Dan Bello Yashiga Tsaka Mai Wuya Bayan Ganin Wani Video nasa - Tonon Asiri

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 125

  • @salihuumar247
    @salihuumar247 3 місяці тому +2

    Kaji wani mara tarbiya.....ai kuwa dan Bello dan halak ne 😊

  • @BarakaIbrahim-l4y
    @BarakaIbrahim-l4y 3 дні тому

    Hassada ga mai rabo taki ne keep it up Dan Bello we appreciate your efforts ❤

  • @JAMILUBAITAMUHAMMAD
    @JAMILUBAITAMUHAMMAD 5 місяців тому +9

    Dan bello Allah ya qara basira. Dan Allah kar ka maida masa murtani domin baikai matsayin hakan ba,

  • @LurwanunaSALEEMALurwanunaSALEE
    @LurwanunaSALEEMALurwanunaSALEE 22 дні тому +1

    Gaskiya Dan Bello kana matukar birgeni alqur'an bamada abinda zamu biyaka saidai muce ubangiji Allah yasaka Maka da mafificin alkhairee alfarmar annabi da alqur'ani kuma allah yakareka daga sharrin masu sharree alfarmar annabi da alqur'ani

  • @AminarhMsuleiman
    @AminarhMsuleiman Місяць тому

    Ya haiyu ya qaiyum Allah ka tai maki bello galadan chi
    Wanna maga nan da wannan sakaran yaye wawane kuma in sha allahu sai bello galadanchi yaye shugaban kasa da yar Dan Allah ba da zalin chi ba kuma an biya ka ne ka zagi Dan bello Allah ya fika gagaso Mai zagin bello Allah ya tsira ma bello

  • @YusufMadawaki-z3p
    @YusufMadawaki-z3p Місяць тому

    Gaskiya Allah ya Saka da alkhairi kabarshi da wahalar sa aikoshi akayi sai ya Kara hkr Amma banan bane anan anfi kar finsa wlh

  • @hamisuabdullahiadam2468
    @hamisuabdullahiadam2468 Місяць тому +1

    Ci uwarsa Dan Bello,

  • @ShuaibuBasiru-f3w
    @ShuaibuBasiru-f3w 3 місяці тому

    dan bello jirgin sama mai masoya da yawa
    Allah yaqara maka kariya dan Bello
    Kaji wani dan akuya yanamaka raddi
    Karkadamu dashi dan bello
    Allah nataredakai koyaushe

  • @SameeraGarba-ii2zv
    @SameeraGarba-ii2zv 5 місяців тому +2

    Toko Dan bello baida uba ai bashi da laifi Kuma yafi shegu masu munanan laifuka😊

  • @IbrahimMuhammad-qu6bp
    @IbrahimMuhammad-qu6bp 5 місяців тому +6

    Shi wanda aka haifa bata aure ba yanada lefi agurin Allah kode ba ayi islamiyya kai kuma Dan Bello dan Allah kada kamaida masa da martani mutanen garima sun ishesu Allah yasaka maka da alkhairi

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 5 місяців тому +3

    Hassadace saboda kafishi gakiya kanada ilmi❤

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 4 місяці тому +1

    Allah yasa a rufe irin wannan shafican domin a gaskiya ana bar mana abubuwan gori ga alaadun hausa, bahaushe ya zagi bahaushe, malami ya zagi malami mace ta zagi mace Dan siyasa ya zagi Dan siyasa, mutane su dinda cizon karnuka. Don Allah Arewacin Nigeria mu sake tsarina rayuwa.

  • @mansiridris-z7m
    @mansiridris-z7m 5 місяців тому

    Dan shegiya Dan daudun Yan siyasa ae ba shege kamarka insha Allahu ba za ka gama lafiya da duniya ba. Duk sai Allah ya wulakantaku, kwarai kuwa shege ne ya San shege

  • @aliyuzubairu7459
    @aliyuzubairu7459 Місяць тому

    Dan Bello acigaba da kashi.

  • @Auwal_harun
    @Auwal_harun 3 місяці тому

    Allah ya kare dan bello

  • @HadizaSaadhussain
    @HadizaSaadhussain 5 місяців тому

    Gabadae gabadae Dan bello Allah ya qara daukaka ya kareka daga sharrin maqiya

  • @NaimovouNaijtngsepsepet
    @NaimovouNaijtngsepsepet 5 місяців тому +5

    Wlh ka burgeni ml Ali Allah yima albarka daga Cameroun nke bibiyarku

  • @HadizaAbubakar-f8l
    @HadizaAbubakar-f8l 2 місяці тому

    Mai gaskiya yana tare da Allah, Kar Kaji komai a Ranka Se Alkahiri,

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 Місяць тому

    Kaiwa kake koyarwa kuma wani matakin karatu kake dashi JAHILI NA ZAGIN MAI ILIMI NIGERIA KENAN

  • @AbdulhakimUsman-g3x
    @AbdulhakimUsman-g3x Місяць тому

    Allah ya kiyauta

  • @ibrahimkalid2401
    @ibrahimkalid2401 5 місяців тому +2

    Allah ya kareku MASOYA Najeriya muna bayanku

  • @JeddahFarouq
    @JeddahFarouq 4 місяці тому

    Gaskiya malam Ali na kwana 90

  • @Zakariazafa-cm6
    @Zakariazafa-cm6 4 місяці тому +1

    Allah yana tare dakai dan bello

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 Місяць тому

    Kai waye UBANKA

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z 3 місяці тому

    Shi ma baro

  • @AMINUSANIMANGA
    @AMINUSANIMANGA 5 місяців тому

    Dan bello kaidai ALLAH yasa maka da Alkhairi

  • @MohammedMusa-t8e
    @MohammedMusa-t8e 4 місяці тому

    Amma Kai dakkake baccin Dan bello. Tsinennenekai Kaine shege wan da baida uba Dan assara Dan karuwa assararre Dan takari, barrikaji in ba Allah da manzansa ba dukwanda ya tabba Dan bello yatabamu don haka kabi ahankali ko uwakka ta haifi Wani Dan shegiya uwarka ma batada baba shege kare kawai

  • @saifullahihabibu93
    @saifullahihabibu93 5 місяців тому

    Allah ya qara wa Dan Ballo lafiya Da Nisan kwana Allah ya qara kiyayeshi

  • @RabiuBashirUsman
    @RabiuBashirUsman 3 місяці тому

    Up Dan Bello We Love u Forever

  • @hassangarba2524
    @hassangarba2524 5 місяців тому +3

    A hakan dai albashinsa ya haura na malamin jamia a nageria,kuma babu malamin a nageria da ma zai hada kansa da Dan bello

  • @MATSERI
    @MATSERI 4 місяці тому

    Allah y karakawo Irinsu dan bello

  • @IbrahimHashim-z2q
    @IbrahimHashim-z2q 3 місяці тому

    Akwai kuma shegu A Nigeria wadanda basu Kishin Yan uwa n su

  • @mohammedhashimu4929
    @mohammedhashimu4929 5 місяців тому

    Aci gaba da baza capasity Dr Dan'bello. Hanyoyin dakakebi na ilimantarwa, shi yake nuna capasity dinka as educationist, duk dakikancin mutum zai fahimta. Kada ka damu da yan'kalare, cin zarafin, maulah da banbadancin, su anan abincinsu yake.

  • @IbrahimLauwali-c6j
    @IbrahimLauwali-c6j 4 місяці тому

    Allah yakyuta mumunabayan dan bello

  • @NajibuMusatanko
    @NajibuMusatanko 2 місяці тому

    Wannamartaniyayi

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 5 місяців тому

    Allah ya kara daukaka dan bello

  • @sadiqumarkhalipa6669
    @sadiqumarkhalipa6669 5 місяців тому

    Malam Ali inaga wannan mutunen yafi Dan bello son talakawan najeria shiyasa yakeson yafara koremana d bello

  • @JAMILUBAITAMUHAMMAD
    @JAMILUBAITAMUHAMMAD 5 місяців тому

    Allah sarki Dan Bello Allah ya qara lpy

  • @mansiryunusa62
    @mansiryunusa62 4 місяці тому

    hmmm hassada dai ce, yayi mugani, shiya je ya gaya mana mi ake Kiran kudi da yaren china ,muna Kiran shi,

  • @Bwatinu
    @Bwatinu 3 місяці тому

    Maye shi yasan maye

  • @MUAZUMUHAMMAD-w4p
    @MUAZUMUHAMMAD-w4p 3 місяці тому

    Yanzu ace duk abubuwan da ya fada karya ne , ba daya gaskiya? Wadanda ake biya su na kare gwabnati, su ji tsoron Allah.

  • @SaniSaifullahi-ur7jv
    @SaniSaifullahi-ur7jv 5 місяців тому

    Good man
    Ansa mai kyau

  • @AuwalhuduAuwal-tn6my
    @AuwalhuduAuwal-tn6my 5 місяців тому

    Up Dan Bello💪

  • @AsmauLawalumar
    @AsmauLawalumar 4 місяці тому +1

    Ku barshi kawai biyan shi akai mu mun san komai fa😂

  • @murjakabir7589
    @murjakabir7589 4 місяці тому

    Pls dan bello kar ka kulashi,you are doing a good job

  • @IbrahimHashim-z2q
    @IbrahimHashim-z2q 3 місяці тому

    To Ai Dama shege shike shema wani shege

  • @AbubakarSalisu-x8u
    @AbubakarSalisu-x8u 14 днів тому

    Za ayimasa sharri

  • @Adamumanu-c3y
    @Adamumanu-c3y 24 дні тому

    ❤🎉🎉

  • @AbubakarSalisu-x8u
    @AbubakarSalisu-x8u 14 днів тому

    Muna San danbello

  • @IbrahimHarunaahmad
    @IbrahimHarunaahmad 5 місяців тому

    Gaskiya abinnan yayi

  • @JibrinJamiluUmar
    @JibrinJamiluUmar 15 днів тому

    So Dan bello pass you father and you show us your father nosese

  • @HarunaDallaDalla
    @HarunaDallaDalla 4 місяці тому

    Makaryachin banza

  • @rabesalisu4278
    @rabesalisu4278 17 днів тому

    Hahahah malam Ali kagayi gaskiya

  • @AAmo-bs1rk
    @AAmo-bs1rk 2 місяці тому

    Salam Shiege Na Dubai 😅

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 5 місяців тому

    Allah ya kare dan ballo

  • @hamzababaabubakar8240
    @hamzababaabubakar8240 5 місяців тому

    Mallam Ali, kasan kan tsiya, ai magararkama tafi na Dan Bello basu haushe.

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 5 місяців тому

    Dan bello yaƙi kamuwa soyake wani yace shi dan uwansane akamashi

  • @HauwakuluGambo-d8r
    @HauwakuluGambo-d8r 3 місяці тому

    I m sorry dan bello

  • @SANIMUHAMMAD-jq3id
    @SANIMUHAMMAD-jq3id 3 місяці тому

    Ana gwajin NDLEA a comment section

  • @AUWALISAH-bm4fx
    @AUWALISAH-bm4fx 5 місяців тому

    Up up dan Bello sunakinka manasunka

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 4 місяці тому +1

    HASSADA GA MAI RABO TAKI,

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q 5 місяців тому +8

    We know his relatives because he came from Galadanchi, while I came from Tudun Wazirchi, so I'm Barr. Usman Imam Tudun Wazirchi.

    • @Moosteey555
      @Moosteey555 5 місяців тому +1

      Malan Usman wannan mutanen fah duk so sukeyi abata masa suna. Kuma mu ina ruwan muda uwarsa ko ubansa ko asalinsa.mu kawai gaskiya muke bi.

    • @UsmanImam-h9q
      @UsmanImam-h9q 5 місяців тому

      @@Moosteey555 what we are saying, Dan Bello came from a decent family background.

  • @IbrahimDamboa
    @IbrahimDamboa 4 місяці тому

    Allah ya sinewa makaryachin barizankawo maka kilishi

  • @sanusilemmy
    @sanusilemmy 4 місяці тому

    Suna so q gaya musu yanda kan nen sa suke suje su sace su suyi garkuwa da su shegu basu wuta dan Bello Allah na tare da kai

  • @AboubakarLawali-g1c
    @AboubakarLawali-g1c 5 місяців тому

    A sahir

  • @TahertaherTahirtaheer
    @TahertaherTahirtaheer 3 місяці тому

    Amma kai mahau kacene

  • @DayabaAmiru
    @DayabaAmiru 5 місяців тому

    Ashe dai Ali bakauye na. Kai

  • @MdKmsato-f4t
    @MdKmsato-f4t 5 місяців тому

    Allah ya shirya

  • @FreedomTradePEP1
    @FreedomTradePEP1 5 місяців тому

    To aje ayi NDA din kawai mana 😂😂😂 wai DNA shine NDA 😂😂😂

  • @djibtv9116
    @djibtv9116 4 місяці тому

    😂😂😂 nagode 😅😢😮

  • @mohammedabdelwahed-t5x
    @mohammedabdelwahed-t5x 3 місяці тому +1

    😅😅😅❤❤😅🎉🎉🎉

  • @SaidouYaro-wv1se
    @SaidouYaro-wv1se 5 місяців тому +1

    Wallahi.yanna.jeriya.bakuyiba

  • @حياةهوساوي-ع7ض
    @حياةهوساوي-ع7ض 4 місяці тому

    Kuda Allah. Tab hmmm

  • @HAUWASADIQ-m5b
    @HAUWASADIQ-m5b 5 місяців тому

    Sai fa NDA manya sunna magana 😂😂😂

  • @abbagana6035
    @abbagana6035 5 місяців тому

    Gaskiyaneh 😂😂😂

  • @maryamUmar-h7x
    @maryamUmar-h7x 5 місяців тому

    Mun yadda da danbello kwarai baiyi kama da jahili ko maqarya ci, ko me ye shi yafi karnuka yan siyasa sai abinda aka sata aka ci aka rage aka basu...

  • @MUAZUMUHAMMAD-w4p
    @MUAZUMUHAMMAD-w4p 3 місяці тому

    Kai, amma wannan kaji tsoron Allah ka tuba shi ka barshi da amsawarsa a gaban Ubangiji. Hakan da kai kai ma watakil ko irinsa ne ko?

  • @AliyuHrs
    @AliyuHrs 5 місяців тому

    Kai Idan Banda Wasu Mutane Basu Da Hankali Nawa Za'a Baka Kazo Kake Kare Mutane Marasa Gaskiya

  • @IbrahimHashim-z2q
    @IbrahimHashim-z2q 3 місяці тому

    To dan uwar ka me Dana arka

  • @UsmanDunkuma
    @UsmanDunkuma 4 місяці тому

    Mahasadan dan BELLo uwaku

  • @mohammedabdelwahed-t5x
    @mohammedabdelwahed-t5x 3 місяці тому

    😅💕🔥💪🏿💪🏿

  • @h.n1977
    @h.n1977 3 місяці тому

    Koma me yace bazai canza abinda yake gaskiyane

  • @sadiqumarkhalipa6669
    @sadiqumarkhalipa6669 5 місяців тому

    Kayi daidai amsar tayi daidai

  • @abubakarumarahmad6816
    @abubakarumarahmad6816 5 місяців тому

    Dan ubansu Ina ruwanmu da ko yanada uba ko Babu mu gaskiya muke zaba, yarike asalinsa mu rike gaskiyar nasa. Nawa aka biyasa, kaifa suwaye kake koyawa ? Kai Kuma mai hankali Koh? Toh ai kaine dakiki, hhhhhhhh! Allah kamana maganin duk Irin wadannan mutanen ya hayyu ya qayyum.

  • @JeddahFarouq
    @JeddahFarouq 4 місяці тому

    Kai kuma ubanka waye jaki shege mahaukaci Wanda besan mine yake cewa afalfalan banza a falfalan wufi

  • @abdulnasirnasarawa5378
    @abdulnasirnasarawa5378 5 місяців тому

    Wannan Dan wawan Ina ne ? Dabba Wanda Insha Allah gidan kaskantu ya fito

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 Місяць тому

    Mumunsa asalinsa nakane bamu sani ba yanzu zamu fara bincike mugane naka

  • @aliyusgida9997
    @aliyusgida9997 5 місяців тому +1

    Mu ina ruwanmu dataya yazo koma taya yajo muna sonsa sabida Yana wayar Mana dakai

  • @AdamuYahuzaGetso
    @AdamuYahuzaGetso 5 місяців тому

    😂 Yace sae anyi gwajin NDA,

  • @MusaSuleiman-m6r
    @MusaSuleiman-m6r 3 місяці тому

    😂😂❤❤😂😂🎉🎉

  • @AbdullahiIsah-m6q
    @AbdullahiIsah-m6q 5 місяців тому

    Toh lallai kam mudai musan Dubai wurin zuwan karuwaine daman karuwa intasamu kudi gurinta taje dubai karshe kenan

  • @hassangarba2524
    @hassangarba2524 5 місяців тому

    Ko dai Dan bello menene mun ji komai kuma muje a haka,kai da kai fito kake wannan magana,azzalumin banza dabwofi,munafuki

  • @rabesalisu4278
    @rabesalisu4278 17 днів тому

    😂😂❤

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 5 місяців тому

    To kobashi da uba Muna son Dan Bello yafi ka Kai da kake da uba,

  • @asmasaladeen4688
    @asmasaladeen4688 5 місяців тому

    Whether yanada uba ko baida uba ba shine problem din ba mu kawai yanayin abunda ya dace and that’s all!

  • @ShuaibuMuhammad-f2r
    @ShuaibuMuhammad-f2r 3 місяці тому

    Mu ko shegene Muna sunshi

  • @Aysa-b7w
    @Aysa-b7w 4 місяці тому

    😊😊😅😅🎉🎉👏👉🤗🆗

  • @ZahedKn-n3h
    @ZahedKn-n3h 5 місяців тому

    🙆👍👍👍

  • @snurasulaiman
    @snurasulaiman 3 місяці тому

    NDA😂😂😂

  • @ibrahimabubakar1695
    @ibrahimabubakar1695 5 місяців тому

    Hassada ce 😂😂