Sheikh Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi Bauchi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 23

  • @dawudaddo-6558
    @dawudaddo-6558 6 днів тому +2

    Allah ya tsaré mana Malan Malan Allah ya baka lafiya .Amma wly Malan ina tawsayama massu fada daku

  • @hassannuhammadinuwa6835
    @hassannuhammadinuwa6835 6 днів тому +1

    Dr malam Idris Allah yayi maka Albarka Allah yayi maka temoko cikin daawarka Allah yakaramaka lafiya Amin

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 6 днів тому +2

    Allah shi jà tsawon lokacin ku

  • @aishaabdulazeez201
    @aishaabdulazeez201 6 днів тому +1

    Allah yaqara ma lfy dr Idris

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 6 днів тому +1

    الله يبارك في عمرك 🇳🇪🇳🇪🤲

  • @Shooaib24
    @Shooaib24 6 днів тому

    Allah ya bada lada 🙏🏼

  • @Alhajigana-fm4ho
    @Alhajigana-fm4ho 6 днів тому +2

    Ameen

  • @aishaabdulazeez201
    @aishaabdulazeez201 6 днів тому

    Aamin

  • @aishaabdulazeez201
    @aishaabdulazeez201 6 днів тому

    Dr ikoh Allah ❤

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 6 днів тому +1

    حسبي الله ونعم الوكيل!!!
    Sai ta Allah ba ta su ba

  • @KabirAdam-s7v
    @KabirAdam-s7v 5 днів тому

    Sunnah sak,ya sheikh

  • @KpodjiAbdouwassiou
    @KpodjiAbdouwassiou 6 днів тому +1

    Dr mun ganee su

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 5 днів тому +1

    Inna lillahi wa inna ilayhir raji'un. Kawai kace nayi tuntuben harshe shikenan Duk Mai kin karban gaskiya fa......

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 5 днів тому

      @@zainabmaliyu203 wlhi mutuminnan bayason gskiya malamai suncemasa wannan maganan kuskurene Amma yaki karban gskiya Allah yashiyeshi

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 4 дні тому

      Ta yaya zai yarda da abinda Bai ce ba. Kiji tsoron Allah shi da ya fadi magana shi yasan abinda yake nufi amma an canza mishi magana, Allah ya kare mana mallam da kariyar sa.

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 5 днів тому +1

    Yanzu wannan cika bakin me amfaninsa ga musulunci

  • @AbdoulayeIssasani
    @AbdoulayeIssasani 5 днів тому

    Allah ya kara lafiya malam

  • @ZabairouIbrahim-p6k
    @ZabairouIbrahim-p6k 6 днів тому +1

    wlh duk hudoubar wanan mutumin ba hudoubar 1 wada a s w yayi irinta

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 5 днів тому +1

    Yadda kake magana da haushi da kushe da GABA. Me yasa kake gwada kanka da MANZON ALLAH? Munga Muhammad Yusuf da Iya magana da cika baki ga kin karban gaskiya da taurinkai

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 6 днів тому

    Shugaban yan girman Kai
    Ba abunda ka warware Dan son zucciya

    • @MoussaAssoumane-e7n
      @MoussaAssoumane-e7n 6 днів тому

      Ka tche ameen !!

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 5 днів тому

      @MoussaAssoumane-e7n amen
      Inkuma kuskurene ya aikace Allah ya sinemuku daku dashi, in ba kuskure yayiba nayarda Allah ya sine mana. Kuce Amin, ni nace amin