Ya kamata mu gane babu wasa a addinin musulunci. Mai yiyu wa ta yi shi jikin jahilci. Tun da tana da rai, sai ta tambayi malamai yadda za ta gyara musulunchin ta kuma ta rabu da irin wannan abin har abada. Allah Ya kare gaba da mu da ita dukka ameen
Garin san kudi ka janyowa kan ka masifa, sai de ta sake Kalmar Shahada ta tuba Ga director/produce din suna tututiyar daga gidan Mallanta suka fito, ina lefin su sami wata Christian te acting din gurin memakon Maryam. Allah ya shiryemu ya ganar damu Amin
Anjima saisuzo sunacewa amusu addu'a ba la'anta bah bayan ba jahilai bane su, toh inbanda hauka da rashin hankali da rashin kishi addini mezesaki kizama kirista ah film wawuya wlhy inason acting nata Amma Jin haka yasa naji tafita araina wawuya kawai wannan ai ba karamin laifi bane keda Allah.
Toh Allah ya kyauta kawai amma fa akwai kamshin gaskiya wlh sai ta sake Kalman shahara amma maganan namiji ya saki matar shi da gida akwai abin dubawa amma maganan Fatima zan iya yarda dashi
Shima ya yi ridda yanzu haka, saboda abin da ya fada ba ayar alqu'ani ya karantaba, san zuciyasa ya fada kuma wannan hadisi da'ifine duk wanda yai aiki da shi kafirine, in ji Allah
Wannan ba hujja bace ina ruwanmu da wani ibnl qayyum ko malaminsa inb taimiyya ne ya fada bamu yadda ba akawo mana maganar Allah da manzon Allah saw ita muka yadda da ita yawwa
Kaji wani yaranta😂 wai yana kawomana tatsuniyar ibnul-kaiyim, ya bamu aya al-qur'ani ko sahihin hadisi Wanda ya fadi Hakan karara bawai hasashen ibnul-kaiyim ba 😅 Bismillah malam.
Idan ka mutu sai ka ce Allah Ghafurur Raheem. Idan kana sane ka sake yi toh ba wani ghafurur raheem. Kuna saurin cewa Allah ghafurur raheem amma kuna manta wa cewa shi Allah kuma ya ce Shadeedul iqaab. Allah mai tsananin azaba ne kuma mai tsananin iqabi ne. Duk wani fadakarwa na cikin Alqurani da Hadeethan Annabi. Ku daina goya wa karya gindi.
Dan uwa maganar dr bashir fa ba haka yskeba yanufin.idan ta kasanci matarka ta gidace kunashirfin idan kasaketa a film Ma ana de misali kaima kana fin matarka ta gidama tana fin idan aka hadaku miji da mata idan kasaketa a cikin film 🎥
Wannan film me suna Jamilun Jidda. Ya tabo yanayin zamantakewar musulmi da wadda ba musulmi ba kuma gyaran da kuka gagara yi a matsayinku na malamai shine (christa tamusulunta ta auri musulmi amma sayya gagara riketa ko kuma yan uwansa, ko kishiyanta, ko idan abu ya hadasu da wasu na rashin jituwa sai su goranta mata asali misali shegiya tubabbiya ko tsohuwar arniya😢 this is what the actress and the director wants to teaches our people) christoci dayawa sunason musulunci amma halayyan mu suke soro kaman rashin adalci game mata 2 biyu zuwa 4 hudu ga tsangwama ga bambanchin akida. Malam mundawo daga rakiyanku fa 😅😅😅 abunda kafadannan maganar ibn-kayyim ne ba hadisi ba ballema sekafara kawomin ayar al-qur'ani kafin hadisin da yayi kama da ayan idan babu to namaka rangwame 😅ka kawomin ijma'in malamai idan kace ijma'i zaka kawo to kaga muma munada option komu😅😂💃dau bangaren ka ko mu dau bangaren chan.
Yaragai Nasu zasusani neman daukakane Sukeyi Allah yakaremu dasherinsu amin
Allah ya hiryeta ameen Dan Allah ayi mata fada soasi Allah ya karsmu ameen
Wannan fatawar, bata bukatar dogon bayani, addini ba abin wasabane, Wanda duk baiyardaba, Yaje yayi abinda yaga dama, akwairanar kin dillanchi.
@@SmilingArcade-ru3dk ay kouwa day
Ya kamata mu gane babu wasa a addinin musulunci. Mai yiyu wa ta yi shi jikin jahilci. Tun da tana da rai, sai ta tambayi malamai yadda za ta gyara musulunchin ta kuma ta rabu da irin wannan abin har abada. Allah Ya kare gaba da mu da ita dukka ameen
Itatajiyo ALLAH yakiyayemu tabewa ameen
Ya Allah kaimatsari da fitinar qarshen zamani
@@welcomeramadan3111 Amine ya Rabi
Allah yashiryemu baki daya.
Allah ya shirye ta
Subhanallah Allah yakiyaye,yatsare mana imanin mu
Garin san kudi ka janyowa kan ka masifa, sai de ta sake Kalmar Shahada ta tuba
Ga director/produce din suna tututiyar daga gidan Mallanta suka fito, ina lefin su sami wata Christian te acting din gurin memakon Maryam. Allah ya shiryemu ya ganar damu Amin
Que dieu nous garde
Ni wlhy banga abin da zaisa nayi film a sakani a wani addini wadda ba tawa ba
Allah yamin tsare da wannan shirmen
Sheik haifan bayamagana shirme magaganusa nada tasiri
Slm❤❤❤❤
Duk acikin nimar suna aduniya ko nemar duniya Allah ya ganar da ita don wannan ba shi bane iya wayewa
Haba hauka ne shirin film din?
Ai ba mamaki don ƴar Jos ce inda Musulunci ba shi da wani tasiri a kan yawancin ƴaƴan musulmai.
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya shirya
Allah ya sauwaqe, please maryam clear our doubts. How true is the statement.
To gaskiya dai wanan film din babu anfanin yinsa gaba1 anatabka cakwakiya kenan😅😅
Anjima saisuzo sunacewa amusu addu'a ba la'anta bah bayan ba jahilai bane su, toh inbanda hauka da rashin hankali da rashin kishi addini mezesaki kizama kirista ah film wawuya wlhy inason acting nata Amma Jin haka yasa naji tafita araina wawuya kawai wannan ai ba karamin laifi bane keda Allah.
Ship wannan lawan bakondi jahilcinka yagirma waimaganan ilimikayi?.yakamata kakoma makaranta abaka ilimi adamaka dab tarbiyya.
Allah yakiyashemu
Yarage nata Allah kashiryamu
Subahanallah
Que dieu nous protège
Subuhanallahi
Toh Allah ya kyauta kawai amma fa akwai kamshin gaskiya wlh sai ta sake Kalman shahara amma maganan namiji ya saki matar shi da gida akwai abin dubawa amma maganan Fatima zan iya yarda dashi
Shima ya yi ridda yanzu haka, saboda abin da ya fada ba ayar alqu'ani ya karantaba, san zuciyasa ya fada kuma wannan hadisi da'ifine duk wanda yai aiki da shi kafirine, in ji Allah
Inkace karyane kayima kafirine
Jahilcinka yagirma
Aiba akan film din.yayi wa aziba sun daisane kawai
To ay sunyi anfana da wannan tunatarwané amatsayin hujja
Tayi ridda kenan , kisa ya tabbata a gareta
A fada Mata ta saka kalmar Shahada........
Karya yake
Salam to in tafita daga musulunci mi Nene ribar haka agurin musulunci
Ta yi acting din, kuma kafircin da tayi acting din tayi tasiri akan ta.
Subhanahu, Allah Ya yayi mana kariya.
Kuna rayuwa Amma bakwatinawa da lahiranku this is madness wlhy love her actions but yamzu gabadaya kinfita araina
Wannan ba hujja bace ina ruwanmu da wani ibnl qayyum ko malaminsa inb taimiyya ne ya fada bamu yadda ba akawo mana maganar Allah da manzon Allah saw ita muka yadda da ita yawwa
To jahili yana kafa hujane da hadisi
💔💔🤲🤲☝️😭🤲
Kaji wani yaranta😂 wai yana kawomana tatsuniyar ibnul-kaiyim, ya bamu aya al-qur'ani ko sahihin hadisi Wanda ya fadi Hakan karara bawai hasashen ibnul-kaiyim ba 😅 Bismillah malam.
@@lawanaminubakundi8139 yaya ka zama wawane, malami na magana kana shirme
Ai Allah qafurul Raheem ne , sannan ai fadakarwa sukeyi shi Kuma ubangiji da xuciya da niyya yake amfani, hmmm Allah yasa mudace
Idan ka mutu sai ka ce Allah Ghafurur Raheem. Idan kana sane ka sake yi toh ba wani ghafurur raheem.
Kuna saurin cewa Allah ghafurur raheem amma kuna manta wa cewa shi Allah kuma ya ce Shadeedul iqaab. Allah mai tsananin azaba ne kuma mai tsananin iqabi ne.
Duk wani fadakarwa na cikin Alqurani da Hadeethan Annabi. Ku daina goya wa karya gindi.
@@Speedyvampir2to ai shima ya yi ridda wacce ayace ta goyi bayan hakan? Bawai ni na fadaba Allah ne ya fada...
@@Ibrahimsurajorabiu Waye ya yi ridda din?
To kuma idan Christian ya futo a matsayin musulmi shima ya musulunta kenan kamar irinsu Anthony Quinn da sauransu
Haba jamaha musulunci ba ta yi zafi haka ba fa. Musulunci kuma tana da mazha bobi da ban dan.
Wannan bahaka bane suje sukara bincike akai wannan ya sa duk ilimi wlh
AMINU MC
To inkumayadawoda itafa
Bata ragemu da kome ba
Dan uwa maganar dr bashir fa ba haka yskeba yanufin.idan ta kasanci matarka ta gidace kunashirfin idan kasaketa a film
Ma ana de misali kaima kana fin matarka ta gidama tana fin idan aka hadaku miji da mata idan kasaketa a cikin film 🎥
To shi yaja miyasa tinfarko beyima mutanan Dalla dallaba yayimagana adunkule da irin wannan wawiyar maganganunne adukkule acikin addini suke haifar darikici dagaddama.
Aa amata a dalci
What
Wannan film me suna Jamilun Jidda. Ya tabo yanayin zamantakewar musulmi da wadda ba musulmi ba kuma gyaran da kuka gagara yi a matsayinku na malamai shine (christa tamusulunta ta auri musulmi amma sayya gagara riketa ko kuma yan uwansa, ko kishiyanta, ko idan abu ya hadasu da wasu na rashin jituwa sai su goranta mata asali misali shegiya tubabbiya ko tsohuwar arniya😢 this is what the actress and the director wants to teaches our people) christoci dayawa sunason musulunci amma halayyan mu suke soro kaman rashin adalci game mata 2 biyu zuwa 4 hudu ga tsangwama ga bambanchin akida. Malam mundawo daga rakiyanku fa 😅😅😅 abunda kafadannan maganar ibn-kayyim ne ba hadisi ba ballema sekafara kawomin ayar al-qur'ani kafin hadisin da yayi kama da ayan idan babu to namaka rangwame 😅ka kawomin ijma'in malamai idan kace ijma'i zaka kawo to kaga muma munada option komu😅😂💃dau bangaren ka ko mu dau bangaren chan.
Yanzukaiwai raddi kakeyiwamalam?hhhh kaijahilcinka yagirma.
@@lawanaminubakundi8139 ibunl kayim nakafa hujane da hadisi listen very well the topic
Maganar ka gaskiyane
😢😢😢😢
Bakida hankali
Wanna ba haka bane a Fiqhu… Bata kafirtaba tun acting… Mata bata Sakuba don acting.. Don Allah a tanbayi Malanmai
You don't no Allah because the a not all with a one in Allah
Allah ya kyauta
Allah yakauta