Abduljabbar ya fitar da amsa, akan tambayoyin da Malamai suka yi masa a wajen Mukabala

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 193

  • @belloumar849
    @belloumar849 3 роки тому +1

    Allah ya faranta ran Maulana Abduljabar Allah ya barmu tare da Kai Allah ya hadamu da abin son mu rahamatan lil'alamin Muhammad ( saw) da iyalan gidansa, yaimana tsari daga sharin Banu umayya.

  • @muhammaddanladi8366
    @muhammaddanladi8366 3 роки тому +8

    Wannan mutum kana da naciya. .. Ya Allah SWT ka yi mana maganin munafinci da munafukai Ameen thumma Ameen! !!

  • @alieyou_abokie3976
    @alieyou_abokie3976 3 роки тому +7

    La Yahdee man Adallallah..
    Allah ya kawo karshenka

    • @aishabellohamza2143
      @aishabellohamza2143 3 роки тому

      Ai kaskancikan ka hadudashi Sunita da lahira in Sha allahu

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 3 роки тому +5

    Allah yasa mudace duniya d lahira

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 2 місяці тому

    wallahi summa tillah, harwayau harma gobe babu wani mutum da zai gamtassan cewar wannan malamin ya zagi shugaba sallallahu alaihi wa ahlihi wa assahabihi wasallama tasalliman kasiran ❤

  • @ashirashir7902
    @ashirashir7902 3 роки тому +7

    Minafiki karya kake baka tsoron Allah maiyasa awajan baka fadi hakaba kadawo dakai dawasu jahilai har wai wani take sukema suma

  • @halimamuhammed8477
    @halimamuhammed8477 3 роки тому +6

    Allah ya bayyina gaskiya Ameen

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 роки тому +1

    Allah yakarawa Abdul jabbaru kariya daga miyagu Allah ya daukaka gaskiya duk inda take

  • @bashirumar2372
    @bashirumar2372 3 роки тому +2

    Ya Allah
    Kayi mana maganin duk mai zagon kasa wa addinin ismala

  • @sbenuweeystudio3742
    @sbenuweeystudio3742 3 роки тому +1

    Gaskiyane abdouljabar kabara allah yaqara dau'kakaka a LOVE YOU

    • @muhdbellomuhd5662
      @muhdbellomuhd5662 3 роки тому

      Kunzo. Kuna ba katon jahili dama ya dunga wulakanta annabi allah ya shiryeku wlh dama mabiyan shi suke karamai girman kai

    • @kabeerismail6732
      @kabeerismail6732 3 роки тому

      Hmm wannan shirmene yakeyi yanzu

    • @sbenuweeystudio3742
      @sbenuweeystudio3742 3 роки тому +1

      Kunzo kunaba katon banza dama Allah ya tsinemaka
      Dakaida kabeer Isma'il wannan shirmene yake yi
      Kune maƙiyam maiy darajja fiyayyen halitt

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      Ameen ya Allah

    • @kabeerismail6732
      @kabeerismail6732 3 роки тому

      @@sbenuweeystudio3742 kaikuma Allah maka albarka 🙏 kazageni bayan niban maka komaibah toh kaje nabarka da Allah kaji

  • @aminaabdulsalam8180
    @aminaabdulsalam8180 3 роки тому +2

    Inama fatan alkairi 100 bisa 100 muna tare dakai dari👏👏👏👏

  • @bawaaliyudjega989
    @bawaaliyudjega989 3 роки тому

    Meyasa wannan kaifin bakin naka yarufe ranar mukabala ai anbaka dama bakayi ko irin wannan gurgun bayani nakaba natabarmar kunya habadan gabagadi infan mafadi wawane aimaisaurare ba wawabane saikakoma Neman azauna Kukuma mabiyan wannan dumumun inkuma shiryuwa Allah ya shiryemu inbaku shiryu Allah yadarkakeku

    • @aishatabubakar6098
      @aishatabubakar6098 3 роки тому

      Ya Kasa komai sai mazurai da zufa harya rude yasha ruwa da hagu.

  • @yusufabubakar2077
    @yusufabubakar2077 3 роки тому

    Jazakumullahu bi kulli khair ya sheikh

  • @rukayyamuhammad8707
    @rukayyamuhammad8707 3 роки тому +3

    Ya Allah ya tsinema wlh wannan bataccene babu shiriya awajensa

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому +1

      Inama cewa kikayi Allah ya
      Shiryemu gaba daya, a madadin
      Tsinuwa

    • @rukayyamuhammad8707
      @rukayyamuhammad8707 3 роки тому +1

      @@mutariabdullah5734 abinne da baqinciki wlh inda shi kadaene ba matsala sosai amma duk ya hallakar da mutane

    • @aliwakassoidrissa182
      @aliwakassoidrissa182 2 роки тому

      @@rukayyamuhammad8707 Bakida hankali ashe

  • @zalkifilouachirou7252
    @zalkifilouachirou7252 3 роки тому +1

    Allah sakamaka da alkairi mlm abdulajabar

  • @wizkidissah855
    @wizkidissah855 Рік тому

    Allah shikeyqyemuna malan

  • @aminjuve5186
    @aminjuve5186 3 роки тому +2

    Wannan mutumin wallahi hallakar da mabiyansa kawai yake saboda neman duniya idan zaka shiryu Allah ya shiryeka idan bazaka shiryuba Allah yagaggauta tarwatsaka Ameen ya Allah

  • @aminaabdulsalam8180
    @aminaabdulsalam8180 3 роки тому +1

    Wallahi malam Abduljabbar kamana daidai Allah yabaka ikon fadar gaskiya kuma inamagana da masu ilimi ba jahilaiba

  • @maharazuadam625
    @maharazuadam625 3 роки тому

    Allah yasamicika da imani

  • @shuaibuibrahim9199
    @shuaibuibrahim9199 3 роки тому +1

    Allah yasinemaka

  • @abdullahijibrilla928
    @abdullahijibrilla928 3 роки тому

    Abduljabbar kayi bayani

  • @hauwamuhammadsani7711
    @hauwamuhammadsani7711 3 роки тому +1

    Haba abduljabar har fassarar hadisin yayanka akasa shi yafassarashi yadda yake Amma kazo kana barin zance anji kunya wallahi tirr da halinka kaskanci yanzu kafara gani

  • @muhammaddanladi8366
    @muhammaddanladi8366 3 роки тому +3

    Allah SWT Ya Isà! ...

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 4 місяці тому

      Matsoraci
      Wannan shine nade tabarmar kunya da hauka

  • @tsayabutv1371
    @tsayabutv1371 3 роки тому +1

    Allah ya ganrdamu gaskiya

  • @مريمعبدالله-س5ك
    @مريمعبدالله-س5ك 3 роки тому +1

    Allah kabayana gaskiya

  • @mudassirmukhtar2702
    @mudassirmukhtar2702 3 роки тому

    Ilimi kogine Allah yabaiyana gaskiya

  • @claimingafreecoins3904
    @claimingafreecoins3904 3 роки тому

    Allah ya taimkakeka sannan kuma Allah ya nunamana gsky

  • @mohammadyusuf5635
    @mohammadyusuf5635 3 роки тому

    Allah ya shirye ka

  • @حواصالح-و6ق
    @حواصالح-و6ق 3 роки тому +1

    Daga baya kenan

  • @ibrahimabdoulkarim7086
    @ibrahimabdoulkarim7086 3 роки тому +1

    Kaidai sai ahakali wlh🇪🇸

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 3 роки тому

    Bamuji wata tallaba ta kafirai,
    Sai dai tallarka ta rushe Sunnar Manzon Tsira SAW

  • @ibrahimabubakar6161
    @ibrahimabubakar6161 3 роки тому

    Allah katsaremu da munafuki

  • @bashirumar2372
    @bashirumar2372 3 роки тому

    Allah ya Isa

  • @harounaahmedkollo6716
    @harounaahmedkollo6716 3 роки тому

    Allah karamaka lahiya

  • @mubaraksarkicampus4626
    @mubaraksarkicampus4626 3 роки тому +6

    Anbaka contract ne sabida kakara rabakan al'ummar Annabi Muhammad s,a,w,w,w.) Allah yafika, Dan iska munafiki, allah YatonAma assiri duniya da lahira, dan wahala.

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      Kakiyayi zagin mutum inbaka fahimce shiba

    • @ibadurrahmanchannel1716
      @ibadurrahmanchannel1716 3 роки тому

      Kai muntari ka fahimce shi ko

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      @@ibadurrahmanchannel1716 tabbas hakannema yasa
      Bana zagin sa, saboda nasan
      Cewa shifa bazagin fiyeyyen
      Halitta s a w yayiba,makiyane
      Suke kokarin tilas tamasa hakan

  • @hajaosman9215
    @hajaosman9215 3 роки тому

    Allah yayi mana maganinka

  • @saleyabdou2103
    @saleyabdou2103 3 роки тому

    Kowa yasan hukuncika kissane kaway idan ana san zaman lafiya

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq
    @abubakarsadiqabubakarsadiq 2 роки тому

    yanzu kuma a cikin minti tara 9 kabada amsa 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @nurabalakatsina2216
    @nurabalakatsina2216 3 роки тому

    Subahanalillah Malam akoma makaranta

  • @lmankabiru8180
    @lmankabiru8180 3 роки тому

    Allah yaqara karwa

  • @aminjuve5186
    @aminjuve5186 3 роки тому +5

    Gaskiya Abdul jabbar munafikine meyasa ka kasa amsawa agurin

  • @shokhanshoekhan3062
    @shokhanshoekhan3062 3 роки тому

    Kae mahaukaci ne shashasha Wannan ƙaryar dakakeyi fa kakecewa waeba wanda yajawo maka hadisi duk hadisan da aka kawomaka kuma akabaka amsarka shine yanxu zaka zagaya bayan gida kana sururutun banxa meyasa alokacin baka faɗi hakaba Saena yankaka wallahi inna shigo kano

    • @shokhanshoekhan3062
      @shokhanshoekhan3062 3 роки тому

      Xakasha mamaki Saeda idan bamu shigo Kano wallahi saedae amana ɗaurin rae da rae

  • @abdoulayemadaoua347
    @abdoulayemadaoua347 2 роки тому

    An daiji konyar

  • @abubakarumarabubakar1254
    @abubakarumarabubakar1254 3 роки тому

    Ka makara

  • @issakasoul5390
    @issakasoul5390 3 роки тому

    Allah kareka sadauki

  • @adamusaleh2836
    @adamusaleh2836 3 роки тому

    Ance kayi bayani kaqi,

  • @zainabmohammed6469
    @zainabmohammed6469 3 роки тому

    Mtsww

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 3 роки тому

    Allah yayi mana Tsari dagga Sharrinka Mal. Dan kogo

  • @sbenuweeystudio3742
    @sbenuweeystudio3742 3 роки тому

    Halima Mohamed Allah yasaka miki

  • @shamsuabdukanyababba5704
    @shamsuabdukanyababba5704 3 роки тому

    Salam don Allah ku fahimci bawan Allah nan shifa kare maganganu yake wanda suka cikaro da mutuncin ma'aiki sukuma su kuma suna maganar kare wadanda suka jingina maganganu marasa da'a ga ma'aiki

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 3 роки тому

    Kamisulul Himaru Yahmilu As fara

  • @aymanyusuf9500
    @aymanyusuf9500 3 роки тому

    Ina gaihseku kundin shara

  • @muhdbellomuhd5662
    @muhdbellomuhd5662 3 роки тому +2

    Yaro yaji malam sunnah waya gayama barno gabas take

  • @itzevermoviesrabiumusa993
    @itzevermoviesrabiumusa993 3 роки тому +3

    Yanxu dai baka yarda kayi kuskure ba kenan

  • @oficial_issaka_garba2617
    @oficial_issaka_garba2617 3 роки тому +2

    allah sa mugane

  • @mubarakabdullah1365
    @mubarakabdullah1365 3 роки тому +1

    Hhh ai bazamu ganeba mu sai kakoma kazauna da malamannan kai musu wannan bayanin shine zamu yarda

  • @yusufnass2309
    @yusufnass2309 3 роки тому

    Banza mahaukaci

  • @mohammedsaddg6124
    @mohammedsaddg6124 3 роки тому

    Mahaukaci jakii kawai

  • @abdullahiibrahim9296
    @abdullahiibrahim9296 3 роки тому

    Allah yataimaki sarkingida Allah yaganardaalumma

  • @رملت
    @رملت 3 роки тому

    🤲🤲

  • @safuraseidu4820
    @safuraseidu4820 3 роки тому

    Makaryaci

  • @مريمعبدالله-س5ك
    @مريمعبدالله-س5ك 3 роки тому +1

    In tafahici amduljabar ya nanemaha dikai ga mallamai ne domi aganra litatafai da hadisai da kur ane yakamata aganra indayakeda ganra

  • @aminumalansuleywani3947
    @aminumalansuleywani3947 3 роки тому

    Kuma bakuda aiki

  • @nawasiabubakarjega8251
    @nawasiabubakarjega8251 2 роки тому

    Duk kamekame ne awajanka ba alamar gsky

  • @tanimudandama6443
    @tanimudandama6443 3 роки тому +1

    Uban waye ya gaya maa yin planning Dan temakon gaskiya be dace baa matsiyacin bawa Allah ya kara tona maa asiri shege Dan iskan gari kawai

  • @Hayabinterior6950
    @Hayabinterior6950 3 роки тому

    Zamu sake hada wata mukabalar sai ka Kare kanka

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 3 роки тому

    Maulana Abdul jabbar.

  • @hauwamuhammadsani7711
    @hauwamuhammadsani7711 3 роки тому

    Baka Gama haukanba kenan

  • @abubakarumarabubakar1254
    @abubakarumarabubakar1254 3 роки тому

    LA makara

  • @muhammedmarwan4460
    @muhammedmarwan4460 3 роки тому

    Wanin mutun sai ahankali Allah 🤭🤭🤭🤭🤭 Allah yashyar mu

  • @hadizamuaz8586
    @hadizamuaz8586 3 роки тому

    Me yasa baya jan bakin sai surutun zube

  • @maiannabi6554
    @maiannabi6554 3 роки тому

    Wawa😏

  • @bnidris7177
    @bnidris7177 3 роки тому

    Wanan mallami dabane wallahi

  • @hajaosman9215
    @hajaosman9215 3 роки тому

    Ka dai jira hukunci

  • @khadiejerhd9286
    @khadiejerhd9286 3 роки тому +17

    You made this video to justify your inability to defend your fabrications. But the truth of the matter is that you have only ended up making a fool of yourself. Idan kasan duk fatawar da kake ta gaskia ce why would you concern yourself with whether kasan alkali ko baka sanshi ba? Ai kowa yana gani based on what transpired btw you and the other side alkalin yayi magana. By the way, what do you hope to achieve by what you preach? Tunda har akwai tafsirori mafi kyawo da mutane zasuyi koyi dasu, meyasa zaka kawo munanan fassarori wanda zasu kawo cece-kuce sannan kuma su dulmiyar da mutane? Idan kana tunanin wanna shirmen da kakeyi zaisa mutane su yarda cewa wai gaskia kake preaching, you are only deluding yourself.
    In kasan abinda kake preaching gaskia ne baza ka rinka canja magana ba. A wurin muqabala kace abinda aka kai court kadai zakayi magana akansu, an kawo wanda aka kai court din kazo kace basu ya kamata a tambayeka saboda akwai wanda suka fi su muni a cikin tafsiran da kayi. ita gaskia guda daya ce, kuma inda kana da ita baza ka tsaya kana kame-kame ba, you would have gone straight to the point and try to at least defend a part of what you were accused of, Koda 10 mins din zasu kare baka gama, mutane zasu san kana da gaskia saboda ka dauko hanya. Amma babu abinda ka tabuka banda kame-kame da kawo abubuwan da basu da relevance da tambayar da akayi maka.
    Ko yanzu ma a wannan video din da kayi in banda kawo silly excuses akan kasa kare kanka da kayi a wurin muqabalar Babu abinda kayi.
    Daga karshe, ka sani cewa Babu wanda yafi karfin yin kuskure, Amma kuma Allahu Gafurur Raheem ne. Saboda haka ka ajiye duk wani shirme da girman kai ka dawo kan hanyar gaskia. Allah Ya shiryar da Kai da mabiyanka, Allah Ya ganar daku gaskia.
    Ita dama magana ko wace iri can be open to so many explanations ai, shiyasa ma ake tafsiri in the first place, if not because of that said ace kowa yaje ya fassara karatu yadda yadda so yayi amfani dashi a haka, Amma saboda gudun haka sai a dauka mafi kyawon fassara wacce zata amfani mutane. Idan baka da wani motif na banza meyasa baza ka koyar da mutane abinda zai amfanar dasu ba sai ka rinka kawo abubuwan da zasu kawo waswasi ga zukatan mutane?

    • @kundinshahara5989
      @kundinshahara5989  3 роки тому +1

      Masha Allah da wannan comment 'din da kikai Malama Khadeejah 'Dahiru👍

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому +1

      Taruwar mafi yawaicin mutane
      Akan wani abu bashine yake nuna
      Ingancin abuba ko Kuma gaskiyar sa
      Saboda haka Nima nayarda da cewa
      Tambayar minti 5 ba a ansa ta a minti 5 abisa tsari na adalci

    • @khadiejerhd9286
      @khadiejerhd9286 3 роки тому

      @@mutariabdullah5734 5 minutes for them to ask the question, then 10 minutes for him to answer, sai a kara basu 10 mins suyi magana akan amsar da ya bayar, sai kuma a kara masa 5 mins, sai daga karshe a basu 5 mins. All in all yana da 15 mins. Duk answer din da mutum bazai iya at least attempting ya bayar da ita in 15 mins, to ko an ba mutum 1 hr bazai iya amsa ta ba, saidai yayi ta zagaye-zagaye.

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      @@khadiejerhd9286 khadeejah dahiru I think that you don't know
      What to call ilmil hadis that's why
      You think so, to Amma karki manta
      Cewa shifa ake tuhuma saboda haka
      A tsari na adalci Dole abashi
      i shashan lokaci
      Domin ya kare kansa

    • @halimaibrahim4904
      @halimaibrahim4904 3 роки тому

      Khadiejerh you seem to be totally oblivious of what is going on. Did you mean munanan fasarori or munanan hadisai? Please don't come here and embarrass yourself

  • @tahirsuleiman7368
    @tahirsuleiman7368 3 роки тому +1

    Wai shin waye Mai cin zarafin annabi ??? Kai din dakake karanto hadisin ta fassaranka ko Kuma su dasuke cewa Babu ma hadisin

  • @aminumuhdala5125
    @aminumuhdala5125 3 роки тому

    Son zuciya bacin zuciya

  • @rachidao.722
    @rachidao.722 3 роки тому

    Le vrai fou

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 3 роки тому

    Kai wannan mutum bayada kyakkyawar manufa

  • @aminaahmed9496
    @aminaahmed9496 3 роки тому

    Wannan tsinanne ne

  • @muhammadtasiu8931
    @muhammadtasiu8931 3 роки тому

    Jahilin da yarqi amincewa da bai Sani ba....

  • @saifullahisabogarba7154
    @saifullahisabogarba7154 3 роки тому

    Kwata kwata bai ka mata akira wannan zindik da sunan malam ba, qaton jahili ne, ba tsoron Allah, shege gizo, bai iya komai ba sai qarya, dan iskan gari kawai.

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 3 роки тому

    Ai da kayi shiruma yafi wlh yanzu bamusan mikake fadaba wlh nannma kame kame kake wlh

  • @alisahiya5620
    @alisahiya5620 3 роки тому +1

    wacce dama za'abaka bacin wadda aka baka allah ya rusaka ya rusa rayuwarka

  • @muhammaddanladi8366
    @muhammaddanladi8366 3 роки тому

    Wannan wane irin halitta ne?

  • @yungemzy8394
    @yungemzy8394 3 роки тому

    Lallai katabbata jahili

  • @suwaibamohammed2061
    @suwaibamohammed2061 3 роки тому

    Musulmi ba yan uwankabane

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      Babanka suwanene
      Yan uwansa?

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      Babanka suwanene
      Yan uwansa

    • @suwaibamohammed2061
      @suwaibamohammed2061 3 роки тому

      @@mutariabdullah5734 musulmi kumabasa zagin annan kumabasa fadan mun anan kalami gareshi

    • @mutariabdullah5734
      @mutariabdullah5734 3 роки тому

      Ko kadan Abdul jabbar
      Baizagi annabi ba saidai
      Yayi musali Wanda jahilai
      Basu ganeba,su Kuma
      Malamai kiyayya tahana
      Sufadi gaskiya

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 3 роки тому

    Karyar banza bakada wani gaskiya munafikin ALLAH ALLAH YA KYAUTA

  • @shamsuddeenyasaa9189
    @shamsuddeenyasaa9189 3 роки тому

    Karyar banza da cika baki, mai yasa ranar asabar din baka iya fadawa malaman ba, kuma baka iya budewa ba? Sai yanzu ka tara daqiqai a gaban ka kana sake cika baki? Sakarai.

  • @issiakousonallahmahamane9570
    @issiakousonallahmahamane9570 3 роки тому

    Ku zan sanin abinda kuke fada bazai iya bada amsa ko guda daya ba Malan gaba gadi Wawa ne ni bantaba ganin jackin malami ba kamarsa

  • @haoussatchadien3499
    @haoussatchadien3499 3 роки тому

    To mlm wannan saidai anje gaban mahalicci

  • @maryamshuaibuisamaryamshua2408
    @maryamshuaibuisamaryamshua2408 3 роки тому +1

    Abduljabbar jahiline mahaukaci

  • @auwalusabiu6427
    @auwalusabiu6427 3 роки тому

    KUKAN KURCIYA JAWABINE

  • @lawaliaboubacar6673
    @lawaliaboubacar6673 3 роки тому

    Awajan mukabala yaka mata kagayi haka

  • @abdulshakurkhalid1230
    @abdulshakurkhalid1230 3 роки тому +3

    Munafiki, makaryaci, wallahi Abduljabar baka tsoran Allah, wawa zindiki,
    Allah dai ya tonama asiri, duna kowa yagane kai Abduljabar makaryacine, jahili, zindiki, mayaudari mai yawan jidali.
    Allah ka shiryar da Abduljabar.

  • @auwaljambil3451
    @auwaljambil3451 3 роки тому

    Gabagadi fa ya rantse sai yashiga jahannama

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA 3 роки тому +1

    Danshegiya duk Baku kuke yada barnar ba ,kawai danku damu kudi saiku dinga saka barnar masu barna a channel naku ,wallahi idan bakubi a hankaliba duk sai munsa anyi muku unsubcribe

  • @bnidris7177
    @bnidris7177 3 роки тому +1

    Shege makar yachi kafiri

  • @chutiyamimuhammad4734
    @chutiyamimuhammad4734 3 роки тому

    Kame kame kawai. 30 minutes still no convincing answer to a single question. Allah ya kare imanin mu.

  • @ibrahimabdoulkarim7086
    @ibrahimabdoulkarim7086 3 роки тому

    Kai dai munafiki ne wlh meyasa chan wajen mukabala bakayi ba sai yanzu dakakasan che kaikade