Wannan shiri ya yi kyau kwarai! Akwai ilmantarwa sosai. Ni da ban san abubuwan da Hisbah ta ke yi su na da yawa har haka ba. Ga kuma wahalhalun gabatar da ayyukan da kalubale iri iri. Shaykh ya iya bayani kwarai da gaske daki daki, kuma cikin hikmah da kalamai ma su jan hankali. Shi ya sa mutane da yawa ke son sauraran wa'azuzzukan sa da karatuttukan sa. BBC Hausa da Shaykh Daurawa, Allah Ya Saka mu ku da mafificin alkhairi, ameen. Allah Ya Ci gaba da Karfafa mu ku gwuiwa, ameen. Allah Ya Sa Gwamnati ta karbi shawarwarin Hisbah don inganta ayyukan ta, ameen.
Aminchin Allah Ya tabbata ga Waliyin Allah Khadimul Islam, Hafizahullah. Allah Ya qara maka lafiya da nisan kwana. Allah Ya kare mana kai daga Sharrin kafirai, Yahudawa da fasiqai. Wallahi Ina Alfahari da kai. Kaine Jarumina❤
Allah darajar annabi Muhammad s a w ka qarama malam aminu daurawa lfy ❤ameen ya rabbil alamin kashifol ummati s a w Allah jikin magabata ameen ya Allah
I love hisba, because the way they are teaching moral lesson,🎉🎉i love your voice my beautiful sister,, May Allah bless you and your family,, you look beautiful sister,, very good dressing up, and down,, and so beautiful,, make-up,,❤❤❤ May Allah reward mallan Shielk Aminu Ibrahim, daurawa,, nice comments from F.C.T Abuja 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇬
Masha Allah Sheikh Daurawa! Madalla da aikin Hizba! Amma shi gwamna Kano da ya furta zancen baza ga Hizba, ya gaggauta neman afwa, kafin fushin Allah ya risashi!
Allah saka muku da alheri yadda kuka gayyato mln Sheikh Ibrahim Daurawa, Allah saka masa da alheri yayi masa daukaka ya mara masa ya kara masa yawancin rai da lfy ya bashi magada da cigaba da mulkin sa yayi wa shi da zuriya ń shi tanadin ALJANNA FIRDAUSI.
Masha ALLAH, Hakika malam yanada ilimi kuma da ilimi da hujja da kishi malam ke Aiki, Allah ya kara lafiya Allah ya kara bai malam hakuri a kan wannan Aiki, Muna Alfahri da kasancewarmu Al'ummah daya a zamani daya da Malam,
Kai wllh najinjinawa aikin hisba musamman jagoranta shiek Aminu daurawa👍 Kuma yakamata ace duk Wanda yayyi ba dai dai ba ahukuntashi ko waye saboda akawo gyara ko zamu samu Allah ya yayemuna abubuwan da ke faruwa Allah yasa hannunsa 🤲👏🥰
Allah ya saka mawa malam da alkhairee ❤️❤️ ubangiji ya baka ikon sauqe nawin da ke kanka, ya kareka daga sharrin gurbatattun manyan qasa masu Hana aiwatar da aiki! Ameen
Allah SWT Ya qara daukaka Addinin Islama,Allah Ya Yi riqo da hannayen ki,Ya shirya Al‘Ummar Musulmi.Ka yafe ma na,Ka shiryi zuri’ar mu.Hizba,Jazakumullahu khaira.
Allah ya taimaka ya bada lada Ni burina a kama masu wulakanta dabbobi a hukuntasu musamman masu gyaran kaji,ma'ana yaddad suke yanka kajin da yaddad suke daukosu a mashina da motoci
Hisbah aykin allah ❤️❤️❤️❤️❤️allah ya sakawa Sheik malam aminou daurawa da alkhairi ubanguiji allah s.w ya taya riko allah ya daukaka hizbah yasa su cimma manufan su ta alkhairi...
Gaskiya samun irun su Sheikh Daurawa a cikin Alumma ba karamin arziqi ba ne. Allah ya kara dogon rayuwa da Albarka. Ameen.
Ameen
❤
Ameen ya Allah
amin
Ba shakka. Ameen.
Masha Allahu ne Dan Allah inso number mallam Dan Allah
The battle against indiscipline must be consistently fought with strong support from the government for Hisba to eradicate wrongdoing in society.
Wallahi tallahi Sheikh Aminu Daurawa is blessing to our community May Allah Continue to reward you Ameen
Ameen summa Ameen
Wannan shiri ya yi kyau kwarai! Akwai ilmantarwa sosai. Ni da ban san abubuwan da Hisbah ta ke yi su na da yawa har haka ba. Ga kuma wahalhalun gabatar da ayyukan da kalubale iri iri. Shaykh ya iya bayani kwarai da gaske daki daki, kuma cikin hikmah da kalamai ma su jan hankali. Shi ya sa mutane da yawa ke son sauraran wa'azuzzukan sa da karatuttukan sa. BBC Hausa da Shaykh Daurawa, Allah Ya Saka mu ku da mafificin alkhairi, ameen. Allah Ya Ci gaba da Karfafa mu ku gwuiwa, ameen. Allah Ya Sa Gwamnati ta karbi shawarwarin Hisbah don inganta ayyukan ta, ameen.
Aminchin Allah Ya tabbata ga Waliyin Allah Khadimul Islam, Hafizahullah. Allah Ya qara maka lafiya da nisan kwana. Allah Ya kare mana kai daga Sharrin kafirai, Yahudawa da fasiqai. Wallahi Ina Alfahari da kai. Kaine Jarumina❤
Allah darajar annabi Muhammad s a w ka qarama malam aminu daurawa lfy ❤ameen ya rabbil alamin kashifol ummati s a w Allah jikin magabata ameen ya Allah
Ameen ya ALLAH
I love hisba, because the way they are teaching moral lesson,🎉🎉i love your voice my beautiful sister,, May Allah bless you and your family,, you look beautiful sister,, very good dressing up, and down,, and so beautiful,, make-up,,❤❤❤ May Allah reward mallan Shielk Aminu Ibrahim, daurawa,, nice comments from F.C.T Abuja 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇬
Tayaa zanyi nakasanthe ko wane loukathi nakasanthe tare da bayanin malan agudamini hanyar dan allah labarine yanada matoukan dadi sosey
❤❤❤❤Allah ubangiji yakara azurtamu da malamai irin su malam Aminu Ibrahim daurawa
Malam Allah yasaka da Alkhairi ya yima iyaye Rahama
Ma sha a Allah matuqar godiya da wannan tattaunawa da Malam
Gaskiya kunyi kokari, na rabu dajin shirin daya burgeni kqmar wannan muna godiya BBC hausa
Masha Allah Sheikh Daurawa!
Madalla da aikin Hizba!
Amma shi gwamna Kano da ya furta zancen baza ga Hizba, ya gaggauta neman afwa, kafin fushin Allah ya risashi!
Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W. 📿💯
Sallallahu Alaihi Wasallam
Sallallahu alaihi wassalam❤❤❤
As salam aleykoum ya rassouloulah❤❤❤❤
❤❤❤
Hisbah aikin Allah, Allah kara kareku da kuma kara doraku akan munafukai masu fuska biyu
Ameen ya Allah
Allahumma ya sakawa malam da gidan aljannarsa madaukakiya
Allah saka muku da alheri yadda kuka gayyato mln Sheikh Ibrahim Daurawa, Allah saka masa da alheri yayi masa daukaka ya mara masa ya kara masa yawancin rai da lfy ya bashi magada da cigaba da mulkin sa yayi wa shi da zuriya ń shi tanadin ALJANNA FIRDAUSI.
Masha ALLAH, Hakika malam yanada ilimi kuma da ilimi da hujja da kishi malam ke Aiki, Allah ya kara lafiya Allah ya kara bai malam hakuri a kan wannan Aiki, Muna Alfahri da kasancewarmu Al'ummah daya a zamani daya da Malam,
Gaskiya kam she godiya wallah ALLAH ya ja kwanan malan Aminu ibrahim daurawa
Mashallah dafarko dai Allah yakara Mal lafiya danisain kwana domin samun irin su Mal acikin al,uma bakarami arzikibane Mal amastayinmu namatasa ashirye muke mubawa hukumar hisba duk,wata datake bukata daga garemu matukar batafi karfin muba ❤❤❤❤ Kuma inaso nayi ammani dawannan damar domin yiwa BBC Hausa fatain Alkairi Allah yaka daukaka daganaku harkulin M A
Abubakar
Amen
Gaskiya munji Dadin wannan shirin Allah shiqarawa malam juriya da Hakuri kuma Allah datar damu baki Daya
Ameen ya Allah
Haqiqa daurawa yacika sharudan zama malami, Kuma qarkuwane a jahar kano, komai de an sulhunta tsakanin sa da 001❤️ masha Allah.
malam Allah ya kara karfin hali
Masha Allah Allah yaqara daukaka malam ya taimakeku akan wannan jahadi jazakallah khairan.
ماشاءالله تبارك الله جزاكم الله خيرا الجزاء ونفع بكم أمة الإسلام ❤
Masha Allah ya karabaku karfin guiwa Akan abubuwan da kuke na alkairi hisbah tare da bbc Hausa 🤲
Allah ya taimaka ya daukaka darajar malam tare da cigaban hisba
برنامج في غاية الروعة اعداد وتقديم ومعلومات قيمة من الشيخ امينو دورا
Masha Allah haka yayi kyaw malam Allah kara lafiya
Masha Allah Malam
Allah yaci gaba da taimakawa❤
Masha Allah Allah saka da alkairi kuma da hakuri 😢malan
Allah yakarawa malam lpy wlh ina kaunar malam daurawa
Gaskiya wannan shirin yayi kyawu kwarai da Gaske
Shirin yayi kyau. Allah ya Saka da alheri. Amin.
Allah kareku da sharrin makiya musulunci 🙏🙏🙏 🤲🕋
Masha Allah ❤❤❤ Allah ysaka da alkairi
ALLAHU AKBAR wato kunlura itama mai maganar shigar datayi hisba kauda batsala
Masha Allah Allah y karawa malam lfy y kuma Kara daukaka hukumar hisbah Muna godiya sosai sheikh 🙏😊
Hisba is one of the best initiatives in Kano
Kai wllh najinjinawa aikin hisba musamman jagoranta shiek Aminu daurawa👍 Kuma yakamata ace duk Wanda yayyi ba dai dai ba ahukuntashi ko waye saboda akawo gyara ko zamu samu Allah ya yayemuna abubuwan da ke faruwa Allah yasa hannunsa 🤲👏🥰
MASHA'ALLAH...
Allah yasakawa MALAN da gidan ALJANNAH
Na this kind people, we want.... Cause many things dey happen for Northern Nigeria wallahi... Allah ya bada sa'a Mallam🙏🙏
Allah ya saka da alkairi 🙏🏾@shek malam aminu daurawa👏🏾 Allah ya shiryar damu, Allah kasa mu wanye lapiya🤲🏾
Ma sha Allah , muna so a kara kahu mana irinsu Malam
I really support you ya Sheikh.Allah ya karfafeku
Wallahi Madina kinfi kyau kafin kiyi sliming
Allah yai Maka Albarka Allah ya yawai ta mana ire Irene ka
Respect to malam long life and prosperity
amin
@@Ummuaysha7685ààà
Amin ya Allah
فعلا جزاك الله خير الشيخ أمين دورا
Allahu akbar allah yasakawa mln da alkhairi yakareshi daga makiya ameen
Masha Allah wlh naji dadin firar nan sosai kuma na dauki darasi acikin firar nan ❤❤
Allah ya saka mawa malam da alkhairee ❤️❤️ ubangiji ya baka ikon sauqe nawin da ke kanka, ya kareka daga sharrin gurbatattun manyan qasa masu Hana aiwatar da aiki! Ameen
Gaskiya munaji dadin tattaunawar Allah ya qara maka tsawon kwana ya baku kariya Allah ya Dada karfafa wannan kwamitin
Masha Allah thank mala god bless you god bless you mala ❤❤❤
Allah Yasakama BBC da Malam Aminu Daurawa da Mafificin AlkhairinSa.
Masha Allah Allah ya baku nasara Mallam
Masha Allah jazakallahu bikhr jaz Allah ya jikan iyaya da rahama
Macha'allah cheikh aminou daurawa fatan nasara ga hizba❤
Ma sha Allah, Allah ya kara shiga lamurran Malam.
Gaskiya naji Dadi sosai da wannan hira Allah ubangiji yaqara shige mana gaba
Masha allah gaskiya yayikau malan allah yakara basira
Masha Allah Allah ya sakawa malam da Alkhairi
Masha Allah barakallahu fikum
Allah ya biiyaku da alheri BBC
Masha Allah,Allah yakara maku karfi da nasarar aiki da sharrin mahassada musulunci.
Allah SWT Ya qara daukaka Addinin Islama,Allah Ya Yi riqo da hannayen ki,Ya shirya Al‘Ummar Musulmi.Ka yafe ma na,Ka shiryi zuri’ar mu.Hizba,Jazakumullahu khaira.
Mallam, Allah yasaka Maka da Alkhairi, Allah ya kara basira
Allah ya saka da alkhairee Malan. Allah ya kara daukaka hukunar Hisbah
Masha Allah Allah Ubangiji Ya saka da Alkairi
Masha Allah Allah Ubangji Ya karawa Rayuwa Albarka Ina son malam Aminu Ibarahim daurawa Allah Ubangji Ya hadamu a gidan Al, janah
Masha Allah,Allah Sarki malam Allah yayi riqo da hannayenka ammeen
Allah ya taimaka ya bada lada
Ni burina a kama masu wulakanta dabbobi a hukuntasu musamman masu gyaran kaji,ma'ana yaddad suke yanka kajin da yaddad suke daukosu a mashina da motoci
Masha Allah. Allah ya karawa rayuwa Albarka
Macha allah Tabarakallah cheicke aminu daurawa allah ya saka mouku da gidan aljanna
Allah ya biya malam. Allah ya kara daukaka hisbah 🙏
Masha allah allah yasaka da alkairi allah yakarawa malam lafiya❤
Masha Allah tubarakallah Allah ya Kara ma Malam lfy ❤❤
Sheikh Allah ya kara sani da fasaha, kuma Allah ya kawo muna irin Mal. Daurawa a ZAMFARA
Allah yasaka da alherinsa bbc 😊da kuma malam. Ameen
Masha allah alhamdulla malam allah ya qara nisan kwana
Dan Allah munaso ku gayyatan mana Aita wazeeri muji takamaiman labarinshi
Masha Allah, jazakallahu khair ya sheik. May Allah reward you with Aljannatil firdaus. Best interview with Mallam Daurawa and Madina Maishanu.
Ameen ya Allah
Masha Allah, Allah ya sakawa Hukumar Hisbah da alkhairi yaci gaba da dafa musu, Amin ya hayyu ya Qayyum.
Macha Allah malam Allah Ya kara basira Allah ya taimaka Allah Yayi jagora Allah ya jikan iyaye ameen ya rabbi ❤
Hmm mutane wallahi basa kyautawa malam kucigaba da aikin Allah kubar masu surutun iska suyita yii
ALLAH YA KARAWA MALAM LAFIYA DA IMANI Nidai idan naji kalmar hisba farinciki nake wanda bashi da gaskiya shine cikinsa zai duri ruwa
Allah sarki ya karawa mlm lafiya da ilimi mai albarka
Kuma muna godiya ga bbc hausa 🙏🙏
Masha Allah Malam ❤
Allah yakarawa Mal daraja yakuma bashi hakuri. Wajen gyaran tarbiya.
Hisbah aykin allah ❤️❤️❤️❤️❤️allah ya sakawa Sheik malam aminou daurawa da alkhairi ubanguiji allah s.w ya taya riko allah ya daukaka hizbah yasa su cimma manufan su ta alkhairi...
MashaAllah Allah Ya kara muku Nasarwa Malam, Allah Ya taimaki #Hisba da ma'aikatanta
Muna godiya sosai kuwa allah shikara daukaka bbc hausa
Masha Allah naji dadin wanna hirar allah yakarawa malam lfy ❤
Masha Allah allah ya karawa mlm lfy
Masha Allah ya karawa malam lafiya ya taimaki bbc hausa
Allah ya gafarta malam minene hukunci mai istin na i kuma yanada azumi
Allah sakama da alkhari Allah kara lapiya malam daurawa
Mun gode mallama Allah saka da Alkhhairi
ALLAH YA KARAMA MLN LFY DA NISAN KWANA ALLAH YA SHERYE MU BAKI DAYA
Allah yakarika shek aminu dawraw
Allah ya taimaki Daurawa!!
Ma Sha Allah. Mallam, Allah SWT Ya saka da alkhairi Yasa a wanye lafiya.
Mashaa Allahu Allah yaqarawa malam lafiya,
Madina Allah yasaka miki da Alkhairi 🙏 ❤