To ai yam- majalissu bazasu kawo doko-kin dazasuci karo da muradin suba. Sai dai, baza mu dena yima qasar fata na gariba. InshaAllahu, ta hanyar wayar dakai da kuke tayi ba dare ba rana wata rana zamuyi nasara. Duk da, kuma dimfa basan ku sukeba, dan ba yadda zasuyine. Dan haka, muna ta binku da adduar neman kariya daga Allah. Allah ya tsare ku , ya bada nasara.
Toh Alhamdu lilLah jamaata Nigeria,ankawo mana ciwo ana tambaya meye magani amma mun tafi Wani Abu daban wanna yana daga abinda yasa cigabanmu keda wuya. Dr yanzu ai kune zaku fada mana magani
Assalamu alaika waraha matullah ranka yadade dan bello inamaka fatan alkyairi akodayaushe dan bello My name is surajo a aliyu bayaro Inadai daga cikin manyan yaran yan siyasa agaskiya matsalar datake faruwa anijeria bakaramar matsalah bace wllh dan bana tunanin akwai abinda zai'iya chanza kananun yan siyasa da tsakatsakiya da manyan yan siyasa a nijeria yanzu 💪💯 Ayanda nasan yan siyasa nasan sirrinsu ciki da waje nayi matukar fahimtar su 💯 Abu uku ne kadai nake nunanin zasu iya chanza kasar nijeria sune Nafar koh kaso uku amutanan nijeria toh biyu daga cikin su dole sai ancanzasu acikin nijeria Na biyu sai inkaine zaka iya dawowa nijeria kayi shugabancin nijeria kokuma allah ya kawomuna wani tsayayye mai irin zuciyarka da taurin kanka da iliminka da gwagwarmayarka toh gaskiya dole sai ansamu mai irin wannan rayuwar insha allahu rabbi 💪
idan tsarin Nan ya giaru to inshallah,mutim ko Yana kan mulki idan bai cancanta ba to ko general election bazaije , ba Amma ynxu yaushe rabonka da jin shugaban qasa ko govnonr Mai mulki ya fadi primary election
Lamarin Kasarnan jagwalgwalo ya yi yawa, Allah Ya sa mu farka. Jira! Jira!! Jira!!! Salon hularnan taka sak irin ta tsohon Gwamnar mu Sen. Ali Modu Shareef.😂
Ai ba yan siyasa bane suke fidda deligate abokina yan cikin jam iyyar da kake wanda suka hada da makwabcinkane dan anguwankune sune suke zabar deligate kuma wannan tsarin idan kayi lissafi za kaga suke zabar mutumin kirki ko akasin haka Allah ya kyauta
Wannan itace abinda yake damuna ,kullum ,sai kaje general election Amma sai kaga ba wande ya cancanta , gaskiya , bamu maqara ba ko da ynxu ma za a iya kawo change, Y
ASM DAN BL INAH TAREDA KAI MUNAH TARE DA ALLAH
The light 🕯️ 🚨 of North, Mr Dan Bello 🙏
Dan Bello wai meyasa ba mai kwaikayon aikinka a Nigerian
Allah yakawo canji na alkairi sukuma delegate Allah yayimana maganinsu am sai muntashi tsaye
Sai Dan bello namu allah yabar mana kai albarkacin annabi da alqur'ani❤
Gaskiyane wannan wayar dakai Allah ysakama da alkairi
Gaskiya dan bello kaiyakamatakajagoranci siysar kasarmu sabida kaikadai kasan yadda zaka bullo musu ❤
Dan Bello Na mu Allah ya Kara basira
Kace sune kashin bayan karya al umar Nigeria 😢 allah ya rugusa zalunci da azzalamai kasarmu ya hayyu ya qayyum
To ai yam- majalissu bazasu kawo doko-kin dazasuci karo da muradin suba. Sai dai, baza mu dena yima qasar fata na gariba. InshaAllahu, ta hanyar wayar dakai da kuke tayi ba dare ba rana wata rana zamuyi nasara. Duk da, kuma dimfa basan ku sukeba, dan ba yadda zasuyine. Dan haka, muna ta binku da adduar neman kariya daga Allah. Allah ya tsare ku , ya bada nasara.
Thank You as usual for the Enlightenment..
Ya Allah kabamu shuwagabannin masu Adalci amen ya Allah 🤲🙏
Gaskiya zamuyi Mai iyuwa
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Allah zaimana dauki davyardarsa Insha Allah Allah daga Nigeria kaima Allah ya tsare gaban ka da bayan Ka saboda makiya kaji Dan bello
Wannan haka yake Allah yakawomana mafita Sukuma Allah yashiryesu😢😢😢
Allah ya saka da alkhairi 🎉🎉🎉
ASM A TSE GE DALIGAT KAI JUYIN MULki A NIGERIA YAHI KOMAI ALLAH YASAMUDACHE AMIN
Gaskiya kana kokari sosai oga
Allah yasa 'yan Majalisa su fahimce ka,Suyi aiki da wannan Shawara ,domin ceto Talakkawa.❤
Toh Alhamdu lilLah jamaata Nigeria,ankawo mana ciwo ana tambaya meye magani amma mun tafi Wani Abu daban wanna yana daga abinda yasa cigabanmu keda wuya.
Dr yanzu ai kune zaku fada mana magani
Assalamu alaika waraha matullah ranka yadade dan bello inamaka fatan alkyairi akodayaushe dan bello
My name is surajo a aliyu bayaro
Inadai daga cikin manyan yaran yan siyasa agaskiya matsalar datake faruwa anijeria bakaramar matsalah bace wllh dan bana tunanin akwai abinda zai'iya chanza kananun yan siyasa da tsakatsakiya da manyan yan siyasa a nijeria yanzu 💪💯
Ayanda nasan yan siyasa nasan sirrinsu ciki da waje nayi matukar fahimtar su 💯
Abu uku ne kadai nake nunanin zasu iya chanza kasar nijeria sune
Nafar koh kaso uku amutanan nijeria toh biyu daga cikin su dole sai ancanzasu acikin nijeria
Na biyu sai inkaine zaka iya dawowa nijeria kayi shugabancin nijeria kokuma allah ya kawomuna wani tsayayye mai irin zuciyarka da taurin kanka da iliminka da gwagwarmayarka toh gaskiya dole sai ansamu mai irin wannan rayuwar insha allahu rabbi 💪
Wannan gaskiyane dan Bello matsalar siyasar Nigeria sune delegate
Inama fatan alheri ❤❤❤❤❤❤
Kai ama dan Allah yayima albarka
Kaqara ankaradamu
Ka ji Gaskiya zallah
To Allah sarki Nigeria jaga Jaga, munasonki kina zaluntarmu. Wayyo Allah Allah yagyaramuna.
Salam ɗan Bello ina maka fatan Alkhairi
A takaice ta wace hanya zamu hura yan majalisa wuta.
So my final conclusion is ,
Tittle as , let strengthen our primary election to make Nigeria better
Sanu da aiki Dan bello
😢 allh ka canzamana
Allah yasa 'yan Majalisa su fahimce ka,Suyi aiki da wannan Shawara ,domin ceto Talakkawa.
We can bring a new party that has his own constitutions. Me for now i stand with almustapha
We are majority insha Allah
In shaa Allah
inshaAllahu
I'm on ur side my man
Allah yacinewa dalagyat
Gasky ne,Allah yasa Yan majalisa su kai motion din
Allah yakauta
Munji dadin wannan ilimin kuma insha Allah zamu gyara
Gaskiya in Haka ne, Jamaa Kuce anshiga uku😢
Gaskiya ne
Allah yasa talakawa sugane hakan
😢 so sad what a country we lived in
Wlh delegates have been our major problem in this country
Manyan azzalumai kenan.
Allah ya sa mudace
Aslm alaikum, muna rokon Allah Ubangiji y kawo mana sabuwan jam’iya wadda zata kawo mana adalan suwagabanni.🙏🏽
Good 😭😭😭😭😭
To Dan Bello mukashesu muhuta ka way ko ay cancel nasu😮😮😮
Allah yayi muna magani su
❤❤❤❤
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
To tayaya za ayi Akauce hakan Ayanzu
Duk wanda baiji bariba zaiji oho
😭😭
A gaskiya yanzu aka dakko hanyar karya azzaluman shuwagabanni through delegate ne kadai zaa iya magance baragurbi. Wannan shine ra'ayi na.
Toh yazamui
idan tsarin Nan ya giaru to inshallah,mutim ko Yana kan mulki idan bai cancanta ba to ko general election bazaije , ba
Amma ynxu yaushe rabonka da jin shugaban qasa ko govnonr Mai mulki ya fadi primary election
Lamarin Kasarnan jagwalgwalo ya yi yawa, Allah Ya sa mu farka.
Jira! Jira!! Jira!!!
Salon hularnan taka sak irin ta tsohon Gwamnar mu Sen. Ali Modu Shareef.😂
Wannan shi ne ra'ayi na da daɗe wa. Idan kuwa ba'a sauya tunani ba za'a daɗe ana zaben tumun dare.
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢🇳🇬
Maganar gaskiya babu delegates saboda dorasu akayi ba Al umma ba suka zabisu ba
Wannan haka yake Amma aiwatarwar nada wuya
Delegate, abune mai kyau, amma dai gurbacewar yan siyasa ce take lalatasu
Ai ba yan siyasa bane suke fidda deligate abokina yan cikin jam iyyar da kake wanda suka hada da makwabcinkane dan anguwankune sune suke zabar deligate kuma wannan tsarin idan kayi lissafi za kaga suke zabar mutumin kirki ko akasin haka Allah ya kyauta
Ni ina ganin a dawo da zaman delegate kaman sauran zaman da a kai yi a yanzu, misalai kaman zaben gomna da shugan kasa da sauran matankan iko.
Gaskiya basa tsaida Wanda baya basu kudi wannan ita gaskiyar magana
Délégué nera tunubu
Mln. Dan Bello a katsina state wllhi inda zabe za'ayi na adalci ai da Ahamad Babba kaita ne ya cancanta a PDP 2027 idan Allah ya kaimu.
Wannan itace abinda yake damuna ,kullum ,sai kaje general election Amma sai kaga ba wande ya cancanta ,
gaskiya , bamu maqara ba ko da ynxu ma za a iya kawo change,
Y
Anajeria anar kashe talakawar dumizaben mutanen banza kuma sunacike cinhanci da rashawar da neman kudi da cin amarnar lalakawa da danniya ga talakawar
To yamapita
To miye mafita
Yawwa wataran ka taba na masu zabe wadanda ake basu taliya su kuma mutanen karkara sunfi kowa shan wahala kuma sune babu wuta ruwa lapiya hanya
Wannan gaskiyane Kuma yakamata mu talakawa mu farka domin kawo gagarumin sauyi akan wannan mulkin danniya,da zalunci da muke fama dashi a kasar nan.
Ihm
Wnn tabbas kuma su kwankwaso suka qirqiro wnn tsarin
to menene shawara?tawace hanya za abi domin jawo hankali'yan makalissa wajen sake garabawul na zabe?domin Suma barayine yawancinsu.
Godiya muke me gida bari mu isar wa talakawa
If you are claiming that the delegates in the past were better please point to one leadership they elected that’s better for the country?