Idan Abba ya yi dai dai, za mu fada, idan bai yi dai dai ba, za mu fada - Kwankwaso

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025
  • Jagoran jam'iyyar NNPP, Rabi'u Kwankwaso ya shaida wa BBC cewa zai ci gaba da sanya ido kan harkokin da suka shafi gwamnati a Kano, kuma ya yi magana a lokacin da bukatar ta taso.

КОМЕНТАРІ • 9

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna9525 Рік тому +3

    Allah yayi Maka jagora allah ya tsare gaban ka da Bayan ka ubangiji ya baka abinda kake nema duniya da lahira makiyanka fadawan ka mutum me son cigaban al'ummar sa, we love you sir with all my heart ❤️✊

  • @been__umar
    @been__umar Рік тому +3

    Madugu uban tapiya 💯🔥🔥🔥

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza Рік тому +2

    Ashe ya fara gane Allah ne ya ke yi ba shi ba

  • @AuwaluSaniMuhammad
    @AuwaluSaniMuhammad Рік тому

    ❤ gaskiyane ❤ Allah karalafiya

  • @kamalusman3932
    @kamalusman3932 Рік тому +1

    Masha Allah

  • @Wase3sp
    @Wase3sp Рік тому

    Good luck Sir 🙋🌎🐓👁️

  • @almustaphasanusi648
    @almustaphasanusi648 Рік тому +1

    Kafarka kafarmu madugu

  • @UsmanRuma
    @UsmanRuma 3 місяці тому

    Masha Allah