Na lura barr Ishaq duk zaiyi magana kwanakinnan yana Yawan anbatowa cikin zaluncin shuwagabanninmu na Nigeria cewa "tun 1999 ake sace dukiyar talakawa" akwai sako na musamman acikin wannan magana. Ya kamata mu lura
@VithinhaAdam abinda na pahimata shine ; yana so ya nunamuna cewa wannan bakar wahalar da muke sha ba yanxu ta para ba, ta para ne tun wancan lokacin kuma Idan ana so agyra sai an koma can anga dami dame akayi sannan su waye sukayi ababen da har suka Janyo haka domin kaucema su mutanen da kuma wayanda suka rena misali a zaben gaba da kuma bullowa da dabaru da zasu gyara wayancan barnace barnacen sannan da jajircewar talaka wurin zabar shugaba musamman talakan arewa. Wannan ni pahimtata kenan, Amma kai me ka pahimta?
@zynarbmustapher6588 amma Idan akace 1999 xuwa yanxu Ai har Apc din suma sun shiga ciki, ba pa wani na kirki cikin su ingayama sai Yan kadan. Dama mulkin soja aka koma duk yapi wannan democraniyar ta sata
Duk duniya babu Kasar da tara shugabanni barayi irin Nigeria
Daman shuwagabannin arewa dasu ake cutar talakawansu
Allah ya sakawa mln da mafificin alkairi.
Na lura barr Ishaq duk zaiyi magana kwanakinnan yana Yawan anbatowa cikin zaluncin shuwagabanninmu na Nigeria cewa "tun 1999 ake sace dukiyar talakawa" akwai sako na musamman acikin wannan magana. Ya kamata mu lura
To Kai me ka fahimta gayamin
@VithinhaAdam abinda na pahimata shine ; yana so ya nunamuna cewa wannan bakar wahalar da muke sha ba yanxu ta para ba, ta para ne tun wancan lokacin kuma Idan ana so agyra sai an koma can anga dami dame akayi sannan su waye sukayi ababen da har suka Janyo haka domin kaucema su mutanen da kuma wayanda suka rena misali a zaben gaba da kuma bullowa da dabaru da zasu gyara wayancan barnace barnacen sannan da jajircewar talaka wurin zabar shugaba musamman talakan arewa. Wannan ni pahimtata kenan, Amma kai me ka pahimta?
Eh mana saboda bayaso a shafa APC kashin kaji ita kadai Kuma satarda akayi daga 2015 zuwa yanzu yafi Wanda akayi daga 1999 zuwa 2014.
@zynarbmustapher6588 amma Idan akace 1999 xuwa yanxu Ai har Apc din suma sun shiga ciki, ba pa wani na kirki cikin su ingayama sai Yan kadan. Dama mulkin soja aka koma duk yapi wannan democraniyar ta sata
Ragwanchi da mutuwa zuciya
Shugabanci ta zauna Arewa sama fa shekara 40 cikin 60.
Yanzu ka san zalunci .