Wallahi shakarir mahaifimu 26 amma har yau ba wanda ya tafi gaya mana abinda mahaifin mu ya bari ina kuma munyi magana sai Rigima ta tasha wallahi yan uwa na suna cikin da mu wa kuma duk komai yana hannu su kuma basu damu da mu ba
Ordinary president Allah taimake ka. Amma kana kokarin kuceshi ba yare da ka nuna tausayinka ga kananan yaranta akan zasu tashi babu matsugunni ba, kayi kuskure. Yaba masa ya kamata kayi domin yanada tausayi sosai.
Salam, Ordinary President, wannan bawan Allah fa yayi kokari a dukkanin bayanansa, duk da cewa yana fuskantar tursasawa daga bangaren mai tuhuma watau kai kanka kenan. Don Allah shima ayi masa fahimta ta adalci, saboda bayanansa ya nuna cewa akwai adalci atare dashi.
Amma fa gaskia bayin Allah dinnan indai gaskia suka fadi wallahi sunyi abinda ya kamata Allah ya saka masu..... ameen kai kuma mai girma ordinary Allah ya saka maka da alkhairi wallahi tallahi kana kokari kana abin da ya kamata... Allah ya sa kafi haka
God Bless My Namesake, Word Alone Can Never Be Express How Happy I Am To Watched This Live Program. Both The Balkis And Her Late Husband Brother's Are My Neighbors. I Know Them Very Well. Truely You're A Humanitarian Leader. May Allah Guide Us Through. God Bless Ordinary President, God Bless Brekete Family, God Bless Federal Republic Of Nigeria.
Saboda mine za abata gaskiya. Yaran fa? Su tashi a mine. Bata damu ba da rayuwar yaran taba. Wanan shara ar bati yiba. Yaya za a bari tana wassa da gadon diyan ta. Why should she keep selling her children property. I am sure, shell will still sell the house and the poor children will gain nothing.
Masha Allah mai ordinary ahmad isa jazakallahu bikhr jaz Allah ya biyaku da aljinna Allah ya tsare mana ku daga sharrin makiya Allah ya cigaba da taymakoka Allah ya biyamaka bukatunka naduniya dana lahira
@@fatimaarabi-x9z wallahi im very disappointed, he let his emotions get into the judgement to the point that he doesnt see her mistakes, all what he was after their wrongs, it was all clear that she’s the deceptive person but he call them all sort of names and trying to blame them on every chance he gets. Im very sad and disappointed wallahi this judgement is completely WRONG!
gaskiya wanan sulhu be yi ba. why do you neglect the children ? Who will take care of the children? Nobody take off her children. She doesn't love those kids and she will never keep them.
Duk wanda ya chi gadon marayu. Allah ba ze barshi ba. Koda itace ko kai ordinary president. May be you are in love with the woman that is why you are doing all this. A yi gaskiya? She is marrying some other men to get some other kids. May be she is a liar, she doesnt love them, she is the one that took them to their relatives because she is getting marriage. Nobody forced her. Be honest, protect those children. Even know, you fell
In all your sayings, you don't defend the children but the woman. She is not staying with the kids. Give her her part of heritage and keep the the rest for those kids
Ordinary President, Allah yayi maka albarka, yasa ka gama da duniya lafiya. Sulhu alkhairi ne. Haka akeso ko wanne bangare a nuna masa kuskuren sa... Madallah dakai.
Allah yatemakeka inayawan sauraran shirinka amma inaso don allah koda mutum yakawo kara idan idan bashida gaskiya aringa kayamasa wlh wayanan suyi mata gata harga allah itace batada gaskiya tabarmusu yara kuma tazo zatasayar masu dagida amma kuma kagoyi bayan haka yakamata ayabamasu ba akirasu da azzalumaiba agyara don allah
Ordinary President,gaskiya wadannan mutane duk yadda akeyi sunyi.Bai kamata araina masuba.Allah ya kyauta.Kuma Allah SWT Ya saka maka da alkhairi amin.Ke kuma Bilkisu ki sani wadannan dangin mijinki ba makiyanki bane.Don haka kici gaba da muamila mai kyau dasu do Allah.
Allah ya saka musu da alheri, sunyi kokari sosai, ordinary president yau kam ka kauce, kana son bata shirin saboda goyon bayan rashin gaskiya. Da alkali ne kai kana haka wuta zaka shiga, ko yanzu ka tuba inba haka ba.
Amma dai ke balkisu baki kyauta ma kanki ba, kin samu yanuwan miki masu kula Amma harda karfin halin debo kafa ki kawo kara, ana tausaya miki amma ke bakya taisayin kanki,idan suka barki da yaran zaki iya daukan dawainiyar su, ai kuwa zaki koma tallen fura da nono.
Ordinary Ahmad ka daina sankai idan kanaso Allah yaci gaba da tsare ka, mu mosayan kane Amma wannan karon bana tare da kai, mu musulmai ne bata da ikon cin hakkin yaran ta da zalinci yan uwan mijin su suke da hakki akan kulawa da marayu, kuma sunyi iya kokarin su dan Allah, Ka gyara dan Allah, ta siyar da gida taje taci kudin da mijin ta kai kake so, wannan ba daidai bane wallahi
Mr. Ordinary president. Wannan mutanan sunfita Gaskiya Sunyi Kokari Sosai Allah Yasa Mudace
Wallahi shakarir mahaifimu 26 amma har yau ba wanda ya tafi gaya mana abinda mahaifin mu ya bari ina kuma munyi magana sai Rigima ta tasha wallahi yan uwa na suna cikin da mu wa kuma duk komai yana hannu su kuma basu damu da mu ba
Allah yayafemaka isa odenary abisa yanda kake kukarin kwatanta gaskiya
Hmmmm 😊wllh batada gsky
Ordinary President, Allah ya kara yi maka albarka. Allah yasa ka gama da duniya lafiya.
Wllh sunfita gaskiya Kuma sunyi mata duk abunda zasu iya
Allah. Yasakamasu da alkairi sunyi gaskia
Allah yajikan mahaifan ka ya tsareka da kunyar duniya da lahira baba na
Ganin ka lfy yana sakani farin ciki wlh
Gaskiya Allah yasaka masu da Alkhairi wayannan bayin Allah
Sunyimata kokari kuma sunyi abinda yadace
Honorable ka dauki Side gaskiya wallahi
Ordinary president Allah taimake ka. Amma kana kokarin kuceshi ba yare da ka nuna tausayinka ga kananan yaranta akan zasu tashi babu matsugunni ba, kayi kuskure.
Yaba masa ya kamata kayi domin yanada tausayi sosai.
Salam, Ordinary President, wannan bawan Allah fa yayi kokari a dukkanin bayanansa, duk da cewa yana fuskantar tursasawa daga bangaren mai tuhuma watau kai kanka kenan. Don Allah shima ayi masa fahimta ta adalci, saboda bayanansa ya nuna cewa akwai adalci atare dashi.
Gaskiya sumata qoqari sosai my president wallahi a zamaninnabn bakowa zai iya mata abun da suka mataba
Sosai ma
wallahi kuwa
Gaskiya bata gaskiya muna kalubalantanka anan ban tabajin kayi shari ar da bakada gaskiya ba kamar wannan
You make a Great mistake please
Allah mun tuba Amma wanan Matar Bata da gaskiya
Yaya na Ahmad Allah ya saka maku da alkhairi ya karemuna zuriarmmu amin
Gaskiya wlh insha Allah wanna shara.a Ko gaban Allah tayi
Gaskiya cikin al,amuran hukuncinka ya saba da alternative dispute resolution na tsarin shari,ar Nigeria da ta musulunci!
Wallahi zuwa gaban Malamai yafi zuwa nan sau ba adadi, nanne wajen asalin tozarta Kai.
Gaskiya kowane bangare abin dubawane tanada gaskiya suma sunyi kokari sosai allah yasa mudace
Wallahi tafisu gaskiya kosaurari sha ri an da kyau
Amma fa gaskia bayin Allah dinnan indai gaskia suka fadi wallahi sunyi abinda ya kamata Allah ya saka masu..... ameen kai kuma mai girma ordinary Allah ya saka maka da alkhairi wallahi tallahi kana kokari kana abin da ya kamata... Allah ya sa kafi haka
Wlh sunyi kokari
Mai gaskiya yayi hakuri yana tare da Allah
Yau bama bayanka ka goyi bayan ta visa kuskure
Gaskiya yan uwa irin wadan nan sunyi qaranci wllhy ta gode Allah suna sonta da cigaban yaranta. Amma ita bata gane ba
Akwai wata akasa amma sunfita gaskiya wllh
Allah ya yi maka albarka Ahmed Isa Allah ya tsare gaban ka da bayanka❤❤❤❤❤❤
God Bless My Namesake, Word Alone Can Never Be Express How Happy I Am To Watched This Live Program.
Both The Balkis And Her Late Husband Brother's Are My Neighbors. I Know Them Very Well.
Truely You're A Humanitarian Leader.
May Allah Guide Us Through.
God Bless Ordinary President,
God Bless Brekete Family,
God Bless Federal Republic Of Nigeria.
Saboda mine za abata gaskiya. Yaran fa? Su tashi a mine. Bata damu ba da rayuwar yaran taba. Wanan shara ar bati yiba. Yaya za a bari tana wassa da gadon diyan ta. Why should she keep selling her children property. I am sure, shell will still sell the house and the poor children will gain nothing.
Gaskiya malam yau bakai gaskiya ba inkana sontane to musani Allah ya bar soyya
Gaskiya My Ordinary Presidor. Akwai kura kurai a awannan hukuncin naka
Wallahi Mallam Ahmad mutaninan sunfita gaskiya
Ordinary president ba'a macce kula dukiya mu sanma irinta da bata da hankuri da godiya
Ai gaskiya Ahmad isah insha Allah Dan Aljanna ne
Allah ya saka allah ya saka allah ya saka muku da alkhairi ❤❤❤❤❤❤❤
Macha Allah Allah yasaka da alkairi lallei wannan sulhun yayi Allah ya bada lada
Allah ya saka maka da alkhayri yarufa maka asiri duniya da la hira,
Mr. ordinary president.
Gsky ordinary president wannan karon anyi kuskure kowa y fahimci batada gaky😊
Ba kuskure bane akayi Daman anaso agano inda zanje gaskiya yake Kuma angano kowa ya fahimta
Gaskeya oga Allah taala yasa da alkairi Allah yadubu gabanka
Da bayanka
To wai wane cuta sukai mata Kuma wace gaskiya kake kokarin fada anan,nandai odinare bakai daidaiba 🎉
Gaskiya yau the ordinary president yau baka kyautaba sunfita gaskiya
Wallahi wanan Bata da gaskiya indai labarin da suka Fada gaskiya ne
Wannan yar san duniyace bakidamu da rayuwan yarankiba shiyasa kanin babanki yaso ya dakeki yaganeki Allah yakyauta
Ahamad Isa yaufa gaskiya tayi halinta wadan nan mutanan suke da gaskiya ba wann Matar ba Aduba lamarin nan Dan Allah
Allah ya saka maka da alkhairi allah ya yi ma jagora ameen
Nagode ordinary 😂😂😂🎉sulhu dole kuma dole azauna lfy😂😂😂❤
Zaman lfy dole 😂😂
Gaskiyane suma Allah ne gatansu kuma Allah yana bayan wayataimaka maryu muna mawa'Inna yan uwan mijita fata Alhere Allah
Gaskiya sunfita gskya wlh
Gaskiya kannen mijin ta sun fita gaskiya,sunayi ne sabida ya'yan yayan su ne.
Thanks president so much ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Aslm. Ordinary president, gaskiya sunfita gaskiya, kanatsu kayı hukuncin Adalci’ karkafara sakin layi yanda mukasan kada adalci karike adalci pls, kuma ba’akan shago ake kara ba kan gidane adaina mgn shago’ ai concentrating akan gıda,gaskiya Yafita gaskiya🙏🏻Atashi lfy
Hmmm bari goyon bayanta
Masha Allah mai ordinary ahmad isa jazakallahu bikhr jaz Allah ya biyaku da aljinna Allah ya tsare mana ku daga sharrin makiya Allah ya cigaba da taymakoka Allah ya biyamaka bukatunka naduniya dana lahira
Ordinary ahmad is trying
Ku Baku fahinta ba,wannan matar tafisu gaskiya Allah,amma sai ka natsu kasa hankali aciki sannan zakafahinta.
Ordinary president Allah yakara Daukaka alfarmar Annabi Muhammad ❤❤❤
Gaskiya your judgment isn't fair today my ordinary president
Tabbas isn't akwai kuskure
@@fatimaarabi-x9z wallahi im very disappointed, he let his emotions get into the judgement to the point that he doesnt see her mistakes, all what he was after their wrongs, it was all clear that she’s the deceptive person but he call them all sort of names and trying to blame them on every chance he gets. Im very sad and disappointed wallahi this judgement is completely WRONG!
Tabbas yau kam akwai kuskure
Ai ba kiji ta bakin matar ba shi Kuma ta Masa bayani already ko nima nayi tunanin haka Amma tunda ban ji nata ba I reserve my judgement
@ kaje ka duba video data kawo qara mana. Ka duba sannan ka dawo wannan video ka kalla….Ai kowa anan ya riga da yaji, the judgement isnt fair at all
wlh wannan matar batada gaskiya Ordinary President mufa a Rayuwarmu ta Arewa Babu yanda za'ayi mutum ya mutu yabar yara sannan uwar ya'yan tace zata Saida gidan Babu wanda zai amince
Wllh da sunbata Babu wnn ka,idojin wllh da Kaine zakace sai sunbiyata ko tayaya
Very unfortunate. A da dai kayi suna saboda adalci, Amma yanzu rashin adalcin Ka akan wannan case din ya fito fili
Allah yasaka da alheri inabaran addu a wa mamana da babana dadu musulmai Allah yajikansu ameen
gaskiya wanan sulhu be yi ba. why do you neglect the children ? Who will take care of the children? Nobody take off her children. She doesn't love those kids and she will never keep them.
Duk wanda ya chi gadon marayu. Allah ba ze barshi ba. Koda itace ko kai ordinary president. May be you are in love with the woman that is why you are doing all this. A yi gaskiya? She is marrying some other men to get some other kids. May be she is a liar, she doesnt love them, she is the one that took them to their relatives because she is getting marriage. Nobody forced her. Be honest, protect those children. Even know, you fell
In all your sayings, you don't defend the children but the woman. She is not staying with the kids. Give her her part of heritage and keep the the rest for those kids
Gaskiya ordinary kakyauta Allah yakara daukaka yakara basira da tausayi
Gaskiya babafulatana bane azzalumace
Ordinary President, Allah yayi maka albarka, yasa ka gama da duniya lafiya.
Sulhu alkhairi ne. Haka akeso ko wanne bangare a nuna masa kuskuren sa...
Madallah dakai.
Gaskiya wallahi sunfita gaskiya malam idan gaskiya ta fito ana fada mana wllhi sunfita gaskiya
Wannan shine abindana fahimta
Karya kake wlh sunzalince ta wlh
Gaskiya sun fita gaskiya, taimakon ta ma suka yi
Gaskiya dai wannan matan bata da gaskiya
Allah ya saka muku da alkhairi ya Kara lafiya da nisan Kwana allah ya karimanaki da dukkan sharri❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yatemakeka inayawan sauraran shirinka amma inaso don allah koda mutum yakawo kara idan idan bashida gaskiya aringa kayamasa wlh wayanan suyi mata gata harga allah itace batada gaskiya tabarmusu yara kuma tazo zatasayar masu dagida amma kuma kagoyi bayan haka yakamata ayabamasu ba akirasu da azzalumaiba agyara don allah
Lalle baka fahimci case din
Gsky batada gsky zaa bata kudine ta cinye tabarsu da yara
Da ace an barta ta kara yin magana da watakila ka fahimci akwai wata magana a kasa
@eshaomar6372 hmmmm. Uwace fa, kana tunanin uwa zata cinye kayan yayanta ta barsu su wulakanta?
Wallahi fah! Sorry to say amma Ordinary yabar Emotion dinshi ya shiga judgement din… maganar gaskiyar kenan Haba Mana!
Ordinary President,gaskiya wadannan mutane duk yadda akeyi sunyi.Bai kamata araina masuba.Allah ya kyauta.Kuma Allah SWT Ya saka maka da alkhairi amin.Ke kuma Bilkisu ki sani wadannan dangin mijinki ba makiyanki bane.Don haka kici gaba da muamila mai kyau dasu do Allah.
Wlh ahmad isa kadena fadan gaskiya yanzu kagoyi bayan qariya allah yaashiryeka ammadai kabani mamaki
Allah ya saka musu da alheri, sunyi kokari sosai, ordinary president yau kam ka kauce, kana son bata shirin saboda goyon bayan rashin gaskiya.
Da alkali ne kai kana haka wuta zaka shiga, ko yanzu ka tuba inba haka ba.
wallahi
How
Wlh ni anawa ganin yafita gaskiya dan allah kada kuzalim sheshi
Gaskiya ordinary wannan shari,a ba dai dai ba
Indai abun dasuka fada gaskiyane Wallahi sun fita gaskiya
Gaskiya allah bakayi gaskiya ba awannan shari'a
Gaskiya shuga yaukan Adalcin bai kaiba
Ordinary president kayi kuskure. Kuma yaci kanemi yafiyar bayin allan nan.
Allah yashiryeka ahmad isa wlh. Kabani haushi
Gaskiya Babu adalci acikin wannan shari'a
Akan wane dalili zaisa subarta ta siyar da gidan marayu taje da kudi gidan Wani katon banza idan yara suka girma Sukima talakawan karfi da yaji
God bless you ordinary presedant may God riword you with jannatul firdaus
Gaskiya sunfeta gaskiya Wlhi
Amma dai ke balkisu baki kyauta ma kanki ba, kin samu yanuwan miki masu kula Amma harda karfin halin debo kafa ki kawo kara, ana tausaya miki amma ke bakya taisayin kanki,idan suka barki da yaran zaki iya daukan dawainiyar su, ai kuwa zaki koma tallen fura da nono.
Zata gane in sun barta dasu
Oga brekete bakkason gaskiya da alamu kana goyon bayanta
Why are u doing this thing
Call him and tell him that he do injustice
Gaskiya kana daukar bangaranci wlh mutum yana jawabi amma kana gwasaleshi
Gaskiya yakamata ahammad isah kaduba maganar bayin Allah wlhi sunfita gaskiya
Gaskiya sunfita gaskiya
Allah ya hadani d dangin muji irin wadannan bayin allah
Ordinary Ahmad ka daina sankai idan kanaso Allah yaci gaba da tsare ka, mu mosayan kane Amma wannan karon bana tare da kai, mu musulmai ne bata da ikon cin hakkin yaran ta da zalinci yan uwan mijin su suke da hakki akan kulawa da marayu, kuma sunyi iya kokarin su dan Allah,
Ka gyara dan Allah, ta siyar da gida taje taci kudin da mijin ta kai kake so, wannan ba daidai bane wallahi
Wallahi muna tare da kai
Ordinary president Allah yabiyaka yakuma sare Muna Kai,,ance anabin mutun bashe har an Saida shago Amma ba asan konawane ba akwai gaskiya kuwa
Ahmad isa Allah yasaka maka da mafificin alkhairi Amma kuma dangin mijinta sunyi kokari Allah saka masu alhairi
Allah ya Kara daukaka megida ordinary president.
Kai mesheriya da Balki bakuda gaskiya
Alhamdulillah natuba wallahi kana da gaskiya tunda kabada kudi kayi sulhu
Yaya labarin makarantar marayun da izala ta kwace
Allah yasakama Ahmed issa da alkairi ❤
Gaskiya wannan judgement din baiyiba. Yanzu in suka barmata yaran yya zatayi dasu? Kuma maybe mijinta ne yakeson yaci kudin.
Wallahi nidai a ra'ayina hukuncin yayi daidai president yayi tsakani da allah
Bereke family president yau ya hakane
Gaskiya ba Allah a shari'an gaskiya
AHAMD ISA ALLAH YAKAREKA DAGASHARI MAQAYA
Ameen
May Almighty Allah upgrade the position of this judge Ameen ya Hayyu ya Kayyum
Dan Allah jigawa muma munabikatarka insha Allah 😭😭😭
Ordinary priesden Allah yakara daukaka
Gaskiya sun cancanci a yaba musu ba wai ana tsayar musu haka ba
Gaskiya yau daya kayi kuskure wallahi vatada kirki
Alwar ka baba ya Allah
Gaskiya yau de sai ahankali
Gaskiya tsakani da Allah bata da Gaskiya my ordinary
Wallahi batadagaskiya
Batajin kunya
Kaima bakai hukuncin Allah akansu ba wallahi,kumai baka lura da hukuncin Allah,'da na bin natijan ubane ba uwaba malam