaji tsoron Allah
Wlh wannan dr din kawai hassada yakewa professor
Addini a abu uku ne! Ko Umarni, ko hani, ko zabinka. Lallai Dr. Jahili ne qarara . Kuma in two-day tausayin jama'a masu ganin Dr. Idris Malamin addinine to lallai ya halaka .
Alamomin mara gaskiya , Dr. Idris baya barin Mal. Ahmad yayi magana. Da alana Dr. Baya da gaskiya
Ga badaya Dr jaki BAYA gane magana sbd kullum hayaniya ce a zuciyar shi
To bara nabaka amsa
Tunda kai jahiline kakoma makaranta domin Gane hayaniya dakuma addini
wallahi awannan zamani babu wanda zai iya salati dubu batare da yana therbi ba koma wannan daga gani baitaba salati dubu ba ga annabi ba
To mlm abbas wayace in zakaiwa ubangiji ibadah saika qirga dukk wanda yake tsayawa qirgawa ko dai raggone ko kuma marowacine
To kai abass wayagayama idan za ayiwa annabi salati sai an lissafa s a w
Asaudiya nake tsawon.shekaru wasu adokukeyi dashi amota carbi.bidiane Hannu zeyimagana ranar hisabi babu carbi addini
Itafa gaskiya dayace wallahi
Tabbas haka yake mlma
Dr kaimahaukacine kawai
Don haka mu bamu tare da Dr kwata kwata
don ba Gaskiya ne yake so ba
Allah Yana tare dashi idan ku baku tare dashi
It's truly disappointing to see respected Nigerian Islamic scholars disrespecting each other over something so trivial and unnecessary. I believe it would be more beneficial to focus on fighting against the poverty and bad governance that Nigerians are facing. "Charbi" is not Nigeria’s real problem.
I have listened to many of you criticizing Malam Pantami, solely over the issue of Charbi. While it is okay for you to present strong evidence if you disagree with his statements, I get the sense that for many, there's an element of envy (hassada) over the honor (daukaka) Allah has granted him. This is really disheartening.
Please, let us focus on addressing the life-threatening issues facing the Muslim Ummah, rather than wasting time on Charbi.
Ina tare da dr idris a wannan fatawar amma saidai yanada zafi