Ba ni da hannu a rushe sababbin masarautun Kano - Rabiu Kwankwaso
Вставка
- Опубліковано 2 жов 2024
- Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya kuma tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ra'ayinsa kan dawo da Sarki Muhammadu Sanusi na biyu kan karagar mulki da aka yi.
😂dan Musa me Allah 😂 ai tsiyar nasara sezashi gida
wlh haka ne ba irin soyayyar da marigayi maimartaba ado be nunawa shekarau ba amma kwankwaso ya kauda kai amma ganduje ya kasa kauda kai to yanzu gashi nan wa gari ya waya.
He put him on his toes. Brave journalist........👋
Idan kaji mutum ya ce ba hannunsa a cikin abu to ba abu ne mai kyau ba
❤❤❤❤❤❤❤❤
Idanma kanada hannu haka shine dai dai Sir 💓💓💓
Toh ubangiji Allah Shi Kyauta a harkokin Sarautan Kano Ameen, ubangiji allah shi sa mu Zauna lahiya a Arewacin Nigeria Ameen !!!
Koba da hannunka ba hakan yayi, saboda alokacin da aka awulaqata sunusin awancen karon ba'ayi cecekuce ba sai yanzu da aka mayar dashi, ai Shima zuciya daya ce yake da ita, juriyar da yayyi suma haka zasu jure suyi haquri
Jagora insha Allahu sekayi president
Aji tsoran Allah
wlh wlh hakan da akayi yayi dai dai muna godiya duk wanda yaji haushi yaje wajan ganduje suyi kukan tare
madugu ubantafiya allah yakara lafiya ogah
Babu rami meya kawo rami?
Kishin ko kunya baya ji Makaryacin banza Kaine kasa akayi haka duniya ma ta sani
Wannan ba gaskiya bane
Karya kake dan uban ka
Allah yakara lfy Jagora
Karya kakeyi a baya shi yache sandar kokara aka basu daman ya fada rainawa mutane hankali xaiyi
Allah ta'ala yaqara lfy jaqora yakawo babban rabo
him kundai batamana arewa saboda nanzuwagaba sai wani gwamna yasauke sarki idan wani yazo 'ya,aza nasa allah yakawomuna zaman lfy akasarmu dama afrika baki daya amin
An dinga yi kinan
@@aobfallatah181 allah yaimuna magani
Amin ya Rabi
@@zubaidahsalihu6211 zubaidah abinda yakamata mudingayikenam a du,a inaga itacekawai mafita
@@Akendekende-cc8xi tabbas
Amma gaskiya ada bamusanka da qaryaba
SE OGAR
Inshaa Allah kunci Taliyan Karse. Babba da karya
Allah yasa Ka gama lafiya jagora
Karya kakeyi kwankoso
Munafiki tunfil azal fada kakeyi da gıdan Ado Bayero kuma in Allah yayarda zakaga aniyarka
3:25
Oga
Wallahi wannan mutamen ya raina mutanen kano hmmm
Baka cire Ado ba amma Kai sanadin Mutuwar shi
Tazo mujita
toh gawuna is coming
Fatan alheri my madugu uban tafiyan
GWAMNAN BOYE gami da P.A
DUNIYAKENAN.AKWAI.RANAR.KIN.DILANCI
Wlh karya yake
Renin wayo....
Allah yaja zamaninka madugu
Karya yake gwamna kano na biyu
Firauna da hamana...😂😂😂😂
😂😂😂 karya yake Dan wahala
Totally kwankwaso dan rainin wayau ne
Su kwankwaso many😂😂😂
Muna taredakai jagora
😂😅YACE BAIMA SANIBA😅
Gaskiya ban yaddaba oga
Kai dai ayi shaani kawai..
Leader 🫡❤
Madugu uban tafiya
Hey q
Hum
Allh yama jagora
Dan hassada wawa
KWANKWASIYA ✅
mai karya dai dan wutane
Allah ya tsare mutuncinka Jagora!
With no respect, Sir Karya kake yi da hannun ka dumu a cikin tsige sarki
❤❤❤❤
Amma ba ka tsoron Allah wlhi tallahi. Wai babu hannunka a ciki🤔🤔
Allah Ya tsine wa me qarya
Masha Allah done ❤ ❤ ❤
Dan kurma
Lies😂😂😂
Masha Allah ❤❤❤
Kar ka raina ma mutani wayo
Da girmansa yaringa qarya
Karya ka kakeyi.
Munafiki kawai..
AKWAI LOKACI BA KOMAI:BABBA DA KARYA
Karya kake tsula Kai kasaka
Maqaryaci
me riga daya kawai da hula daya kaji kunya wllh munafiki
Wai ana aiki tare sai kace hannun shi mulkin yake yanzu
😂😂😂
Mu fa ba mahaukata ba ne Allah ya kaimu zabe, biiznillahi da sunusi da Abban duk za mu kara musu gudu mu dawo da sarakunanmu mguda biyar ma su daraja da mutumci
karya kakeyi kwankwaso Allah ya fiku wllh da ikon Allah sai kunga mucifa akanku
Inkikai wasa wllh dabakincikin Kwankwaso zakimutu 😊
You are very stupid 😅
Allah sarki😂..
Bawan allah ashe baima san anyi ba.
😂😅