MUQABALAH: DARIQA DA IZALA Akan TAWASSULI da ANNABI MUHAMMADU S.A.W (التوسل بالنبي)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 257

  • @daudaadamu990
    @daudaadamu990 Рік тому +1

    Allahumma wafikna bija'ihim lndaka, bihurmaty Khubbatyl Ahmadurrufa'i, Bihurmaty sayyidul wujudy s a w

  • @saleemyahuza
    @saleemyahuza Рік тому +1

    masha allah sheik abbulfathi

  • @amaninassurou4713
    @amaninassurou4713 Рік тому +2

    Allah ya kara ma Annabi daraja amen ❤❤❤❤❤❤❤

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Рік тому +1

    Sheikh AbulFathi duniya ne. Ilimi da hujjoji ne ke aiki ba molon ka ba. yan izala ku koma makaranta dan Allah

  • @armaisuhu719
    @armaisuhu719 4 роки тому +7

    Masha Allah sayadi Abdul fatahi Allah ya kara ilimi kuma Allah ya kara lafiya

  • @i.achanneltv3504
    @i.achanneltv3504 2 роки тому +6

    Allahu Akbar Zakin Faida Kenan Allah Yabiya

  • @habibouazango7865
    @habibouazango7865 2 роки тому +6

    Masha Allah good godeya sheikh abdultahi

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Рік тому +1

    'Yan wahala wai su ahlus sunnah. Wallahi baku isa ku raba mu da annabi ba. Allah kayi mun domin annabin ka Muhammadu Sallallahu alaihi wa sallam.

  • @muhammadmujtaba3758
    @muhammadmujtaba3758 2 роки тому +6

    Allah yatsinema wannan ɗan izalar da bayasan annabin rahama

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 Рік тому +1

    Aslm alkm wrhmtllh wabarkatuhu!ayyuh!Jima'am musulman duniya,kunji magana ta gaskiya!wallahi kuriķe annabi(s.a.w)qam'qam♡ idan ana maganar sunnah koma mazhabin sufaye kawanku tatas!musulmi(musulma)dukkammu mungane gaskiya,say immuso dalalah!🙏

  • @sadiqmshaaban7804
    @sadiqmshaaban7804 2 роки тому +6

    Muna bayan yan DARIQA Masha ALLAH

  • @abdullahisani6113
    @abdullahisani6113 Рік тому +1

    Masha ALLAHU
    ALLAH Yaqara fahimta sayyid Abulfatahi

  • @abdallahsuleiman8895
    @abdallahsuleiman8895 2 роки тому +1

    Shek attijjani allah yakra kusanci kana abun mamaki zaki zaki zaki

  • @yarimadangata531
    @yarimadangata531 2 роки тому +1

    Gaskiya in ana irin wannan makabula. Yan izala sai su yi asarar mabiya sosai

  • @ousmanesani720
    @ousmanesani720 3 роки тому +5

    Malam Abul fathi Allah ya kara lafiya da basira

  • @mannirumahammad6800
    @mannirumahammad6800 4 роки тому +6

    Allah ya karabasira dariqa

  • @idiousseini3566
    @idiousseini3566 5 років тому +3

    Wallahi kamar hawaye ya zuba a'idona tsananin tausayi' da nakema yan izala saboda tabewa wlh wlh da tachinta hankalin duniya bazai gama samunkuba matsawar kuna inkari da girman Adon duniya da lahira S.A.W. kay tsaya kuji itafa izala d'un abinda way bâ manufarsa bâ ya ruguje manufar girman Muhammadu S.AW to bâ izala sunanchiba.

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 роки тому +3

    Aslm. Abulfatahy attijjany ikon Allah kafi su gaskiya

  • @musadanbau263
    @musadanbau263 4 роки тому +4

    shehu abbaul fatahi sani mungode...wallahi tallahi billahil azimu ka cecemu mungode

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 роки тому +3

    اللهم صل علي محمد واله وسلم
    Malamai suna banbancin fahimta

  • @harunaharisu849
    @harunaharisu849 5 років тому +22

    Hasbunallahu wani imal wakil Waikai Mai hassada da annabi Maye ribarka Allah kabamu albarkacin annabi (s a w)

  • @musadanbau263
    @musadanbau263 4 роки тому +4

    na tawwasaali da maulana shehu ibrahim inyasss allah don jahin maulana shehu ibrahim inyassss allah ka tausayamani....allah ka luddufa mani..allah ka yaye mani..nasa maulana shehu ibrahim inyass gaba allah kabiya bukatuna...ameennnn

  • @abouzaidimountari7382
    @abouzaidimountari7382 5 років тому +11

    Macha allah maloumai mugode kunarafahimtadamu allah yabiyaku

  • @mlkailususman1415
    @mlkailususman1415 4 роки тому +5

    WASWALLALHU ALAH Sayyidina MUHAMMAD Rasullillahi
    S.A.W
    ALLAH YAKARA MA LARIQAH DARRAJA DAN ALFARMAN ANNABI S.A.W

  • @saniasanisaniasani6863
    @saniasanisaniasani6863 5 років тому +8

    Gaskiya yau na fahimci yan dariqa suna da hujjoji ashe a duk abunda sukeyi gaskiya yan dariqa na da ilmi

  • @abakermussa4381
    @abakermussa4381 Рік тому +1

    الشيخ ابو الفتحي ربنا يحفظك يا رب

  • @abdoumusarazak2652
    @abdoumusarazak2652 2 роки тому +1

    Abul fatahi munago diya Allahyaqaraku. Sanci da An Nabi slw

  • @saidusarauta7127
    @saidusarauta7127 4 роки тому +3

    Allah yalara mana son annabi s a w kuma muna tawassali da rasulillahi s a w

  • @IsmailIsmail-eb5ix
    @IsmailIsmail-eb5ix 4 роки тому +4

    Allah ya kara basira Abul fathi

  • @aminarajab2734
    @aminarajab2734 4 роки тому +6

    Yan izala suna bani tausayi wallahi.

  • @ShamsuASale-h6m
    @ShamsuASale-h6m Місяць тому

    Ita fa gaskiya sunanta gaskiya karya kuma sunanta karya wlh izala duk wanda Allah yaso da Rahama kamekame baiya saws ya canja dariks💪izala😭

  • @kamalkamaludden9212
    @kamalkamaludden9212 5 років тому +5

    ya Allah kadoramu akan hanya madai daiciyay ameeen

  • @sanusimansirdarma9722
    @sanusimansirdarma9722 4 роки тому +18

    Allah ya qara mana son Annabinmu, Annabin rahma, MuhammadurRasulullahi Sallallahu alaihi wa sallam! Amin.

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 5 років тому +16

    Dariqa allah qara lfy 😍da soyayyar annabi

  • @yerimagazammi8291
    @yerimagazammi8291 Рік тому +1

    Saw❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @muhmmuslimisa257
    @muhmmuslimisa257 5 років тому +6

    Aslm malam abulfatahi Allah yasaka da alkhairi Allah yakara basira Allah yakara kusanci da annabi Muhammad s,a,w amen abulfatahi

  • @buabuaya5876
    @buabuaya5876 5 років тому +8

    Allah Yasa Mu dace
    Nidai in ana irin wannan magana sai abun yarinka bani mamaki
    Saboda shi da kanshi yace Tawassuli kusancine to akwai wanda yakai Annabi kusanci da Allah
    Shida Allah Yace Summa dana fatadallah akansa

  • @ibrahimibrahim2347
    @ibrahimibrahim2347 2 роки тому +2

    ماشاءالله تبارك الله ابلفتح

  • @كبيداتشالليبي
    @كبيداتشالليبي 27 днів тому

    Allah Akbar zakin faira Allah yasaka

  • @mukhtarisah4262
    @mukhtarisah4262 Рік тому +1

    SALAM.NIMUKTAR..NAYITAWSULI.DATAGUWAR.ANNABI.ALHAKADATADANI.DUNYA.DALAHIRA

  • @garbaumargarkuwanshairai5903
    @garbaumargarkuwanshairai5903 6 років тому +21

    Allah yabiya sayyadi abulfatahi

  • @muhammadsadisuusman6140
    @muhammadsadisuusman6140 4 роки тому +2

    Allahu akbar ....Ahalussana .....Allah ya kara sani da fahimta da kuma nutsuwa

  • @auwalUmar-tl9yj
    @auwalUmar-tl9yj 5 місяців тому

    Masha allah abulpatahi ikon allah

  • @idizaki4492
    @idizaki4492 4 роки тому +2

    ALLAH ya gafarta magabata mukuma ALLAH ya azamu ga hanya madaidaciya amine amine amine

  • @hassanulmussannahuseni5111
    @hassanulmussannahuseni5111 4 роки тому +4

    slm mai sunan shehi Allah yahfazakh ameen naka har abada hassanul mussanna

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c Місяць тому

    Shegiya izala,
    Allah yatsinewa izala

  • @ziladeiniannabindai2364
    @ziladeiniannabindai2364 3 роки тому +3

    SE ANNABI S A W

  • @ibrahimtijjani4126
    @ibrahimtijjani4126 6 років тому +16

    Abulfatahi Allah ya kara basira Allah ya kara tabbatar da mu'a tijjaniyya

  • @umarmurtala4638
    @umarmurtala4638 4 роки тому +2

    Don Allah wannan malamin na izala minene damuwarka idan ance DON ANNABI, ko darajarsa ke baka so a fada, bayan nafsi daga kurani, da hadisi da kuma ijimain malamai,. amma kace wai duk karyane hadisan karyane SUBHANALLAH

  • @abubakardanlami6265
    @abubakardanlami6265 6 років тому +5

    Allah kaimin don girman yar annabi Muhammad Nana fadima

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 3 роки тому +4

    Masha allah

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c Місяць тому

    Wllhi Wllhi Wllhi
    Izala halakace kwangilar yahudawa

  • @muhammadmujtaba3758
    @muhammadmujtaba3758 2 роки тому +6

    Allah yawadaran ku mutanan izala

  • @mubarakbashir9339
    @mubarakbashir9339 2 роки тому

    Ahlissunnah Allah yakara natsuwa, basa Bari kuyi mgn, Allah yasaka da Alkhairi

  • @alilibyen8166
    @alilibyen8166 5 років тому +2

    Allah ya karama karama dakuma basira malam sayadi atijani ma sha allah gaskya gaskya ce

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 6 років тому +2

    Moungodé darika Allah ya saka da alheri... Alhamdoullillah malam aboul fatahi...

  • @ibrahimabdulmumin6089
    @ibrahimabdulmumin6089 4 роки тому +2

    ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN

  • @tambayatv2706
    @tambayatv2706 4 роки тому +3

    Allah ya Kara kusanci

  • @auntynhajiya6737
    @auntynhajiya6737 5 років тому +3

    Malam kaye kokera wallashi allah kara kusanci da manxun allah swa

  • @MuhammadSalisu-rl7dm
    @MuhammadSalisu-rl7dm 7 місяців тому +1

    Akin banza baku da aikinyi sai jayayya atsakanin ku ga wasu jahilai da suke Kiran Kansu da malamai suna shin mutunci annabi domin suna aibanta iyayen Annabi duk Kuma Wanda cimutunci iyayen Annabi to yaci mutunci annabi ne ba zaku iyayin komai ba sai jayayya atsakanin ku

  • @AbouTia-l9p
    @AbouTia-l9p 8 місяців тому

    Duniyar sunna ya Allah kakare Adininka dain bidi'a maganar damu sunnarka daka aiko Annabi muhammadu sallallahu Alaihi wasalam

    • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
      @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 6 місяців тому

      Inna'lillahi wa Inna'ilaihi ilaihi Raji unn 🤣😂🤣😂🤣😂Wai sunnah🤸🤸🤸🤸

  • @dayyabuhassan7577
    @dayyabuhassan7577 5 років тому +3

    Allah ka barmu da Sunnar manzanka Muhammadur rasulillahi(saw) SUNNAH sak

  • @bawanallah4880
    @bawanallah4880 5 років тому +4

    Hmm Allah ya kyauta
    Insha Allahu daga yau nafara jin akoyaushe zan fita daga izalah
    Wannan ai ba hujjoji bane malam umar ka kawo
    To Allah ya kyauta

    • @halimagama2900
      @halimagama2900 5 років тому

      Dama abba saleh kai ba ahlussunnana ne

    • @anfaraak6735
      @anfaraak6735 5 років тому +1

      @@halimagama2900 Innalillahi wa inna ilehin ra'jiun malama halima dama akwai wanda. ba dan sunnah ba kwatakwata ba hikima a maganar ki

    • @aminusaminu6366
      @aminusaminu6366 5 років тому

      Allah yabaka ikon fita daga cikin ta,

    • @idrisabdolla3842
      @idrisabdolla3842 4 роки тому

      Kafita allah ya yafemaka

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 роки тому

      Allah ya sa haka shi yafi maka alkhairi albarkacin annabi

  • @gaskiyacetv7734
    @gaskiyacetv7734 3 роки тому +3

    Allah saka

  • @buabuaya5876
    @buabuaya5876 5 років тому +8

    Aiku abunda yasa kuke cewa yana fada saboda Bakwasan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @alibouziane6924
    @alibouziane6924 2 роки тому

    Walai. Inayika. Don. Allah

  • @bellousman1701
    @bellousman1701 4 роки тому +2

    Allah ya keuta

  • @jamiluaminu640
    @jamiluaminu640 4 роки тому

    ya Allah ka tabbatar da mu a hanyarka mafifichiya wadda kayarda da ita..ameen summa ameen..hanyarda annabi ya rayu dashi da sahabban sa ameen

  • @bak5479
    @bak5479 4 роки тому +1

    ABULFATHI BARAKALLAH FIK

  • @mohammedsani1280
    @mohammedsani1280 5 років тому +3

    Allah yamana rahama gabadaya.

  • @mansuribrahim2531
    @mansuribrahim2531 5 років тому +13

    Munyada manzon Allah namune

  • @ibrahimmabo1
    @ibrahimmabo1 4 роки тому +5

    Ruwaa Ya Qarawa Dan Kadaá. Su Daman 'Yan Ixala Ai Basu Iya MuQabala baa, Son Xuciya Ne Dasu Kawai.
    Fatan Alkhairi Ga Daukacin Masoya Fiyayyen Halitta Aññabin Rahama Sallallahu Alaihi Wa Sallam...

  • @saniisahabba4023
    @saniisahabba4023 5 років тому +12

    Pls wannan malamin darika aina yake.... dama akwai irinsu a darika

  • @تتبررب-ت7و
    @تتبررب-ت7و 3 роки тому

    Daeika sak wlh wlh wlh darika sak 💪💪💪💪💋💋💋💕💕💕

  • @fatimabashir6048
    @fatimabashir6048 4 роки тому

    Ahalussunnah Allah yaqara basira

  • @oumaroumar1342
    @oumaroumar1342 6 років тому +2

    Masha allah ayakohadiysi wannan sihne hujja

  • @musadanbau263
    @musadanbau263 4 роки тому

    don uwarka munkiri tawassali da manzon allah s.a.w yanzu muka fara..kuma bama bari......shehu abbul fatahi sani allah yakara lafiya

  • @aishaibrahim1316
    @aishaibrahim1316 6 років тому +2

    Ai mai hujjah baya batarai
    YA Allah kataimaki Ma su bin Sunana ta annabi S l w

  • @nishadi24tv80
    @nishadi24tv80 5 років тому +3

    S A W

  • @biiilkeeesubilly4969
    @biiilkeeesubilly4969 6 років тому +4

    Allah ya daukaka sunna malam yana bayani a nutse
    Amma Shi waccen se zafin zuciya ga saurin fushi kamar ba malam bashi da hakuri

    • @ibrahimbala7745
      @ibrahimbala7745 5 років тому +1

      Kame kamen banza anfiku karatu anfiku ilimi dole afika sani amma Allah yabatar haqiqa ya bata har abada

    • @mahamadouadanane8498
      @mahamadouadanane8498 5 років тому

      Assalam, allah kara basira sayyadi abd fatahi

  • @ibrahimmadugu889
    @ibrahimmadugu889 4 роки тому

    Ya allah ka tabbatar damu cikin masoya manzon allah (saw) , allah ka rabamu da yan izala maqiyan manzo allah (saw)

    • @seynihabimorou6658
      @seynihabimorou6658 4 роки тому

      Dan bida,a baka san in da ke' ma ciwo ba ko?

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 роки тому

      Seyni Habi Morou eh Alhmdllh dai ka fadi ko me zaka fada na godewa allah da ya zabe ni a cikkaken musulmi mai son manzon allah (saw) kai kuma jahili jaki dabba mahaukaci wanda baisan komai ba sai bin jahilai da aikata jahilci

    • @seynihabimorou6658
      @seynihabimorou6658 4 роки тому

      Kai dan bida,a so manzon Allah ba a baci yace' ba kayi aiki da habunda ya zo da shi ,ka mi shi biyaya . ka raya sunna shi. Shi ne so manzo .amma sai daren mawlidi ku fito kuna rawa da waka wannan bida,a . da shedanu waliyan ku su kirkiro muko.

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 роки тому

      Seyni Habi Morou mune muke aiki da abunda annabi yace kuma muka qara da soyayyansa ku kuma jahilai yan iska kafuren boye masu so su karya addini musulunci ta fuskan da ba a sani ba toh mun gane ku allah ya tona asirinku munafukan banza idan banso annabi ba ubanka zanso ko uwarka ko gumi wallahi ku yan izala kunfi son kasar saudiya ma akan manzon Allah (saw) mutanen banza kawai masu kafurta musulmai, kuma ka sani duk duniya babu taron da yafi maulidi

  • @abdallahsaadu6500
    @abdallahsaadu6500 4 роки тому +4

    Allah biyaka sayyadi

  • @abubakarabu5265
    @abubakarabu5265 6 років тому +8

    Toh wai dan izala menene matsalarshi da martabar manzan allah ne ,,shin aiki na alkairi yakai martabar annabi ne ,,gaskiya dan izala shege ne wallahi

  • @aliyuabubakar4552
    @aliyuabubakar4552 4 роки тому +1

    Abul fat his Sani Allah ya kyauta

  • @nassouroumouhamad9478
    @nassouroumouhamad9478 4 роки тому +2

    dan sani muna godiya

  • @zaidouniger2378
    @zaidouniger2378 3 роки тому +2

    Aslam alaiykoum dan Allah malamai kugaya muna gaskia addini

  • @usmanmuhammad5329
    @usmanmuhammad5329 5 років тому +3

    Gaskiya yan darika bakuda ganewa kubari afahintar daku waye manxa Allah sallallahu alaihi wasllam bakoje kutama annabinmu karya ba ya Allah kakaramana San annabinka s l.w m

  • @abdulmalikisah7788
    @abdulmalikisah7788 6 років тому +3

    Allah ykr basira, izala ikon Allah

  • @muktaribrahim3739
    @muktaribrahim3739 5 років тому

    'yan bidi'a ku yi hakuri
    yaki da sunnar manzon Allah sallah Allah alaihi wasalam babu nasara.
    Allah ya ganar damu Ameen.
    bin sunnah tsira ne kuma rabauta ne da izini Allah

  • @abdulahimusa7158
    @abdulahimusa7158 6 років тому +8

    allha kabayana gsskiya katemaki masubinta mude munatare da anabi (s.a.w) ga litafen Dan mai miya yakawo .kaidatu tawasalu walwasila .95.96. akan makaho

  • @hamidumuazucbk2595
    @hamidumuazucbk2595 3 роки тому

    Allah yakamana son Annabi s A w

  • @tahiroubeidou6793
    @tahiroubeidou6793 4 роки тому +2

    Moungode sayadi Abdul fatah

  • @lawalnuhu2391
    @lawalnuhu2391 6 років тому +2

    to jama,a duk tsira mukenema Allah yasa mudace ameeen

  • @salihumrahmat748
    @salihumrahmat748 5 років тому +2

    Allah yasa mudace

  • @khadeejahibraheem983
    @khadeejahibraheem983 6 років тому

    ALLAH ytemaki ahlil sunna ya kawo karshen bidi a ALLAH kasamu cikin masu koyi da annabi s.a.w

    • @basirayusuf400
      @basirayusuf400 5 років тому

      Amin

    • @abduldahiru4633
      @abduldahiru4633 5 років тому

      Yan izala kunsamu Matsala wallah I tunda son zuchiya yayimakuyawa Dakin annabi saw

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 роки тому

      Wlhy sunanku ba ahli sunnah bane tunda kunce annabi bai kai ayi tawassuli dashi ba

    • @jibrilmuhammed4866
      @jibrilmuhammed4866 3 роки тому

      Kuje kuyi karatu yan izala

  • @تتبررب-ت7و
    @تتبررب-ت7و 3 роки тому +1

    Mamamizala wawane wlh

  • @mahiusman9504
    @mahiusman9504 5 років тому +1

    ابوالفتح الثاني. شكرا لك

  • @MarubucinLittafai
    @MarubucinLittafai 4 роки тому

    Ka dubi yadda malamin Sunnah yake bayani cikin nutsuwa, amma shi dayan malamin 'yan bidi'an sai zafin zuciya da kunci, ko kadan bai kamata ma ku yi mukabala da irin wannan mara kunyan ba. Haba da ma ba dole ba duk guri kun tara 'yan bidi'ah dole su kawo matsala.

  • @abubacarzakari5776
    @abubacarzakari5776 4 роки тому

    Gaskia bakuda tsari

  • @yusufzarai3414
    @yusufzarai3414 5 років тому +1

    Yace ba ayin tawassili da Annabi S A W amma anyida ibinitaimiya baiyi inkariba wa iyazulbillah

    • @garbayunususman8912
      @garbayunususman8912 5 років тому

      Dan badia dillalin sharri
      Waye yayi wasila da Ibn taimiyyah
      Ya tabbata ba kwa fadin magana sai karya