FASSARAR MAFARKIN MUTUWA
Вставка
- Опубліковано 13 чер 2022
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah Alhmdlillh Allah yasaka da Alkhairi Ameen
Masha Allah
Allah ya saka da alkairi duniya da lahira don alfarman manxon allah s a w ♥️♥️♥️
Masha Allah Allah Yaqara basira
Masha Allah,fassarawa mafarki babban koogi
masha ALLAHU" jzk khair
Mashaallah mungode Allah ubangiji yasaka.
Mlm Wanda tayi mafarkin mijinta yarasufa Dan Allah
Masha Allah muna gogiya
Mash ALLHA Allyaska daalkiri malm❤❤❤
Masha allahhu malan Allah yasakada alkairi
Masha Allah Allah ya sa muyi mafarkin alkayiri
Masha Allah 🙏🙏🙏🙏
Slam mlam mungode
Masha Allah Allah saka da alkhairi
Ma sha Allah
Malam wanda yy mafarkin mijina y rasu kuma na auri wani wanda ban sani kuma nakuma aure na uku kawuna na aure na uku dan Allah malan a fassaramin
Jzklh b khair
Ameen ya rabbi 🙏
Najidadi sosai Allah ya Kara basira
Allah yasaka da Alkairi
Allah yasaka da Alkhairi
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏
Allah yasaka da alheri
masha allah malan allah saka da alkairi
Ameen ya rabbi 🙏
Allah ya saka da alkhairi
Masha allah
Allah yakara basira
Jazakallahu khair Malam nayi mafarkin mahaifiyata ta rasu Dan Allah me hakan yake nufi
Macha allah
Mashe Allah
Allah ya kara basira
Mash allah
Allah yasa da al kairi mlm
Ameen ya rabbi
بارك الله فيك
Ameen Masha
Masha allah mungode
Allah yasa mu cika da Imani😔
Dan Allah nayi mfrkin yayana ya mutu yadawo meyake nufi
Wallahi wallahi wallahi hakane yafaru dani
Sheikh muhammad 0:45
Allah ysakada alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏
muna gudiya malan allah yasaka
Barka da warhaka malam naransti da allah ton inayaro nakemafarkin 🏊 inabeton kodi arame dayawa har iyayanzo samada shekara 20 dan allah ataimakamin malam alfarmar annabi MHMD SAW daga
Allah yasaaka
Aslm malan Allah yajijan iyaye dan Allah ninahimafarkin na mutu kumanacikada imani
Assalamu alaikum malam nayi mafarki da kakata ta mutu amma duk yawan cin mutane sun zo amma akwai wasu kannen babana su biyu ne sukafi ne basu zo ba shi ne nace meyasa
Ngd
Mach'allah
Mafarkin yastosti'na sun zama shida shida
Fatan alkairi
Allah yasa albarka
Ameen ya rabbi
Allah ya Saka da al-akhari
Allah yasaka da alkhairi
Ameen ya rabbi
0@@abbas_sadauki
Malam ni nayi mafarkin wani yace min wai inshallahu anan zaki mutu
❤❤❤
Jhazakallah Khair🙏
Allah yakarama malam lfy
Allah ya saka da alheri malam
Ameen ya rabbi 🙏
Mlm Allah yasakada alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏
Wallahi mlm inada yar tambaya
+2349080159252
❤❤❤❤❤
Allah yasaka sayyadi
Ameen ya rabbi 🙏
mash allah
Barka da safiya malam jiya na ziyarci kakata bayan kwana biyu da dawowa daga wajanta sainayi mafarkin ta rasu miye fassarar
Toh mlm idan kaiyi mafarkin ranka yana dab dahuta saikuma ka farka daga bartchi chikuma fa dan Allah mlm ina son amsar ko kuma touyar m'asa waina🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Slm malam nayi mafarki saurayina yamutu Dan allah minene
Aslm malam dan girman Allah ayimin fassarar wanannan mafarkin nayi mafarkin mijina da mahaifiyana da kanwan mahaifiyan mijina wai sunrasu kuma dukansu sunada raye
Assalamu a laikum malam nayi ma farki da wa suyaragudabiyu sun mutu ina kuka na bude kofar gidana nagamutane dewa suma suna kuka
Masha Allah. Allah saka da Alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏
Masha Allah 🙏
Malan Ninee nayi mafalkin
Inah dukan kanwanta Wanda mukee uwa daya uba daya
Kumah daa auren taa
Dan Allah meyee fassarar mafalki naa
Nagodee daga Shamsuddeen salihu
Zamfara State
Mafarkin kanina ya mutu
Mlm Wanda yayi mafarki mahaifinsa yarasu amma da yashigo gidan sai mahaifin nasa yatashi yace masa saboda kai andawo min daraina
Salamu,alaykoum,mafarkin,mamatsi,yazoma,da,tiwon,,Jafa,da,hanu
Slm.nayi.mafarkin.kakanana.yaxo.yaba.magani.gu.dabakwai
S LAMA AIEKUM MAIAN IDANMUTUN YAIMAFAIKI ANHABEEHI DABINDIGA MIYAKENIFI NE
Slm
Slm.Mallam Nayi Mafarkin Matata Ta Mutu
Allah besda risku Allah besda ilmu
0
00
Assalamou aleykoum wa rahmatoullah!malam nayi mafarkin mahaifina wanda dama ya mutu kuma ya saké mutuwa
Malam idan kayi mafarkin wanda yarasu yakiraka awaya yana kuka yanacewa yayi keawarka fa Dan Allah afassaramin
fatan alkairi
Aslm Mlm muna gdy nitambayata itace wadda yyi mafarkin wata tamutu ana takuka yya yake
Slm ml Barka d sfy da fat alh
Malam banji fassarar mutuwan miji ba
Salam Mallam.
Salamalemakum malan bakada dawainiya Allah yabada lada inada tambaya mutuwar iyayen bayan rasuwarsu ko araye wanke su kokuma yanamata wanka shi kuma miye hukunci malan allah yakara basira naBarka lafiya
Assalamualaikum Allahigafarta Malam Enamarfarkin Zuma Tanarufeni
Aslm malam nayimafarkin babban yarona yamutu yarnayi kuka Don Allah kataimaka Amin fasarar wan nan mafarkin bana gida ina Lagos ne abun adoraimin kai
Aslm malam mafarkin wani ya muto ama ama ansace gawar sa
Slm mlm nayi farkin nakai mamaci kabari ina daya daga cikin mai toce wani gurbin mamaci kuma ni mace ba namijiba
😭
Masha Allah jazakallahu khairan khairan
Allah shigafarta malam nayi mafarkin naje makabarta inayin addua
Allah gafarta mlm miye fassarar mafarki wani matarka tace tayi mafarkin kakara aure Kuma dama kana soyayyah dawata.
Assalamu'alaikum, Malam nayi mafarkin matar dan uwana taje Haihuwa, daga karche day akace ta mutu..
Assalamu alaikum,malam mene fassarar mafarkin kishiyoyi.mijina yayimin kishiya.nagode malam.
Slm malam minene fassara mafarkin ka'aba
Naga ka'aba duniya ba tudu ba gangare da Ni da mahaifiyarta amma ba muje ba wurita
Assalamu alaikum Barka dawarhaka Allah yakarawa malam nisankona malam menene fassara ninayimafarki watamace tamutu ammabansantaba ammanasan gari n
slm in naji fassaran haihuwa to i dan ganin jinjirin mutun yayi batareda haihuwa bafayà abunyake malam
Asalamu Alaikum ykk malam Dan Allah in da tambaya
Malam fassarar mafarkin Kaga yarka tayi akasidan ta mutu
Assalam malam Dan'Allah nayi mafarkin Muna tafiya amota,,amma wai matukiyar motar mace ce, kuma tana mugun kama da wata wacca nasani ta taba mutuwa kuma su'nan su daya kamar su ma haka
🇳🇪🤲
Nayi ma farkin kaji dewa
Qp
Mafarkin kaga danka yana jinya kuma kaga ya mutu