Wan nan mutum Dr Idris dan naiman tashin hankaline walh.... Yana ta zuwa da rikici kala-kala kullum walh.... San nan bayasan gaskiya ko kadan sabida girmankansa. Allah ya ganar da shi da mu baki daya. Allah yasa ya saurari wan nan nasihar da akayi masa. Gashi kudibah farillah ce.... Kuma cikon sallar juma'ace.
Wallahi Nima na yarda Duk wanda yayi sallar jumaa a bayan shi baida Sallah. A lokacin daya kamata ayi huduba wa mutane kawai mutum yazo yana hauka da zage zage, ku kuma kuzo ku bishi Sallah, saboda mabiyan ma jakkai ne shiyasa😂
Bawai Dr idrisba komi ma ikon Allah ne Amma in anfadi gaskiya kudaina munafurci ko akan waye Wan nan bayanin malam in kai ba munafuki bane kasan babu sonrai aciki
Malam yana da kyau kar ya takaita nazarinsa kan hunkunci khudba ga AL-MUGNIY, AL-MAJMU'A DA AL-ISTIZKAAR. Yana da kyau ya kara da munakashar da Ibnu-Hazm ya fada a AL-MUHALLA.
DUK MAI BIN SON ZUCIYA ZAI NA DAMA. IDRIS DUTSEN TANSHI BAYA SON KOMAI SAI FITINA BA KARATU SAI DUBARA KAMAR ZAKZAKY.LOKACI YAYI DA MALAMAI ZA SU ZAUNA DA WANNAN MUTUMIN DON ABINCIKI KARATUNSA. DON ABIN AKWAI TASHI HANKALI GA MAI TSORON ALLAH. KUMA MAGOYA BAYANSA KU RIKA SAURARON MALAMAI.
Yafito ya karba gaskiya, Indai Shi Mai kuskure ne . Domin yace shekara talatin Baya fatawa KO aiki yayi kuskure balle yadawo . Toh mallam kare kanka da hujja da alqurani KO hadisi haka annabi yayi ?
Ni dama inada tambaya h aka ake huduba amusulinci ?? Allah yabada lada malam Allah ya fahimtar da masu raba kan al ummar Muslimi ta hanyar cin mutuncin manyan malamai
Kayi mummunan fahimta kuwa tunda ka jahilci anun sai ka koma makaranta jahili,tunda kai baka fahimci ma anyi huduba ba, Allah ya rabamu da aikin hassada.
@@SuppeeeNaAllah Dr. Usman gyade fa da kanshi yace anyi fassarar huduba da hausa amma baayi na laranci ba, to sai a tambayeshi shin hudubar da akayi da hausa ita ba huduba bane? Kai Allah ya rabamu da aikin hassada, wannan hassadar da ake ma Dr. Idris Yana kara zama mishi alkhairi, tunda jamaa suna kara Gane inda aka dosa, Allah ya sauwake.
Dr. Idris kaci gabada fadakarwa basun Ko kai ya waye ba , saboda takawa ma sun gane Malaman Karyane - Washi Malami ya taba futo yace Democracy da Birthday da party Constitution Kafurci'ce ? Da mun dauka Malaman Musulinci ne ,Ayanzu muka gane Malaman Yahuwa da Nasara Ai karyanku ya kare.
Mal Allah ya saka da alkairi amma gsky munjima bamayin sallar juma’a saboda kaf limamai huduba daya suke yi saboda a mikewa ta biyu fassara sukeyi ba sabuwar huduba ba
Kufa Yan Qungiya Kudaina Bata Lkcnku Sbd Wllh Mutane Ba Mahaukata Bane, Mutane Sungane Ku Makaryatane An'namimai Ne Ku Wllh Da Hassadar Dctr Zaku Mutu.
a dji tsoran Allah , kowa zai mutu a tambaye shi abunda ya gabatar nan duniya
Gaskiya Dr. JAKI ya zama mutumin banza kuma cikakken dan bidi'a dan rainin wayon mabiyan shi wallahi
Allah ya fahimtar damu gaskiya kuma ya bamu ikon aiki da ita !!!
Allah yasaka da alkhairi malam..Gaskiya dr idrise yana bukatan nasihi da kuma addu’a
Imam Dr idris Ikon Allah
Allah Akbar Allah yakiyayé Dr Idriss❤
Dr Idris Abdulaziz ❤️
Dr. IDRIS ikon Allah. Kai kaɗai gayya. Duk me adawa da karantar ka, abinci ki imaninsa
Meye kai hujjakka?
Allah ya saka maka da alkairi, amma fa Dr baya karɓar gyara, wataƙila cikin ɗalibansa wasu su fahimta su gane.mu dai gode da bamu ilimi da kayi
Kaji tsoron Allah
Dr Idris ikon Allah duk Nigeria wlh Dr idris kadai ne mukeson Fatawarsa ayanzu duk makaryatane sauran
Fatawar chinmutuchin malamai bah. Allah yasa yagyara
Allah ya kaimu juma’a zamuyi maka raddi
Bawanda ya wuce a gyara masa kowwa ajizine Allah ta'ala ya keuta
Malan idiris.alkairine.garemu Allah yame albarka duniyada lahira ameen
Allah ya kareka Dr idirou tauhidi
Gaski Idan hakane yanayi yafaru to lallé Babu sallah garesu!
Jazakhumullah khairan Malam. Amma kuma ka taro march kashirya karbar Raddi ranar Friday .
Dr, Idris ni gaskiya Bana sonshi nasane shi Wallahi Tallahi,saboda magannun sa, na Wajen Manzon Allah,
To meyayi kace baka sanshi maganarkama bata fitoba Allah ya kyauta
Allah yasa mudace duniya da lahira😢
Amin
Macha Allah malam Allah yakara ilimi
Wan nan mutum Dr Idris dan naiman tashin hankaline walh....
Yana ta zuwa da rikici kala-kala kullum walh.... San nan bayasan gaskiya ko kadan sabida girmankansa.
Allah ya ganar da shi da mu baki daya.
Allah yasa ya saurari wan nan nasihar da akayi masa. Gashi kudibah farillah ce.... Kuma cikon sallar juma'ace.
Ko Dr. yayi kuskure dai dai dai SA yafi kuskuren sa yawa. Amma Wanda Bai San addini ba bazai gane haka ba. ALLAH sa mu gane.
Cin mutumchi ne kawai yake nufi. Saboda yaya zaice baisan yanda zai sameshi ba. Yana nufin bawanda zai bashi lambar Dr.? Allah Ya kare mana kai Dr.
@@hassanmamman3225 Ameen. Ya ALLAH.
Wallahi Nima na yarda
Duk wanda yayi sallar jumaa a bayan shi baida Sallah.
A lokacin daya kamata ayi huduba wa mutane kawai mutum yazo yana hauka da zage zage, ku kuma kuzo ku bishi Sallah, saboda mabiyan ma jakkai ne shiyasa😂
Allah ya saka haka haka ake so nasiha mai kyau
ALLAH KATSAREMU DAGA TALALABIYA DA BIYAR SON RAI😢
KAJI TSORON ALLAH 😢
Allah yasaka
Bawai Dr idrisba komi ma ikon Allah ne Amma in anfadi gaskiya kudaina munafurci ko akan waye Wan nan bayanin malam in kai ba munafuki bane kasan babu sonrai aciki
Allah yasaka da alkairi malam
Allah ya saka da alkhairi malam
Wlh Dr ya fiku domin bakuda gsky
Allah shiryeka
Malam yana da kyau kar ya takaita nazarinsa kan hunkunci khudba ga AL-MUGNIY, AL-MAJMU'A DA AL-ISTIZKAAR.
Yana da kyau ya kara da munakashar da Ibnu-Hazm ya fada a AL-MUHALLA.
A Koda yaushe Neman kuskuren Dr akeyi Kuma Shi ba maasumi bane
Dan Allah kuji yadda ake gyara cikin mutunci da girmamawa. Da shine da yayi zagi ko fada
Wlh fa.
Tabas indashine da kaga fada da cimutuci
DUK MAI BIN SON ZUCIYA ZAI NA DAMA. IDRIS DUTSEN TANSHI BAYA SON KOMAI SAI FITINA BA KARATU SAI DUBARA KAMAR ZAKZAKY.LOKACI YAYI DA MALAMAI ZA SU ZAUNA DA WANNAN MUTUMIN DON ABINCIKI KARATUNSA. DON ABIN AKWAI TASHI HANKALI GA MAI TSORON ALLAH. KUMA MAGOYA BAYANSA KU RIKA SAURARON MALAMAI.
Dama ace haka kukeyin magana na ilimi da ansamu ci gaba fa hadinkai
abintausayi,indonesia allah kayimasa gyaramaiyasa kafito kafada amidiya?.to aikaimakazama irinsa.
Allah yassaka da alhairi
Mdllah
Izala dan Allah dan annabi kubarmu muzauna lfy
Yafito ya karba gaskiya, Indai Shi Mai kuskure ne . Domin yace shekara talatin Baya fatawa KO aiki yayi kuskure balle yadawo . Toh mallam kare kanka da hujja da alqurani KO hadisi haka annabi yayi ?
Maganar hankali Wanan haka yake Don Dr jaki masifa neh Acikin Al’umma
Gasya Ina laifinki ?
Amman gaskiya indai har anyi fassara khuduba koda ba'ayi da larabci ba sallar jumu'ar tayi Saide ba'ayi hudubar ba gaba dai
Lallai Akrami zaka sha Raddi daga dutsen tanshi next week...
Yayi kadan ai mai raddi kakalli comment din da kyau kagani
Ameen
Malam baka bada misalin maganatan da suka kasance halin da Dr. ya kasance na rashin lafiya ba. Lalura ce ta faru ba ganganci bane, kuma kaima ka fada.
MLM, aji tsoron Allah Malaman da daban daku sbd yanzu son zuciya ya muku yawa
Waye malam shakiyidai
Munason dr imam idris muna tare dashi
Ko yayi ba daidai ba
Ni dama inada tambaya h
aka ake huduba amusulinci ??
Allah yabada lada malam
Allah ya fahimtar da masu raba kan al ummar Muslimi ta hanyar cin mutuncin manyan malamai
Gafara - Dr. Idris gaskiya yake fada Duk keweye, keweyenku kuna Kare Kafurci,
Addini bara'ayi bane, Allah NASA mudace
Kayi mummunan fahimta kuwa tunda ka jahilci anun sai ka koma makaranta jahili,tunda kai baka fahimci ma anyi huduba ba, Allah ya rabamu da aikin hassada.
Ka kawo inda akayi hudubar mana?
Kai Allah yaraba muda jahilci domin kaine jahili
@@SuppeeeNaAllah Dr. Usman gyade fa da kanshi yace anyi fassarar huduba da hausa amma baayi na laranci ba, to sai a tambayeshi shin hudubar da akayi da hausa ita ba huduba bane? Kai Allah ya rabamu da aikin hassada, wannan hassadar da ake ma Dr. Idris Yana kara zama mishi alkhairi, tunda jamaa suna kara Gane inda aka dosa, Allah ya sauwake.
@@abdullahiibrahimusman8135 Tayaya ta zamo huduba?
Ke ce "malamai da yawa" Ke nan ba duk malamai ba.
Kai abun har yakai haka
❤🎉😊
Dr. Idris kaci gabada fadakarwa basun Ko kai ya waye ba , saboda takawa ma sun gane Malaman Karyane - Washi Malami ya taba futo yace Democracy da Birthday da party Constitution Kafurci'ce ? Da mun dauka Malaman Musulinci ne ,Ayanzu muka gane Malaman Yahuwa da Nasara Ai karyanku ya kare.
Mal Allah ya saka da alkairi amma gsky munjima bamayin sallar juma’a saboda kaf limamai huduba daya suke yi saboda a mikewa ta biyu fassara sukeyi ba sabuwar huduba ba
Indai Dr Idris gaskiya yake nufi toh ya kamata ya karbi wannan askiyar.
Allah ye ke yiwa ba donkuba , Allah da yeke yin don shi ya sani 😂😂
Wato shiwannan ml Idris dinna da,awa yakesoyayi irinna albani zariya amma baida ilimi da hikima irinna albani
Exactly
Tau munji
Kafadi gaskia malan
LALLE FA WANNAN YAZO DA MAGANA SUNA BIBIYAR DR BOMBER TO BOMBER ....
Kufa Yan Qungiya Kudaina Bata Lkcnku Sbd Wllh Mutane Ba Mahaukata Bane, Mutane Sungane Ku Makaryatane An'namimai Ne Ku Wllh Da Hassadar Dctr Zaku Mutu.
Maimakon yayi magana ta ilimi kaima ka kare da ilimi amma Kanata haushi
Munafurchidei kana bauchi yena bauchi ka che baka san inda zaka sameshiba 😂😂😂 ka che baka bibiyaba amma don an gayamaka seika yanke hukunchi 😂😂😂
Wannan gaskiyane
Hassada phone store
Hhhhhh Allah mai iko dayake keke karfar sallah rko inshine yafadawa wani sai kubi kuta yimasa rashin mutunci Allah yadatar damu kan hanya madaidaciya
Wallahi da Mahadi Zai zo Malaman Nigerian IZALA 98% su Zai kashe kafun Kafurai don Gonda kafurada su
Subhaanallah!
Hada rantsuwa?
Akoi ranar hisabi,
😅😂😂
Amman chifa bai iyayin raddiba indai baiyi cin mutunciba
To kaji Dr idriss ka amchi kira ka je
Amma Kai jahili ne wlh Dan son zuciya
Allah ya ganar da kai gaskiya 😢
ALLAH KATSAREMU DAGA TALALABIYA DA BIYAR SON RAI😢