Thank u Dr. Maryam for taking us to this milestone we are appreciating ur videos and it really understandable. I wished u blessiful life with a happy family ❤️
Doctor Allah ubangiji ya Saka Miki da alkhairi ya baki Miji Nagari. Don Allah ki taimakamin kusan shekara daya kenan anyi test H. Pylori positive an rubutamin magunguna Nasha na Kuma Sha har na gaji Amma ban warke ba. Ni kawai yawan gyatsa nakeyi Babu chest pain ko stomach pain at all. Ni kawai gyatsa ce matsalata don Allah ki taimakamin da shawara ko maganin da zanyi amfani dashi.
Dan Allah zafin ciki hayabaji dafewar zuciya faduwargaba da yawu masu sarqemutum Mai kauri ciwon baya mekekawo hakan kitai makamin sabida Allah nagode Allah ya qara basira
Aslm tnx a lot sis...but plss ance wai idan mutum Nada ulcer idan yanada ciki(pregnancy) wai yana tashi.please miye gaskiyar wannan??kuma please sis me zanyi Dan yarage mun ciwo,,bana iya cin komai ya zauna acikina,sai nayi amai..na dropping miki message a Facebook tin ranar baki mun reply ba...please reply sis...Ina matukar jinjiki..har Ana cewa wai rashin dauriyane Dani...ai wasu matan basu ma San laulayi ba😥😥🙏🙏🙏🙏
Aslm Dr nima ulcer yana damuna kuma ina son in warke gashikuma naji kinyi jawabin daya gamsar dani taya za'ayi kitaimakeni doctor nimazaunin biu borno state LGA
Mu a Nigeria likitoci ba sa bayani dalla-dalla kamar haka. Ko domin rashin lokaci ko kuma Hali da rainin wayo. Ko wane asibiti mutum za Iya Zuwa ya tantance irin ulcer din dake damumsa?
Allah ubangiji yasaka Miki da mafificin alkairi dan Allah ko zan iya sanin sunayen maganin dayakamata nasiya wallahi nakai shekara biu inatareda ulcer nayi magani na Hausa da asbiti Amma se ahankali Yanxu takai duk abinda naci senayi amai ga kashin jini inayi Kuma kullum cikina akunbure yake dan Allah atemaka Sena gwadasu nagani
don Allah dr Maryam ki taimaka mini da shawara yanzu tsawon shekara 4 kenan da yimin test na h.pylori positive amma masha magani kusan kullun sai nasha magani amma ban daina jin abin da nake jiba abinda ke da muna gatsa duk naci abinci sai in dinga gatsa wataran harda amai pls and pls
Magana da gaskiya inaga ba abka mganin daya kamata ba domin ni ma ynzu hka Ina under treatment na Helicobacteria nakai shekara biyu dashi kuma Nima harda gyatsa sosai kobnci komiba amma ynzu nayi endoscopy kuma Alhmdlh najisauki Dan nadaina ma yin gyatsa
Aslm Dan Allah kitaimakamin nake asibiti akamin scanning akacemin karamin yanjina ya kunbura ga gudawa ga saurin cin abinci ga ciwon Kai sosai nasha mgn yakare na koma asibiti abani wasu bandaina ba ga gudawa ga kunburin ciki
You are doing better than the minister of health in Nigeria base on the way you are educating many people may Allah bless you
You're doing an excellent job Doctor.
Suggestion: Kindly reposition that flash light behind you. It's irritating.
Thanks for educating us. keep it up!
Dr Maryam may Allah bless u for educatin us
Thank u Dr. Maryam for taking us to this milestone we are appreciating ur videos and it really understandable. I wished u blessiful life with a happy family ❤️
Masha Allah Allah y karamiki lfy da disan kwana
Masha allah well explanation God bless you
Dr this what you are doing is very appreciative thanks
Well explained. Thank you, Allah ya biya likita 🤲😍
Thanks you dr Maryam and we really appreciate to given experience for ulcer disease
Doctor Allah ubangiji ya Saka Miki da alkhairi ya baki Miji Nagari.
Don Allah ki taimakamin kusan shekara daya kenan anyi test H. Pylori positive an rubutamin magunguna Nasha na Kuma Sha har na gaji Amma ban warke ba. Ni kawai yawan gyatsa nakeyi Babu chest pain ko stomach pain at all. Ni kawai gyatsa ce matsalata don Allah ki taimakamin da shawara ko maganin da zanyi amfani dashi.
walllahi nima hakan
Masha-Allah May the Almighty Allah bless you keep doing the good job Dr.
Allah ya kara basira ya saka maki da alkhairi ya kare mu daga chiwurwata.Ameen🙏
Ko Ina Muna biye inshallahu 🤗 Allah ykara basira
Masha Allah keep on with the gud work
Masha allah Dr maryam ❤❤
Masha Allah dr Maryam Allah ya kara basira
Appreciate dr 🙏🙏💖💝
Masha Allah Allah ykr sutura dr
Well explained. Thank you
Well done Dr.
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi Dr.
Masha Allah god bless you 💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏💓🙏
Masha Allah,Allah ya kara basira da ilimi mai albarka 👏
ALLAH bless you Dr.
Thanks so much our doctor, we're very happy with you
Ubangiji Allah yakara basira naji dadin Jin wannan bayanin naki insha Allah zamu kiyaye don samun sauki Allah yabamu lafiya Ameen
Dan Allah zafin ciki hayabaji dafewar zuciya faduwargaba da yawu masu sarqemutum Mai kauri ciwon baya mekekawo hakan kitai makamin sabida Allah nagode Allah ya qara basira
MashaAllah, Allah Ya kara basira. Ina da tambaya:- meke sa yaro ya yayi ta ramewa baya son cin abinci amma kuma lafiyan sa lau?
Masha'allah. Muna godiya..
Dan Allah ko zakiyi bayani akan gastritis shima?
Allah yasakamiki da alkairi Dr.maryam ahamad almustapa I'm proud with you
Masha-Allaah! Allaah ya baki miji nagari
May Almighty Allah reward you abundantly.
Keep the good work. please I have a question RBCs hypochromic can lead to rapid weight loss???
Aslm tnx a lot sis...but plss ance wai idan mutum Nada ulcer idan yanada ciki(pregnancy) wai yana tashi.please miye gaskiyar wannan??kuma please sis me zanyi Dan yarage mun ciwo,,bana iya cin komai ya zauna acikina,sai nayi amai..na dropping miki message a Facebook tin ranar baki mun reply ba...please reply sis...Ina matukar jinjiki..har Ana cewa wai rashin dauriyane Dani...ai wasu matan basu ma San laulayi ba😥😥🙏🙏🙏🙏
Masha Allah Barakallah mungode sosai sosai matuka 🙏👏👍👑💍💘✨💝💔❤💗🌺🌷🌺🌹🌹🌹🌹
You’re welcome dear
thank you 💖💖💖 so much God bless 💗💗💗 you
Dr Wanda kirjinsa da tunbinsa yake bugawafah Shima ulcer ne
Aslm
Dr nima ulcer yana damuna kuma ina son in warke gashikuma naji kinyi jawabin daya gamsar dani taya za'ayi kitaimakeni doctor nimazaunin biu borno state LGA
ماشاءاللہ
Dr Allah yakarabasira yakamata ayi bayani akan masu shan sigari Yadda zasu daina shan sigari
Allah ya saka da alkhairi Dr
We really appreciate your video
Please kiyi mana like daily routine a hospital
Nice presentation
To Hajiya Dr Maryam shin ko akwai riga kafin cutar ulcer a yanzu koko ba a kai ga samun shi ba 👉👂👂👂
Jazakillahu khair.
Well explained, thanks
Please help me with Rx for stop armpit underarm sweating
Aikinki Yana kyau, Amma Ina Neman wata
shara wajanki akan ulcer. please
Mu a Nigeria likitoci ba sa bayani dalla-dalla kamar haka. Ko domin rashin lokaci ko kuma Hali da rainin wayo. Ko wane asibiti mutum za Iya Zuwa ya tantance irin ulcer din dake damumsa?
Wlh, kina birgeni, Allah ubangiji ya Kara miki basira da daukaka
May God bless you and entire your family
Am happy to have you as sister due to the fact that you are from north east
Well explained!
Muna godiya. Sosai
Allah yaqara basira🎉
Thank you
❤
Very good
Allah ya Saka Miki da alkairi 👍
Please shan shisha yana kawo ulcer? Idan yanasa ulcer kuma tayaya?
Asalam,don Allah ki rubuta min sunan maganin
Dr Maryam, longest time, where have you been?
Shin me matsalar high prolactin level zai iya amfani da clomid?
Masha Allah 🥰🥰🥰
Doctor please ulcer nataba kwakwalwane
Doctor pls kitaimaka tanasani jiri
Assalamu Alaikum Warahmatullah! please Dr. ina so mu yi magana
Muna godiya sosai da sosai allah yaqara basira
God bless you
Brilliant doctor 💊
Allah ubangiji yasaka Miki da mafificin alkairi dan Allah ko zan iya sanin sunayen maganin dayakamata nasiya wallahi nakai shekara biu inatareda ulcer nayi magani na Hausa da asbiti Amma se ahankali Yanxu takai duk abinda naci senayi amai ga kashin jini inayi Kuma kullum cikina akunbure yake dan Allah atemaka Sena gwadasu nagani
Thank you so much
Toh Dan Allah taya zamu samu Wannan magunguna da kiki lissafo
Allah madaukakin Sarki ya saka miki da mafificin Dr. Maryam
م
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته يا مريم
ماشاء الله تبارك الله تبارك الرحمن
Yanzu dai kince musha triple thyrapy?
Go see a doctor
Office address din ki
Allah yasaka da alkairi
Nice
don Allah dr Maryam ki taimaka mini da shawara yanzu tsawon shekara 4 kenan da yimin test na h.pylori positive amma masha magani kusan kullun sai nasha magani amma ban daina jin abin da nake jiba abinda ke da muna gatsa duk naci abinci sai in dinga gatsa wataran harda amai pls and pls
Magana da gaskiya inaga ba abka mganin daya kamata ba domin ni ma ynzu hka Ina under treatment na Helicobacteria nakai shekara biyu dashi kuma Nima harda gyatsa sosai kobnci komiba amma ynzu nayi endoscopy kuma Alhmdlh najisauki Dan nadaina ma yin gyatsa
@@maryamabdullahi2025 to insha Allah zanyi
Nikuma jiri
Pls ataimaka ga ciwon ciki
Masha ALLAH
Dan Allah ina san magana dake
Allah ya saka da alhairi
Dr allah saka da alkhairi
Sorry zafin ciki har Yaba jiki duka Lamar wuta jin sanyi ba zazzabiba
Masha Allah
Allah yasaka miki da Alkhairi yasa agama lafiya
All the best
Well done.
Welcome 🎉
Muna godiya 🙏dr allah yaƙarawa rayuwa albarka
Dr ya abun hypothesis b
Allah Yasaka da Alkhairi
I wish you all the best
Aslm Dan Allah kitaimakamin nake asibiti akamin scanning akacemin karamin yanjina ya kunbura ga gudawa ga saurin cin abinci ga ciwon Kai sosai nasha mgn yakare na koma asibiti abani wasu bandaina ba ga gudawa ga kunburin ciki
Mun gode DR
Muna godiya
Allah ya Saka da alkairee likitar mu
Yayata tana amai idan taci abinci don Allah kibamu shawara
I nasan fou tan maga nin nikan
IKON ALLAH
Allah ya sana da alkairi
I used follow u video but I have never comment this is my first comment on ur video from where are u getting ur on money for shorting this video.
Weldon G amfa u