Wadanda sukaje saudiya sukazuyarci Mai aiki s a w Allah yabasu ikon kom 34:57 awa muda bamuje ba Allah yabamu ikon zuwa muma muziyarci shugaba mhmd rasullh Alehi salatu wslm, Wanda yaji dadi yayimin like
Alhamdulillah, It's heartwarming to see such a profound appreciation for the series "LABARINA" and the lessons it conveys. The message about the importance of wealth, the virtue of finding a righteous spouse, having truthful friends, and upholding trust in all situations resonates deeply. It shows how impactful storytelling can teach and inspire us in our daily lives. As for your praise of "Director Aminu Saira", it’s truly well-deserved. His dedication, creativity, and ability to bring meaningful stories to life make him a standout in the industry.. "May Allah increase you in wisdom and elevate your status." May the lessons of "LABARINA" continue to guide and inspire viewers across generations. 🙏
Wishing you all the best more wisdom and knowledge protection of Allah may Allah bless Ur hustle this series touch the heart this film means a lot you are the best director in kannyword more wealth watching from Minna Niger State the end of labarina kai Duniya ne Mallam Aminu Saira ❤❤❤
Duk Mai burin aure da niyya mai kyau Allah kadubi lamarinshi kashige masa gaba Allah kabasa abinyi wanda sukaji dadin wannan mgnar dan darajar dan gata Muhammada rasulillah kuyiman like saban account👏
@fatimamuhammad8577 Gaskiya Babu shi Labarin su Mainasara Yayi dadi sosai yanzu season 12 da za'a dawo nasu Sumayya duk shirmene gaskiya Labarin su Baida kyau
This is wonderful Mal aminu Saira haka ya kamata Amman wallahi da ansaki Maryam datofa Amana kenan daga karshe dai tayi achieving Kuma anfadakar musanman mata masu Bakin kishi sai kukoya daga Maryam Allah ya qara basira best director 🙏🙏🙏
Dear Aminu Saira, da yawun dukkanin masu kallon LABARINA na baka tutar NAMBA ONE IN THE ENTIRE INDUSTRY, gwaninta da kwarewa, da ilimi, da hazaka, da tsari, da basira, da sanin rayuwa, da fahimtar yadda ake karantarda al'umma zamantakewa da yin imani ga Allah; Ka lashe komai. Ka yi abin yabo..... Duk wanda ya yarda yayi min LIKE; Yusuf Dauda daga kasar Kenya.
Kai dan allah duk wanda ya yarda a kaf industry bb director kamar malan aminu saira to yayi kokarin yimin like kuma addu'ar da zan koda aransane yace Ameen allah yakara ma malan aminu saira basira da kirkirar sababin labarai nidai nace ameen Sau kai/ke ❤
Babban Director, Mallam Aminu Saira da Cast da Crew da dukkanmu masu kallo - CONGRATULATIONS🎉 da Allah Ya bamu tsawon rai da lafiya muka gama kallon Episodes na Mainasara da Maryam da Asiya da Jamila. Mungode for the good ending. Allah Ya sauke su lafiya. Sai Allah Ya hada mu a shirin na gaba dauke da Asalin Masoyiyata Hajiya Fati Washa da Mallam Raba Gardama... More grease to your elbow 💪 Babban Director Tabbas Mainasara yayi NASARA daga karshe Kudos 🎉 In Sha Allah nima ina da Asalin LABARINA na gaskiya mai tsosa rai. Yana kama da KWANA CASA'IN ne. Zan tuntube ka. Tun 2009 da nayi Executive Producer na wani Nollywood Movie Jim Iyke, Sarki Ali Nuhu, Olu Jacobs, Mercy Johnson da sauran Manyan Jarumai; shikenan ban sake ba. In Sha Allah I will meet you with TRUE LIFE STORY... ZAKA YI SUNA FIYE DA NA YANZU in Sha Allah. Bissalam🎉
Godiya da kuma Sallama akan shirin LABARINA, na Mainasara ba. YANZU za'a fara haska LABARINA na Sumayya. Ko baki kalli shigowanta a karshen Episode na jiya bane? Labarin SUMAYYA shine NEXT.... Allah Ya barmu tare in Sha Allah Aameen Ya Rabbal Alamin
Ma sha allah ubanjigi allah yabiya mana bukatun mu yayi mana tsari ga dukkan me sharrin bijahi rasulallah s a w allah kabamu abunda muke nema duniya da lahira al farmar me duka annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam yarasulallah 📿 🤲🏼🤲🏼📿📿
Masha allah wai ni bangane abinda akenifiba wai anbawo dawan cen film din ne kokuma a a amma dai za asanyu maryam cikin wannan film din daiko alhamdulillah ❤❤🤲🤲
Allah yayi amal mai bada labarin su raba gardama a cikin shirin labari tafito daga toilet,mukam ma mun manta a Ina aka tsaya da su rabagardama😂😂😂😂balle mugane labarin idan aka dora😂
Wow Masha Allah Allah alhmdulillah mun gode wa Allah yaya rada Maryam Sai gadiya nake sosai wlh nagode sosai wlh ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wlh malan mantaba jin kaburgeniba kamar yau kana burgeni amma yau ta musamman kayi a wurina kai malan aminu saira wlh kai na kasa ko suso ko suki a lpy dai malan allah yakara basira da lissafi da hikaya ❤❤❤ malan I love you ❤️❤️
Duk mai burin Gina muhalli allah hore masa wanda yaji dadin addu,ata yamin like😊😊
Ameeen 😊
Ameen
Amin Allah ya daukakaki.
Ameen ya hayyu ya kayyum 🤲 Ameen summa Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Wanda kewa allah yayimin like alfarmar annabi Muhammad s a w
S a w
Sharman banza kawai
macha. hallah❤❤❤❤❤❤❤❤
@@muhammadabdulkareem4595 ni in rasa me suke yi da likes din
Douk moussoulmin kcwaraï yanayi né dan Allah
Me son annabie ye min like sw❤❤❤
Mu da bamuyiba kenan bamusan annabi ko? Shirman banza
Kar a manta d yiwa annabi salati 🤲(SAW)
S A W ❤️
S A W ❤️
@abdoulkarimounemoussaabdou1890 🙏
Shugaban Masu Gaskiya 🤗
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Sallallahu alaihi wasallam❤
S ❤ a❤ w❤
S❤a❤w❤
SALLALLAHU ALAIHI WA AALIHI WA SALLAM
Gaskiya akwaii technology acikin lamarinka mlm aminu saira Allah ya Kara basira
Duk wanda ya yadda kaf kannywood babu director kamar Aminu saira, yayi min like.
Gaskiya hakan yake ubangiji yakara basira
Gaskiyane
Toh yanzu sai adawo na presdor
Gaskiya ne
A wajen haukaba
Wadanda sukaje saudiya sukazuyarci Mai aiki s a w Allah yabasu ikon kom 34:57 awa muda bamuje ba Allah yabamu ikon zuwa muma muziyarci shugaba mhmd rasullh Alehi salatu wslm, Wanda yaji dadi yayimin like
Amin amin
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
😫😫we will missing u mainasara
😭😭😭😭😭we miss u mainasara😢😢❤
Allah yak'ara mana k'aunar annabi Muhammad S A W 🤲
SAW ameen ya Allah
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Amen ya rabbi
Amen 🤲 ya Rabbi 🤲
Amine souma Amine ya hayyu ya kayum
Hmm Amin ya rabb
Allah yakarawa annabi daraga ameen ya rabbi 🥰
Duk Wanda Y fahimci Cewa Ameenu Saira Yasan me Yake Yamin Like 😊
Alhamdulillah Maryam tasamu ciki, Kai munga masifa, sai kace 'ya'yen aljanu za'a haifa😢😂
😂😂😂😂😂
😅😅😂
😂😂😂😂
Wllhie fah😂😂😂
😂,,😂😂😂😂😂
Duk wanda ya yarda Aminou Saira gwani ne yamin likes ❤❤❤❤
Yane mabiya labarina allah yakarama aminu saira basira amin summa amin
❤❤❤
Amin
❤❤❤❤
Alhamdulillah, It's heartwarming to see such a profound appreciation for the series "LABARINA" and the lessons it conveys. The message about the importance of wealth, the virtue of finding a righteous spouse, having truthful friends, and upholding trust in all situations resonates deeply. It shows how impactful storytelling can teach and inspire us in our daily lives.
As for your praise of "Director Aminu Saira", it’s truly well-deserved. His dedication, creativity, and ability to bring meaningful stories to life make him a standout in the industry..
"May Allah increase you in wisdom and elevate your status."
May the lessons of "LABARINA" continue to guide and inspire viewers across generations. 🙏
Wishing you all the best more wisdom and knowledge protection of Allah may Allah bless Ur hustle this series touch the heart this film means a lot you are the best director in kannyword more wealth watching from Minna Niger State the end of labarina kai Duniya ne Mallam Aminu Saira ❤❤❤
Ameen thanks for the knowledge you remind us
Malam bature da Hausa fa akayi film din nan fa😂
😂😂😂😂😂😂
Sannu kaikuma Bayajidda
Hausawa ne ke kallo to meye ne na Turanci?
Allahu Akbar kabiran
Allah kabamu kusanci da shugaban hallitu 🤲 Annabi Muhammad (s.a.w)❤❤🤲🤲
Amin
Ameen s a w
Ya rasuralah Saw annabi Muhammad rasuralah Saw ❤❤❤
Allah kasa muga Annabi Muhammad s a w
Har ga Allah banji dadin karewar wannan labarinva👌
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna gdy Mlm Aminu Saira🎉🎉🎉
Hello!!
Kai saudi
Wanda bayasan adawo labarin presdo yamin like
Gaskiya Yarinyarnan Takai Akirata Tankar Fitsari 😂😂😂😂😂😂. Shekara Guda tana bayi tana Fitsari 😅😅
😅😅😅
Gsky 😂😂😂
eh wlh shekara ai bawasa bace
Kai wlh nayi dariyar da na dade banyi irin ta ba😂
💩 taje yi 😂
Each time I 'm watching these movie I learnt a lot and it draws me closer to my creator.. Show me love by liking my comment
Wannan labarin yayi dadi wallahi yaji magi, Allah ya kara basira, wacce takesan tasamu miji mai kaunarta sosai irin mai nasara tamin like ❤
Magi kai komaifa yaji alhamdulillah 😂
Wai ni kadai na lura da laulayin maryam 😂😂naga duk tayi sanyi ne a wnn episode din
Muna gdy the eloquent director 🙌
Salatie ga Shugaban Mu Annabie Muhammad ❤❤
Duk Mai burin aure da niyya mai kyau Allah kadubi lamarinshi kashige masa gaba Allah kabasa abinyi wanda sukaji dadin wannan mgnar dan darajar dan gata Muhammada rasulillah kuyiman like saban account👏
Oyoyo andawo daga Labarin Sati me xuwa Kuma sai nasu raba gardana kenan😊
Babu labari wanda zaiyi dadin na mainasara
Gaskiya Babu shi ni daga yau ma Nadai kallon Labarina tunda An gama nasu mainasara
Aswear
Gaskiya ba Dan ko Ni na Mai nasara ne nafara kallon labarina zamuyi missing dinku😢😮
Anya kuwa
@fatimamuhammad8577 Gaskiya Babu shi Labarin su Mainasara Yayi dadi sosai yanzu season 12 da za'a dawo nasu Sumayya duk shirmene gaskiya Labarin su Baida kyau
Lawal mijin Jamila inaga ya gama gayenshi lokacin neman Jamila. Wanda ya fahimci yanzu kam Kilarita kawai ake bashi yamin like. 😂🤭
😂😂😂 may Allah forgive you.
✅✅✅ exactly ooo 😹😹
And they live happily ever after ❤. Zamuyi missing din su hany
😂
Wai hany 😂😂😂
Wlh Allah
Gaskiya daikam ❤❤❤
Woww masha Allah
Can’t wait to see baba dan audu part 😂
Finally Labarina ya Kare sae next
New Labarin sumayya ❤
Season 13 na sumayya ❤❤❤
Wayyoni 😢Wlh harda kuka nayi saboda karewar labarinnan 😢😢😢don Allah aminu saira koda zuwa gabane amayar muna dashi😢😢😢😢
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Tabbas!!!
Ya kamata ku bamawa wannan bawan Allah Award, he always be the first person to reply on your new post.
Barakallahu fika.
Ut
Sallallahu alaihi wa alihi wa sahbihi wasalam
عليه افضل الصلاة والسلام ❤❤❤
SAIRA! SAIRA!! SAIRA!!!
agaskiya baka da na biyu🖖
Allahumma salin ala nabiyyina Muhammad
Masha Allah Saira Allah ya Kara basira
Hakuri, jarumta,Amana,tawakkali,so na gaskiya shine darasin da nakoya a wannan Shirin.❤❤❤
Wayyo Allah aminu saira zaka haukatani😂😂🎉❤😢
😂😂
👏🤙Na dangwala maka the king of directors
This is wonderful Mal aminu Saira haka ya kamata Amman wallahi da ansaki Maryam datofa Amana kenan daga karshe dai tayi achieving Kuma anfadakar musanman mata masu Bakin kishi sai kukoya daga Maryam Allah ya qara basira best director 🙏🙏🙏
The best Hausa serie of the moment ❤
Very true🎉
Finally gonna reunite with my prezdor 🎉🎉🎉
God bless the whole crew ❤❤❤❤
Dear Aminu Saira, da yawun dukkanin masu kallon LABARINA na baka tutar NAMBA ONE IN THE ENTIRE INDUSTRY, gwaninta da kwarewa, da ilimi, da hazaka, da tsari, da basira, da sanin rayuwa, da fahimtar yadda ake karantarda al'umma zamantakewa da yin imani ga Allah; Ka lashe komai. Ka yi abin yabo..... Duk wanda ya yarda yayi min LIKE; Yusuf Dauda daga kasar Kenya.
Annabi Muhammed
S a w Masha allah Masha allah al hamdulilah
Kai dan allah duk wanda ya yarda a kaf industry bb director kamar malan aminu saira to yayi kokarin yimin like kuma addu'ar da zan koda aransane yace Ameen allah yakara ma malan aminu saira basira da kirkirar sababin labarai nidai nace ameen Sau kai/ke ❤
Peace and blessings of Allah be upon to our beloved prophet Muhammad salalahu alaihi wasalam
Mr AMINU SAÏRA you are the best Director thank you am very happy Amadou Kitabou Oumarou daga cameroon
Masha Allah Wannan Shiri Yana Burgemu Kuma Yana Nisha Dantar Damu
Yesss presdo is back 🎉🎉
We are all happy for camaing back of presdo💃💃💃💃💃💃💃💏
Oyoyo Summy and presidor 😂❤
😂😂😂😂Allah ko
WOW that's awesome, sensational, kudos to u Aminu you're eloquent indeed you kill it🔥🔥
Babban Director, Mallam Aminu Saira da Cast da Crew da dukkanmu masu kallo - CONGRATULATIONS🎉 da Allah Ya bamu tsawon rai da lafiya muka gama kallon Episodes na Mainasara da Maryam da Asiya da Jamila. Mungode for the good ending. Allah Ya sauke su lafiya. Sai Allah Ya hada mu a shirin na gaba dauke da Asalin Masoyiyata Hajiya Fati Washa da Mallam Raba Gardama...
More grease to your elbow 💪 Babban Director
Tabbas Mainasara yayi NASARA daga karshe
Kudos 🎉
In Sha Allah nima ina da Asalin LABARINA na gaskiya mai tsosa rai. Yana kama da KWANA CASA'IN ne. Zan tuntube ka. Tun 2009 da nayi Executive Producer na wani Nollywood Movie Jim Iyke, Sarki Ali Nuhu, Olu Jacobs, Mercy Johnson da sauran Manyan Jarumai; shikenan ban sake ba. In Sha Allah I will meet you with TRUE LIFE STORY... ZAKA YI SUNA FIYE DA NA YANZU in Sha Allah.
Bissalam🎉
Muna godiya MLM aminu saira
Masha allahu wato Dan uwa kayi mana sallama kenam amadadin mu😅Kai jama'a 😅Allah ya barmana Kai babanah wato mungode❤
Masha allahu wato Dan uwa kayi mana sallama kenam amadadin mu😅Kai jama'a 😅Allah ya barmana Kai babanah wato mungode❤
Godiya da kuma Sallama akan shirin LABARINA, na Mainasara ba.
YANZU za'a fara haska LABARINA na Sumayya. Ko baki kalli shigowanta a karshen Episode na jiya bane? Labarin SUMAYYA shine NEXT....
Allah Ya barmu tare in Sha Allah
Aameen Ya Rabbal Alamin
Allahuma inni asaluka al jannah
Ina zaunen akai wata dayan 😮😮😮😮😮😮😆😆😆😁😁😁
😂😂😂
Ni kuwa cewa nayi da yaro na kaga Amir muna zaune a nan anje kasar waje an dawo😅
😂😂😂😂
@MaryamA😂😂bubakar-o6m
May Almighty God reach us the holy month in peace tranquility and prosperity
Wannan ai hauka ne ji tallah kamar kayan shirme😮
Kema dae kyafada
Wayace ki kalli live😂
Saiki tare
@@Umsy48 ni nafada mata
Kutafawa Malam Aminu Saira 🎉🎉🎉🎉
Ma sha allah ubanjigi allah yabiya mana bukatun mu yayi mana tsari ga dukkan me sharrin bijahi rasulallah s a w allah kabamu abunda muke nema duniya da lahira al farmar me duka annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam yarasulallah 📿 🤲🏼🤲🏼📿📿
To wai ɗan waye mai bada labarin naga kowa bai haihu ba
😂😂😂😂gsky asiya batamin yanda nakeso😢😢 yakamata ache tasan qaddara😢😢itama bata wuche hkn ba😢
Bar shegiya😂😂😂
Mantawa tayi itama albarkacin Maryam takeci a gidan
Yar wahala ba😂😂😂
My Allah try to bless you for all Muslim ameeen ya hayyu ya kuyyum 🤲❤
Auwalu yayi balaguro😂😂😂
Yagudu😂😅
Kai malan aminu saira duniyane inama ace duk Directed tocin hausa fim irin aminu saira ne Allah yakara basira malan❤❤
A duk shiriritan da ya ta cikawa a season din nan da na baya? Ai da tun last season ya kamata a kammala wanan Labarin Mainasara
Gaskiya saira wannan kukan yasuyafara yin yawafa
Yes ❤❤❤❤🎉🎉🎉jinjina allah ubangiji yayi albarka
Toh gaskiya Mlm Aminu Saira tunda Maryam Tasamu ciki to manasara yarabu da Asiya
Wanne irin wie wie kike zuka ne please 🥺🙄😏🤔
@BukarBunu-xr1in Wanda uwarka da ubanka sukabani
Anya kanki tsaya kuwa😢
😟😩😩😩😩
Aminu saira 😢Allah yakaramaka lpy da Nisan kwana marubucin wadannan labaran Allah yakara basira
Wa zai bani labarin wannan sha'sha'shan ya'yan mai nasara
This Is MY Best Series Ever 🤩❤❤❤🎉🎉
Masha allah wai ni bangane abinda akenifiba wai anbawo dawan cen film din ne kokuma a a amma dai za asanyu maryam cikin wannan film din daiko alhamdulillah ❤❤🤲🤲
Gaskiya dey labarin Moubarak akwey dadi sosey❤❤❤
Allah yakara annabi daraja dawasila daukaka ❤❤❤
Finally finally Labarin mai nasara yakare an dawo na sumayya DA presdor 😅😅
Wayyo cikina Allah ya biya aminu Saira muko mukaji lbr Yadda ya kamata wacce ta zaga bayi shekara Daya tayi da watanni sannan ta dawo ikon GOD 😅😅
Itama ta shiga guiness book of record ai 🤣🤣🤣🤣
jamila ta bani tausayi (Allah sarkii)😢😭... Maryam kuma join with all her iyayee🤧, but ta iya acting👍... keh kuma Dr Asiya catch head manaaaa🤣😂
Ga dukkan alamu mainsara baya son Asiya 😢😂
Auren dole ne ai😂😂
Da sannu zai sota.Domin tanada tarbiyya
@hafsatbalami8880
Uhh
No no no no 😢😢 wly I was feeling that from the beginning😢 okay alright, really you are a best ❤ fatan alkairi. Watching from Niger 🇳🇪
ما شاء الله نهاية سعيدة 🎉❤❤❤
Allah yakarawa Annabi daraja my son Annabi yamin lakin❤❤❤❤
Allah sa yau kada a kaini asibiti 😢
Ku haqura mana idan labarin ya qare. Sai kame-kame kuke yi.
ita waccan har ya gama bada labarin nasa bata gama kuka ba shekara nawa haba malama a duba dai 🤣🤣😂
Allah yayi amal mai bada labarin su raba gardama a cikin shirin labari tafito daga toilet,mukam ma mun manta a Ina aka tsaya da su rabagardama😂😂😂😂balle mugane labarin idan aka dora😂
Wlh kuwa 😂😂😂
MashAllah Allah yayiwa rayuwa albarka ❤❤❤🎉Maryam 🎉🎉
🙏🙏🙏
🙏🙏🙏
Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲
Thank you so aminu more knowledge and understand ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉we can't wait 🎉🎉🎉🎉
Nifa dama nasan maryam zata samu ciki kwai dai an tsaya ana jamana rai oh ni wannan ya saikace ya,yan gold 😅😅😂😂😂😂
Er cin uwa gwara da ya nana mata cikin kowa ya huta
Masha Allah Alhmdllhy Aminu Saira muna gda Allah qara daukaka da basira ❤❤❤
Walh Alhdl mlm saira daka Saki Maryam datini mungama kallan labarina god bless Saira movie's ❤❤❤
😂😂😂 allah ya keuta
Wow Masha Allah Allah alhmdulillah mun gode wa Allah yaya rada Maryam Sai gadiya nake sosai wlh nagode sosai wlh ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
اللهم صلى وسلم على نبينا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين ❤❤
Allah ya horemana son annabi Muhammad s a w amin
😂😂😂😂😂WTF 😂😂😂 I didn't see that coming
Wlh malan mantaba jin kaburgeniba kamar yau kana burgeni amma yau ta musamman kayi a wurina kai malan aminu saira wlh kai na kasa ko suso ko suki a lpy dai malan allah yakara basira da lissafi da hikaya ❤❤❤ malan I love you ❤️❤️
Masha dama nayi aminou saira kakau zato zamuyi fari ciki kuma muyi masha allah aminou saira kai Zaki 🦁 né
Gaskia ya tabbabta Aminu Saira detector ne Allah yakara basira Kaf kannywood babu kamarka a directing❤
😅😅😂Wayyo Allah naci kuka a last episode Amma wannan y wankemin Allah y Kara basira
finally aminu saira ya bani abinda nakeso acikin episode din nan😻💃