FASSARAR MAFARKIN HAYANIYA, RIGIMA,KOKAWA, ZAGE-ZAGE

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 24 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 49

  • @AuwalMuhammad-u3m
    @AuwalMuhammad-u3m Рік тому +1

    Malam barka da safiya inayiwa,malam fatan, Alkairi malam nayi makusancina iya luwadi Dani Allah yakara sitira

  • @AliBala-tn8tn
    @AliBala-tn8tn 10 днів тому

    Masha Allah MALAM

  • @UsmanGorko4
    @UsmanGorko4 2 роки тому +6

    Allah yasaka da Alkairi Nagode, Don naji answer tambayata Allah yahadamu agidan ALJANNAH AMEN

  • @abdoussalamyahaya9615
    @abdoussalamyahaya9615 11 місяців тому +1

    Allah Ya sa ka maka da alheri malam

  • @shafiuabubakar3312
    @shafiuabubakar3312 2 роки тому +1

    Allah ya ka'ra daukaka da nisan kwana as sayyadi

  • @ShamawiloShamawilo
    @ShamawiloShamawilo 2 місяці тому

    جزاك الله خير يا سيدي

  • @MurtalaHamidMurtalaHamid
    @MurtalaHamidMurtalaHamid 14 днів тому

    Muna godiya

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 роки тому +1

    Min gode sosai malam, Allah ya kara basira, Allah ya karemu baki daya

  • @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
    @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 2 роки тому +2

    Masha Allah
    Mal nayi mafarkin wani yana bina a baya inna juya banganin kowa,ina fassaran wannan mafarkin.ina maka fatan alkhairi

  • @hashimou4933
    @hashimou4933 2 роки тому +2

    Aslm malam nayi mafarkin wasar kokowa

  • @MubarakMukhtar-w8f
    @MubarakMukhtar-w8f 6 місяців тому

    SALAM NI NAWA MAFARKIN (RABON FADA NA YI)

  • @MusaUsman-f7h
    @MusaUsman-f7h Місяць тому

    Allah yabiyamlm

  • @rafiamoussa9826
    @rafiamoussa9826 2 роки тому +1

    Assalamoun alaikum ,Malam mafarki nayi akan zagi ,kuma har da kokowa da wani yarinya da ban san ta ba , shi ne nake so a fassara min dan allah da manzan sa 🤲

    • @rafiamoussa9826
      @rafiamoussa9826 2 роки тому

      Kuma an kaw min kudin Aure , malam ka taimakeni dan allah

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt Рік тому

    Masha Allah

  • @aseeyaibrahim9428
    @aseeyaibrahim9428 2 роки тому +1

    Allah ya gafarta malam nayi mafarkin ina fada da kishiyata tana kan kujeta zaune kuma bamu taba fada da ita ba azahiri nagode malam

  • @harounarachidicherifa5746
    @harounarachidicherifa5746 Рік тому

    Asalam aleykum, da Allah idan mutum yayi mafarki ya ma mamaci kyautan kudi minene fassaran shi

  • @abdullahiusman8725
    @abdullahiusman8725 2 роки тому +1

    Allah ya gafarta mallm nine naimafarki Dawani wandanasani yadaukeni awuyasa sai yatura min Dan yatsansa acikin tuburana yanajujuyawa sai naji zafi saina dukekeshi takai sai nafarka washe gari tuburana natamin zafi. Yaya fasaran wannan mafarki yake?

  • @abdullahiIbrahimabdullahiI-s1m
    @abdullahiIbrahimabdullahiI-s1m Місяць тому

    Gaisuwa tare da fatan alkairi malam

  • @KhadijaMuhammad-g8l
    @KhadijaMuhammad-g8l 5 місяців тому

    Namafarkin munafda inazallewa makiyana harnatsira nabassusunayi hardakayana ahannu

  • @selfokenan8325
    @selfokenan8325 2 роки тому +1

    Slm malam nayi mafarki inafada dasaurayina nacebanasashi

  • @hadjaraaboubacarhadjo
    @hadjaraaboubacarhadjo 2 роки тому

    Assalama alaikoum malam inada tanbaya

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree2700 Рік тому

    Malam Idan mutun yayi mafarkin yana fada da baban safa kuma a duniya ba Wanda yakeso irin baban nashi haka shima baban nashi yana son shi baya Iya boye masa komi nashi Dan Allah ka fassara min mutun yayi mafarki baban shi yana dukan shi yana bata masa rai

  • @AbdullahiKebbi-y7e
    @AbdullahiKebbi-y7e Рік тому

    Slm ml nayi mafarkin macce da namiji suna fada sai niraba su

  • @makullingida6798
    @makullingida6798 2 роки тому +4

    Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya, Lottafin Bulugul maram, Littafin Darika da sufanci

  • @sunusimuhammadsudamawaki-om1by
    @sunusimuhammadsudamawaki-om1by 9 місяців тому

    Allah yakara sutura

  • @yalomuktar-iq7qe
    @yalomuktar-iq7qe Рік тому

    Aslm Malan na yi mafarkin bakar mace ta sunbasheni

  • @yahayaaliyu4509
    @yahayaaliyu4509 2 роки тому

    Malam mene fassarar mafarkin maciji yasare dan kanin baba na

  • @OussmaneAbdullah
    @OussmaneAbdullah Рік тому

    Ko kayi tambaya acoment ba ah bada amssa

  • @raulashuaibu4725
    @raulashuaibu4725 13 днів тому

    Mafarki cittar ginger

  • @hassanaahmed6150
    @hassanaahmed6150 2 роки тому +2

    Asalamu alaikum Mallam please what is the meaning of dreams of snake

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому

      The answer is here 👇👇
      ua-cam.com/video/Ggl0emeBMLI/v-deo.html

  • @Ramatuisiya
    @Ramatuisiya 5 місяців тому

    Idanwasune sukefada kaceba ruwanka kabarwurinfa

  • @abubakarsanidanamar2809
    @abubakarsanidanamar2809 2 роки тому

    Ana muku mgn a what’s app bakwa amsawa

  • @alaminalmoctar7203
    @alaminalmoctar7203 Рік тому

    Malam dan allah ataimaka nama yayata ce takeyin mafarkin fada da maman mu lokaci zuma lokaci tashiga damuwa sosai

  • @harounahinssa3546
    @harounahinssa3546 Рік тому

    Mafarkin komarki

  • @maimunatmusa5922
    @maimunatmusa5922 2 роки тому

    Dan allah kabada number ka ta WhatsApp

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 Рік тому

    Fatan alheri MLM to idan mace taga tana fada da wacce bata sonta fa

  • @adouminoua838
    @adouminoua838 2 роки тому

    mafarkin jirgin sam

  • @boukarkadille8168
    @boukarkadille8168 2 роки тому

    S.l.m

  • @hauwasani1966
    @hauwasani1966 2 роки тому +2

    Malam nayi mafakin inata fa da mutane Amma minyi sulhu amafarkin dasu

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому

      Samun zaman lafiya ne tsakanin ki da abokan hamayya

    • @yusufabubakar5196
      @yusufabubakar5196 2 роки тому

      malan jiya nayi mafarki wani yadokeni aka shine namasa nanuna banso yace idan yakara mezanyi nace ramawa zanyi shine yakuma dukana aka naji zafi narama malan shine fa yadinga zagina ta uwa ta uba nakasa jurewa na dinga dukansa amma baidaina zagina ba irin wanda kunne na betaba jiba wlh hankalina yatashi sosai 😢😭