Hadiza Gabon: Rikadawa ya shigo da karfinsa, kafin ya gano cewa akwai fa Mishkila. 😂
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- Hadiza Gabon: Rikadawa ya shigo da karfinsa
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official UA-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
UA-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
Wallahi nayarda dattijo dattijo neh, the Baba is manner and have given fatherly advice really encourages me. We love you Sir!!!
One of my favorite actor rikadawa❤ much luv to you hadiza gabon
Afarra kawo Mana Sha Irai wannan Zauren manyan Masu Yabon Annabi muhammadu Saw Shi muke So kuma duk Wanda Ya yarada to Ya yimin like 👍
Wow so Funny Wlh. Gaskiya Baba Dan Audu Yayi.
Ali Nuhu
Nafisat Abdullahi
Baba RabiU
Dan Allah Khadijah Kidaukomana Dayansu.
Anty hadiza ke tadabance awajena amma kin min nisa sosai ina miki fatan alheri damu da musulmi baki daya Allah karawa Annabi daraja S A W Ameen ya Allah
Masha Allah Gabi'u rikadawa mungode mommy khadija
Barka hadiza mu na ji dadi shirin Allah kara Bassira. Ina so ki kamana Sarki Ali Nuhu
im very interested with this man espeacially in labarina series wish you long life baba rikadawa remain mama hajara usman and halima atete hauwa waraka fatee ladan etc
Sister Hadiza please kigaiyatomana King of Kannywood mana wato Ali Nuhu kenan
Maa Sha Allaah. Muna taya Rikadawa murnar Hadiza Gabon za tayi series film da kai.
wlh khadi i love u tooooo much pls dan allah xaki iya aurena idan wani baiyimin rigayeba pls my love
Gaskiya naji dadin wannan tattaunawar aunty hadiza . Ga sakona . A tanbayar min baba rikadawa nima yasani a film
Ya yabi falalu har a fuskarki ya nuna jin da dinki much love ke da falalu ❤
Ina kallone ina comment shiyasa comments din nawa yayi yawa 😂, yace Toh yanzu shikenan na rabu daku 😹he’s so funny wlh Baba Dan audu namu
I’m having this misconception about yan film before gaskiya, but ynxun ina ganin i can act fah 😂😂😊
Two of the actors i respect the most. I knew it would be exactly like this. this man is simply intelligent. keep entertaining us GTS, sky's just tha beginning.
Malama hadiza inawuni inagajiya ansharuwa lpy lau to Masha Allah
Munasan agaiyato mana nura m inuwa cikin dandalainan❤❤❤
Alhamdulillah. A gaskiya Mal. Rabiu Rikadawa mutumin kirki ne. Allah Yai muku jagora a aiyukan ku.
Baba Dan audu 🤩 RAMADAN KAREEM Aunty Hadiza 🥰 and all Muslim ummah ❤️
🙋🏻♀️🙋🏻♀️
Maryama yahaya plzzz
Kaga wani murmushi da aunty hadiza takeyi, tagi ana yabon falalu, awwwn 🥰
Wai soyayya suke
Alhamdulillah na ji dadin wannan tattaunawa da akayi sosai da Rabi'u Rikadawa sosai. Wanda nake so a ce yanzu wannan gida shi ne Hamisu Bireak shi ne nakeso naga yazo wannan zaure. Barka da shan ruwa Masoya ta Hadiza Aliyu Gabon
Pls Ali Nuhu , rahama and Nafeesa are now waiting hadeeza thanks for your trying to make us happy may God keeps blessings your life 🙏
Baba dan audu ashe dottijone duk da yake acting din tsoffi i respect you rabiu rikadawa
Hadiza gabon allah ya kara ilimi allah ya kara daukaka
❤❤I am very proud to you Anty hadiza🎉
Gaskiya antee hadiza muna godiya kikawo muna nura m inuwa pls thank you
Dama baba dan Awdou ,Auban rahma sadau ney ?.Anti Hadiza mun godé , merci beaucoup 🌹✨🥰, Allah ya biya Miki bukatunki 📿🙏.
I Love this Man ❤very Intelligent,,may almighty Allah continue to protect and guide you.
🙋🏻♀️
@@Abdul_SmallTV 🙏
www. V
@@Abdul_SmallTV p
Jjjj
Gaskiya najidadi wannan fira taku Allah ubangiji yakara daukaka da basira favour lady God bless 🙏
I like this show very much, I am here by suggesting to invite Director Falalu A. Doraye Please.
Gaskiya ne baba dan Audu,rikadawa munayimaka fatan alkhairi kaida anty hadiza Gabon daga nan kasar libya 🇱🇾🇱🇾 NIJAR 🇳🇪🇳🇪 gida
Masha Allah alhamdulillahi aunty hadiza Gabon ykk fatan kina lapia qlu him gaskiyn
The episode I'm waiting for....
Bawan Allahn nan ba wanda ya fi shi iya acting kaf masana'antar
😂Rikadawa ka gama ma hadiza komai tinda ka yabi abin sonta ɗorayi😊
Wannan ne mafi kayatarwa da maana a duk wadanda kikayi a baya. Naji dadin amsar da ya baki da kika tambayeshi me zai canja a Najeriya, yace miki ilimi a Arewa da kuma hanyar da ya ce zaibi. Gaskiya ya San shugabanci. He is a real leader. I loved when he said he would engage other governors. It exposed the size of his thinking. God bless him and you too
masha allah sister naji dadin wannan tattaunawar da kukayi da rikadawa
Masha Allah baba Dan Audu,duk inda kake sai anyi Dariya, namcy Allah ya Kara basira keep on d good work,
Daga Baba zuwa Uncle
Toh adizatou wanne zamu dauka 😂
Very interesting 😂👏maganan da yayi akan matasan ynx daidae ne 👏👏👏
I really enjoy watching his movies,Allah ya kara basira
Dan Allah auntie adizatu ki kawo mana kanki da kanki aminki tanbayan nan kema😅
Masha Allah daddy u are very intelligent Wallahi Allah ya kara dauka ka
Perfect answer!
Ilimi shine ginshikin kafa ingangantacciyar rayuwa.
Gaskiyane
Hajiya hadiza gabon allah ya kara basira muna son akawo mana sarki ali nuhu da naziru sarkin waka
Is the way she respect him for me 🙌😍
My man rikadawa I love this man in every way I wish you alkair in your life 🎗️
Please next be nura m inwa
Another good interview. Kudos Hadiza Gobon. Malam Rabiu is a genius. Gaskiya ka gama magana. Allah ya ja kyana
Experience matters in all professions...This man is full of experience in his field of work...I have respect for 'Baba Dan Audu' 🙏
Gaskiya Hadiza kina kokari Allah Kara basira
@@abdulmaleekmohammed She is ingenious...Allah ya kara daukaka
C'est vraiment cool baba dan audou bonne chance pour la suite
Hadiza Gabon duniya ce tawajan question we love you Allah yakara basira❤
Fatan alkairi gareku baki daya
Allah albarkacin wannan wata da muke ciki ya rabbi ka zafamawa anty hadiza miji na gari kuma ka albarkaci rayurta ameen ya hayyu ya kayyum
@ Maryam wannan banbadanci ne kike mata. In tana son aure ta san yadda zatayi.
Thank you so much
Yanzo kuma sai sadiq sani sadiq
Masha allah adizatou wlhy nura m inuwa nakeso nagani
Gaskiya Sister Hadiza you are amazing. I like all your talk shows to me they are most fascinating than the films. May Allah guide you and protect you endlessly
Masha Allah muna godiya
One of best characters in the industry, a straightforward man with full of experiences and indeed a diversified person.
Ameen
@@Maijiddamainasara o
Rikadawa is d best actor when it comes to delivering d character
Macha allha Allah yara lafiya da nisan kwana❤❤❤❤❤❤❤
Quietly so interested. The best man ever
You so much in good time with baba Dan Audu. So interesting so far the best show ❤😊
Hadiza Aliyu Gabon Allah yakara daukaka da Imani Dan Allah kikawo mana NAFISA ABDULLAHI
Nifa bangane kalmar nan ta uncle ba daga bakin HG, BB rikadawa kayi ciki da ita kawai...kaga gidan badamasinma sai ta huta.......🕺💃
He can't do without Baba Dan Audu's character, i see it in him, ya zama masa jiki sosai.
What a nice interview, more grease to your elbow Hadiza.
Merci hadiza de nous amener baba dan Abdou.sa reste son ami rabe.
Ramadan Mubarak hadiza ali and baba dan audu from abu dhabi Dubai, I like you hadiza 😊
Merci beaucoup Hadiza Dieu et nous protéger insha Allah ❤
Intelligent interview, nice one Dilla.
I really love this interview with this man one love Ra,biu
Ya Allah ya karemana kai baba dan audu we love you ❤❤❤
Allah ykr lfy bb Dan Audu❤
Aunt adiza please you should invite Rahma Sadau ,Nafisa abdullahi and Ali nuhu for us
Aunty adizato idan baki gayyato muna RAHAMA SADAU ba bazan qara kallaba 😭😭😭😢
I am happy to hear from my Favorite Actor (Daddy Rikadawa). Thanks @Hadiza Gabon.
For what hi said
Tace Ta😂😂😂bata fahimta ba
@@aminushehu6545 Yes, I like his answers. He is a versatile actor and he has even made some display here. Moreover, He is generous to others (Tijjani Faraga and his In-law).
@@bsbdbehdjdjdjdj4237 Don't mind @Hadiza Gabon, She is Fulani and her Hausa is still not strong
Good job, keep it up. But please latter you should invite my man, Nazir m Ahmad. (Sarkin waka)
Masha Allah Dan Allah wata rana a gayyato mana rabiu liver
Masha Allah, please invite Falalu Forayi or Nafisa Abdullahi
Please bring Aisha Aliyu Tsamiya
Anti Hadiza Barka da aiki ɗan Allah ki gaiyyato mana sadi sidi sharifai Nagode.
Masha Allah 🥰🙏
Mafi mishkila😁😂😅🤣
Muhammad Rabi'u Rikadawa: A bundle of talent from the North of Nigeria. A very versatile actor.
🙋🏻♀️
Assalamu’alaikum...
Alhamdulillah i really like it and appreciate this program i swear...
Please want you to called Ali Nuhu🙏🏻
Nasan zanji dadin program dinku dashi
Thank you so much
Babana Rikadawa One love Ina Yinka over over
Inna so kikawu muna nazirou sarkin waka❤
One of the best interview 🔥👍🏽❤️
Gaskiya naji Dadi Shirin nan sosai,baka taba burgeni irin na yau ba, Allah ya Kara Maka lfy da nisna kwana
Wlh naji dadin wannan firar sosai wlh🥰🥰🥰
Allah Kara basira Hajiya Hadeeza
Mafi miskiila 😀 Fatan alkhairi 👏
Masha Allah, Allah ya kareki da sharin mashanranta ya albarkaci arzikiki
Very insightful interview, Rikadawa is a knowledgeable person indeed.
Masha Allah, Vry impressive Djee & Rikadawa,, Allah ya kara daukaka amin ya Hayyu ya Qayyum
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu barka da chanruwa
Masha Allah
Allah yakara basira baba rabiu
❤ Dan Allah ki kawo mana Ayatullahi tage ❤❤❤❤dan Manzon Allah S A W
ربي يحفظكم جميعا 😍 ابوي واختي قابون
wanan enterviyuo yayi kadan dan allah akarashi please my cester🙏
Baba Dan Audu Masha Allah fatan alheri Hadiza Aliyu
Dan Allah a gayyato mana rahama sadau da nafisat Abdullahi da ali nuhu
Akwai Ilimi guy dinnan , most legit amsa akan auren en film
Wow sai baba❤❤❤❤
I love this interview