HADIZA GABON: Hadizan saima Ta Bayyana mana Halaqar Ta Da Tsohuwar Jaruma Saima Muhammad
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official UA-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
UA-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
auwal isah West shine ya tabo hadiza gabon duk wanda ya yarda yamin like
Jarumai na biyu, Masha Allah, Allah yayi jakora
To Ai hikenan 😁 Allahumma Salli wa sallim ala Na biyyina Mohammed ❣️🥰
The woman is just beautiful wallahi😍😍😍😍
Masha Allah Hadizan Saima, ta farko a cikin iyayen kannywood❤️
Aunty diji Allah ya qara maki dakaka inasonki sosai Ina so muhadu Dan Allah ♥️♥️♥️
Masha Allah 😍😍😍 tsap Aunty Didje. So Nike a kawo Aysha tsamiya a gaba please.
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Aslm kece jarumata anti hadiza Gabon ban ta6a jin Wani zarumi araina kamar yanda Nike jinkiba narasa yanda zani isar Miki dasako shiyasa namiki Waka bansan kokinjitaba kokuma bakijiba nayitane saboda soyayya Kuma yanzonma inason nasakeyin wata idan kin amance saboda inason nayi wannan dasaninki saboda bansan kokinasoba kokuma bakason dudda nasan ni karamin mawakine mai koyo Amma Dan allh Dan manzun allh idan Kinga sakona kiyimin magana akai Koda sallamane ngd antita
Masha Allah,hira tayi dadi👍 Allah ya taimaka
Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali
Mach😊allah ❤
She is my best actress really
Masha allah ❤
Mum and daughter in Yar maye my number one movie it makes me cry anytime I watch 😂
Dakwara da kwara an hadu toh Allah yayi albarka ❤❤
mutane zasu fi son hira da matan kannywood ya dauka hankali, kamar sanin me yasa suka shigo harkan, their origin, their family, their experience, me suke so suyi achieving a wannan field, their contribution, how fame help them to achieve something, da tambayoyi masu daukan hankali emotionally and psychologically
Masha allah mama
Very very amazing Hadiza
Very lovely ❤❤❤
Masha Allah Amma amasayinta na mace tajima aharkan film yakamata tayi aure
Dan ALLAH Agayyatoh Manah Sadi Sidi Shareefai 😢😢
Dije Ga Hadizan Saima, Gabon Sarkin Hada Fada Sakanin Yan Uwanta
Wlh ina son matarnan tana kama da mamana❤
Gaskiya Nima dai. Inzan samu dama. Zanye wof
❤❤❤❤❤
Masha allah
Ramadan booth enty hadiza ❤
Masha Allah inasanki kin iya wanka ga aji
Allah ya karawa annabi daraja❤❤❤ amin
Is very very Good my love Hadiza Gabon and happy new year thank you God bless For you My love Hadiza Gabon
Please auntie hadiza you should bring nafisat Abdullahi
Allah ya qara zaunar damu lapiya, Kuma Allah ya Baku iKon tsaftace sanaarku
Masha Allah bless 🇸🇦🤍🙏
Fatan alkhairi Allah ya kara daukaka
Masha Allah
Nice show 🎉
Aunty Hadiza may Almighty God bless you and guide you in the right path,
🎉 happy new year too you are our gentle aunty ❤ long life 🧬 prosperity, more wealth and health.
I love your conversation
Masha allah hilarious tayi dadi
Hadiza gabo Allah ya sakamiki da mafifici alkairi da lafiya da nisa kwana
Good to see you mama Hadiza, I really enjoyed you guys conversation.
Dan Allah nima inason agaiya ce ni❤❤❤❤❤❤❤
Masha alha ❤❤❤❤
J'aime beaucoup ❤️❤️❤️💋🥰🥰🥰
حلقه ممتعه
Aisha stamiya🎉🎉
Much love ❤️ ❤️
ماشاء الله ❤❤
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
Fira da kikayi da Hadizan Saima Baki tambayi tarihin ta gaba daya domin musan cewa kafin tashigo masanaar film me takeyi
Gaskiya we really appreciate
Da allah hadiza gabon official kikawomana hafsah.idiris
My hadiza akiramana nafisat abdullahi
Gabon Hadiza vous êtes brillante aujourd'hui
Allah Baku mijin aure
Macha allah anti dije munji dadi wlh
Gaskiya anti Khadija
Karki damu da wannan
Sabida wallahi kin cancanta da soyayya
Sabida kina da kiraki
Laifinki shine kiraki
Shiyasa kowa yake sanki
Masha Allah gaskia shiri yai kyau sosai.😊 Sai dai Nima ina Goya bayan shawarma data baki na sauri dauki mataki Kai mutum police station idan kun samu matsala dasu yi hakuri yafi komai a rayuwa ki san mu masoyan ki bama san mu Rika Jin labarin ki Kai mutu wajen jami'an tsaro😂
masha allah
Dan Allah gabon akawo mana zahraddeni sani kuma ayimasa tanbaya akan yawan samunsa da yawan rigima da mutane
Masha allah gabon
Nima na fara nawa tabbacin bazanzo naki ba if you no you no 😅 but naki is the best
My number one art
Dan Allah Hadiza Jamila Umar pls & pls❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊
Ki maido kibar ki dan Allah
Kin fi nice
WHO ARE YOU REFERRING TO?
Wai nan gaba ma yana kan kujerarnan wai zezo yai bayani Shegiya sai kace uwar sa yar rainin sense shima mara zuciyar da yazo
Masha Allah munji dadin firar nan ss
Awal issa wesh
This woman is so beautiful
❤❤❤❤🎉🎉🎉
✅ Happy new year 🎆🎈🎊
Nafisa Abdullahi please
❤
❤❤❤❤
J'aime beaucoup cette femme
Allah yagara Basira
Pls bring Nafisah Abdullahi pls🙏🙏🙏
Interesting
Please invite us rahama sadau and Nafeesah Abdullahi
Good my mom Naburiska
Amakawomana shi
Bring kamali. Presdoo
Salm❤❤❤❤❤❤
❤ wow Tachi suna
Mash allah ya karabsra
Une maman qui me plaît trop dans les films
Pls ayi mana fira da Aisha tsamiya
Masha Allah, please aunty hadiza kigayyato mana Isa Adam ferozkhan please
Gabon ki kawo mana Maryam Yahaya da Nafisa Abdullahi. Idn da hali ki kirawo mana Aisha Tsamiya idn xata yarda tazo
Nafisa Abdullahi bazata tabazuwaba saboda basa shiri,Aisha stamiya kuma tajima dayin Aure,saidai Maryam yahaya.
Nafissa abdoulahi
Your so good,and fine
Akawo mana maryam yahaya da Abdul m Shareef da Ramadan boot Jamila nagudu Rahama sadau
Wasu wa sun su anyi hira dasu
Kema gabon kin sufa walay akadan ne saîma tafiki sufa 😮
😂😂😂
Dan allah sadik saleh
Inada tambaya nima, me ya shiga tsakanin ki da kawar ki laila yanzu ba kwa jituwa
Bazata fadaba
Waiting falalu a dorayi
Hamisu ❤❤❤❤❤
Wa'alaikum salam
Dan Allah akawo mana zaynab idris
❤❤❤❤❤❤🎉
Nafisa abdullahi