Sanata Shehu Sani ya fidda tsoro bayan ganin bidiyon Sarkin Gobir ƴan ta'adda na tozarta shi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 86

  • @aminumusa9943
    @aminumusa9943 3 місяці тому +1

    Kai sanata duk dasa hannun ku chikin wannan lamari domin shekara nawa kukai mulki baku kawo karshen lamarin ba sai sata allah ya isar mamu

  • @SaminouIbrahim-w8c
    @SaminouIbrahim-w8c 3 місяці тому

    😢😢 Allahu Akabar wannan itace farar gaskiya 😢😢 Wly tlh ko makiyinka yasan cewa kafadi gaskiya saidai da kiyayya wace tazama silar wannan ta'addanci garemu musulmi Allah ka kawomana dauki da agaji alfarmar annabi mahammadu (s.a.w) da alkur ani😢😢

  • @MuhammadSaniYakubu-y4k
    @MuhammadSaniYakubu-y4k 3 місяці тому

    Allah yasakamaka da alkhairi ya yawaitamana shugabanni irinku....amma dadina dagobe saurin zuwa Ubangiji yananan amadakata Kuma dukwanda keda hannu amatsalar tsaro a arewa zai koma Yama Allah bayani

  • @YazidHalilou
    @YazidHalilou 3 місяці тому +1

    Allahou Akbar..!

  • @SaadatuUsmansagagi
    @SaadatuUsmansagagi 3 місяці тому

    Jazakallahu khqiran Allah ya jkn mahaifa ubangiji yabi mana hakkunanmu be darajati rasulillahi saw

  • @murtalaabubakar2215
    @murtalaabubakar2215 3 місяці тому +1

    Mu munsan Inda suke wallahi, saidai matsalar itace an kasa tsaya wa a fahimci Abunda ya kamata A fahimta

  • @usmanabdullahikibiya7910
    @usmanabdullahikibiya7910 3 місяці тому +1

    Assalamu alaikum donAllah senator shehu sani ya kamata dom Allah ku hadu irinku irinku kuyi wani abu a arewa don Allah. Enough is Enough. Na gode.

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 3 місяці тому

    walahi kuwa senetor gaskiya ne ka fada Amman meyasa mu manyan mu na Arewa suke Hakan Amman meyasa Jihar Jigawa baa kashesu saboda su Basu siyar da yancin su ba Dana mutanen Jihar su Allah ya cigaba da tsare mu sukuma Allah yai mana sakayya

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 3 місяці тому

    Sanata wadannan mutane basuda imani .Basu son naiha. Wajibin manyan Arewa su matsawa gwamnati tadau matakin gaske domin maganin wadannan marasa imani.Allah Kayi muna maganinsu amin summa amin.🎉

  • @auwalutappi3326
    @auwalutappi3326 3 місяці тому +1

    Abinda yasa shine mu matasan Arewa bamuda zuciyane Allah inarokonku matasa musayi bindiga mushiga daji

  • @YayajiAdamuMuhammad
    @YayajiAdamuMuhammad 3 місяці тому

    Allah ya JIKAN Sarkin Gobir gashi sun kashe bawan Allah to ko Za su 😮tabbata a duniya,? Sun fault masa duk Alhakinsa kuma wani dadi suke ji a jeji. Allah ya shirye su. Allah ya da su ji nasihan Senator honorable?

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 3 місяці тому

    Tarihi ya maimaita Kansa, Haka kakan waddanan yan ta addan wato kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo ya kashe kakan wannan sarkin "umaru bawa Jan gwarzo, Amanar Allah tachiku fulani kamar yarda kukaci amanar hausawa a kasar Hausa

  • @kabiruahmad-x9k
    @kabiruahmad-x9k 3 місяці тому

    Ya Allah yakubutar dashi cikin ni imarsa amin

  • @ShuaibuBasiru-f3w
    @ShuaibuBasiru-f3w 3 місяці тому +1

    Insha allahu
    Allah zai toni asirinsu
    Kuma Allah bazai barsu ba
    komai nisan dare gari zai waye insha allahu

  • @BabangidaBangis-m4j
    @BabangidaBangis-m4j 3 місяці тому

    Allah yagafartamishi

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 3 місяці тому

    Hakkun comrade wannan gaskiya ne Allah ya mana maganin abinda ya damemu ya kawo mana dauki

  • @MaryamJameel-se9cq
    @MaryamJameel-se9cq 3 місяці тому +1

    😭😭😭muna tawassali da soyayyar da mukeyiwa annabi Allah yakawomana qarshan wadannan azzaliman mutananan ALLAH kawulaqantasu sama da yadda sukewulaqanta bayinka ALLAH ya isa tsakaninmu da wadannan mutane😭😭

  • @mrmoohtv3675
    @mrmoohtv3675 3 місяці тому

    Kwanciyar kabari bakama San adadin shekarun da zakayi kafin atashi duniya ba daka kae sae ayyukanda ka aekata ackn kabarinka akwae aeki agabanmu Yaa al'umar musulmi...😢😢😢

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 3 місяці тому +1

    ALLAH ya saka maka d alkyri SANATA SHEHU inshallahu muna ftan hadewar ka da kwankwaso domn samarda shugabanci nagari

  • @mrmoohtv3675
    @mrmoohtv3675 3 місяці тому

    Wanda Allah yasa zuciyarsa me kyau ce yau katashi kana bautawa Allah baka sata baka cin hakkin mutane kana kyautata ayyukanka tsakaninka da Allah kake godewa Allah aduk irin halinda ka tsinci kanka aciki to wlh kaci gabada godewa Allah.. ubangiji Allah kaqara tsare imaninmu kasa muyi kyakkyawan karshe Dan alfarmar annabi muhammadu S.A.W..🤲🏼🤲🏼🤲🏼

  • @musasabir779
    @musasabir779 3 місяці тому +12

    Comrade, what you said is true. But with due respect all these problems emanate from the northern leaders, the northern leaders left the northerners in complete poverty and ignorance.

    • @batujankatom3613
      @batujankatom3613 3 місяці тому

      Exactly! Thanks for that

    • @MMSSTT-jy4dc
      @MMSSTT-jy4dc 3 місяці тому

      ​@@batujankatom3613لللررلرلرلرىرررررلررئرررىرلرلررررلرللررلرىرىررررلررىررررلىررررىرررررىرلرررررلىرررىررررىرىرىرررررىرلىرىررلررلرلرىررلررررررلررررىرىرررلرىررىرررىلررىرىرلرىررررررلرىلرىلررلررىرللرلرىررلرىرررررىرررىلرلرىرلررىررىىرلرىررلرلرلىرىرىرىرىىىرىرلررىرىرلرلررىلرىرلررررررررىررلرلررررلررىررررلرىرررىىىللىرلرلررىرلىرىرررررررىىرلررىلرررررلرلرلرىىرىرلرىرىرىىرىرررىىررىىرررررىرىرللررىررىرررلرلررىللىرلىررىرىرررىررلررلرىرلرىررلرىررررىرىىرلرىرررلررىلررلررلرىىررىرررلررررىررلرررىرىرلررىرىرررىرىررىلىرلررررىررلرررىرىرىرىرلررىىررلرررررىرررررىىلرررىىرىرىىرىىررىرررررررررىىررىرىررررررلررىرررررىرىررلرىرررلرىرىررىرىرىرىرىرىرىررىرىررررررىررىرىرررررررىرررىىررىىرررىىرىىرررىررىىىررىررىرىرىىررررىررلرىىىررىىرللرررررررىررىرىرررىرىرىررررىىرىرررىرىررىررىرىرىىررىررررىرررىرىرىررىرلرىرىرلرررىىىرررىرىررىررررىىىىررررررىرررىرررررئرىرىىرررىررىرررىىرررىىررىىىرىرىىىرررىرىىرىررىىىرررىرررىررررررىرررىررلرررررلرىىرىرىررىىرىرىىررىرىىىررررررررررىررررررررىىررىررررلرررىرىىىىرىرىىرىررىىىرىرىرىررررىررىرىرىىررىرىرىرلررىرررىررىررىلرىررررىىىرلرلرىىرىىىرررىررىرررررىرىىرىرىرىررىررىرىرىىرىرىررىىرىررىرىرىرىئىرىرىررىىئرىرىررىرىرىرئىررىررررىرىرلرىرررىىىررىىرىىرررىىررىرىررارىرىىرررىرىىىرررىرىررىرىرررىرىئررررىرىررىىرىررررىررىرىررىررررىرىرىررررىررىرىرىرىىررىرررىرىرىرررررررىررىررىررىرىرررررلرلررررىرىرررىرىرررىىرررلرىرررىررىرىرىرىىرىرلررىىىرررىررررىرىرىررررىىرىرررىىرئررررىررىررررلرىرررىررىىررىرىررلررىررىىىررررىرىرىرىىررىرىىرىرىررىىرىىرررىرىىىررىرىرررىررررررىررىىرىىرىرىرىىىرىررررىررررررىررررىررىررررىىرىرىىىىررىررررىررررررىرىرىرىرىىرىىىرئرىررىرىىىرررررىرررىررىرررىررلرررىررىرررىىرىررىررىرررئلرىرىرىررىرىرررىرىررىرىررىررىىىرررررررىررررىررىىرىرىىئىىرىرىررررررىررىرىرىررىىرىرررىلرررىىررىىرىرىرىررىرىرىررىرىرىىررررررررىرىىررررىرررلررررىررىررىررررررررىرىرىئررىررىرىررررررىرررررىررىرىررررررىرررررىرىررىرررىىرىىرىررىرىررررىرئرىىررررىىرىىرررىىرررىرررىررىررررىرىىررىرىىرىىىرررررىررىررىرىرررىرررىئئرئرررررىئىئئئىئئئئرئئرررررئىئرئرئىة

  • @faizayahuza
    @faizayahuza 3 місяці тому +1

    YA RABBI YA RABBI YA RABBI, ka kawo mana gyra a arewacin kasarnan. Ubangiji ka gyara mana ya hayyu ya qayyum

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 3 місяці тому

    Allah ka isarmasa Allah ka isarmuna kawai, Allah kayi muna maganin wadannan azzalumi.

  • @FatimaIliya-vg6jj
    @FatimaIliya-vg6jj 3 місяці тому +1

    Allah yasaka maka da Alheri Allah yasa su Gane Allah yayi mana mafita

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 3 місяці тому

    Wlh banta6a tunanin wannan mutumin sarki bane

  • @ZabeirouNassirou-jq6kb
    @ZabeirouNassirou-jq6kb 3 місяці тому

    Sun tozarta Nigeria gabardaya😢😢😢

  • @AdamuibrahimMaidiwani
    @AdamuibrahimMaidiwani 3 місяці тому +1

    Senator shehu sani Allah ya sakamaka da alheri da bayanan da kayi game da sace sarkin gobir da bayi sukayi.

  • @SmilingBamboo-ko4lg
    @SmilingBamboo-ko4lg 3 місяці тому +1

    Mejidda ALLAH yasakawa duk wani musulmi da akai garkuwa dashi ya Allah kaimana maganin yan ta,adda

  • @abdulrahmanhalilu5738
    @abdulrahmanhalilu5738 3 місяці тому

    Wannan gsky ne Allah ya saka mashi

  • @laminuahamed8839
    @laminuahamed8839 3 місяці тому +1

    Allah yakawo mana mafita

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l 3 місяці тому

    Allah ya sawake

  • @mansurmahiru2531
    @mansurmahiru2531 3 місяці тому

    Kowa zaikoma ga Allah zai riski abunda ya aikata. Lahira gaskiya ce kowa sai yaje.

  • @HarunaibarahimHarunaibarahim
    @HarunaibarahimHarunaibarahim 3 місяці тому

    Allah ya sakamasa

  • @AbdulmalikiMalam
    @AbdulmalikiMalam 3 місяці тому

    Gaskiya baakautamaba ammakaihakuri allaha zaisakama sbodagsakiyaka shi yasa akayimahaka duwandaadahanuciki allaha yaisamaka

  • @AminaHaruna-c1c
    @AminaHaruna-c1c 3 місяці тому

    Allah yabiyaka akri

  • @hassandangani7287
    @hassandangani7287 3 місяці тому

    Gaskiyane sani

  • @sanikhalid1253
    @sanikhalid1253 3 місяці тому

    Ya-Salam 😢

  • @ABUBAKARALIYU-z1g
    @ABUBAKARALIYU-z1g 3 місяці тому +5

    Duk wanda yake da sa hannu ko goyon bayan wannan ta'addanci Allah ya hukunta ya kuntata ma rayuwarsa gorgodon yadda ya kuntatama al'ummar wannan wannan bayin naka ya Allah🤲

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 3 місяці тому +5

    Allah yasaka masakamana Al farman sayyidil sadati sayyidil Anam sayyidil wara kamilu zati sallalahu Ailahi wassalam Ameen bijahi sirrin zati kamilu zati kashibul gumati muhammadu Rasulullahi sallalahu Ailahi wassalam

  • @BilkisuRabiu-zw3mf
    @BilkisuRabiu-zw3mf 3 місяці тому

    Amen

  • @umarsulaimanauwal1486
    @umarsulaimanauwal1486 3 місяці тому

    Inna lillahi wa inna ilaihi Raji un 👏

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 3 місяці тому

    Allah ya saka mana

  • @BawaKakale
    @BawaKakale 3 місяці тому

    Allah ya Kare Muna Distinguished Senator Comrade Shehu Sami dalilin kuwa shi kadaine Mai fitowa kaitsaye ya gayama manyan Arewa gaskiya komai dacinta,idan ace Arewa munada kamar Comrade Shehu Sani guda ukku,wallahi da Arewa ta kubuta da ga yau darar azzaluman Arewa,musamman azzaluman shuwa gabanni.
    Comrade Distinguished Senator Allah ya yima kariya ga makircin azzaluman shuwa gabanni da Yan Koren su.

  • @musbauadediran3657
    @musbauadediran3657 3 місяці тому

    Allah ya taimake sarki. Senator gaskiya guda ne, ka fada naka in kune yaji jiki yasira

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 3 місяці тому

    Allah ubangiji ya kubutar da su Allah ubangiji ya mana maganin Yan bindigan nan dasu da masu Goya musu baya

  • @josephmoses6052
    @josephmoses6052 3 місяці тому

    Arewa kasar hausane

  • @Barpz1
    @Barpz1 3 місяці тому

    Gomnati ce ummul khaba'is da ace ku Kuna da kishin yankin ku na arewa kun bude makarantu lungu da saqo kun dauki malamanku da muhimmanci kun Gina masallatai da islamiyya kun bayyawa yayan talakawa ilimi na islamiyya da boko da yanzu warhaka kowa ya waye a arewa Kuma ire iren wannan abubuwan da ba su faru ba.

  • @hassanyahaya5056
    @hassanyahaya5056 3 місяці тому

    Allah ya saka maka alkhairi

  • @HusainiSuleman-l7e
    @HusainiSuleman-l7e 3 місяці тому

    Cinmutuncine.gamu
    Hausawa

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 3 місяці тому

    Allah yafito dashi

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 3 місяці тому

    Allahumma Amin 😢😢😢

  • @babbanjika
    @babbanjika 3 місяці тому +1

    Hon Senator sir, you only talked about the release of the Gobir Emir, what about others who have been in captivity before him? I think it’s should be a whole sum prayer and demand. You have spoken the truth thought…!!

    • @SurprisedApron-gs5yh
      @SurprisedApron-gs5yh 3 місяці тому

      Have listen to the video? His major concern is under development of our region .

  • @FargarJaji-p6f
    @FargarJaji-p6f 3 місяці тому

    Akwai abinda Bello turji yace. wait gaban sarkin gobir, aka yanka shugabanin Fulani da ya nada. Ko gaskiya ne?

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 3 місяці тому

    Allah ya kyauta

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 3 місяці тому

    Shehu sani Ai duka matsalar arewa kaso 80% daga mutanan arewa ne Musanan shugabani, Kuma hanya dazaa Gyara Mai sauki ce in anaso a gyara, akwai abubuwa da zaayi, Amma Sai mun ajiye hassada mun ajiye cin dunduniyar juna, da kiyayya, Musa kishin arewa a gaba, Musa kishin alummarmu a gaba Kuma kishi na gaskiya, sannan musamar da jagoranci ta hanya zabo mutanen da suka cancanta akafa wata sabuwar kugiyar cetan arewa, Koda ba guda daya a arewa akalla, asamo daga gabas, yamma, da Kuma tsakiya, ahada da dattawa da matasa, wadanna mutanen areawa sukejin maganar su. Sauran bayanin Kuma Sai nagaba na cigaba. 10:18

  • @AbbakarIshakha
    @AbbakarIshakha 3 місяці тому

    Ni wlh wnn matsalar tsoro na arewa yana dauremin kai Wai ace wasu surarun mutane kuma jahilai ace su Hana al'oumma zama lafiya kuma ace sun gagari jami'an tsoro wnn hankali bazai dauka ba akoi munafirchi acikin al'amarin Nan wlh

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 3 місяці тому

    Ministan tsaro bahillace mai bada shawara kan tsaro bahillace yan ta'adda suma fulani ta yaya ta'addanci zai qare ?

  • @AbdaAbdiua-c3g
    @AbdaAbdiua-c3g 3 місяці тому

    Sakallahu kairan

  • @AlmusdafaYari
    @AlmusdafaYari 3 місяці тому

    Wanan magana senator tayi dai dai kuma haqiqa gaskiya ya fada sai dai shawara itace ire item su sanata dake da kishi su tunkari hukuma amagance wanan matsala don ba abinda yafi qarfin hukuma

  • @kolaposaheed5925
    @kolaposaheed5925 3 місяці тому

    This what illiteracy could leads to.

  • @AwaissouLauwali
    @AwaissouLauwali 3 місяці тому

    👍🏻😍😘👈🤲🤲🤲🤲🤲

  • @aminumohammed7995
    @aminumohammed7995 3 місяці тому

    comrade, ina yaba maka wajen fadin gaskiya komai dacinta. Ina mai bada shawara da a karbi hidimar tsaron kasa a mayar wa da jami'an tsaro ba tare da saka hannun yam siyasaba, a dinga ware wani percentage na budget na kasa duk shekara wa tsaro. na gode

  • @SamailaHashimu
    @SamailaHashimu 3 місяці тому

    Nazaci ma Akan Shugaban ni Zakayi magana...
    Mecheew

  • @abubakarumar7831
    @abubakarumar7831 3 місяці тому

    Alhaji Senator. Yanzu ne kasan chewa ana ta'addanchi? Wani rai bai fi wani rai ba. Muna Jira muga an fara kama sanatochi da gwamnoni. Rashin adalchi na shuwagabanni mu ya kawo mu chikin jalin da muka samu kammu. Shuwagabanni kudu suna tsoron talakawansu, amma a arewa talaka ba a komai yake na, sai a lokachin zabe.

  • @UsmanAliGarba-b7f
    @UsmanAliGarba-b7f 3 місяці тому

    Gsky ne❤

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 3 місяці тому

    Point of correction bafa addininmu daya ba, yawanci ba musulmi bane, suna dai cikin rigar musuluci 😢

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 3 місяці тому

    😭😭😭😭

  • @AliyuJiga
    @AliyuJiga 3 місяці тому

    Su yankudu sunkoro Fulani daga yankinsu sunfuta da kuda

  • @IdrissaAssoumana-sc7qh
    @IdrissaAssoumana-sc7qh 3 місяці тому

    🤲🤲🤲

  • @mim-tv7417
    @mim-tv7417 3 місяці тому

    Zalumcin shuagabani arewa ya ke sa haka Indian talaci yayi yawa haka ke faruwa

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 3 місяці тому

    Wanan rashin mutinchin da yan bindiga sukeyi akwai lauge chikin nadi afito afadi gaskiya mutanan nan akwai manya a gamnati da suke daure musu gindi suna wanan harka suna samun kudi wlh

  • @mamkmrammmm5412
    @mamkmrammmm5412 3 місяці тому

    حسبي الله ونعم الوكيل علي كل فلاته

  • @alkalidaggash3419
    @alkalidaggash3419 3 місяці тому

    Kun bar Yara akan titi feyeda shekaru ,zagu gur ba abun da kuka shuka

  • @musaabdul2687
    @musaabdul2687 3 місяці тому

    Ai dabbobi ne...

  • @kamalnababa
    @kamalnababa 3 місяці тому

    Kunyi shiru sadda akaci mutuncin yan Shi'a,shine dalili

  • @josephmoses6052
    @josephmoses6052 3 місяці тому

    You are wrong. There is no tribe hausa fulani. Pretender.

  • @AbbakarIshakha
    @AbbakarIshakha 3 місяці тому

    Ni wlh wnn matsalar tsoro na arewa yana dauremin kai Wai ace wasu surarun mutane kuma jahilai ace su Hana al'oumma zama lafiya kuma ace sun gagari jami'an tsoro wnn hankali bazai dauka ba akoi munafirchi acikin al'amarin Nan wlh

  • @AbbakarIshakha
    @AbbakarIshakha 3 місяці тому

    Ni wlh wnn matsalar tsoro na arewa yana dauremin kai Wai ace wasu surarun mutane kuma jahilai ace su Hana al'oumma zama lafiya kuma ace sun gagari jami'an tsoro wnn hankali bazai dauka ba akoi munafirchi acikin al'amarin Nan wlh