Kundin shahara
Kundin shahara
  • 1 799
  • 30 510 078

Відео

Masarautar Kano ta shiga matsala, an koma tsarin Sabon Gwamna Sabon Sarki
Переглядів 7812 години тому
Masarautar Kano ta shiga matsala, an koma tsarin Sabon Gwamna Sabon Sarki
Masu ƙulla Sharri da Makirci sun sako jahar Kano a gaba, Yaƙi yana shirin ɓarkewa
Переглядів 3,4 тис.4 години тому
Masu ƙulla Sharri da Makirci sun sako jahar Kano a gaba, Yaƙi yana shirin ɓarkewa
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Adam A Zango ya haɗu da sharrin Aljanu. Inji wata mata
Переглядів 1,2 тис.Місяць тому
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Adam A Zango ya haɗu da sharrin Aljanu. Inji wata mata
Shara'ar Hafsat Chuchu ta shiga tsilla-tsilla/ Lafazin Shek Ibrahim Khalil ya haifar da rikici
Переглядів 4 тис.2 місяці тому
Shara'ar Hafsat Chuchu ta shiga tsilla-tsilla/ Lafazin Shek Ibrahim Khalil ya haifar da rikici
Malam Ibrahim Khalil ya roƙi Abba Gida-gida ya ba wa Murja muƙami a Gwamnati
Переглядів 9383 місяці тому
Malam Ibrahim Khalil ya roƙi Abba Gida-gida ya ba wa Murja muƙami a Gwamnati
Za'ai wa marigayiya Zainab Booth saukar Ƙur'ani/ Uztaziya ta aika wa Aminu Saira zazzafan saƙo
Переглядів 1,3 тис.3 місяці тому
Za'ai wa marigayiya Zainab Booth saukar Ƙur'ani/ Uztaziya ta aika wa Aminu Saira zazzafan saƙo
Abin tausayi. Maganar mahaifiyar Murja ta tada hankalin mutane/ Kotu ta yi sabon umarni akan Gwanja
Переглядів 2,5 тис.3 місяці тому
Abin tausayi. Maganar mahaifiyar Murja ta tada hankalin mutane/ Kotu ta yi sabon umarni akan Gwanja
Ana gaf da dawo da Sunusi Lamiɗo sarautar Kano/ An tafka wa Gfresh sata a gurin shagalin Ali Nuhu
Переглядів 2,3 тис.4 місяці тому
Ana gaf da dawo da Sunusi Lamiɗo sarautar Kano/ An tafka wa Gfresh sata a gurin shagalin Ali Nuhu
Gabon tayi martani akan masu cewa ta rame/ Babu soyayya tsakani na da Umar M Sharif. Inji Amal Umar
Переглядів 6 тис.4 місяці тому
Gabon tayi martani akan masu cewa ta rame/ Babu soyayya tsakani na da Umar M Sharif. Inji Amal Umar
Laila ta wanke kanta daga zargin da ake mata na karuwanci da neman mazan banza
Переглядів 2,2 тис.4 місяці тому
Laila ta wanke kanta daga zargin da ake mata na karuwanci da neman mazan banza
Mijin Laila zai maka Sadiya Marshall a Kotu/ Ganduje ya raina wa Kwankwaso hankali
Переглядів 6 тис.4 місяці тому
Mijin Laila zai maka Sadiya Marshall a Kotu/ Ganduje ya raina wa Kwankwaso hankali
Menene yake faruwa da Hadiza Gabon ne?/ Yanda ta kasance tsakanin masu garkuwa da wani bawan Allah
Переглядів 19 тис.4 місяці тому
Menene yake faruwa da Hadiza Gabon ne?/ Yanda ta kasance tsakanin masu garkuwa da wani bawan Allah
Anyi wa Shek Maƙari irin abinda akai wa Abduljabbar/ Ministan tsaron Nigeria ya bayyana wata mafita
Переглядів 23 тис.5 місяців тому
Anyi wa Shek Maƙari irin abinda akai wa Abduljabbar/ Ministan tsaron Nigeria ya bayyana wata mafita
Mama Daso da Abale sun yi Birthday a lokaci ɗaya/ Ƴan APC zasu kori Ganduje daga shugabancin sa
Переглядів 2,6 тис.5 місяців тому
Mama Daso da Abale sun yi Birthday a lokaci ɗaya/ Ƴan APC zasu kori Ganduje daga shugabancin sa
Da alama Sunusi Lamido yana gaf da komawa kan kujerar sa ta sarautar Kano
Переглядів 3,2 тис.5 місяців тому
Da alama Sunusi Lamido yana gaf da komawa kan kujerar sa ta sarautar Kano
An shiga tashin hankali a Saudiyya bayan kashe Muhammad/ Ganduje ya taso da rigimar su da Kwankwaso
Переглядів 19 тис.8 місяців тому
An shiga tashin hankali a Saudiyya bayan kashe Muhammad/ Ganduje ya taso da rigimar su da Kwankwaso
Halin da aka shiga a Kano bayan Kotu ta ƙwace nasarar Abba gida-gida ta ba wa Gawuna
Переглядів 2,6 тис.9 місяців тому
Halin da aka shiga a Kano bayan Kotu ta ƙwace nasarar Abba gida-gida ta ba wa Gawuna
Abinda ya faru a Kotu wajen shara'ar Gfresh da Sadiya Haruna
Переглядів 1,8 тис.9 місяців тому
Abinda ya faru a Kotu wajen shara'ar Gfresh da Sadiya Haruna
Za'a cire wa Murja Aljanu/ Malama Juwairiyya ta aika wa Tinubu zazzafan saƙo
Переглядів 4,1 тис.9 місяців тому
Za'a cire wa Murja Aljanu/ Malama Juwairiyya ta aika wa Tinubu zazzafan saƙo
Sadiya Haruna ta nemi Kotu ta raba auren ta da Gfresh
Переглядів 3,4 тис.9 місяців тому
Sadiya Haruna ta nemi Kotu ta raba auren ta da Gfresh
Bazoum zai gurfana a Kotu kan zargin cin amanar Niger/ Babu sauran yaƙi tsakanin Nigeria da Niger
Переглядів 31 тис.10 місяців тому
Bazoum zai gurfana a Kotu kan zargin cin amanar Niger/ Babu sauran yaƙi tsakanin Nigeria da Niger
Tchiani ya aika wa ƙungiyar ECOWAS gargadi/ An bude wa Fati Niger wuta akan goyon bayan Bazoum
Переглядів 93 тис.10 місяців тому
Tchiani ya aika wa ƙungiyar ECOWAS gargadi/ An bude wa Fati Niger wuta akan goyon bayan Bazoum
Auren Hamisu Breaker ya bada mamaki/ Wata ƙila Sunusi ya kusa dawowa sarautar Kano/ Ali Nuhu ya k...
Переглядів 6 тис.10 місяців тому
Auren Hamisu Breaker ya bada mamaki/ Wata ƙila Sunusi ya kusa dawowa sarautar Kano/ Ali Nuhu ya k...
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un, Ana shirin tafka yaƙi a Niger
Переглядів 47 тис.10 місяців тому
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un, Ana shirin tafka yaƙi a Niger
Da alama Bazoum zai koma kan kujerar sa ta shugabancin Niger/ Shek Idris ya fito daga Kurkuku
Переглядів 21 тис.10 місяців тому
Da alama Bazoum zai koma kan kujerar sa ta shugabancin Niger/ Shek Idris ya fito daga Kurkuku
Auren Hafsa Idris ya mutu/ Sabuwar dokar Abba Almustafa tana neman haddasa rigima a Kannywood
Переглядів 3 тис.10 місяців тому
Auren Hafsa Idris ya mutu/ Sabuwar dokar Abba Almustafa tana neman haddasa rigima a Kannywood
Buhari yayi ƙorafi akan halin da Bazoum yake ciki/ Gaskiyar maganar mutuwar auren Gfresh da Sadiya
Переглядів 3,1 тис.10 місяців тому
Buhari yayi ƙorafi akan halin da Bazoum yake ciki/ Gaskiyar maganar mutuwar auren Gfresh da Sadiya
Daga ƙarshe dai an nada sabon shugaban ƙasa a Niger/ 'Yan Kannywood sun aika wa 'yanNiger saƙo.
Переглядів 102 тис.10 місяців тому
Daga ƙarshe dai an nada sabon shugaban ƙasa a Niger/ 'Yan Kannywood sun aika wa 'yanNiger saƙo.
Bazoum ya hadu da wani sabon Ibtila'i, bayan ƙwace masa mulkin da akai.
Переглядів 17 тис.10 місяців тому
Bazoum ya hadu da wani sabon Ibtila'i, bayan ƙwace masa mulkin da akai.

КОМЕНТАРІ

  • @MamudaYakubu
    @MamudaYakubu 2 години тому

    See alheri haka

  • @MamudaYakubu
    @MamudaYakubu 2 години тому

    In Allah ya yarda ba A binda zai faru A kano

  • @MohamedabdulAzizs-fw6vn
    @MohamedabdulAzizs-fw6vn День тому

    Allah yajikan wain da sukariga mu Gidan gaskiya

  • @harunausman1226
    @harunausman1226 День тому

    Allah yakyauta

  • @user-hy1jk1zi4s
    @user-hy1jk1zi4s День тому

    Allah kyauta

  • @BouraimaFati-dq2wx
    @BouraimaFati-dq2wx День тому

    Walahi aminu bashida imani kuma bashida tawakali lokacin da aka sauke sunusi na biyu ya hakura to kaima ka hakura mana

  • @ConfusedHoverboard-rw4cg
    @ConfusedHoverboard-rw4cg День тому

    Allah ka taimaka ma bayinka a kan wadannan y'an ta'adda a wannan kasa tamu Nigeria Amin

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 День тому

    Sunusi laifi ya yi, me ne ne laifin Aminu Ado,Amma sunusi laifika ya yi da cancanta a cireshi. Idon gwmna da ku ma su tunani ne ba canja sarki ya kamata a yi ba rashin ruwa da ake a kano ya kamata magance don haka mu Yan iskan kano za mu yiwa zanga zanga, don su ke iskanci da dukiyarmu ba Yan Abuja ba

  • @babajihamidu2967
    @babajihamidu2967 День тому

    Aa ba Ganduje ne matsan ba Sanusi ll shine matsalan Dalilan sune kamar haka. Kafin a cire shi daga sarki ai sai da aka same shi da laifuffuka Ya kuma ce shi sarutar bata dameshi ba zai iya barin ta kuma ya zabi barinta dadai ache ya rusuna wa gwamnati Ganduje Sai gashi yayi amai ya lashe inda yayi ta hura wuta sai abba ya dawo dashi kuma da rusa sauran sarakuna hudu. Hasada ya shigo katara. Ina tawakkain da yake fada anan Allah kawo mafita da zata amfani aluman kano da nigeria amin

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 2 дні тому

    To ai sunusi ba hakura yayiba, inda hakuri yayi ai da bai dawoba, kuma tafiyar da yayi ai aboye yake kulle kullen dawowar, kuma ni wallahi kanawa kuna bani mamaki, ni haifeffen Garin Hadejia ne kuma wallahi sarkina yafi ko wani irin me mulkin siyasa,

  • @jamiluabdullahiadamu9829
    @jamiluabdullahiadamu9829 2 дні тому

    Allah yafiso

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q 2 дні тому

    Aisu kwankwaso da Abba sun zama annoba akano kaji jahili wayacema neman hakki rashin karbar kaddara ne

  • @ssmboyshoekhan7474
    @ssmboyshoekhan7474 2 дні тому

    Okay wae haryanxu ba asasantaba😂😂😂😂

  • @AnasChiyaman
    @AnasChiyaman 3 дні тому

    Atimakeni

  • @AnasChiyaman
    @AnasChiyaman 3 дні тому

    Mallam

  • @ishaqshuaib8018
    @ishaqshuaib8018 3 дні тому

    Hassada ga Mai rabo taki El rufa’i bijimin zaki Allah ne yake sonka

  • @UmmySuddais
    @UmmySuddais 3 дні тому

    Allah barku taré 😊❤🎉

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 4 дні тому

    The izala so called mallam is just a confused animal

  • @labibumar8662
    @labibumar8662 6 днів тому

    Come and help Nigeria pls💪

  • @zakariyaibrahim2875
    @zakariyaibrahim2875 6 днів тому

    To ai mallam wannan ba maganar sa bace, maganar wani ya maimata. Don Allah mu runka yiwa kan mu adalci

  • @Shafaatubuhari-iq5yy
    @Shafaatubuhari-iq5yy 9 днів тому

    Ya allah yanda karika fir auna allah karikasu da kanka

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 12 днів тому

    Agaskiya wannan malami yayi kuskure sukuma iza halinsune haka irin wannan fadakarwa sunce inda sayyidina Umar yake shaidan Baya Zama wurin idan kuma annabine Yana wurin da sauransu

  • @AnasChiyaman
    @AnasChiyaman 19 днів тому

    Allah yabaka

  • @user-nm1ey3pd6h
    @user-nm1ey3pd6h 19 днів тому

    S s w

  • @OmanFalaj-mn2jo
    @OmanFalaj-mn2jo 20 днів тому

    Hhh

  • @MamudaYakubu
    @MamudaYakubu 20 днів тому

    Ganduje sanadin cecekuce

  • @MamudaYakubu
    @MamudaYakubu 20 днів тому

    Ganduje sanadin rigiman kano 2:11 2:40

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
    @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy 20 днів тому

    Kaji Magana Da Son Zuchiya

  • @gabilayouki5403
    @gabilayouki5403 21 день тому

    Chahida ga maganata tazo

  • @gabilayouki5403
    @gabilayouki5403 21 день тому

    Doniya bah allah sarki

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 23 дні тому

    Wannan kaine mazugal😂😂😂😂 Babu kunyar karya😂😂wai

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 23 дні тому

    Wlh kuwa

  • @MohamedAssuman
    @MohamedAssuman 23 дні тому

    Wawanyachi kefata

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 26 днів тому

    Ana shirka saboda wani wanda ba kowaba

  • @user-cm4op9wp4f
    @user-cm4op9wp4f 28 днів тому

    سلام عليك يا شيخ دايرين الحجاب بي كم انا من السودان

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Місяць тому

    Shi annabin yabarshine kai kawai kagera shine magana tun zuwana duniya ban taba jin anfadawa mutun hak ma balle annabi nan gaba kafin ka yanka taka maganan katabbatar

  • @SaiduSafiyanu-om2ry
    @SaiduSafiyanu-om2ry Місяць тому

    🎉 Masha allah Allah akubari

  • @aishamairiga4338
    @aishamairiga4338 Місяць тому

    Allah ka somu da son Annabo S.A.W❤❤❤

  • @YusufGaruba
    @YusufGaruba Місяць тому

    Katya Luke munafukan banza

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 Місяць тому

    Fassarar itace inda rabbana, idai da Allah a Zuciyarka Bawahala, idankuma babu Allah a Zuciyarka to da Matsala Maiyawa. Allah Ya Kiyashemu.

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 Місяць тому

    Inda Rabbana Bawala, kaga in ka dubi Kalmar ta kunshi ma'ana mai kyau,

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 Місяць тому

    Hakane Malam Gaskiyar Magan

  • @MuhammadShaaibu-wc7jr
    @MuhammadShaaibu-wc7jr Місяць тому

    Allah yastinemaka kabiru

  • @MuhammadShaaibu-wc7jr
    @MuhammadShaaibu-wc7jr Місяць тому

    Allah yastinemaka kabiru

  • @MuhammadShaaibu-wc7jr
    @MuhammadShaaibu-wc7jr Місяць тому

    Kai dan jaka

  • @alisaidusani8274
    @alisaidusani8274 Місяць тому

    Makari munafiki ne

  • @IroMaiDadi
    @IroMaiDadi Місяць тому

    Barsu da Allah dana. Nagode

  • @ismailmuhammad3282
    @ismailmuhammad3282 Місяць тому

    Menene dangartakar sayadina habubakar da anabi sallalahu alehowssalama 5:16

  • @bobybob2983
    @bobybob2983 Місяць тому

    الله يرحمها وغفرلها عظم الله أجركم 😢😮😢