Zama Mataimakin Gwamna a Najeriya kamar ba ka da aiki ne - Injiniya Abubakar D. Aliyu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 вер 2024
  • Injiniya Abubakar D. Aliyu, tsohon minista ne a Najeriya, kuma ya yi mataimakin gwamna a jihar Yobe, a wannan hirar ya faɗa mana yadda mulkin dimokuraɗiyya yake a ƙasar, da kuma rawar da mataimakan gwamnoni ke takawa a cikinta.

КОМЕНТАРІ • 3