@@aishaahmad518 ai amatsayinsa na babban malami kamata ai ya aika akirawoshi ko yaje yabashi shawara amma ba wai yatsaya a media yana ta barazana ba aiko addua ne saida hakki kokuwa?
In siyasa ne ai kowa yasan masuyi yan izala masuyi kwadayin abun duniya suke siyasa malaman su nawa aka kashe Akan kudi su jafar da albani ai kwadayi ya kashe su
Allahu Akabar-Allah yakara rayuwa Albarka
Ok masha Allah fatan Alkairi malan Allah ya kara lafiya da nisan kwana
Allah yaqara lafiya dannisan kwana shehu abinda babba yahango yaro koyahau sama bazai hhangoba
Ya Allah tsine wa ganduje ka nuna masa ikarsa
Ya Kamata shugaba ya ringa yin abu don Allah, gwamnan kano.
Muna bayanka Shehu Allah yakara lafiya, inkinne yaji jiki yatsira
To gashi kunnen baijiba sai akayi kaka ankirkiro masarautun kodai bakajiba ne
Muga ta karama
Kano bauchiche anki abarta kakoma bauchi mubama tare wasakaka aciki
To in ya Isa yaqi bin wnn shawarar da aka bashi mugani
Hmmm amma de wannan ba Dede bane aishi babba geara akasanshida shi ba batawaba ko anyimasa addu'ar ma seyanada hakkinku zekamashi ko
Kwaraima kuwa imrana
ahahahahahhaahahahahahah wai ko bamuda karfi munada addu'oi shawara yakamata kabayar ba barazana ba malan allah shiyasa ahlilsunna daban suke
Tokai mlm Ina ruwan ka tunda ba gyara kazo ba kaima aikanashan tsinuwar
Kaima dai siyasar kake
@@aishaahmad518 ai amatsayinsa na babban malami kamata ai ya aika akirawoshi ko yaje yabashi shawara amma ba wai yatsaya a media yana ta barazana ba aiko addua ne saida hakki kokuwa?
In siyasa ne ai kowa yasan masuyi yan izala masuyi kwadayin abun duniya suke siyasa malaman su nawa aka kashe Akan kudi su jafar da albani ai kwadayi ya kashe su
@@saniasanisaniasani6863 wallahi karya kake Dan bidi'a