Yadda Za A Kawo Karshen Dambarwar Masarautar Kano - Kwankwaso

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @AbdulrashidMusa-vn3pd
    @AbdulrashidMusa-vn3pd 6 місяців тому +2

    Allha ya karemana jagora daga sharrin makiya

  • @abdurrasheedabdulmudallib8567
    @abdurrasheedabdulmudallib8567 6 місяців тому

    Allah yajikan majidadi Allah yataimakeka Allah yayi maka jagora Allah yakarya makiyan ka Amin ya Allah

  • @muhammadgarbayahaya7713
    @muhammadgarbayahaya7713 6 місяців тому +1

    Gaskiya wnn bashi da kunya kallo yake kowa irinsa mara kunya

  • @garbaabdullahiidris6613
    @garbaabdullahiidris6613 6 місяців тому

    Madugu Sai ta Allah tayi

  • @habeeb24tv
    @habeeb24tv 6 місяців тому

    Allah yataimaki jagora

  • @garbaabdullahiidris6613
    @garbaabdullahiidris6613 6 місяців тому

    😂😂😂😂😂😂😂 chaiiii

  • @maigoshiidris5943
    @maigoshiidris5943 6 місяців тому

    Allah ya kara lafiya jagoran gaskiya

  • @isahsarki
    @isahsarki 6 місяців тому

    Insha Allah aminu ado shine sarkin kano

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 6 місяців тому

    Shashasha kawai

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 місяців тому

    Madugu abarka Sai ta Allah

  • @KabiruYahaya-pz9xm
    @KabiruYahaya-pz9xm 5 місяців тому

    Ka mance lokacin da ka kunnuwa Hisba wuta lokacin Sardauna

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 6 місяців тому

    Allah ya temaki madugu jagora makiyan ka fa dawanka

  • @lukmanjanmaye896
    @lukmanjanmaye896 6 місяців тому

    Gaskiya kwankwaso makaryacine kamanta lokacinda kake so kawulakanta ado bayero lokacinda kake gomna? Shikuma sarki yaringa hadakada ubanka. Shine kake cewa sarakuna ubankune?

  • @MuhammadUmar-ce2tq
    @MuhammadUmar-ce2tq 6 місяців тому

    Banza kawai

  • @saniahmed9600
    @saniahmed9600 6 місяців тому

    Kai ba Shugaba bane?

  • @YauOil
    @YauOil 5 місяців тому

    Karyakakiyi Dan fulani bazamukar sayasr fulani ba jikukin dan ta ada danfudiwu

  • @FatimaAbdullahi-kk5jo
    @FatimaAbdullahi-kk5jo 5 місяців тому

    Kanka zata Kare fitinar

  • @auwalsharu2603
    @auwalsharu2603 5 місяців тому

    Gsky kwankwaso matsalar Ka bakada maturity ne tunda Amin dinnan bemaku komai ba kikyaleshi mana kuyi fitinarku dasu ganduje mana
    Mutun me natsuwa baida karambani zaku chire kukawo Wanda karambani dayawan surutu yamai yawa.
    To ga aminu dinnan yazamemaku karfen kafa kunkasa fitar dashi kanon. Kai kazama babban mutun amma sai kache komai ankama saika rama annabi Muhammad saw da hankuri da yafewa anka sanshi ba fushi da ramuwa ba shiyassa yaffi kowa matsayi da daraja a duniya.

  • @muhammadshafiu6504
    @muhammadshafiu6504 6 місяців тому

    Ko kunya bayaji.

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 6 місяців тому

    Kwankwaso ba shida kunya

  • @abbasdanjumma6195
    @abbasdanjumma6195 5 місяців тому

    Haka kaimakatada wuta kuma kadainahada siyasarka data MLM Aminu kano sam bakaladayabace