Na gyara wa daliban firmari ajinsu guda daya a arewacin Najeriya

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 лют 2025
  • #danbello #kawumansur #hausa #bellogaladanchi #kannywood #comedy #arewa #nigeria #kenya #satire

КОМЕНТАРІ • 413

  • @AminuMusayunusa
    @AminuMusayunusa 4 місяці тому +3

    Masha Allah jagoran talakawa Allah ubangiji ya albarkaci rayuwa MLM Dan Bello

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 4 місяці тому +3

    Allah ya bada lada, amma Dan'Bello ku temakawa wajen karatun addini haka koda makaratar Allo daya ai musu class suma, shine lada mafi amfani duniya da lahira

  • @Gido24tv
    @Gido24tv 4 місяці тому +2

    Masha Allah.muma Zamuyi kokarin Gyara Wasu hajin Koda 2 Ne 🎉 Dan bello kasaka mana Hope Masha Allah

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 4 місяці тому +2

    Dan bello Allah,ya saka muku da alkhairi

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku 4 місяці тому +1

    Allah sarki dan Bello Allah ubangiji yasaka maku da Alkhairi

  • @Yaqubalfallatah
    @Yaqubalfallatah 4 місяці тому +2

    Kai dan bello ba abin da zamu ce sai dai allah yayima albarka kuma ya biyaka allah yasa wanann la a nanniyar gwamnatin tayi koyi da kai. 🤍

  • @aishamuhammadsaid-ym8wu
    @aishamuhammadsaid-ym8wu 4 місяці тому +2

    Masha Allah
    Allah ya saka da alkhairi Allah ya kara arziki mai albarka.
    Allah yasa shugabanninmu su fahimci sakon su kuma gyara.
    Nayi matukar farin ciki wallahi da wannan aikin

  • @sanusirabiu8483
    @sanusirabiu8483 3 місяці тому +2

    Slm dan bello ❤ a gaskiya mu yan Nigeria babu abunda zamuce dakai saidai Allah yakarawa rayuwarka albarka 😎 saboda yanda kake kara hankaltar damu yan Nigeria akan sanin wadanne irin shuwagabanni ne akullum muke fita zabawa kasarmu masu shugabantar mu acikinta.
    Saidai kash! aduk lokacin da zamu yiwa kasarmu guguwar zaben shugabanni sai mudaura kyalle a idanunmu tayanda bazamu iyaganin (irin wandanda suka dace da kasar tamuba,kamar dai kai!!! rankashidade dan bello!!!❤.
    Wlh wlh wlh ayanzun kasarmu tanasan mutane irin ka dan bello domin munada yakinin dazaka hau shugabancin kasarmu Nigeria wlh da kagyara shugabancin kama karya nawadannan tsofaffin yansiyasar gadon da aka kafa mana a nigeria.
    Dahaka nake karfafa mana guiwarmu muu👨‍👩‍👧‍👦 yan Nigeria mufito mugoyawa dan uwanmu mai san talakkawa kuma matashi mai jini ajika , mai girma dan bello.
    Dafatan zamugoya masa baya kuma mujashi gaba shikuma yajawo duk wani azzalumi baya.
    Allah ga dan bello kajawo mana shi a Nigeria domin gyaran kasata 🤲🤲🤲

  • @rabitometysaniadamou2464
    @rabitometysaniadamou2464 4 місяці тому +1

    Ma sha Allah. Allah ya sa maka albarka dan bello da zuriya tayyaba.
    Wannan ya zama koyi ga duk maï kishin kasa sa.

  • @Bakoji177
    @Bakoji177 4 місяці тому +1

    Idan gwamnatoti sun isa, to suyi irin wannan aikin ga kowacce makarantar firamare a Nigeria. Kalubale gareku gwamnatoti in kun isa. Thanks DanBello❤

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 4 місяці тому +1

    Jazakallahu Khairan abadan da'iman in sha Allah, Allah ya bamu ikon yin irin wannan aikin ladan ko Wanda ya fishi

  • @maryamUmar-h7x
    @maryamUmar-h7x 4 місяці тому +1

    Ma shaa Allah danbello mu. Allah ya qara budi, Allah ya saka maka da alkayri, irin ku muke so masu kishin qasar mu Nigeria da kuma son ciga ta da son kyautata ma al'umma Allah ya Rabb ya baku jagoranci qasar nan cikin sauqi, Allah ya dafa mana baki daya. Danbello ka da kaji shakka kafa ra himma da lemon taimakon Allah fitowa takara only idan kana government ne kawai zaka iya taimaka wa alumma masu yawa.

  • @aliyuidris422
    @aliyuidris422 4 місяці тому +2

    ALLAH Yasa Shuwagabanni A Nigerian suyi Koyi dakai

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 4 місяці тому

    Wow Alhamdulillah masha Allah tabara karrahaman dan bello💘💪 ya ubangiji Allah kabiya dan bello da mafeefeecin alkairi muna maka fatan alkairi mara adadi sosaifa ya Allah ka shirya shuwa gabannina nageriya ka ganar dasu Allah☝🤲

  • @aliyuidris422
    @aliyuidris422 4 місяці тому +1

    Wlh Dan Bello Kafi Duk Shuwagabanni Adalci🎉❤🎉🎉🎉

  • @AminuAbdullahi-h4h
    @AminuAbdullahi-h4h 4 місяці тому

    Masha Allah, Allah yasaka maka da alkhairi, yayiwa dukiya albarka, yakare ka daga sharrin Azzalimai na gida da na waje, da azzaliman yan siyasa na Nigeria🙏🙏🙏 Ameen y hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲

  • @hayatuhashimibrahim
    @hayatuhashimibrahim 4 місяці тому

    Alhamdulillahi, masha Allahu.
    Gaskiya aiki yaayi kyau, (Dan Bello) Allah yasa ka maka da mafificin alkhairi, Allah yaa biyaa ka da gidan aljannah, alfarmar annabi muhammadu s.a.w da alqur'ani, amin summa amin.

  • @aishatubabadiya6952
    @aishatubabadiya6952 4 місяці тому +1

    Masha Allah Dan Bello, Allah ya saka da alkairi ❤

  • @ibrahimhauwa6597
    @ibrahimhauwa6597 4 місяці тому

    Allah ya saka da alkhairi, yasa Albarka yasa Aljannatul firdau makoman mu. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @amassaeed
    @amassaeed 4 місяці тому +1

    Ma Sha ALLAH
    Alhamdulillah
    ALLAH yasaka da alkhairi ❤
    ALLAH ya nunka arziki
    ALLAH yakara rufah asiri
    ALLAH ya tsare ka daga sharrin masu sharri
    ALLAH ya albarkaci rayuwarka, ALLAH yasa kafi haka , ALLAH ya taimakeka ❤❤.
    Mun godeh Kuma Muna sonka Dan Bello ❤❤

  • @AugustineUsman
    @AugustineUsman 3 місяці тому

    I really commend you for this loud able project, what a gift to this pupils, is a good one tumbs up,👍

  • @Soja1318
    @Soja1318 4 місяці тому +2

    Kai daga ganin wani aiki kasan Ikun Allah neh kawai Wlh banta6a ganin class irin wannan bah. Allah yaginamaka gida acikin Aljannar firdausi 🤲🤲🤲

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 4 місяці тому

    Masha Allah danbello Allah yasaka muku da alhkairi Allah yamuku tukuici dagidan aljannah

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 4 місяці тому

    MashaAllah.... Allah ya saka da alkhairi. Amin🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤

  • @SirMannir
    @SirMannir 4 місяці тому +2

    Wow, Alhamdulillah! What you did Dan Bello is a praiseworthy. May God help you to keep on with this incredible philanthropy. Indeed all government administrations in the northern Nigeria should hereby, be compelled to adopt this model of education environment, and more. I'm very happy to see this. 🎉👏

  • @haseenamuaz4976
    @haseenamuaz4976 4 місяці тому

    Masha Allah ,dan bello jazakallahu bee khair, Allah ya sa kafi haha, Allah ya kara daukaka

  • @gaskiyace
    @gaskiyace 4 місяці тому +1

    Masha'Allah, alhamdulillah. Dan Bello, Allah ya biya. Gaskiya kunyi kokari. Allah ya kara tsareka da iyalinka. Allah saka maku da alherinsa duniya da lahira.

  • @sulaimanidris9063
    @sulaimanidris9063 4 місяці тому +2

    That's great! Jazakallahu khaira

  • @AAa-z9i8w
    @AAa-z9i8w 4 місяці тому

    Masha Allah dan bello Allah yasaka maka da mafificin alkhairi Allah yakara maka arziki mai yawa me albarka Allah yaba shugaban kasar nageriya ❤❤❤

  • @SulaimanMuhammad-lr4ws
    @SulaimanMuhammad-lr4ws 4 місяці тому

    Allah ya isanmu, Abinda yan siyasar nigeria suke mana, Allah yabi manan haƙƙinmu. Ɗan bello kaikuma Allah ya saka maka da Alkhairi ya kiyayeka ya ƙara basira, ha rabaka da sharrin matsiyatan ƴan siyasar nigeria🙏🙏🙏

  • @michaelalaego8759
    @michaelalaego8759 3 місяці тому +1

    Woooow!!! It's really not rocket science. You are just amazing bro. God bless you and your team. I wish you more wind under your wings❤❤❤.

  • @salahuddeenmusa4043
    @salahuddeenmusa4043 4 місяці тому

    Masha Allah, we are proud of you Dan Bello, BaarakaLlahu feeka wa baarik alaika, Allah ya taimakeka akan wannan ayyukan da kake fatan yinsu a nan gaba

  • @AbdullahiAbdulhadi-lb7xn
    @AbdullahiAbdulhadi-lb7xn 4 місяці тому +6

    Ina fatan baza ka dawo kaga an maidashi staff room ba

  • @Al_hafiz_Abdulkarim
    @Al_hafiz_Abdulkarim 4 місяці тому

    Masha'Allah
    Wannan Abu yayi sha'awa, sosai, sannan yayi kyau matuqa ,
    Allah Ya qara mana kishin qasar mu,da al'ummar mu baki daya.

  • @elhlaoualiabdoulrazak
    @elhlaoualiabdoulrazak 4 місяці тому +1

    Masha'ALLAH patron nous souhaitons que Dieu te bénisse.

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 4 місяці тому +2

    Allah ubangiji yasaka maka da alkhairi dan bello

  • @mustaphahamza7328
    @mustaphahamza7328 4 місяці тому

    Allah srki dan bello Allah ubangiji ya sakama da mafificin alkhairi 🎉🎉🎉🎉

  • @Hussaina-re7pz
    @Hussaina-re7pz 2 місяці тому +1

    Mash Allah alhamdulillah we're proud of you ❤❤❤❤

  • @aliyuyahaya6099
    @aliyuyahaya6099 4 місяці тому +1

    Gaskiya kayi kokari Allah yabiyaka

  • @zeebabyzenab1245
    @zeebabyzenab1245 Місяць тому +1

    Masha allah aiki yayikyau allah yakara budi

  • @MubarakbalaSaad
    @MubarakbalaSaad 4 місяці тому

    Allah ya sa mu yi koyi da kyawawan ayyuk
    Allah ya saka da alheri
    Allah ya sa a mizani
    Allah ya saka mu cikin gidan aljanna 🤲🤲🤲

  • @redsniper327
    @redsniper327 4 місяці тому

    Masha Allah hu Dan Bello Allah ya saka maka da gidan aljannah Allah ubangiji ya Karawa rayuwarka albarka Allah yasa Ka Gama da dny lpia gsky naji ddin ganin wannan lamari

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 3 місяці тому

    Allah ya maka abin da kayi na alkhairi. Allah ya Karo mana irin ka dubu a Nigeria Dan Bello, Iko Ikon Allah jinjina da bangirma da fatan alkhairi a gare ka

  • @hafsatyayaahmad5926
    @hafsatyayaahmad5926 4 місяці тому

    Jazakallah khairah
    Allah Ya yawaita mana irinku
    Masha Allah

  • @hadizasule5527
    @hadizasule5527 4 місяці тому

    Allah Ubangiji ya saka maka da alkhairi ameen tsumma ameen.Allah Ubangiji ya mayarma da dubunsa dan Ka kuma gyara wasu ameen tsumma ameen . Allah ya Baka zuriya daiyyaba ameen.

  • @buhariahmadskb4377
    @buhariahmadskb4377 4 місяці тому

    Allah yasaka maka da alkairi Dan bello Allah yasa kayi shugaban kasar nageria Dan bello

  • @faruksalisuumar1192
    @faruksalisuumar1192 4 місяці тому +1

    Bakin zalinci da cin amana bazaibar shuwagabanninmu suyi appreciating wnn aikinba ballantana su kwatantayi.Allah yasaka maka da alkhairi.Aqirqirar mana gidauniya akarkashinka don muma mubada tamu gudun mawar.

  • @muhammadahmadbajoga9020
    @muhammadahmadbajoga9020 4 місяці тому

    DanBello, kafi Gwamna, Allah Dai ya Kara basira da daukaka.

  • @sagiriliyasuadamu3341
    @sagiriliyasuadamu3341 4 місяці тому +3

    I recommend all school construction and renovation projects be awarded to Dan Bello.

  • @shehuaminukbr
    @shehuaminukbr 4 місяці тому +2

    Na farajin kano zata komai kamar China, sbd dan bello zamu tsayan governor of kano state in sha ALLAH

  • @TcianitraoreGoita-h8r
    @TcianitraoreGoita-h8r 8 днів тому +1

    Allah oubangiji ya biyaka da da gidan aljanna

  • @IlyasuIbrahim
    @IlyasuIbrahim 4 місяці тому +1

    Masha allah Jazakallahu khairan ❤❤❤allah yayi maka albarka dan bello

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 4 місяці тому

    Ma sha Allah tabaraka Allah Allah ya kara arziki

  • @mukhtarmuhammad8599
    @mukhtarmuhammad8599 4 місяці тому +2

    Harda makaran tar addini musulynci Atai maka
    Mungode Allah yakar budi
    Amin yahayyu yaqayumu
    Allah y samuyi kohi da kai

  • @saddiqahmad3275
    @saddiqahmad3275 4 місяці тому

    Dan Bello Allah ya Saka Duniya da lahira. Ameen

  • @SalehIbrahimsaleh-io4qj
    @SalehIbrahimsaleh-io4qj 4 місяці тому

    Allah ya Kara daukaka Dan Bello. Wannan kishin extraordinary ne

  • @rabibalaibrahim
    @rabibalaibrahim 4 місяці тому +2

    Masha Allah Allah yakara horemana irnka masu kishin kasarsa Allah yasa amizani

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 4 місяці тому

    Mungodewa ALLAH subhanahu wata'ala da yabamu irinku awannan zamanin na kashin dankali ma sha ALLAH inason naganka a fili wlh
    ALLAH yasa muga annabi Muhammad S.A.W ya ALLAH yasa idan munzo mutuwa yasadaka da mala'ikun jinkai da rahama ordinary president ahmad isa da kai Bello galadanci kunayi dan ALLAH
    ALLAH yashida kuma yazama gatanku damu bakidaya
    Ya haiyu ya qaiyum yatsareku daga dukkan sharrin abinda ya halitta ameen

  • @aminuusman3261
    @aminuusman3261 4 місяці тому +2

    Masha Allah,wlhy nayi tunanin class ne a china

  • @AbdussamadAbubakar-ih9bd
    @AbdussamadAbubakar-ih9bd 4 місяці тому

    Masha Allah Allah ya biyaka da gidan aljannah Dan bello🎉

  • @abdulwahidhanga
    @abdulwahidhanga 4 місяці тому

    Allah ya saka da alkairi yakara budi yayi mana jagoranci kuma ya albarkaci rayuwar mu.
    Dan Bello wallahi kofa abude take, Amman ni fasahar da Ubangiji yabani zan taimaka da ita da.

  • @muhammadnafiu433
    @muhammadnafiu433 4 місяці тому

    Masha Allah Allah ya bawa yan siyasar mu dama da ikon sanya dukiyan talakawa a inda ya dace.

  • @AlhassanMusa7024
    @AlhassanMusa7024 4 місяці тому

    That's Nice 👍
    Aiki sai mai shi 👍👍👍

  • @AbdulhadiAzzabawy
    @AbdulhadiAzzabawy 4 місяці тому

    Allah yaye muku duwarku duniya da hira kuma Allah yafaranta muku😢❤❤❤❤

  • @fadimatukabirsaad878
    @fadimatukabirsaad878 4 місяці тому

    Amazing and worth emulating
    May Allah SWT bless you

  • @ramlathassan193
    @ramlathassan193 4 місяці тому

    Mashaa Allah Dan Bello Allah yasaka maka da alkhairi

  • @YASM05-i1m
    @YASM05-i1m 17 днів тому +1

    Watan bayan gyeran aji, ga ayyuka da masu gini da suka samu. Suma sun karu da samun kuɗin ciyar da iyalen su. Kudos

  • @doctoracoo9101
    @doctoracoo9101 3 місяці тому +1

    Wannan aiki da ska kashe 4m inda dan siyasa neh yayi sai ya kashe 4b,
    Allah ya karemana kai DAN BELLO....🙏🏻🙏🏻🙏🏻

  • @abdulhamidhabib-p1m
    @abdulhamidhabib-p1m 4 місяці тому

    Allah yasakamaka da alkhairi. Allah yasa su kuma mahukunta suyi amfani dashi yadda yadace

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 4 місяці тому +2

    Dan Bello muna alfahari dakai Allah ya azurtamu da shuwagabanni masu hali irinka Allah yasa watarana kazama shugaban qar Nigeria

  • @femisokoya3009
    @femisokoya3009 4 місяці тому +1

    Dan Bello well done. Keep up the good work. God Almighty shall surely bless you 🙏

  • @FatimaAdam-k7w
    @FatimaAdam-k7w 3 місяці тому

    Allah yasaka da alkhairi Dan bello Allah yakara tsareka🙏

  • @My_2Kobo
    @My_2Kobo 4 місяці тому +1

    This is how great nations are built, by the social and philanthropic efforts of individual members of society not the government. May God reward you richly Dan Bello!

  • @AisaLike
    @AisaLike 4 місяці тому

    Masha Allah Dan bello Allah yaķara temaka muku ameen summa Ameen

  • @SalhAlip
    @SalhAlip 2 місяці тому +1

    May God bless you , Dr Bello

  • @sir_saidu_abdul
    @sir_saidu_abdul 2 місяці тому

    JazakilLah Khairan
    I thought it was a class in china
    May Allah bless your wealth Dan bello

  • @abbausman8868
    @abbausman8868 4 місяці тому

    Oyoyo Dan Bellonmu Allah yasa Kayi shugaban Kasar Nigeria wai wai dadi kan dadi kunama Akan gyambo Allah Allah ya biyaka da gidan aljanna firdausi kaida dukkan iyalanka Ameen Ya Hayyu Ya kayyimu Wlh Mungode Mungode Mungode Allah ya Saka Maka Da Irrin Sakamakonda Yakebawa salihan bayi nagari Masha Allah Masha Allah Wlh Da Ina bada mulki da saika shekara 80 kana munkin Nigeria

  • @UsmanKura
    @UsmanKura 4 місяці тому

    Masha Allah
    Ka nuna musu misali
    Allah ka karkato da hankalin mahukunta

  • @AffectionateBirdBath-wd5sw
    @AffectionateBirdBath-wd5sw 4 місяці тому

    Masha allah gaskiya kayi kokari Allah ya saka maka da alkairi

  • @iFarouq1
    @iFarouq1 4 місяці тому

    Allah ubangiji ya nufa, ya kuma bada iko. Sannan ya ganar da shuwagabannin mu dai-dai da kuma aikata dai-dai din. In kuma basu da niyyar gyarawa, Allah ubangiji ya kawar mana da su, ya axurta mu da nagartattu, masu tausayin mu, da son ci gaban tare da qasar mu baki daya. Ameen ya Hayyu ya Qayyum

  • @abubakarmuhammadisa6406
    @abubakarmuhammadisa6406 4 місяці тому

    MA SHA ALLAH 💚 may ALLAH (S.W.A) bless you and your generation aboundantly sir and grant you JAN'NATUL FIRDAUS.
    And may ALLAH add more people liks you in our great country #NIGERIA #NORTHERNNIGERIA #AFRICA #DANBELLO
    One day IN SHA ALLAH #NIGERIA will be great

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 4 місяці тому +1

    Allah yasa headmaster bazaice shima zai dawo nan ajin da zama ba 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @mohammedadamuabubakar4766
    @mohammedadamuabubakar4766 4 місяці тому

    Ma Sha Allah may Allah bless you all. Ameen, may Allah bless us with the likes of you

  • @MundiDajan
    @MundiDajan 4 місяці тому +2

    Incredible stuff, look what a private citizen can achieve... imagine what the guys at the helm of government can achieve with all the resources at their disposal...
    A very nice gesture man...

    • @sapaimangut
      @sapaimangut 4 місяці тому

      Yes bro. Sadly most of them have the wrong motivation(s) for going for public office

  • @abubakarsuleimanmagami6516
    @abubakarsuleimanmagami6516 4 місяці тому

    Ina maka fatn alkhairi Dan Bello,
    Ina daga cikin manyan masoyanka masu bibiyar shirye-shiryen ka a shafukan sada zumunta,
    Tabbas kayi namijin kokari,Allah ya biyaka da gidan aljanna, Allah yasa manyan munafukan kasar nan suyi koyi da irin wannan aikin da kayi

  • @FatimaAbdullahi-u6w
    @FatimaAbdullahi-u6w 4 місяці тому

    Allah ya saka da alkairi 🎉🎉🎉🎉

  • @Maryam-q9t8b
    @Maryam-q9t8b 4 місяці тому

    Masha Allah 😘😘Allah yasakama da alkharin

  • @UmarYusuf-j3r
    @UmarYusuf-j3r 4 місяці тому

    Dan belo Allah yasakamaka da alkairi

  • @زينةمحمد-ق9ه
    @زينةمحمد-ق9ه 4 місяці тому +2

    Allah sakamaka damafificin alkhairi al yakarawa dukiyarka al barka Allah yasa shuwagaban ninsiyi koyidakai

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 4 місяці тому

    Masha Allah, Allah Ya sa ka da alkhairi

  • @hussainsaleh9766
    @hussainsaleh9766 4 місяці тому

    Allah yasakamaka da alkairi amin nagode sosai

  • @aschausa3339
    @aschausa3339 4 місяці тому +1

    Idan har kai Kai kadai zaka iya yin Hakan Gwanti ce bazata itaba. Muna godiya

  • @ummukhalifa379
    @ummukhalifa379 4 місяці тому

    Allah yasaka da alkhairi mllm dan Bello

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 місяці тому

    Allah yasakama da gidan aljanna dan Bello Allah koma yayimana maganin azaliman yan siyasar nigeria Allah yaisa

  • @nafiutahirbalarabe
    @nafiutahirbalarabe 4 місяці тому +2

    The best video I've seen in a while, well-done Bello, I hope others can emulate this, especially those with resources beyond what they need.

  • @slimkid0225
    @slimkid0225 4 місяці тому

    Bro you are a legend wallahi.Allah ya dafa mana.

  • @hamzababaabubakar8240
    @hamzababaabubakar8240 4 місяці тому +1

    Jira Jira, Allah yayiwa rayuwa Albarka, Aameen.

  • @Ghaleekhan
    @Ghaleekhan 4 місяці тому +1

    Ma Sha Allah, JaxakhAllahu Khair, Dr.

  • @alhajibaba7228
    @alhajibaba7228 4 місяці тому

    ALLAH yasaka da alkhairi Dan Bello

  • @Alsktawy-ui7hp7vl5v
    @Alsktawy-ui7hp7vl5v 4 місяці тому

    جزاك الله
    طن بلو
    الله يكثر من أمثالك
    في فعل الخير