@@DrMaryamAhmedAlmustapha Allah y saka da Alkhaeri...Ni kam ina Rua Tsamo-Tsamo As ne ni My Wife 2b As ce ita ma kuma i dnt think i can Afford loosing her...kuma Wallahi n gane illan da ke ciki Amman ina rokon Allah d ya kao mana Mafuta am in worry sosai kam
Dr mariam i love your videos ... I have learn so much from you.. I really appreciate your efforts in educating the public and the young Doctors.. pls I will love it if you can also make video of hausa language and english language video .. thank you Mariam
Dan allah dan annabi Dr mayram ni narasa maiyasa in naci abu Mai zaki sai hakworina yana min ciwu so sai fa na rasa Mai yasa Dan allah gayamin maganin da zan nema
Tambayata shine nine first Child a gidanmu naje anmin genotype test se aka ce min AS ne ni kuma rest of my brothers are AA do you think it's a normal or I should do the test again I did twice
Maganar d kikayi wadda kikace bakisan hukuncin a Musulunci b, gsky hakan y birgeni sosai amma kuma d zaki riƙa bincikawa kafin kiyi vedio ɗin d sai kinpi haɗuwa, Muna godiya ƙwarai d gsk, Allah y ƙara taimakawa
Aslam, Dr. Maryam gaskiya bayanan ki suna taimakawa sosai wajan kara buda bayani ga Aluma , musamman muta nanena , suana;- AMB Sadi m, Haruna, Sarkin Maganin Tsirran Turai,
Dr maryam wllh kina birge ni kinsan miyasa kike birgeni komi naki sai kinsa allah acikinsa kuma hakan yanuna mini kinsa al amarin Allah . Allah yaqara basira dr
Ikoon Allah b ki gaa ta fadi shawarwarin da y kmata ba ko dai farkon shgar ciki tun yna farko ki je a gwada in ss ne a xubar ko kuma in xku iya daukan risky ku hkura sai kun haihu sai ku gani in normal shi kenan in ba nmrl ba sai ku je a cnja mai jini in kuna da hali in baku da hli kuma sai kui ta fama da xua Asibiti Allah y kao mna mafita Ameen
Assalamualaikum Warahamatullahi Wabarkatuhu... Thank You Dr.Maryam Allah Ya Saka Da Mafificin Alkhairi,Tabbas Muna Karuwa Da Wadannan Ilimummuka Da Kike Bamu,.Ni Nawa Alhamdulillahi Genotype Dina AA Ne,Blood Group Dina Kuma AB+ Ne. Dan Allah Inada Tambaya,Kuma Zanso Samun Answer Please,,,, Akwai Mutanen Da Nake Tare Dasu Zakiga Suna "Cin Farcen Kafa Da Hannun Su,Kuma Wani Lokacin Kiga Suna Shan Jinin Jikin Su Idan Sunji Ciwo Wani Lokacin Ma Har Fatan Jikin Su Zakiga Suna Ci." Nayi Kokarin Basu Shawara Amma Abin Yaki Ci Yaki Cinyewa,Basu Daukan Shawaran Da Ake Basu. Tambayan Anan Itace,Dan Allah Miye Implications Nayin Hakan?. Saboda In Fadakar Dasu Da Hujja. Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka,Ya Jikan Iyayen Mu.
Thanks dear, I really appreciate with lecture and my QST is that can a person know his/her genotype with out going to the hospital if yes what is the procedure for that? And if no so I need more detail about it but I really like to be a medical doctor, but I was already in Education system (meaning as a classroom Teacher) what is ur suggestions on that? May almighty Allah s.w.t guide and protect u jazakallahu bi khair sister happy jummat Mubarak
Bayan Genotype Ina yawan Jin phenotype.
My question is Menene Phenotype?
Phenotype is the physical appearance (what we can see) while genotype is the genetic makeup behind it (what makes it that we can’t see)
@@DrMaryamAhmedAlmustapha Thank you very much for the answer, I really appreciate ur effort.
@@DrMaryamAhmedAlmustaphano
Juan
1:45
@@DrMaryamAhmedAlmustapha Allah y saka da Alkhaeri...Ni kam ina Rua Tsamo-Tsamo As ne ni My Wife 2b As ce ita ma kuma i dnt think i can Afford loosing her...kuma Wallahi n gane illan da ke ciki Amman ina rokon Allah d ya kao mana Mafuta am in worry sosai kam
Ina san number ki zan magana da dan Allah
Allah Ya miki albarka Dr Maryam. Your lectures are very impactful. Thank you for the awareness ❤❤
Wallahi har yanzu bansan Genotype ɗin na ba. Amma zan yi kokari na kafin na fara neman aure. Mun gode, doc.
Masha Allah Toh Allah ya taimaka
Masha-Allah tabarakallah Thanks 👍 Dr. Maryam
😄
Thank you Dr Mairam for the explanation you give about asthmatic patient on how to take the drug accordingly on the level of their sickness
D
My question to Dr Mairam is about fever always with sneezing together
masha Allah Dr. Jazakillahi bikaireen i really benefitted from your vidio
Genotype AA. Very impressed with your explanation. Jazzakallahu khair
Thank you. That means alot
Masha Allahu. Allah yasaka da Alkhairi Dr maryam
My blood genotype is AS
AA, jazakallah khairan Dr godiya muke Sosai
Allah yasaka dr maryam
Ma Sha Allah Allah yaqara basira 🎉🥰
Masha allah Dr Maryam alhmdllh my own is AA
Dr Muna godiya, Allah ysak d Alkairi
Dr mariam i love your videos ... I have learn so much from you.. I really appreciate your efforts in educating the public and the young Doctors.. pls I will love it if you can also make video of hausa language and english language video .. thank you Mariam
My own Genotype AA Dr. Thanks for your great contribution to the Community
Alahamdullilah
Masha Allah Dr maryam mungode sosai Allah yasakamiki da alkhairi
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi yar uwa
Allah ya qara miki basira Dr
Masha Allah gaskiya muna jin dadin wannan chanel din naki sosae kuma Allah basa Lada. Thanks u 6st.
Much love Dr maryam❤
Muna ilmantuwa sosai.
Allah ya kara basira.
Thank you doctor
Allah yakara Miki basira Dr Maryam
Thank you my sister
Allah ya miki albarka Doctor Maryam
My genotype is AA.
Masha Allah
We really appreciate Dr. Allahumma barik Jazakillah bil jannah 🥰
Muna godiya Dr Allah y sakaa da alkhairi
Thanks so much Dr.
Dan allah dan annabi Dr mayram ni narasa maiyasa in naci abu Mai zaki sai hakworina yana min ciwu so sai fa na rasa Mai yasa Dan allah gayamin maganin da zan nema
Masha. Allah allah
Ameen. Y'a. Allah💕🙏💕
Thank you so much
Dr Maryam 🙏
My pleasure 😊
Allah Kara basira da fasaha docter maryam
Amin ya Allah, na gode. Kaima
I'm genotype AA... Muna godiya Dr. Maryam
Allah ya kara ilmi Dr
Amin, na gode
Allah yakara lfy Allah yayimki albarka.
Munagodiya Dr Allah yabiyaki da gidan al janna
Allah saka da alkairi doctor
Masha'allah my docter
Masha Allah. Allah miki albarka 10:09
Allah ya mi ki albarka yabaki zuriyya Dayyiba yasaka day Alkhairi.Ameen
Much qauna 😘 Allah yayiwa rayuwa albarka
THANK YOU DR
You're most welcome
It wasn't lengthy but understandable
Dr yaxa ai wani Yadai na shan taba Shagari da akwai maganin zai iyataimakamasa dan Allah
Assalamualaikum Dr mrym barka ya sanyi Allah ya Kara lpy
Amin ya Allah, na gode. And you too
Masha Allah. Allah miki albarka
Dadi na da video dinki tauhidi komai kina marayar dashi zuwa asalinsa (gurin Allah) Allah ya kara mana ire-iren ku Ameen
Amin ya Allah. Na gode
Aslm doctor allah yakara basira.my question are please what's the difference between DNA and RNA
Thanks buddy
Wannan Baka Haka Yake Doctor Allah Yyi Miki Albarka Amen Ya Hayyu Ya Qayyum
I'll Check Mine Insha Allah ❤😊
Magana ta gaskiya the person behind your camera deserves hail, really doing a good job
Tambayata shine nine first Child a gidanmu naje anmin genotype test se aka ce min AS ne ni kuma rest of my brothers are AA do you think it's a normal or I should do the test again I did twice
What, is types of white blood cells
Good luck my sister god bless you
Thank you
Masha Allah, my genotype is AA, Jummah Mubarak
Maganar d kikayi wadda kikace bakisan hukuncin a Musulunci b, gsky hakan y birgeni sosai amma kuma d zaki riƙa bincikawa kafin kiyi vedio ɗin d sai kinpi haɗuwa,
Muna godiya ƙwarai d gsk, Allah y ƙara taimakawa
Master
Assalamu alaikum,tambayana shin mai (ss) wane jinsin genotype yafi dacewa da shi wajan aure?
Thanks
Doctor Allah yarufamiki asiri duniya da lahira ya biyamiki bukatunki na alkhairi 🤲
Amin ya Allah. Na gode and you too
Allah ya kara basira
Masha Allah 💕💕💕
Masha Allah
To zai iya kasancewa mutum iyayensa duka AA ne, amma kuma saiyayo inheritance na SS may be daga wajen kakanninsa na ukku ko na hudu
Allah ya kara bashira ina jin dadin shirinki, sosai genoty AS
Allah ya kara basira wani hospital kike aiki ina san mgn dake
Dan Allah doctor kiyi mana video akan dannau da mutane keyi
Allah ya karabasira
Aslam, Dr. Maryam gaskiya bayanan ki suna taimakawa sosai wajan kara buda bayani ga Aluma , musamman muta nanena , suana;- AMB Sadi m, Haruna, Sarkin Maganin Tsirran Turai,
Allah ya saka da alkhairi
Amin ya Allah. Thank you
Allah yasaka da alheri
Salm Dr. Idan AS ya auri AS zasu iya haifan SS da farko ko sai bayan sun sami yara uku masu AA da AS? Allah ya kara daukaka.
Amma sorry my doctor
To ni inada ( O+ ne Amman fah bansan na mata ta ba? ) ko ba matsala???
LoL. Kamar baka saurari abun da likita tace ba ko kuma baka fuskanta ba. Blood type bashi ne abun dubawa. Genotype ne abun damuwa
Wannan ba matsala Koh a antenatal mah Za a duba mata
Shin AA da AA zasu iya Aure kenan ba matslaa
Dr maryam wllh kina birge ni kinsan miyasa kike birgeni komi naki sai kinsa allah acikinsa kuma hakan yanuna mini kinsa al amarin Allah . Allah yaqara basira dr
Allah ta ala ya saka miki da mafificin alkhairi
Aslm dr M. Ni AS kuma Mijina AS, munhaifi ya'ya biyu SS, za mu iya cigaba da haihuwa? pls it's urgent nagode
Ikoon Allah b ki gaa ta fadi shawarwarin da y kmata ba ko dai farkon shgar ciki tun yna farko ki je a gwada in ss ne a xubar ko kuma in xku iya daukan risky ku hkura sai kun haihu sai ku gani in normal shi kenan in ba nmrl ba sai ku je a cnja mai jini in kuna da hali in baku da hli kuma sai kui ta fama da xua Asibiti Allah y kao mna mafita Ameen
N mnta ko kuma hnya ta uku a dauki maniyin namiji da kwan mace sai a rene su a kwlba in xku iya shima sai ku bii
Allah muke roko Daya sakamiki da alheri
Assalamualaikum Warahamatullahi Wabarkatuhu...
Thank You Dr.Maryam Allah Ya Saka Da Mafificin Alkhairi,Tabbas Muna Karuwa Da Wadannan Ilimummuka Da Kike Bamu,.Ni Nawa Alhamdulillahi Genotype Dina AA Ne,Blood Group Dina Kuma AB+ Ne.
Dan Allah Inada Tambaya,Kuma Zanso Samun Answer Please,,,,
Akwai Mutanen Da Nake Tare Dasu Zakiga Suna "Cin Farcen Kafa Da Hannun Su,Kuma Wani Lokacin Kiga Suna Shan Jinin Jikin Su Idan Sunji Ciwo Wani Lokacin Ma Har Fatan Jikin Su Zakiga Suna Ci."
Nayi Kokarin Basu Shawara Amma Abin Yaki Ci Yaki Cinyewa,Basu Daukan Shawaran Da Ake Basu.
Tambayan Anan Itace,Dan Allah Miye Implications Nayin Hakan?.
Saboda In Fadakar Dasu Da Hujja.
Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka,Ya Jikan Iyayen Mu.
Thanks dear, I really appreciate with lecture and my QST is that can a person know his/her genotype with out going to the hospital if yes what is the procedure for that? And if no so I need more detail about it but I really like to be a medical doctor, but I was already in Education system (meaning as a classroom Teacher) what is ur suggestions on that? May almighty Allah s.w.t guide and protect u jazakallahu bi khair sister happy jummat Mubarak
My Genotype AA
Assalamu, alaikum muna godiya
Kai wannan ko jaki sai yagane thanks
Good 👍👍👍 you 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Masha Allah Dr. My elder sister i AA an her husband is AS but one of her son is SS. How comes Dr?
Maybe she's not really AA
From God As she says
I'm AS Dr but fortunately my parent is AA
Muna godiya matuka
Wannan yarinya kin karantu
Gaskiya ne komai daga ALLAH ALHAMDULILLAH
As nake dashi Ina cikin damuwa ko zaki iyamin bayani
Yaya ni ina da genotype AA kuma iyalina AA amma acikin yarana akwai mai AA da kuma AS? Ataimaka.
B ka jii ta cee ikoon Allah ba ne komai xai iya kasancewa...Ammn dai worse da xaku samu shi ne As din dama Allah ne bbu yadda baya yin ikoon shi
❤
Tambayana shine za.a iyaa auren mai genotype AA SS
Ikoon Allah b kga ta dora a table dinnan ba ka kara playing sai ka ga table din Amsan ka na ciki
Wai shin akwai maganin da akesha jonetyp din mutum yacanza
Ikoon Allah b ka jii ta cee ba'a iya cnjawa ba
Secondly sai yanzu nasan maanan DNA tin ina collage of health harnayi graduating sai yau nasani muna godiya
Kinyi bayani a kan as da as za iya samin ko wannan ban gare amma aa da as fa akwai hatsrin samuwar as kenan shima
No babu htsarin a kan As da AA ka duba table din da ta dora xka ganii
Nawatambaya she ne karyadaki kace xa'a'iya dakan mani namiji da kon mace agoda ina so karin bayani akai
Muna godiya
Yauwa
Maryam dan Allah inaso baimiki mgn mamanane BATA da lfy Dan Allah taya Zan miki magana itaimaka Dan Allah
Allah ya miki albarka
Amin ya Allah. Kaima
@@DrMaryamAhmedAlmustapha thank you so much
I like you maryam