Wallahi sai manzon Allah Allah ka rabamu da izalawa masu da'awar qaryar sunnah Wallahi babu kyakykyawar hanya kamar tijjaniyya Allah ya sakamaka da alkhairi ya qara dogon kwana Abulfathi Ya kasheka da soyayyar masoyinka Annabi Muhammad
Ikon Allah, malam yace su duk inda suka je ba suda jogaran da wuce Chehu Tidjani. Ni dai , a duk inda na tsintsi kai na bana da Jagoran da ya wuce Annabi Muhammad ( saw). Allah ya kara chiryar da mu tafarkin chiriya mazon sa! ameen
Solly Chaykarao Tassiou har a kullin Baku da ganewa meye muyarda gaskiya dayace in anfiku gaskiya kubi inkune da gaskiya mu zamubiku amma a zauna ilimi ya faiyace
اللهم ارناالحق حقاً وارزقنا اتباعه وارنا الباطل باطلا وارزقنا اجتنابه بجاه رسول الله صلى الله عليه وسلم وثبتنا على ملته واحشرنا معه يوم الدين.. وصلى الله على سيدنا محمد الفاتح والخاتم وآله وصحبه أجمعين
Allahhu Akbar! Allah ya karawa Mal. Abulfathi ilimi saboda daga cikin littafinsu ma yake basu hujja saboda jahilai ne basu da zurfin ilimi yakamata mal. Abulfathi ya bude musu halka sun rinka zuwa da littattafan malamansu yana koyar dasu🤔
Annabi da shehu tijjani da shehu Ibrahim sune jagororin mu kukuma ba a san waye jagoranku ba tunda kuna kafurta musulmai kuna qin annabi Allah ya rabamu da sharrin ku
Ya AllahAllah kaganar damu gaskiya kabamu ikon binta ance ayi magana akan Qur'ani da Hadisan manxon Allah (S.A.W) Amman kazo kadauko wasu littattafe kana magana akansu Wallahi Sunnah Sak bidi'a sam
E lallay malaminku ya ce a kafa hujja da Alkura'ni da Sunna.Amma kuma ay ya kara da cewa dole ne a fadi magabata da suka tafi akan fahimtar wannan ayan ko hadisin.To shi yasa malam Abulfathi ya kawo littatafay.Wayannan littatafan na magabantanne.Kuma malaminkun ma bayyi inkari da hakan ba. Matsala gud daya kuma shine: malaminku ya kawo aya da yayi magana akan waliyay amma sey bay karasa ayan ba.
hmh, aikin banza, Allah ya datar damu, wallahi tallahi bantaba daukan dan darika amatsayin wani abun gari ba, kuma wlh wannan har cikin zuciyana, kullun a gidadawa nake ganinsu wlh. Allah ya kyauta
@@shafiuadullahi4302 ba kada tabbaci domin kuwa, ni nasan duk wanda Allah ya batar babu mai itya shiryar dashi, sbd haka har kullun kallonsu kake awani na daban, Allah ya shirya mu.
Allah ya nuna Mana gaskia yabamu ikon bin ta batareda ganin wayafadaba .kuba Allah nuna Mana Bata ya Kuma bamu ikon kauce mata ,batare daganin wayafadetaba
Abin mamaki malamin izala ya ce a kawo hujja a Alkur'ani da Sunna da kuma magabata da suka tafi akan fahimtar wannan ayan ko hadisin.Sey kuma gashi ya kawo aya amma kuma bay kawo sunan magabata da suka tafi akan wannan fahimtar ba.Kuma ma ayan bay karasar ba sey ya yanke.
Kai kou dai izzalla Allah yassa kou gané ba illimi sai djayaya tsiya ni na yarda da darika wallahi izalla kafirtchi tché ein izzalla da sallafiya doukan sou ba moussoul mai bané....wallahi...
Dan tijjaniyya bai bada hujja acikin Qur'ani ko hadith ba tunda ya fara, sai wasu littafai daban nasu. Allah ya tabbatar damu akan bin Annabi da ahlin gidansa.
@@Muassasa Gsky duk inda akeyi muhara in advance way akanbaiwa kowane bangare lokaci mai tsoka domin gabatarda hujjoji sannan daga baya bangarenda keyin inkari su rusa ta hanyar bindoka da ga inda Anka yi yarjejeniyar bada fatawa ko amsa. Amma hakan abaiwa kowa minti 10 ko 20 baiyin biyan bukata. Kuma gsky yadda ankayi yarjejeniya cewa babu kabbara ko Wani Abu makamancin hakanan Yayi daidai domin dukkansu musulmine illa kawai akwai banbamcin fahimtar wata matsala. Wassalam Gsky duk inda akeyi muhara in advance way akanbaiwa kowane bangare lokaci mai tsoka domin gabatarda hujjoji sannan daga baya bangarenda keyin inkari su rusa ta hanyar bindoka da ga inda Anka yi yarjejeniyar bada fatawa ko amsa. Amma hakan abaiwa kowa minti 10 ko 20 baiyin biyan bukata. Kuma gsky yadda ankayi yarjejeniya cewa babu kabbara ko Wani Abu makamancin hakanan Yayi daidai domin dukkansu musulmine illa kawai akwai banbamcin fahimtar wata matsala. Wassalam
Wallahi yan dariqa sunfi yan izala zurfin karatu. Don Allah yan izala kudinga zurfafa karatu
Kudakanku bakuyi karatuba, awowi barkete ba ayan QURAN.
Allahu Akbar Allah ya karama lfy abulfathi dodon Yan izala
Ameen ya rabbi
Jazakallu bi khair ya Maulana abulfathi
Allahu akabar agaskiya abul fatahi yabaje ilimi wallahi yakarantu sosai Allah yakarawa ilimi albarka
ALLAH ya kara lafiya da Nissan kwana..malan abdulfattahi. ALLAH ya sa mugama da duniya lafiya dan arzikin annabi.
Gaskiya wannan Dan darikan yayi karatu Allah ya kara ilimi mai amfani
Allah yasa Mu dace duniya dalahira ALFARMAN ANNABI Muhammad s W.
Ma sha Allah!Abul fathi Allah ya saka da alkheri.Allah ya kara ilmi da lafiya da tsawon kwana.
Allah ya rabamu da izala, dariq sak. Macha allah Malan A.fatahi allah kareka
Wallahi sai manzon Allah
Allah ka rabamu da izalawa masu da'awar qaryar sunnah
Wallahi babu kyakykyawar hanya kamar tijjaniyya
Allah ya sakamaka da alkhairi ya qara dogon kwana Abulfathi
Ya kasheka da soyayyar masoyinka Annabi Muhammad
Allah sarki halulsunah kana kare martabar annabi shi ko yana kokanrin wani mutum mala man sunnah kukara hakuri Allah bayanku in Allah yararda
Allah yarabamu da bidi'a
Assalamou alekoum abulfattahi inamaka fatan alkairi allah karama sani saga dan uwanka armayaou darika tijjaniya allah kareka damakiya
Assalamou alekoum abulfattahi inamaka fatan alkairi allah karama sani sakoga dan uwanka armayaou darika tijjaniya allah kareka damakiya sunada awar sunna sunakaryata hadissin annabi waiyazu billah
Ikon Allah, malam yace su duk inda suka je ba suda jogaran da wuce Chehu Tidjani. Ni dai , a duk inda na tsintsi kai na bana da Jagoran da ya wuce Annabi Muhammad ( saw). Allah ya kara chiryar da mu tafarkin chiriya mazon sa! ameen
Solly Chaykarao Tassiou har a kullin Baku da ganewa meye muyarda gaskiya dayace in anfiku gaskiya kubi inkune da gaskiya mu zamubiku amma a zauna ilimi ya faiyace
may Allah increase your knowledge ABDUFATAHI, MA SHA ALLAH.
Subhanallah! Ana baka ma'anar waliyyi daga Alqur'ani maigirma kana kawo wasu littafai. Allah ya shirya.
Ay littatafan na magabatane.Wayanda suka tafi akan fahimtar wayannan ayoyin.Kuma hakan yana cikin sharadin da malaminku ya bayar.
Masha Allah
Allah ta'ala ya qara hada kawunanmu kuma yabar mu akan sunnan manzonsa
Gaskiya naji dadin jawabin malminmu na darika Allah ya Kara basira da Lura
If he’s not going to quote from the Quran then there’s nothing more to listen here. Gaskiya dacci gareta ✌️👌
Allh katabbatar damu hanya maidaidaiciya ameen
Allah ka tabbatar da sunnar Annabin ka Muhammad saw abayan kasa ka Kuma dan kwasar da bidi,a
allah yakaramana son annabi s a w shek abul fatihi
masha allah sheik abulfathi sani attijany😍😍
اللهم ارناالحق حقاً وارزقنا اتباعه وارنا الباطل باطلا وارزقنا اجتنابه بجاه رسول الله صلى الله عليه وسلم وثبتنا على ملته واحشرنا معه يوم الدين.. وصلى الله على سيدنا محمد الفاتح والخاتم وآله وصحبه أجمعين
dģ
Jirgi dau mutum kadau kayan sa wai duka yaja dasu Allah yakara kusanci shk Abul fathi
Allah ya doramu akan tafarki madaidaici👏👏
Ameen mlm
Malam Abdulfatahi Allah yaqara fahimta
اللهم ارناالحق حقا فارزقناالتبابع وارناالباطل باطل فارزقنجتنابه آمين يا رب
Allah ya daukaka sunnah
Shehu mughode sosai ya Allah yakayrakusace
Allahhu Akbar! Allah ya karawa Mal. Abulfathi ilimi saboda daga cikin littafinsu ma yake basu hujja saboda jahilai ne basu da zurfin ilimi yakamata mal. Abulfathi ya bude musu halka sun rinka zuwa da littattafan malamansu yana koyar dasu🤔
amine gaskiyane abul fatahi agayamussu gaskiya
Allah yaqaramana.hadin
Kai
Ameen mln
Allah ya qaramana son annabi da waliyan mu
Jagoranku shehu Tijjani Mukuma manxon Allah S. a. w shi muka rike
Annabi da shehu tijjani da shehu Ibrahim sune jagororin mu kukuma ba a san waye jagoranku ba tunda kuna kafurta musulmai kuna qin annabi Allah ya rabamu da sharrin ku
Allh ysa mudaci.. Ameen
Allah qara kusanchi da fahimta ya Abalfath
Allah yabiya sayyadi abulfatahi
Moukabalah
Ameen
Allah yasa mu dace duniya da lahira
Allah ka shiryar damu hanya madaidaichiya duniya da lahira ameen
Abulfatahi wannan yaron kafishi ilimi ,baywa ,daraja ,da nasaba may kyw , Allah karama lafiya
izala nous nous sommes toujours de dans inchallah
On sen fou
Allah yasa mudace da hanya madaidaiciya ameen
Alhamdulillah
Abul futuhati ikon Allah shi 1 akan salafawa 4 amma ya gagaresu wannan abun alfahari ne garemu ,mu tijjanawa Allah yaqara basira
Ya AllahAllah kaganar damu gaskiya kabamu ikon binta ance ayi magana akan Qur'ani da Hadisan manxon Allah (S.A.W) Amman kazo kadauko wasu littattafe kana magana akansu Wallahi Sunnah Sak bidi'a sam
E lallay malaminku ya ce a kafa hujja da Alkura'ni da Sunna.Amma kuma ay ya kara da cewa dole ne a fadi magabata da suka tafi akan fahimtar wannan ayan ko hadisin.To shi yasa malam Abulfathi ya kawo littatafay.Wayannan littatafan na magabantanne.Kuma malaminkun ma bayyi inkari da hakan ba.
Matsala gud daya kuma shine: malaminku ya kawo aya da yayi magana akan waliyay amma sey bay karasa ayan ba.
Ameen Shehu abulfatahi
Allah yasaka maku da alkairi
Allah ya kyauta....
hmh, aikin banza, Allah ya datar damu, wallahi tallahi bantaba daukan dan darika amatsayin wani abun gari ba, kuma wlh wannan har cikin zuciyana, kullun a gidadawa nake ganinsu wlh. Allah ya kyauta
Hakama ai kaima ba dole kazama abun kwaraiba shirme
Ayya ai kai zuciyarka arufetake shiyasa kake kallon su ahaka.
@@shafiuadullahi4302 ba kada tabbaci domin kuwa, ni nasan duk wanda Allah ya batar babu mai itya shiryar dashi, sbd haka har kullun kallonsu kake awani na daban,
Allah ya shirya mu.
@@abdulmalikumar1511 jahili sakare wawa addinin shekara 10 kai jahili ne shi yasa ka gane hakan
Allah ya nuna Mana gaskia yabamu ikon bin ta batareda ganin wayafadaba .kuba Allah nuna Mana Bata ya Kuma bamu ikon kauce mata ,batare daganin wayafadetaba
Ameen 🙏🏼
Slm, gaskiya Nga ilmi akowane bangare Allah ysaka
Izzala kaito kunji kunya wallahi
Allah ka fahimtar damu sunnah
Hmmmmmmmmmm Allah nakowa annabi sai Wanda Allah yazaba Mai hankali shi zai fahim ceni bajahili Mai cida addini ba
up up up abulfathi assani
Kai malan kadena jayayya akan waliyai wallahi
Kaine arne Saad allah y'a kara ilimi abdoulfatah
sunna straight
Bid'ah masifa ce wallahi ya Allah karaba mu da ita
Wallahi dariqa Sai Dan Africa
Amen ya rabbi
العمل باالقرآن والسنة هما طريقتان النجاة.
Rufai Kabir أحسنت
نعم احسنت
Abulfatahi Sani attijani Bayau Akafara Tirnaba
Masha allah
Allah ka samana jin tsoranka
Ameen mln🤲
Wannan hirace kake muna.allah yayi muna me Kyau
Waye ke hira
Allah yaganar damu gaskiya
Allah ya shiryesu amma Dan bidia sai Allah
Allah yakiyayimu da sharin izala
Nikam naga shi dan darikan kamar ba cikin qur ani suka kawo hujjojinsu ba naga duk cikin wasu littatafansune ikon Allah
Allah yashiryeku yan izala bakuda ilimi saitaurinkai
Sunnah hujja da Qur´ani shi ne yan darika wallahy kuje ku yi karatu.
MASHA ALLAH
Abulfathi ikonalla
ALLAH Ya ganar damu gsky
Kawau saikamai kamai yakawuma hujja akur ani shine kai Allah yabamu llimi mai anfani da bin sunnar manzo ah lusunna sunyi gaskiya da rikun addini
ماشاء الله السنة
Yakamata kuje kuyi karatu tukun ba kuzo kuyi tayiwa mutane jayayya ba na shirme kawai Allah yaganardamu Ameen
Kai dan bidi a kasaki
Karama tana baiyana awajan mutane dayawa amma basu nuna kasu ba su waliyai ne saboda basa buqatar yazama bidi a
Bidi a
YARO ALMOUSTAPHA
Abin mamaki malamin izala ya ce a kawo hujja a Alkur'ani da Sunna da kuma magabata da suka tafi akan fahimtar wannan ayan ko hadisin.Sey kuma gashi ya kawo aya amma kuma bay kawo sunan magabata da suka tafi akan wannan fahimtar ba.Kuma ma ayan bay karasar ba sey ya yanke.
He still keeps quoting from other books not Quran! GaskiyaZalla
dariqa sak
Insha allah
Bring
Mashaallah.allah.yakaba .sira
Allah yasamudace
Kai kou dai izzalla Allah yassa kou gané ba illimi sai djayaya tsiya ni na yarda da darika wallahi izalla kafirtchi tché ein izzalla da sallafiya doukan sou ba moussoul mai bané....wallahi...
Hhhh darika kokamai kamai
Yakake bata bakinka akan kawari jawa masu Kai iyayen annabi wuta
To ai Allah shine yakeda magana akan komai
Wllh kuwa
gsky Allah kasa mudace mugane hanya madaidai ciya
Amin
Kudai yan bidi a kungagara bada hujja a qur ani Allah ya ganarda mubaki daya mudai sunna sak
ke jahilace
Dan tijjaniyya bai bada hujja acikin Qur'ani ko hadith ba tunda ya fara, sai wasu littafai daban nasu. Allah ya tabbatar damu akan bin Annabi da ahlin gidansa.
Lallaekam Baki kalla dukana
op darika Allah ya biya
Ameen
Izala Ikon Allah yabamu Ikon gane gaskiya yabamu Ikon binta yanumana karya yabamu Ikon kaurache mata
@@Muassasa wannan muhawara ba ayimata tsariba kwata-kwata, kamata yayyi idan abaiwa kowane bangare mintuna kamar arbain (40) kowanne domin gabatarda hujja daga qarshe al Umma suyi alkalanci. Amma hakan ai tamkar gardamace, shiko Dan kan kamba haka yakeso. Sannan dolene abi qaidar gabatarda hujja tunda ance ma bubbugar hujja dolene takasance daga abubuwa ukku.
1. Qur'an tareda faddarar magabata (ba kawai kafadaba cewa hakane) 2. Hadith sakhih (ingantacce) 3. Ijima'in malamai kuma malamai da Anka Sani sune malik, hambali, shafii, Abu hanifa. Wadannan sune malamai magabata dasauransu. Allah yaganatdamu gsky, amma ko shakka babu bangaren dariqa basubi dokaba wajem bada hujja daga abinda Anka yi yarjejeniya abada hujja akai, domin jawahirul maani da Wani littafen Shehu AI ba Qur'an bane bakuma zamcen manzon Allah bane.
@@umarkajiji920
Toh anji an gode
@@Muassasa Gsky duk inda akeyi muhara in advance way akanbaiwa kowane bangare lokaci mai tsoka domin gabatarda hujjoji sannan daga baya bangarenda keyin inkari su rusa ta hanyar bindoka da ga inda Anka yi yarjejeniyar bada fatawa ko amsa. Amma hakan abaiwa kowa minti 10 ko 20 baiyin biyan bukata. Kuma gsky yadda ankayi yarjejeniya cewa babu kabbara ko Wani Abu makamancin hakanan Yayi daidai domin dukkansu musulmine illa kawai akwai banbamcin fahimtar wata matsala. Wassalam
Gsky duk inda akeyi muhara in advance way akanbaiwa kowane bangare lokaci mai tsoka domin gabatarda hujjoji sannan daga baya bangarenda keyin inkari su rusa ta hanyar bindoka da ga inda Anka yi yarjejeniyar bada fatawa ko amsa. Amma hakan abaiwa kowa minti 10 ko 20 baiyin biyan bukata. Kuma gsky yadda ankayi yarjejeniya cewa babu kabbara ko Wani Abu makamancin hakanan Yayi daidai domin dukkansu musulmine illa kawai akwai banbamcin fahimtar wata matsala. Wassalam
Sunnah Won this debate...... They recited only from Quran while the Darika quotes are not from Quran.! Let’s be Just.
He still keeps quoting from other books not Quran! GaskiyaZalla
@@muhammedhamza320 to su inaruwansu da quoting daga Qur'an, saidai jawahirul maani
Dan darikannan yayi karatu
Gaba daya hujjojinka ba'a kur'ani da hadisi kakeyinsu ba Kai dan darikar tijjaniyya
Dariqa gaskiyace
Dukkanninsu(Izala da darika) yan bidia ne. Soboda babu wadda annabi yayi acikinsu
amastayina namai saurare nabar izala nakoma dariqa sak
Masha Allah. Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta.
toooh, abin ya koma jamiyya.....
@@sararinsammai1769
Ba haka bane Malam Daniel. Baka fahimta bane.
@@sararinsammai1769 toh kai....
hhhhhhhhhhhhh kay dan izzalla akoy tawrin kay
Allah ya saka da Alkhairi.
Ameeen
Miye anfanin sako à UA-cam ba'ajin abunda akey fadi
yan darika sai hayaniya da fada babu hujjah sai na malamsu allah ya rabamu da sonzuciya.
To mene son zuciya a wurin?
Wanda suke akan sunna ta Annabi in inataredasu
Allah yasa mu dace
Sunna sak
Slm
Wan dabi d.a izala allah charyi ko
inoussa Alassane
Nous nous sommes des musulman .no izala no bidia. Sunnah annabi kawai
Sunnah sak
Indai haka kuka fahinci walyi to kewayi ne kawai kukei Yan izala kuyar da cewa akwoyi waliyai
Littatafan magabatan sune hadisan shedan?Allah ya kiyaye.
It's kaskiya a Fili teke
Hmm
Aminu Réalisées
Kai maigabatar wa ko kwona wata bakasani
Wannan bangane waye bane darika da Izala
Dukkan su yan tariqa ne