duk wanda yayi sallar juma,a babu huduba bashinda sallah raddi ga dr idiris Abdul Aziz dutsen tanshi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 51

  • @YahuzaAly
    @YahuzaAly 17 годин тому +4

    Sheikh barista Allah Saka da alkhairi❤❤❤

  • @mandeensalisu4762
    @mandeensalisu4762 8 годин тому

    Jazakumullahu khairaa ya shekh Allah ya sa sugane

  • @khalilullah_tv
    @khalilullah_tv 17 годин тому +2

    ALLAH yaqarawa Dr haquri da jajircewa

  • @AbdullahiSiraj-hw6mq
    @AbdullahiSiraj-hw6mq 7 годин тому

    Dr idris ikon Allah,direban mahassada,dr idri imamu ahlussunnah na africa inshah Allah,Allah yaqara nisan kwana acigaba da firgitasu

  • @IbrahimAbdullah-j9h
    @IbrahimAbdullah-j9h 4 години тому

    Ma Sha Allah 🙏🙏🙏

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 12 годин тому

    Jazakhallahu khairan asheihk barrister

  • @HounainiZaberou
    @HounainiZaberou 18 годин тому +2

    Dr idiris allah yayima rayuwa albarka

    • @garbafadlu2699
      @garbafadlu2699 15 годин тому +2

      Ameen , Amma yakarbi gaskiya domin ba'a masa wahayi

  • @aminuabdulladirbaraza8720
    @aminuabdulladirbaraza8720 Годину тому

    Malam Allah ya qara wa ilimi albarka. Kuci gaba da fadamasa gaskiya don ku sauke hakki. Allah ya shiye shi.

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 9 годин тому +2

    Yau Naji dadin wannan wazin Naka
    Wannan gsky ne Ni Ɗan Ɗariqane
    Duk sirri yakamata ariƙeshi bawai labariba

  • @babibraclarence60
    @babibraclarence60 16 годин тому +3

    Dr Idriss ikon Allah

    • @mandeensalisu4762
      @mandeensalisu4762 9 годин тому

      Hmm wlh bakuda banbanci da yan bidia

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 8 годин тому

      Sauran malaman ikon uwarka ne

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      😂​@@mustaphasurajosurajo6309

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      Gara ma Yan bidi'a da ku wllhi.. Wai ikon Allah.. Mutum Yana muku addini da ra'ayinsa da molonka, sai Kuna binshi a haka

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 6 годин тому +1

      @@khadimulansartv wlhi jahilai ne kuma inka lura ba don Allah suke binshiba kawai don yana burgesu saboda cin mutunci malamai da yakeyi wlhi mabiyan dr idris abun tausayine

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 17 годин тому

    Allah saka da alkhairi

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 8 годин тому

    Fatan alkairi, malaman sunnah, Allah ya nisantamu daga sharrin idirisiya

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 5 годин тому +1

    Tab Ashe akwai raddi gasu Dr da jamilu saboda son zuciya su yadda sunyi kuskure aa bazasu yadda ba sam

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 3 години тому

    Allah ya ƙarawa malam lafiya

  • @jifsoneasywelder7540
    @jifsoneasywelder7540 7 годин тому +1

    Insha'allah Dctr Bazai Tanka Kaba, Mahassada Wayanda Suka Maida Da'awa Abn Neman Tuwo.

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 6 годин тому

      @@jifsoneasywelder7540 Haba kar kazama jahili mana, Magana na ilimi ake ba na anayi masa hassada ba ko neman tuwo ba.. Muqaddara anayi masa hassda din tunda kai kanaganin Yana.da abunda akeyi masa hassada.. toh ajiye agefe, abunda ake fada gaskiya ne ko ba gaskiya ba.. idan ba gaskiya bane kai koshi ya Bude littafi ya kare kansa

    • @aminuabdulladirbaraza8720
      @aminuabdulladirbaraza8720 Годину тому

      Ku kuke goya wa idris baya yana howka akan mambari. Idris malamin jahilai kuma jahilin malamai.

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 8 годин тому +1

    Anjuma kaðan zaka ga,wannan Jamilun ya kafa camera, zaiyi addua Antaba annabinsa😂

  • @soft_mann1
    @soft_mann1 14 годин тому +1

    Mutuwar Sheikh Jafar yajawowa Kano sharrin maja da son zuciya

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 14 годин тому

      Inda sheikh jafar yana raye sai malam Idris ya ci mutun Cinsa, shi a dole baya kuskure,

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      Sheik Ja'afar Malami ne daga cikin malamai, addini da sunnah Bana shi bane, na Allah ne da manzonsa.. Shima mabiyi ne kamar sauran mutane.. Kuma ai idan kanyi comparing Malam Ja'afar da Dr Idris ka cutar da Ja'afar, don addininsa da hujja yake yi ba da ra'ayi ba. Shi ko Dr sunnah a baki ne Amma aikinsa da ra'ayi ne

  • @AdamIssah-xr5he
    @AdamIssah-xr5he 15 годин тому +1

    Wai yau dache wani😂yahisallah bada khutba ba😂

  • @babangidaumar7885
    @babangidaumar7885 9 годин тому

    Kaga dabarar wadanan malaman da baasan suba Kuma baa saurarar su shine suyi suna ta hanyar rabar malaman da akasani ta hanyar zagi ko nuna goyon baya

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 14 годин тому +1

    San zuciya tsantsa. Barrister kaima ka lalace maganar kar kace angayama ko Ance sai ka gayawa Abdullahi gadan Kaya. Dan ahine sarki yewa ance ko angaya mushi. Allah ka Daukaka Dr. Idriss ya fifitashi Akan ku. Muna da fahimta da kuma gane wa.

    • @AUWALUMARBALA-yh7dk
      @AUWALUMARBALA-yh7dk 11 годин тому +1

      Shashasha Ana maganar shari'ah kana maganar wani malami,Sakarai kai ne Lalatacce

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 8 годин тому

      Mai yasa idan aka.gayawa malamin.ku gaskiya sai kuce ,Agayawa wani, ku bakwa bukatar ta kenan ,shefu shaidanu banza ,jakai

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      😂😂 Mabiya Dr kenan ba mabiya sunnah ba, Ana karanta muku Shari'a kana maganar hauragiyar Dr.. Shima ya Bude littafi ya kawo dalilinsa, ba kawai yau Mumbai Yana gaya muku wai Ana masa hassda ba

  • @umarubale4532
    @umarubale4532 5 годин тому

    Kaikan dadi zakaji

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n 12 годин тому +1

    Hassada mugunciwo

  • @AdamIssah-xr5he
    @AdamIssah-xr5he 15 годин тому +2

    Dr Iddris limamin ahlusunnah na africa kap bana kano

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 8 годин тому

      Ai na duniya zaka bashi haka daliban abduljabbar ma.suka.yi duk duniya ba kamarsa awajen daliban abduljabbar shine mujaddadin muslinci 😂kukuma dr hauragiya shine limamin sunnar duniya ahlissunna duniya ,,wawaye ba karatu.sai sai.zagezage

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      Hhhhh Yanzu kai bakajin kunya😂 Dr Idris wllhi kawai anayi masa Kara ne don shekarunsa, Amma daliban ilimi qanana ma sunfi shi yin addini da hujja

  • @AdamIssah-xr5he
    @AdamIssah-xr5he 15 годин тому +1

    Barista kashigo salon dabanakaba

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 12 годин тому

      Kufa bakuson gskiya kanaji yana karanto hadisai da ayoyi Amma kanaganin beyi Dede ba kawai don be yabi malaminku ba Allah sa kugane gskiya

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv 8 годин тому

      OK karanta Qur'ani da hadisi da shari'a shine ba Salonsa ba, don ya shafi kurakuran Dr? Kuma ku ahlissunnah na ne koh

    • @AdamIssah-xr5he
      @AdamIssah-xr5he 6 хвилин тому

      @ yanzu dr yachemuku beyi khutba ba barrister yagawasu nahayaniya shima yashiga chiki

  • @WasIAM-c6o
    @WasIAM-c6o 3 години тому

    Wannan gaskiyane

  • @harisujibrin
    @harisujibrin 5 годин тому

    Kaima yanzu lbrn wani kake bayarwa

  • @jaafarjaafar-zv9on
    @jaafarjaafar-zv9on 17 годин тому +2

    hassadaka ta fito fili

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 16 годин тому

    Gaskiya Ne Malam😂😂

  • @jaafarjaafar-zv9on
    @jaafarjaafar-zv9on 17 годин тому

    malam abountanbaya mounganka kaje majalisi ma suzagi yaakayi ko se yanzuna chigia ta motsa

  • @jaafarjaafar-zv9on
    @jaafarjaafar-zv9on 17 годин тому +2

    Malaman Kano se hadada

    • @garbafadlu2699
      @garbafadlu2699 16 годин тому +1

      Kai Dan wani garine ? Sunna na wani garine ? Amma charbi kadage Amma guri hutuba wannan ba musulunci bane? Ku tambayashi irin Wanda yayi haka annabi yayi ?

    • @MahiShuaibu-ge7uv
      @MahiShuaibu-ge7uv 9 годин тому

      Daliban Dr jakiiii mahaukatane ai