Tsakanin Sarkin Gobir Bawa Jangwarzo da Shehu Danfodiyyo wane Sharudda ya Nema?

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 13

  • @surajousman7134
    @surajousman7134 4 місяці тому

    allah ya jikansa da rahma yasa aljanna makomarsu mukuma yabamu albarkacinsu

  • @AbassGobirrr
    @AbassGobirrr 6 місяців тому +3

    Gobir ikon Allah

  • @YauOil
    @YauOil Місяць тому

    Dan segaya banza munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jinita adanch

  • @YauOil
    @YauOil Місяць тому

    Munifuki karyakakiyi jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani

  • @mahmudimam9311
    @mahmudimam9311 6 місяців тому

    Kai amma naji dadin abunnan yazaayi insamu ci gabanshi

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 7 місяців тому

    Dan fodiyo Azzalumine Macuci ya kashe Hausawa yan Uwanmu saboda Neman Sarauta

    • @surajousman7134
      @surajousman7134 4 місяці тому

      amma bakasan asalin mutunba da tarishinsa kakirashi azzalumi baka tsoron haduwarkada allah ko

    • @SalisuMuhammad-f2d
      @SalisuMuhammad-f2d 20 днів тому

      Ya kashe kafirai de

  • @YauOil
    @YauOil 2 місяці тому

    Munifuki jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jikukin dan ta ada danfudiwu

    • @ubkktv3999
      @ubkktv3999  2 місяці тому

      Manzon Rahama kansa anwa zargi shi zargi ba Mai tsere masa komi adilcinsa sai dai abin lura mu masu zargin wane abu ko Rawa mukarawa Addinin Musulunci wadda muke tsammanin a dalikinta mu sami Rahama Gobe.
      Wane littafi muka rubuta don ya zama jagora wa na baya kan tafarkin dai dana yin sa batace bayananiya?
      Shin taba al'adarmu ko kabilarmu shine abin lura abarsu da batawa Bakaken Aljannu a matsayin hanyar biyan bukatar?

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 3 місяці тому

    لماذا تذهب بعيد يا أخي المؤرخ إلى السنغال فهذا نوع من التدليس ومسح الأثر في علم التأريخ فالشيخ عثمان دن فوديو هو من النيجر فيها ولد وفيها ترعرع وفيها تعلم وتفقه بين علماء النيجر وصحاريحا ووديانها وشعبها!!!!/نيامي عاصمة النيجر

    • @ubkktv3999
      @ubkktv3999  2 місяці тому

      In Allah yaso za'a fassara da Harshen Turanci nan gaba kadan ayi Muna hankuri Muna zuwa da yardar Allah