Akwai ilimi a cikin wannan hirar. Shawarata ga DW Hausa, zai fi kyau a riƙa haɗa Mallamai hira da ‘yan jaridar da su ka fahimci Addini, kamar yadda idan za ayi hira da ‘yan ƙwallo ko ‘yan fim ake samun waɗanda su ka san fannin. Aiki ba zai yi kyau ba idan mai tambaya ba shi da wayewa a fannin da wanda ake tambaya ya ƙware.
Muna alfaari da wa gyannan Malamai namu Ya Allah ka raya mana dasu mu dade muna cin romon ilmin da Allaah Ya basu Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum Mun gode kwarai
Muna ma malama mu barka da zuwa Jamus. Yadda Allah ya kawo su Allah maida su lafia. Naji dadin muhawarar nan, wani cigaban sai an taba tsarin addini. Kaman ilimin mata da tafiyar da kasa baki daya. Muna zama tareda wadanda ba musulmai ba, wani tsarin dole sai an taba addini a cigaba. Amma kuma ba zamu yadda addinin mu ba. Kamar Dubai 🇦🇪, Turkey 🇹🇷 sunada tsarin addini dana cigaba duka. Mu koya daga wurin su.
Gaskia kayi kokari amma gaskia yakaaamata kasamu training wajen yadda ake tsayar da mutum idan kabashi daman magana,ubangiji Allah Yamana taimako da jagora.
Gaskiya wannan dan jaridar bayada ilimi ko kadan akan jarida da addini gabadaya Dan bayada tarbiyya ta Addini Kuma akwai manufar rashin sanin duniya da LAHIRA a tare dashi yana buqatar ya koma makaranta ya karanci addini yasan mecece duniya da ya ake samun duniya da LAHIRA
Musulmi ne Shi amma kamar be fahimci addini be fahimci Turai din da yake ba kuma be fahimci Nigeria ba baya bincike a matsayin sa na dan jarida yana uwa yana amfani da abinda yaji wasu suke fade ne
Ashiehk Aminu Ibrahim Daurawa & professor Mansur yelwa. This is very fantastic and ideological concern, Masha Allah (sallallahu khairan).
J
Akwai ilimi a cikin wannan hirar.
Shawarata ga DW Hausa, zai fi kyau a riƙa haɗa Mallamai hira da ‘yan jaridar da su ka fahimci Addini, kamar yadda idan za ayi hira da ‘yan ƙwallo ko ‘yan fim ake samun waɗanda su ka san fannin.
Aiki ba zai yi kyau ba idan mai tambaya ba shi da wayewa a fannin da wanda ake tambaya ya ƙware.
Masha Allah mlm mu godiya muke Allah ya maidaku gida lafiya
Gaskiya yaro bakada respect, kakoma makaranta ilimin mallamannan yafikarfin kayankemusu magana kakawo naka
Masha Allahalamai magada annabawa Allah SWT yasakamuku da Alkhairi yadawo daku lfy
Masha Allah yakara lafiya da nisain kwana malamamu wanna gaskaya ne ❤❤
Allah ya Kara wa malamanmu lafiya da Basira da daukaka
Masha Allah
Fatan Alkhairi Allah ya dawo daku gida lafiya
Muna alfaari da wa gyannan Malamai namu Ya Allah ka raya mana dasu mu dade muna cin romon ilmin da Allaah Ya basu Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum Mun gode kwarai
Amen ya Allah
Wannan Dan jaridan da mara ilmi yasamu saiya cakuda masa mgna
Wannan yaron ma fa shima yana bukatar a wayar mai da kai a addinance
الله يعطيك العافيه ويرفع قدركم
Allah Ta'ala ya kawo mana agaji ya Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira
Allah Ta'ala kayi mana arzikin shugaban ni masu tsoron ka
Masha Allah, wannan tattaunawar ta bada ma'ana kwarai.mal Allah ya kara basira da jajircewa akan gaskiya
chill hajia Shima bada wani Nufin yafadaba
Muna ma malama mu barka da zuwa Jamus. Yadda Allah ya kawo su Allah maida su lafia. Naji dadin muhawarar nan, wani cigaban sai an taba tsarin addini. Kaman ilimin mata da tafiyar da kasa baki daya.
Muna zama tareda wadanda ba musulmai ba, wani tsarin dole sai an taba addini a cigaba. Amma kuma ba zamu yadda addinin mu ba. Kamar Dubai 🇦🇪, Turkey 🇹🇷 sunada tsarin addini dana cigaba duka. Mu koya daga wurin su.
Fatanmu dai Allah Ta'ala Ya kyautata karshenmu mu samu dace da Jannatul Firdaus a ranar gobe. Amma Nigeria kam Alhamdulillah mu dai namu addu'a kawai.
Amen ya Allah
جزاك الله خيرا
وبارك الله فيكم جميعا
الله يزيد كم. فقه
Gaskiya naji dadin bayanin Sheikh Daurawa akan mace da namiji.
Gaskiya wannan yaron nan bai kware ba sosai
Allah yasaka da Aljannah
Nice 👍
𝑊𝑎𝑛𝑛𝑎𝑛 𝑦𝑎𝑛𝑎𝑏𝑢𝑘𝑎𝑡𝑎𝑟 𝑘𝑎𝑟𝑎 𝑔𝑜𝑔𝑒𝑤𝑎 𝑤𝑢𝑟𝑖𝑛 𝑑𝑎𝑘𝑎𝑡𝑎𝑟𝑑𝑎 𝑚𝑢𝑡𝑢𝑚 𝑦𝑎𝑦𝑖𝑛 𝑏𝑎𝑦𝑎𝑛𝑖, 𝑎𝑏𝑢𝑛𝑛𝑎𝑠𝑎 𝑏𝑎𝑡𝑠𝑎𝑟𝑖 𝑤𝑎𝑙𝑙𝑎ℎ𝑖😢
Allah yakara hada kanmu gabadaya
جزاكم الله خيرا
Gaskiya ne
Dan jaridan nan kaman Kidahumi ne 😅😅😅
Hhh, kabani dariya wllhy tasirin boko ce kawai
@@samailaumar9843 Boko da jahilci 😅😅
@DW Hausa you need to teach this guy some ethical journalism manners. 😢
MashaAllah
Gaskia kayi kokari amma gaskia yakaaamata kasamu training wajen yadda ake tsayar da mutum idan kabashi daman magana,ubangiji Allah Yamana taimako da jagora.
Bakuyiwa yaronnan adalci ba wlh bbu wani abunda yyi na rashin kunya Kokuma rashin kyautawa
Gaskiya wannan dan jaridar bayada ilimi ko kadan akan jarida da addini gabadaya
Dan bayada tarbiyya ta Addini
Kuma akwai manufar rashin sanin duniya da LAHIRA a tare dashi yana buqatar ya koma makaranta ya karanci addini yasan mecece duniya da ya ake samun duniya da LAHIRA
Very interesting
Wannan dan jaridan baida tarbiyya, a girme mutanen nan sun girme ka amma sai musu, aikin naka ma baka iya ba
Dan jarida kanada matsala ta addini gaskiya
Wannan dan jarida jahili ne dabba
Dan jarida yanada gardama sosai bai iya bambayaba
Musulmi ne Shi amma kamar be fahimci addini be fahimci Turai din da yake ba kuma be fahimci Nigeria ba baya bincike a matsayin sa na dan jarida yana uwa yana amfani da abinda yaji wasu suke fade ne
Gaskiyakam
A a kuyi adalchi kunada sanzuciya kuma aikinsa yakeyi kumadole suma susaurareshi tunda wasu tambayoyin shima aikomasa ake dasu ah tom daman kawai zaitsayane yaita saurarar ra'ayoyinsune ? Hum masu hankali suna kallon meke faruwa kodai Kai hirarce kekallonka ? Inter view fa ake bawai makarantar su yaje daukar karatuba
Wannan yaro bai da kunya
Hirar nada muhimmanci saidai katse jawabi da yakeyi sam ba dadi ya kamata ya gyara
Ɗan jarida yaya ne ?
To ataikace gsky kana bukatar training sosae
حسبي الله ونعم الوكيل علي كل فولاني
Wannan dan jarida is very annoying, kwata-kwata bai iya interview ba kuma akwai jahilcin rashin sanin addini tare da shi. Allaah ya sawwake. A'ameen!
Kaga yaqi yarda aimagana akan zanga zanga ko? Hum tom masu hankali sungane yagano dan jaridar zai qureshi akan zanga zangar Allah yasauwaqa
MashaAllah
حسبي الله ونعم الوكيل علي كل فولاني