TA AZIYYA DAGA JARUMAN KANNYWOOD
Вставка
- Опубліковано 7 лют 2025
- Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
#bakori_tv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #Netklix #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv
Allah ya jikan nura ya gafarta Masa bayan rasuwan Ahmad s nuhu na Dade banji rasuwan Da najisji b kmr wannan a kanny w
allahu akbar ya allah ubangiji yajikansa da rahama yasadashi annabin rahama annabi Muhammad (S.A.W) MUMA SAURAN IDAN TAMU TAZO YA ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI ALBARKACIN ANNABI MUHAMMAD (S..A..W) AMIN THUMMA AMIN YA RABBIL ALAMIN 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ina mikasakon ta'aziyata ga in uwa misulmin duniya Allah yajikanchi da rahama muma Allah ya bamu guzirin tardusu da alkairi🤲
Allah sarki duniya Allah yamasa Rahama sabo da annabi S.A.W🤲😭😭
Allah ya jikansa da rahama ya kuma sada shi da our beloved Muhammad (SAW)
Allah sarki rayuwa kina Allah yajikan sa da rahama yasa aljanna ce makoma 🤲
Amin souma amin yayi kyau wallachi Allah ya Allah ya muhatsou da annabi mouhmadoud ( s a w )😭😭🤲🤲🤲📖📖📖
Allah yasa mudace Allah yajiqansa Allah yasa al jannamakoma intamutazo Allah yasa mucikada imani👏👏🤲🏿🤲🏿👈
Aameen thumma aameen 🤲🏿🤲🏿🤲🏿Allah ya hanshi Makoomansa, yayi mai rah'ma, ya has kaka makonchinsa alfarr'man Rasūlullāh Sualallāhu alai'hi wa sallam p
Idan tamu lokacin tayi,Allah Yasa mu cika da imani,ameen YaHayyuYaQayyoun
Allahou akbar Allah sarki duniya Allah kaji kan ji da rahama Allah yasa aljanna ne makomarshi
أعظم الله أجركم الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله وذويه وزملائه الصبر والسلوان
الله يرحمو ويغفر له ويسكنه فسيح جناته مع النبيين والصديقين والصالحين وحسن أولئك رفيقا ي رب
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI Un 😭
كُلُّ نَفْسٍ ذَآئِقَةُٱلْمَوْتِ ثُمَّ إِلَيْنَا تُرْجَعُونَ 😭 اللهم غفرهم ورحمهم ورهمنا بنعمتى نبينا محمد صَلَّى اللَّهُ عَلَيهِ وَسَلَّمٌ 🤲😓💞
Ta ziyyata Gareku Ma Aikatar Izzar So
اللهم اغفر له و ارحمه برحمتك التي وسعت كل شيء 😭🇨🇲🇨🇲
masha Allah alhamdulillah da nuhu sahreef Côte d'Ivoire merci
ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMA
YAHADASHI DA MASOYINSA ANNABI MUHAMMADU S A W
Allah Akbar Allah yajikansa da rahama Allah ya sadashi da annabi rahama. Gaskia muyi rishi allahu akbar
ALLAH yajikansa da rahamarsa alfarmar fiyayyen halitta muhammadur rasulillah s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Allah ya gafarta masa, Amma Ina so Ummar Hashimu ya san cewa ba musulmai kadai Izzan so ke amfanaba👌, domin mun karu da Izza sosai, akan Izzan so kanwata ta tsinta #13000 da aka boye Kuma an manta dashi, ammma don abin da ta koya a Izza ta dawo da kudinnan. Muna godiya🙏
Alayagafartamasa alayakayihasske kabarisa alfarman anabi mahamadu rasulilahi salafualhiwasalam😭😭🤲🤲🤲
Allah yaji kansa da rahama Kuma kasa ya huta. Tamu intazo Allah yasa mushika da kyau da Imani Amin summa amin
Gaskia nidai babu abunda zance saidai Allah yajikansa yayimasa rahama yabada hakurin juriyar rashinsa
Allahu akbar,wlh irin wafatinsa (mutuwarsa)ya birgeni allah yasa mucika da imani,kamar yanda Nura mustapha waye ya cika, allahu akbar
Allahu akbar Allah yajiqan shi ubangiji yagafartamasa intamu taxo Allah yasamuchika da imani 🤲😭😭😭
Ubangiji Allah ya gafarta mashi ya kuma hadashi da Manzo Muhammad RASULILLAH SAW.
Allah yajiqansa da Rahama dan Alfarman SHUGABA JAGABA ANNABI MUHAMMADU (SAWW) Ameen
Allah S.W.T Yajikansa da Rahman Bijahi Rasulullahi S.A.W
Allah ya gafarta masa kurakuren yasa mutuwa hutune gareshi ya baku hakurin jure wannan babban rashin nasa intamu tazo yasa mu cika da imani. Amin ya hayyu ya Qayyum
Gaskiya ne lawan Ahmad munyi rashi babba 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭allah ya jikan shi da rahama alfarmar annabi muhamadou s.a.w
Hakika munyi rashin masoyin annabi s a w
Allah yasadashi da abun nemansa
Gaskiya naji dadi da maganan sani danja yayi magana mai ma'ana Allah yaji kansa
Allah humma gafirlahu wa rahamhu wa affu'anhu 🙏
Masoyin Masoyina S.A.W Allah ya hadamu a taskar Manzon Allah S.A.W🥰
Allah humma salialah say yadina Muhamadu wasallim Allah ya gafartamai
Allah yajikan nura Mustafa waye
Mutumin kirki Allah yai Mai rahama albarkachin manzan Allah s a w
Allah ya jikansa darama yasa aljannace makomarsa mukuma kayimuna saukintamu idan tazo yasa muchika da Imani
Allahu akbar munyi babban rashi ,😭 ya Allah kagafar ta masa kahadisi da masoyinsa Manzon Allah s.a.w munayin taziya muna bada hakuri akan wannan rashin damukayi
Allah ya haskaka makwancin sa dan kwaunar sada manzo S. A. W
انا في الله من السودان اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته الفردوس يارب العالمين وحده من حباب رسول
May Almighty Allah accept his IBADA and Grand him Aljannatul fidusi
Allahumma gafirlahu warhamhu wa afu anhu wannakihim minal zunubi walhadaya kama yunakkal saubul abyadi minaddanas
Allah ya jikan Director Nura Mustapha Waye, Allah yasa Aljannah makoma.
Allah ya jikan shi darahama dan darajan ANNABI MUHAMMADU Rasulullah Sallallahu Alaihi wasallam Ameen Ameen ya allahu 😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔🤲🤲🤲Gaskiya muyi rahi baba
ina mika sakon ta aziya duka masoya Nura mostafa allah jan nace makoma
اللهم ارحمه واغفر له واجعل قبورهم روضة من رياض الجنة
Allahou Akbar Allah ya jikanshi darahama amine summa ya rabbi amine
Allah ya jikanchi da rahama allah ya bachi gidan aljanna Amin ya Allah
Allahu Akbar
May Allah mighty forgive him and connect him with our holy prophet Muhammad SAW
Allah taala gran us a beautiful end.
Allah yajikansa da rahama inai muku daaziyar NURA MUSTAPAH WAYE
اللهم اغفر له و ارحمه وادخله فسيح جناتك يارب يارب العالمين اللهم امين يا رب العالمين
Allah ya jikansa da rahama allah Yasa ya huta allah yasa mucika da imani
Allah ya sadashi da masoyinmu annabi Muhammad s a w
Slm innalilahi wainalilahi ragiuna allah yegikanhi allah yasa alzanna hine makomarsa amin suma amin muma idan namu yajou allahyesa mukika daimani amin
Allah ya hadashi da Annabi mahamad Sws
Allah ya jikan sa da rahama, ya sa aljanna ce makoman sa🤲🤲🤲🙏🙏
Innalillahi wainna ilaihi rajuon kullu nafsin zaiQatul maut wlh ban sanshiba Amma naji mutuwarshi saide ku gayamin shakuwa😭😭😭😭mom twins from saudiyya arabia 🇸🇦
Allahu Akbar
Allah ya Jiqansa
Da Rahama
Allah ya Sadashi Da Masoyinsa
ANNABI S A W
Allah ya jinkanshi da rahama ya bashi alhjannah
allah ya jikan shi da rahama yasa aljana firdausi che makomarshi
Allah yagafartamasa don annabi Muhammad a ll s m
انا لله وانا إليه راجعون كل نفس ذائقه الموت اللهم اغفر له ورحمه واعفو عنه ووسع مدخله في الجنة الفردوس اللهم ءامين يارب العالمين
Allah ya jiqansa da rahama ya gafartamasa yasa Aljannache makomarsa
Muma muna ciki munkaru ssai Allah yknsa da rahma Allah yasada sa da masoyinsa(manzan Allah s a w)we really miss him
Aslm alaikum Nima inawa nura fatan alkairi Allah yasa yahuta Allah yajiqansa da Rahaman
Allah ya yimasara hama gaskiya mey asara Allah ya bamu haquren jureya
Ubangiji ALLAH yajikan Nura Mustapa waye da rahama innalilahi
May Jannah be his final
Home 🙌🙌🙌Aameen yarabi
Innalilahi wa inna ilaihirrajiun. May Allah SWA grant him Jannah amen.
Wlh abin kamar amafarci nace Gani shi mutuwa yayi mana Yan kan kauna mutuwa ce mai Hana duniyar tayi dadi pour quoi oh Allah Toh allah
Allah ya jikan ka Nura ❤️
Allah jikan megadamou mossayin manza allah ya karare damu tafani adini daga niger agadez mouna may michi adu'a allah yajikanchi yagafartamasa intamu tazu allah sa mucika da imani
Inna linlahi wa inna ilaihi ra jououne directer allah ya gafarta maï
Amin suma amin allah yasa aljanna ce makomar sa
Allahu akbar allah yajikanshi darahama
Rahimuhul lahu🤲
Tabbas munyi asara adduar mugashi shine Allah yamasa rahma yakaihaske kabarinsa yakuma sadashi da masoyinsa Allah mutuwar bawan Allah nan tata6ani sosai 😭😭
Allah ya jikansa da rahama 🤲🤲
Allah yasa yahuta, Allah yamai rahama
Allah sarka yasa yahuta ya allah kasadashi da rahama
Allah y jikan shi
Allah ya jikan shi Amin
Allah sarki Allah gafarta masa yabawa iyalansa hakuri dajuriya 😭😭😭😭😭😭😭
allah akbar
allah ya jikanta da rahma
Allah ya jikansa da rahama ya kwanciyar hutawa.
Ubangiji Allah Yajikan Director 😭😭
Muna wa jamar kanuwud ta ziya Allah ya jikan nura mustafa
Allah yajikansa Allah yasa Aljanafiddausice makomarsa,yasa ANNABI yasan da zuwansa.wallahi jinake Kamar dan'uwanane na jini a jinina nakejin rashinsa km gaskiyane musulman duniya munyi rashin dan'uwanmu.Allah ya musamu ya yasa.lawal ahd.yasani kula.
Allah yajikansa da Rahama ya gafartamasa
Gaskiya munji dadin bayanin ku...zaku iya Dora ACC game niyyar taimakawa wnn marayun SDK bata yawa bata kadan
Allāhummagfir lahu warhamna baadahum, amin.
Allah ubangiji ya jikan shi darahama
Allah ubangiji yamai rahama
Allah ya gafarta masa rahama amen
Allah yasa aljannace mako marsa
Allah jikansa da rahama wlh koni nakaru sosai Allah yamishi raham😭😭😭
Allah ya jikan sa da rahama ya duba bayansa
ALLAH YASA MUMA INTAMU
TAZO ARIKA FADI HALAYAMU
NAGARI IRIN HAKA😭😭😭😭😭😭😭🤲
Allahumma Amin ya Hayyu ya Qayyum🤲🙏😥😥😥
Ikon Allah Nura Allah yaji kansa da rahama
Allah ya jaddada rahama agareshi domin issar manzon Allah
Allah ya jiqansa da rahama Allah yasa ya huta