Mafi aala Al - Amin mai nasara ya dawo da Dr. Asiya su zauna su biyu a matsayin matansa. Tunda har Maryam din ta haifi da lafiyeyye. Ya rike mata biyu kawai shi yafi. Domin Dr. Asiya bazata samu farincikin Yaya mujahid ba. Sabida halayyansa .
A ganina,gonna mai nasara ya saki Dr Asiya ya bar Maryam sannan Asiya in ta auri Lawan zata if sakewa Amma in ta auri yayanta toh Allah zata ji jiki gannin mahaifyarsa bata son ta kwatakwata
Dama kamata yayayl ace asiya itama tazo a matsayin juya ko kuma ace wanda baza tasamu juna da wuriba tukun amma darekta yayi saurin ba asiya ciki saboda haka dolene asamu matsala da wuri saboda haka dole ran uwar maryam yabaci
Yafi kyau a Saki Dr Asiya saboda badan Allah take son sa ba
Wallahi sakin Dr asiya shi ya fi😢
Mafi aala Al - Amin mai nasara ya dawo da Dr. Asiya su zauna su biyu a matsayin matansa. Tunda har Maryam din ta haifi da lafiyeyye. Ya rike mata biyu kawai shi yafi. Domin Dr. Asiya bazata samu farincikin Yaya mujahid ba. Sabida halayyansa .
Gaskiya baikamata Maryam ba
Gaskiya kwamma dai kada asaki Kowa abarsu suyita haihuwa agidan tunda itama Maryam tana iya haihuwar diya lafiyayyu
A ganina,gonna mai nasara ya saki Dr Asiya ya bar Maryam sannan Asiya in ta auri Lawan zata if sakewa Amma in ta auri yayanta toh Allah zata ji jiki gannin mahaifyarsa bata son ta kwatakwata
Asiya ta tafi,don Maryam sona gaskiya taki ma mai Nasara🙏
Gaskiyane
Baiyi ba gaskiya
Awallahi garasaki takta asiya itAdinbanza
Ba dai dai bane Mai nassra ya tsaki Dr ko Kuma maryam
Allahshikaraasiya
Da Ansaki Maryam bazamu kara kallon labarina ita ma dr idan akasakita ba,ayi mata adaliciba
A episode nawane ake sakin Asiya in son nasani please
Dama kamata yayayl ace asiya itama tazo a matsayin juya ko kuma ace wanda baza tasamu juna da wuriba tukun amma darekta yayi saurin ba asiya ciki saboda haka dolene asamu matsala da wuri saboda haka dole ran uwar maryam yabaci
Slm
Dk hasiya
Gaskiya yakamata ya saki Dr asiya,kuma ya kamata kuma inyasakita ta kuma wa yaya mujahid
Allahshikaraaiya❤❤❤❤❤❤😂😂😂🎉😢🎉😂😂❤😢🎉🎉😂🎉🎉😂😂