Alhmdllh ina yawanafarki ruwa sosai wani lokacimma da yaro ahannuna kokuma ina da tsohon ciki acikin mafarki allah yatabbatar mana alkhairi muma godiya mlm
Assalamualaikum warahamatullah idan mutun yayi mafarkin Yana bakin teku Kuma ba a Nageria ba ne kusada saudia ne Kuma gefen tukun ga gd da na gama kallo ruwan saimuka shiga cikin gdn Ina zaune sai kifi suka dinga fitowa ta kasan gdn suka tsalle suna taba kafata Kuma ruwan ma yanashigowa ta kasan gdn domin gdn ba bulo bane alminiun ne akayi ginin gdn dashi Kuma gdn bene ne
Mlm watace tayi mafarki Ina gaban ruwa Azaune Kuma Ga inuwar Agogon harami Acikin Ruwan Yana kawo wasu danjoji masu walqiya kala kala Acikin Ruwan nikuma Ina gaban Ruwan Azaune Wai se itama tazo gurin Ruwan setaga nabace Bata ganniba Daga nan Ruwan yacinyeta harta fidda rai zata Mutu Kuma setafarka mlm meye fassarar wannan mafarki
Mal. Nayi mafarkin Ina tsarkake ruwan kududdufi da wani dogon abu kamar kwando wasu Mata dattawa suna mikoman Ina dannashi Ina yayo irin tsanwayen ciyayinnan na ruwa kananunnan masu fitowa acikin ruwa Kuma ruwa a ya tarune a cikin duwatsu
Allah ya saka da alkairi malan allah ya qara soyayyar manzan Allah sallallahu alaihi wasallam ♥️
Munajin dadin fassara ka AllAH yasaka ma da Alheri amin
Jazakalahu Khairan
Ameen ya rabbi
Macha Allah wlh munagodiya
Allah yasaka da Alkairee
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya kawo mai Albarka
Slm malam allah kara lfy mafarki chinfida acikin ruwa
جزاك الله الخير
Gdy mke mln allah yakara basira🎉🎉🎉
Ahsanallahu ilaik
Barakallahu fika wafi Ahlika wamalika
Jazakumullahu khairan.
Barakallahu fikum maulana
Masha Allah ❤
S A W ❤❤❤❤ Muna godiya shehu
ALLAH yasakadaalkhiri
Jazakumullahu khairan
Muna amfana sosai.
S.A.W💚💚💚
Sallalahu Alaihi wasabihi Ajmaina
Wlh jiya nayi mafarkin kogi babba amma sai naga ya koma ɗan qarami harma ana iya bi ta gefen shi da qafa
Aslm malam sadauki ina gaisuwa da ziyara.
Dan allah ina neman passarar mafarkin mutum Yaga nechi cikin wata a sama
Aslm Allah yasaka DA alkairi dan Allah mafarkin magefa da kadangare kuma nayi mafarkin mijina ya sakeni ngd
Mashaallah 🥰
To Allah ya tabbatar mana da alheri
Masha allah
masha allah❤
Alhmdllh ina yawanafarki ruwa sosai wani lokacimma da yaro ahannuna kokuma ina da tsohon ciki acikin mafarki allah yatabbatar mana alkhairi muma godiya mlm
Ameen ya rabbi 🙏
Same here
Slm malam dan girman ayimin farsar mafarkina nayimafarki naganni a bakin kuma mijina yanata wasa da ruwan da dan uwana duka suna wasa dashi kuma muna fira dashi mijin nawa kuma can sainaga wai danmu shima naganshi yazo da rarrafe wajen ruwan daya gama wankan sainagamu tare dashi amma bashine wanda muke fira dashiba senaga bama baki bane farine karshede kumafa wlh banida aure acin mafarkin nima nafada cikin ruwan amma nadinga ihu ina tsonakanar mijina saiya dauko
Ikon Allah
Slm malam nayi mafarki nafada ruwa yana tsiri gini kuma ya fado cikin ruwan😢😢
Allah ya Kara kusanci
ما شاء الله الشيخ عباس سدوكي
Godiyata mussanman
Assalamualaikum warahamatullah idan mutun yayi mafarkin Yana bakin teku Kuma ba a Nageria ba ne kusada saudia ne Kuma gefen tukun ga gd da na gama kallo ruwan saimuka shiga cikin gdn Ina zaune sai kifi suka dinga fitowa ta kasan gdn suka tsalle suna taba kafata Kuma ruwan ma yanashigowa ta kasan gdn domin gdn ba bulo bane alminiun ne akayi ginin gdn dashi Kuma gdn bene ne
Tnx to MALAM mafarkin daukan ho to f
malm nayi mafarki inaliman chi sodayawa, fiyeda goma, dan Annabi muhammad kabani fassara
Saw❤❤❤
حضراشكرا.برك.الله.في
Allah ya sakada alheri
Ni budurwace kuma nasabayin sallahr dare raka'a 2 jiya bacci yadaukeni banyiba kuma jiya nayi makarkin ina iyo aruwan kogi babba wllh Allah har nafita nawuce jeji nace gidanmu kawai nafarka abaccina
Kuma asatinnan wani Dan uwana yace yayi mafarkin ana bikina sannan akwai kawata itama tayi mafarkin ana bikina atama yau wata daya kenan tafadamin nacemata idan tayi wani mafarkin akaina kartasake fadamin
Allah Yasakama malam da alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Malam idan muntun yaga Yar sa ta tube tana wanka da run kogi fa
❤
Jazakallahu khairan
Ameen ya rabbi 🙏
Dan allah mallam meye fasarar mafarkin kogi kuma wuta ta tashi a cikin ta?
Malam ni Wanda nayi fadawa nayi cikin gigin SE wani yazo wuce a mota sunadawa ya SE yazo y janyoni
Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya, k
Slm nigaskiya mln nayi mafarkin ruwa Amma kamar irinwanda akeyin wasa harma wani yadannani ciki Amma akarshe nayi nasara akansu
Mlm watace tayi mafarki Ina gaban ruwa Azaune Kuma Ga inuwar Agogon harami Acikin Ruwan Yana kawo wasu danjoji masu walqiya kala kala Acikin Ruwan nikuma Ina gaban Ruwan Azaune Wai se itama tazo gurin Ruwan setaga nabace Bata ganniba Daga nan Ruwan yacinyeta harta fidda rai zata Mutu Kuma setafarka mlm meye fassarar wannan mafarki
Brk day Malan markin yan itace
Mallam za a yankomaka
Mai ake nufi da kosa
Salaam alaikum mala NASA Lambert ini WhatsApp
Kayo direct Call
Mlm nayi mafarkin nayi Alwala na tada kabbara sai a ka fara iska da da ruwa mlm a taimaka