AN BIOYO NI DA GUDU A MAFARKI, MENENE FASSARAR MAFARKIN?

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 99

  • @ZainabhassanAbbas
    @ZainabhassanAbbas 6 місяців тому +1

    Allah ya saka da al' khairi ❤ni mu uku aka biyu Amma nice abaya Kuma ajeji kamar hanyar gonar bbna wlh

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f Місяць тому +2

    Slm mlm Allah yaqara basira mlm mafarkin da nake shine anbiyoni da gudu Amma ina tashi a sama mlm kullum iya mafarkina Kenn Amma wlhi mlm bana iya gane wayene yake bina Allah yaqara basira mlm

  • @MusaMuhammad-cb3xu
    @MusaMuhammad-cb3xu 5 місяців тому +2

    Allah yasaka da Alkhairi sadaukin ma'Aiki sallallahu alaihi wasallam

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 Місяць тому +1

    Allah yasa mu dace amine ya allah

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 10 місяців тому +2

    jazakumullahu Khairan ya malam

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 Місяць тому +1

    Allah ya karemu amine ya allah

  • @illaamaniabdoulrachid7950
    @illaamaniabdoulrachid7950 Рік тому +1

    Malan abbass sadauki Allah ya kara ilimi da lafiya 👍👍👍 allah ya biya muna bukatun mu Amine ya rabbi 🤲🤲🤲☝️☝️🤲

  • @alwarissitv4752
    @alwarissitv4752 2 роки тому +7

    Sayyadi Ayi haquri damu
    Wlh Ina yawan mafarkin wadanda suka mutu kamar mahaifiyata da malamina da kakana da sauransu kojiya nayi mfk wani bawan Allah

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 2 роки тому +1

    Masha allah ya kara lfy muna godiya malam🙏🙏👏

  • @HauwaMustapha-f2d
    @HauwaMustapha-f2d Рік тому +1

    Malam muna gidiya, Allah yasakada alheri

  • @shafiuabubakar3312
    @shafiuabubakar3312 2 роки тому +3

    Masha Allah Alhamduliilah, jazakallahu khairan

  • @aliousseinijiji2298
    @aliousseinijiji2298 2 роки тому +1

    Allah kara basira mlm 🤲

  • @BabangidaBabayo-ff1rs
    @BabangidaBabayo-ff1rs Рік тому +1

    Masha Allah 🎉

  • @lareineammy8206
    @lareineammy8206 2 роки тому +1

    Muna godiya malam Allah ya kara ilimi

  • @IbrahimMani-wu4rs
    @IbrahimMani-wu4rs Рік тому +1

    Macha allah den allah mine fassarar mafarkin tuiwen tuiki

  • @zubairukana3857
    @zubairukana3857 2 роки тому +5

    Masha Allah

  • @laminouiro6251
    @laminouiro6251 Рік тому +1

    Assalam Malan Allah ya sa Alheri ya kouma kara muku ilimi da daoukaka.
    Malan faidar mafarkin maiyya ta tsijé ka

  • @a.t.ude2ndmediaventures
    @a.t.ude2ndmediaventures 2 роки тому +1

    Assalamualaikum Akramakallah, Dan Allah Ina tambayar mafarkin Rami ba tare Dana fadaba Ina tsaye akan wani tsauni Amma ban fada raminba

  • @aboubacarmalammani1735
    @aboubacarmalammani1735 Рік тому +1

    Slm malam Allah yakara lafiya da nisan kwana dan Allah malam menene fassarar mafarkin harbe harbe da binduga kamar ana yaqi

  • @laminouiro6251
    @laminouiro6251 Рік тому +1

    Assalam Malan Allah ya sa Alheri.
    Mafarkin ina gudu taré da wani Amma ban san chi ban va fuskarci ba gudu mukeyi a taré bisa hako n'a siman kouma gurin me nissa ne amma a taré muke babu Wanda ya barwani har na Farka.

  • @abdallahd9267
    @abdallahd9267 2 роки тому +1

    Allah yasaka alkari

  • @yamafali5167
    @yamafali5167 2 роки тому

    Maaha Allahu

  • @nafisatyusuf8534
    @nafisatyusuf8534 10 місяців тому +1

    Allah yasakada Alkairi mallam malam wallahi inayawan mafarkin mamana kuma tarasu amma sai,inyi mafarkin tana dukana abinyana tayarmin da hankali sosai 😢

  • @salihunasiru4908
    @salihunasiru4908 2 роки тому +1

    Ni farkin daniyi wata budurwa nane da nakeson murabu koma ince munrabu amma farkin cikin mayu naganta tace saitaga bayana kuma nace hasbinallahu wanimal wakilu nafara gudu tanabina ina ta maimaita hasbinallahu wanimal wakilu har nafarka

  • @asabeazeusman4272
    @asabeazeusman4272 2 роки тому

    Assalamu alaikum
    jazakallahukhair

  • @MaryamAbdulhamid-nl5ms
    @MaryamAbdulhamid-nl5ms 7 місяців тому

    Allah karawa mlm lpy danisan kwana

  • @DaoudaShaibou
    @DaoudaShaibou Рік тому

    Allah yakarama Malan ilimi Malan Meye fassarar mafarki gudu da hanu da kafa kamar damba

  • @marimuhamd166
    @marimuhamd166 Рік тому +1

    Assalamu alaikum malam menene fassarar mafarkin kashan ruwan zamzam aka aba kuma batare da bisimillahba ahannun hagu

  • @rabiatumanir3128
    @rabiatumanir3128 2 роки тому +1

    Slm nayi mafarkin ankaini wanigidanbenefarikamar kankara gefenshi akwai chiyawa koriya munfara hawa sai naganninafadawani wuri wurinkumawutachekechi sosai ammantananesadani dan allah miyefassararshi

  • @djamilaissa680
    @djamilaissa680 2 роки тому

    Dan allah wada

  • @murtalamuhammed2549
    @murtalamuhammed2549 2 роки тому

    Assalamualaikum malan don Allah miye ma,anar Wanda yayi mafarkin mahaukaci suna tafiyada mahaukaci akwai yiggiya akafuwansu sai mahaukaci yacemaka kakwance wannan yiggiya daga kafanka shi zaitafi da yiggiyar amsa

  • @lawandyakubu932
    @lawandyakubu932 2 роки тому +2

    Mlm. Ni gininka nakeso don bayanaina suna dayawa sabodahaka dazai yiwu da anbani address donnazo

    • @lawandyakubu932
      @lawandyakubu932 2 роки тому +2

      M don Allah ya zaai naganka nayi mafarkai dayawa sabodahaka dazai yiwu da nazo nasami bayani filla filla Nagode.

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому +1

      A kirawo ni a lambar da nake bayarwa

  • @faridaahmad6590
    @faridaahmad6590 Рік тому +1

    Dan Allah Malam Mai nene ma'anar mafarkin ganin mijina da matar makwabcina akwance kan gado daya inayawanyi haka abaya

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Рік тому +1

      Sheɗan ne yake son sakamiki kokonto a zuciya

    • @faridaahmad6590
      @faridaahmad6590 Рік тому

      @@abbas_sadauki nagode Malam Allah yasa maka da gidan aljanna

  • @user-uk9696
    @user-uk9696 9 місяців тому

    Allah gafarta malam nayi mafarki nidawasu Wanda nasani Muna gudu ahanya Amma sannan nayi mafarki bakalmina yabata saide ammun tayin wani insa naki

  • @SouleymaneS-x3v
    @SouleymaneS-x3v 10 місяців тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @rukieescakeyummysnack448
    @rukieescakeyummysnack448 2 роки тому

    Assalamualaikum Mallan menene fassarar mutun yayi mafarkin y rasu anyi masa sutura an ajiyeshi a gefe,yanata cewa mutane suyi sauri sure kaishi anma sure basuji sanan Kuma yanata saklati ga Annabi.nagode

  • @zainabyakubdawud9879
    @zainabyakubdawud9879 2 роки тому

    Assalamualaikum Warahmatullah Wabarkatuhu Barkanmu da safeeya
    Dan Allah menene fassarar mafarkin BARGO?

  • @YusufAbubakar-ki2im
    @YusufAbubakar-ki2im Рік тому

    Annabin dai

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 2 роки тому

    S A W

  • @Amashtv
    @Amashtv 2 роки тому

    Nayi mafarki mahaukaciya ta biyoni da gudu ni Kuma Ina tashi sama plxx menene maanar sa

  • @masudabdulrahman7874
    @masudabdulrahman7874 2 роки тому

    Salamu alaikum malam.Don allah menene fassarar anyi garkuwa da in koma abokin aiki nane yayi garkuwa dani?nagode allah yakarama lafiya

  • @studiocomediebambeyestudiocome

    Asalamou.alaikoum

  • @alwarissitv4752
    @alwarissitv4752 2 роки тому +1

    Afwan sayyadi tambayata nace nayi mafarki kashi yabatamin jikina sannan kuma nayi mafarki nadauki yaro yayimin kashi yabatamin kayana

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому

      Ok na fahimta

    • @aminayusuf1861
      @aminayusuf1861 2 роки тому

      slm mlm Dan Allah nayi mafarkin maman kawana ta turomin kare Yana jamin gashi Kuma tana tsaye agun

    • @aminayusuf1861
      @aminayusuf1861 2 роки тому +1

      Kuma nayi mafarkin yar uwata da ta rasu tazo tabani mota ko kaga tazo munje kasuwa ko kaga tazo munje wajen abinci

  • @ahmadjibrin5234
    @ahmadjibrin5234 2 роки тому

    aslm malam nayi mafarkin mahayfina yahaukace nikuma inatakuka inatayimai addu a

  • @badariyya1396
    @badariyya1396 2 роки тому

    Slm mlm jiyya nayi ma farki anabina da gudu mutane biyu kuma duk nasassu amma suzomin a matsayin yan kidinafin sukakamani dan allah mlm afassaramin

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому +1

      Ayi addu'a sosai ba'a son ganin hakan

  • @SuleimanshuaibMusawa
    @SuleimanshuaibMusawa 6 місяців тому

    Malam mafarkin Ina alwallah sai ruwan sama yafara

  • @jibrinmuhammadmanyankasa4040
    @jibrinmuhammadmanyankasa4040 2 роки тому

    Aslm malam nayi mafarki yayanmu babba yarasu. amma danazo kusa da gawar sainaga Yana mosti. Amma Sai akace yarasu Ina gani Yana mostawa. Malam ya abun yake.

  • @bamalleetv2222
    @bamalleetv2222 Рік тому

    To idan da makami ta biyota fa?

  • @hadizagoni25
    @hadizagoni25 2 роки тому +1

    Idan Kuma mazanda baka sansuba suke binka dun su kasheka Kuma kasamu ka guje masu fa?

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 Рік тому

    Gudiya Mai tarin Yawa.
    ALLAH YA BIYAKA.

  • @moustophasalisu3695
    @moustophasalisu3695 10 місяців тому

    Slm

  • @aminanadada7017
    @aminanadada7017 2 роки тому

    Nayi mafarkin an biyo ni da gudu na tashi sama ina gudu wai buzaye ne bisa rakuma harda mashi a Hannun su muga yen mutane dai ina ta gudu sama Sararin samaniya har daya ya Cin man a sama na kama shi na rike makogoron sa na kashe shi na wuce na Ci gaba sa yawon na sama ina wuce mutane daban daban kamar laraba da wasu mutane dai masu baka Ken Kaya

  • @hakilouabdoulaye9017
    @hakilouabdoulaye9017 2 роки тому +3

    Malam mine fassarar mafarkin an biyoka an kamaka

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому +1

      Ayi addu'a
      Ba a son ganin haka a mafarki

  • @samirsalisu4933
    @samirsalisu4933 Рік тому

    Ni nake Bin wani Da gudu pls malam

  • @mubarakhamzaumar3676
    @mubarakhamzaumar3676 2 роки тому

    Malam ni bani da aure Amma NAYI MAFARKIN anbuyoni kafata tana hardewa kamar zan Fadi Amma BANA faduwa sai na farka
    Ya malam fassarar nawa yake

  • @halimaibrahimhalima8686
    @halimaibrahimhalima8686 2 роки тому

    Aslm .nayin mafarkin Ina gudu kuma a'cikin duhu kuma ban san suwaye ke bina ba,ama da nazo zan boya, cikin wani rami ,say kuma a'ka kirah sunnah na sa'adiya karki shi gana..ki KARAH gudu.say na karh gudu har natashi wanna barshi

  • @Nawiyyat41
    @Nawiyyat41 2 роки тому

    Salamu alaikum Malam Dan Allah ka fassaramin nayi mafarkin saurayin Wanda nakeso in aura ya nemi ya tabamin jiki sainaki na saiya biyoni da gudu inata gudu duk inda nayi saiya bini yabini har wajen gidanmu saina shige gidan abokin babana bai kamani ba harna farka
    Dan Allah a fassaramin

  • @chafaatoutidjaniamadou204
    @chafaatoutidjaniamadou204 2 роки тому

    Salam'alaikum,malam mi te fassarar mafarkin jamage

  • @karenelouis6270
    @karenelouis6270 2 роки тому

    Malan nayi mafarkin mahawkaci yabioni da abokanena yana neman chafamana kachi Mouna ta kouka hal ceda yacha fa ma daya daga cikin mou kachin

  • @memeejillahi311
    @memeejillahi311 2 роки тому

    Mallam ni kuma mace ce ni, amma nayi mafarki *Mahaukaci* na miji yana bina da gudu 🏃‍♀️ 🏃‍♀️ 🏃‍♀️ nima gudun nake shima gudun yake. Me fassaran mallam??? Nagode Allah saka da alheri....

  • @zainabbellolawan1626
    @zainabbellolawan1626 Рік тому

    Malam ninayi mafarkin inaguduwa da jinjira a hannuna inataguduwa Amman... Kamar anabina abaya innajuya bayana Kuma bawanda yakebina inaguduwane dannakare jinjiran

  • @Nawiyyat41
    @Nawiyyat41 2 роки тому

    Malam Dan Allah a fassaramin nayi mafarkin saurayina Wanda nakeso na aura ya nemi ya tabamin jiki sainaki yarda saiya biyoni da gudu inata gudu duk inda nayi saiya bini yabini har wajen gidanmu saina shige gidan abokin babana bai kamani ba harna farka
    Dan Allah a fassaramin

  • @abdulaminu6994
    @abdulaminu6994 2 роки тому

    Fassarar mafarkin anbiyoni da gudu sannan naganni a asibiti har naga wasu yara su biyu sunci kwaliyya since namusu photo sai Kuma watadaban yarkarama saibinatake bansantaba

  • @aliousseinijiji2298
    @aliousseinijiji2298 2 роки тому

    Ni nayi amma ba biyoni akayi ba
    Amma ina so ne nashiga garine da sauri kuma kwarai ne nike gudun amma nachiga garin

  • @isahsahanunumuhammed4870
    @isahsahanunumuhammed4870 2 роки тому

    Assalamualaikum sayyadi dafatan anyini lafiya, Dan Allah sayyadi ayimin bayanin mafarkin kudina sun zube

  • @dahirukare2264
    @dahirukare2264 2 роки тому

    Wanda Yaga kaneshi Yana biyashi da gudu shi yayan yanada aure

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 2 роки тому

    Sadaukinfa sadaukine

  • @nurabello2195
    @nurabello2195 2 роки тому

    Slm tan baya akan mafakin mutum yana tashi sama

  • @abbasumarbasawa559
    @abbasumarbasawa559 2 роки тому +1

    Mal. Jazakallahu khair

  • @zinatsalis9424
    @zinatsalis9424 2 роки тому +1

    Mafarkin tsuntsaye akan bishiya

  • @zainabusman7963
    @zainabusman7963 2 роки тому

    Wanda yayi mafarkin yana gudu shikadaifa

  • @MuktarAminu-y9s
    @MuktarAminu-y9s 4 місяці тому

    Mal Menene fasarar mafalkin gina rami da kanka dan ka kamo Wani Abu aciki?

  • @ismailmaishago9438
    @ismailmaishago9438 2 роки тому

    Slm mal menene fassarar mafarkin auren matar da takeda aure

  • @HauwaMustapha-f2d
    @HauwaMustapha-f2d Рік тому

    Malam muna gidiya, Allah yasakada alheri

  • @ibrahimmohammed-cd5ve
    @ibrahimmohammed-cd5ve 2 роки тому

    Masha Allah

  • @ahmadjibrin5234
    @ahmadjibrin5234 2 роки тому

    aslm malam nayi mafarkin mahayfina yahaukace nikuma inatakuka inatayimai addu a

  • @HauwaMustapha-f2d
    @HauwaMustapha-f2d Рік тому

    Malam muna gidiya, Allah yasakada alheri

  • @Beinali8105
    @Beinali8105 Рік тому

    Masha Allah

  • @HhHh-hadiza
    @HhHh-hadiza Рік тому

    Masha allah

    • @IsyakaHaruna-bv9qe
      @IsyakaHaruna-bv9qe 9 місяців тому

      Malam ataimaka mini da Wani adua'ar dazanyi domin samun lafiya akwai Wani rashin lafiya da ke damuna

  • @MamiYusif
    @MamiYusif 9 місяців тому +2

    Masha allah

  • @MbRecord-yj2ek
    @MbRecord-yj2ek 6 місяців тому

    Masha Allah