Yaudara kan Sace Sarkin Gobir, Nasiha ga gwamnan da ake zargi da yaudarar iyalansa sarki

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 5

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 місяці тому +1

    Wannan qasa tamu nageriya babu tsaro ya Allah ka kawomana sauqi da sassauci ka yimana maganin azzalumai ya rabbi

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 3 місяці тому +1

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 3 місяці тому +1

    In sha Allah wannan alamari akwai siyasa aciki, amma duk masu hannu aciki Allah ya tona musu asiri kuma ya isar mana

  • @YoussoufTabotaki-h8l
    @YoussoufTabotaki-h8l 3 місяці тому +1

    Gaskiya Nigeria babu maza masu zuciya kulu kuna zamne ana satche mutane sai surutai kukaiyi barkatai tunda babu gwamati kowa ma zai iya sayan bindiga dan chikare kainai

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 3 місяці тому +1

    Akwai mugunta acikin al'amarin sarkin Gobir