Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, ya faɗa mana yadda karatun Addinin Musulunci da na Boko da kuma shugabanci suka haɗu a rayuwarsa.

КОМЕНТАРІ • 220

  • @muazumustapha1504
    @muazumustapha1504 Рік тому +16

    Allah Ya sa mu gudu tare, mu tsira tare mu shiga aljanna tare. Ameen. Allah Ya mana Rahama.

  • @AHApourVOUS
    @AHApourVOUS Рік тому +1

    Tabarakallah masha Allah, Allah ya kara wa rayuwa @profisapantami albarka

  • @yusufmusa4456
    @yusufmusa4456 Рік тому +3

    Masha Allah Prof. Allah qarawa rayuwa albarka.

  • @Memory_Alkali
    @Memory_Alkali Рік тому +7

    Allah ya qarawa malam daukaka da lafiya da nisan kwana🎉

  • @HamzaNanafareeda-oy3wx
    @HamzaNanafareeda-oy3wx Рік тому +1

    Ma sha Allah ❤❤Allah ya saka maka da gidan aljanna

  • @abbaumar2321
    @abbaumar2321 Рік тому +1

    Kaji masuyi don Allah.Allah ya kara tsawon rai Yaa sheikh.

  • @ABKsenior
    @ABKsenior Рік тому +15

    Allah yajikan iyayan ka malam

  • @ummihassan4787
    @ummihassan4787 Рік тому +1

    I love malam for the sake of Allah,Allah ya Kara tsareka,ya Allah kabamu ka bawa yayanmu Alkur ani

  • @abubakaryakubu982
    @abubakaryakubu982 Рік тому +1

    Allahu Akbar Allah ya jikan lyaye

  • @your_majesty__
    @your_majesty__ Рік тому +2

    Maa shaa Allah
    Baarakallahu feek🤲🏽

  • @Ramla...
    @Ramla... Рік тому +1

    Allah ya tsare Mallam,ya kara imani da ilimi

  • @abdullahialiyu5375
    @abdullahialiyu5375 11 місяців тому

    Allah ya badda ladda amen ya allah

  • @jabirandi8522
    @jabirandi8522 Рік тому +2

    Masha Allah, Allah yakara sani malam❤

  • @nasiruisihaqa2452
    @nasiruisihaqa2452 Рік тому +5

    Masha'allah
    Allah ya ƙara maka ƙarfin imani

  • @abujaafaralgamidiy
    @abujaafaralgamidiy Рік тому +2

    JazaakalLahu Khairaan, shukraan jazeelaan Yaa sheikhanaa Fadheel!

  • @sanimussa-id6gg
    @sanimussa-id6gg Рік тому +3

    Masha Allah muna muku fatan alkairi daga Nan kasar Libya tripoli bbc. Hausa.

  • @SoufiyaChitou-gh5jx
    @SoufiyaChitou-gh5jx Рік тому +3

    Masha Allah malam Allah ya kara basira

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 10 місяців тому

    MASHA ALLAH ALLAH QARAWA RAYUWA ALBARKA ALLAH YAJIQAN WALIDAI

  • @AbubakarAuwalMubarak-le1gx
    @AbubakarAuwalMubarak-le1gx Рік тому +2

    Allah yaqarawa malam lafya da nisan kawana mai Albarka

  • @UsmanMuhammadMuhammad-l9m
    @UsmanMuhammadMuhammad-l9m Рік тому +1

    Wlhi duk hassadar mutum yasan Allah yay Maka baiwa Prof.

  • @sumayyaibrahimsulaiman156
    @sumayyaibrahimsulaiman156 Рік тому +2

    Maa shaa Allah, Allah y qara m rayuwa albrka❤

  • @TheAbdulDirector
    @TheAbdulDirector Рік тому +5

    Rayuwa mai ban sha'awa ❤❤

  • @HaouaouMuhammadlamin
    @HaouaouMuhammadlamin 4 місяці тому

    Allahahu akbar allah yaqara arziki rayuwa allah kabmu mukuma

  • @abdoulayenoma9071
    @abdoulayenoma9071 Рік тому +2

    Mallam issa, je suis fière de vous. Vraiment Allah vous a fait un grand don mâcha Allah ❤

  • @aminabello7365
    @aminabello7365 Рік тому +6

    Masha Allah ❤️Allah yakara lapiya

  • @Aljalingoweey
    @Aljalingoweey Рік тому +1

    Allah kare mana malam namu

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608

    YA ALLAH KA KARAMANA ILIMI KANUFEMU AIKI DASHI

  • @muhammadabdulaziz8819
    @muhammadabdulaziz8819 Рік тому +4

    Allah yasaka da alkhairi

  • @hafsataliyu4794
    @hafsataliyu4794 11 місяців тому

    Masha Allah tabarakalla Allah ya kara basira

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 11 місяців тому

    ❤❤❤ Fatan alkhairin Allah Ya Sheikh 👏💚🙏
    Allahumma aameen 🤲

  • @AbdurrahimAuwal
    @AbdurrahimAuwal Рік тому

    Masha Allah Allah yakarawa malam lfy da nisan kwana me ALBARKA ❤❤❤

  • @muhammadshaibu9041
    @muhammadshaibu9041 Рік тому +3

    Allah yakara basira da nisan kwana

  • @AhmadSade-nl6jx
    @AhmadSade-nl6jx 7 місяців тому

    Allah ya sa ka gama da Duniya lfy 🙏🏽

  • @AmosEric-l5c
    @AmosEric-l5c Рік тому +5

    Macha Allah BBC kun manta da malami na Abdallah gadon kaya

    • @oumoudjamila6602
      @oumoudjamila6602 Рік тому

      Gaskiya nima Ina son wanazin shi sosai,Abdallah gadon kaya

  • @HelloBebeysksk
    @HelloBebeysksk Рік тому +1

    Allah ya kara lafiya malam men SUNNAH

  • @hnhsn7923
    @hnhsn7923 Рік тому +3

    Ya Malam ashe muna bangaren Danwake tare 👍

  • @AbouAbdulazizi
    @AbouAbdulazizi 11 місяців тому

    Ma cha allah tambaya guda tarage miyasa malam yana sauri kuka iyana karatu nagode

  • @Maryambsalis-ne6wg
    @Maryambsalis-ne6wg Рік тому

    Masha Allah tabarakallah Alhamdulilah
    Allah yakaro lpy da Imani
    DUK Wani Alkhairi na duniya Allah yabakashi duka❤

  • @umarnasir2912
    @umarnasir2912 Рік тому +3

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka

  • @AminuSaminuK
    @AminuSaminuK Рік тому

    Alhamdulillah Allah ya karawa Malam lafiya da koshin lafiya, Tabbas Allah ne kadai yasan adadin abinda muka koya daga wajen malam, a addini da kuma ilimin Zamani. Allah yaja kwana malam.

  • @Fatima-uv1lu
    @Fatima-uv1lu 8 місяців тому

    Allah y qara mka lpy da arxiki d Imani d tsoran Allah

  • @hammadahmadhaoua741
    @hammadahmadhaoua741 Рік тому

    Allah ya albarkaci rayuwar malam da zuriar sa, Allah jikan iyaye ya sa ka gama lafia❤

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 Рік тому +5

    Allah yakaremana mlm

  • @Fndkyrn
    @Fndkyrn Рік тому +3

    Allah ya qara girma da daukaka

  • @FatimaNasirIdris
    @FatimaNasirIdris Рік тому

    Allah ya jiqan magabata baba malam Allah yasaka Maka da alkhairi Allah yahadamu a aljannah 🤲

  • @GarbaAllassang
    @GarbaAllassang 4 місяці тому

    Que la Paix du Très Haut accompagne notre professeur Issa Ali Ibrahim Pantami. Qu'Allah le Très Haut agree les ames de ses illustres parents. Sa contribution dans le domaine de la Religion et de la Science sont remarquables. Qu'Allah le Très Haut le retribue par le Paradis La Firdaus. Puissent nos progenitures lui ressembler sur ses vertus. Wassalam....

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 Рік тому +3

    Lallai ka cika farfesa Allah ya kara sutura

  • @habibumusahassan455
    @habibumusahassan455 Рік тому

    Masha Allah
    Allah yakarawa rayuwa albarka ameen

  • @MusaRabiuabdullahi
    @MusaRabiuabdullahi 8 місяців тому

    Allah ya karawa malam basira amen

  • @salissoumahamadoumoussas-mj7sl

    Allah ya kcarawa rayouya albarka

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza Рік тому +1

    Allah Ya saka da alheri Sayyadina Fantami

  • @AnnoyedGrizzlyBear-do4zk
    @AnnoyedGrizzlyBear-do4zk 9 місяців тому

    Short of words. Malam is absolutely amazing wallahi. May Allah Subhaanahu wa ta'ala grant him more knowledge and understanding towards life in Islam. May you be destined with hikmat always as you speak. Ameen.

  • @ShafiouYahaya
    @ShafiouYahaya 11 місяців тому +1

    Masha Allah allah yakara lafiya

  • @nagudutv
    @nagudutv 11 місяців тому

    Masha Allah. Allah Ya ƙarawa rayuwa albarka.

  • @abubakarabdulmumin9862
    @abubakarabdulmumin9862 Рік тому

    Masha Allah, Allah ya qarawa rayuwa Albarka, Allah ya Jiqan Mahaifanka, Allah ya saka masu da Mafificin Alkhairi

  • @IDRISUHASSANGBATAGI
    @IDRISUHASSANGBATAGI Рік тому +1

    ALLAH YA KARA MAKA DARJA

  • @ramatoulayesalhatouamani9262

    Dan Allah ku kawo muna Abdourahamane isa Ali

  • @kariminbousare
    @kariminbousare Рік тому

    Allah ya daukaka malame yakare chi gacherin duniya

  • @elyaseenkumbytv
    @elyaseenkumbytv Рік тому +11

    ...Allah Ya Amince Mana Our Feture Gombe State Governor Baba Pantami 2027!!!

  • @muhammadabdurrahman3121
    @muhammadabdurrahman3121 Рік тому

    ALLAH YASA MU WANYE LAFIYA

  • @aminatambai
    @aminatambai Рік тому

    Ina kaunar ka saboda Allaah malam,kuma Ina ftn na hadu da kai a rayuwa ta kafin na koma ga Ubangiji na.

  • @PRINCE_A_SALAM
    @PRINCE_A_SALAM Рік тому

    Malan dan allah ka tsaya takarar shugaban kasa

  • @bunuabdulkadirgaltimari1462
    @bunuabdulkadirgaltimari1462 11 місяців тому

    Masha Allah, Allah yemaka jagora ye kuma jikan iyayanka da malaman ka da kuma sauran musullamai

  • @KabiruLawan-o7l
    @KabiruLawan-o7l 11 місяців тому

    Allah yakara lfy malam

  • @MUFTAUUMAR-zq6jt
    @MUFTAUUMAR-zq6jt Рік тому

    Masha Allah Allah y karawa rayuwa albarka ya sheikh

  • @EagerRoadCar-wx2si
    @EagerRoadCar-wx2si 11 місяців тому

    Masha Allah Allah ya Kara lafiya da imani

  • @hassanumaiakwai
    @hassanumaiakwai Рік тому

    Allah ya ƙara ma rayuwa al-barka da nisan kwana malam

  • @yakakaadam1999
    @yakakaadam1999 11 місяців тому

    MaashAllah, ALLAH yaabaa mallam lafiya Ameen❤❤

  • @Hafsatou-ct9oo
    @Hafsatou-ct9oo 3 місяці тому

    Allah yakara rayuwa albarka

  • @MuhammadAli-eg6jl
    @MuhammadAli-eg6jl Рік тому

    Ma sha Allah Allah ya Kara mallam lafiya da Nisan kwana

  • @SAIDUMUHAMMAD-y6q
    @SAIDUMUHAMMAD-y6q Рік тому +3

    Masha Allah yabiya

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 6 місяців тому

    Ya Allah ya jiqan mahaifanka

  • @umarghali6667
    @umarghali6667 Рік тому

    Allah kara lafiya basira daukaka proof ❤

  • @HassanfyHassanfy-ol7qv
    @HassanfyHassanfy-ol7qv Рік тому +3

    Masha Allah muna taredaku❤

  • @umarkatibu6501
    @umarkatibu6501 Рік тому +4

    I love you Mallam. 😢😢

  • @sanibenmusa8831
    @sanibenmusa8831 Рік тому +1

    Masha'allah allah ya Kara lafiya

  • @MB_Gerengi
    @MB_Gerengi Рік тому +1

    Ubangiji Allah ya karawa Malam lpy da nisan kwana

  • @jfhjdgj2661
    @jfhjdgj2661 Рік тому +1

    ماشاء الله تبارك حفظك الله من كل سوء ومكروه ويستر عليك يا رب

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 місяців тому

    Allah ya sa mudace

  • @HzmidouBoubacar-nc7nh
    @HzmidouBoubacar-nc7nh Рік тому +1

    Allah yakara illimi

  • @lsksk1111
    @lsksk1111 11 місяців тому

    Shashasha, Banza. Shugaban Riyah da Girman Kai da Bambaɗanci. Sai dai ka yaudari waɗanda ba su san ka ba.

    • @umaradamu1524
      @umaradamu1524 8 місяців тому

      Wawa

    • @lsksk1111
      @lsksk1111 8 місяців тому

      @@umaradamu1524 Ai ba ka san shi ba. Don haƙa, ban ga laifin ƙa ba. Ni na san shi, shi ma ya san ni closely, shekara 21 da suka wuce. Kai da ka san shi kwanan nan a Radio da TV, me ka sani game da shi? Ina fata Allah Ya buɗe muku idanuwan ku, ku gane wane ne HAQIQANIN wannan mutumin. Na faɗa, na ƙara faɗa, dukkan abin da ya ke yi gaba ɗaya, babu Allah a ciki. Gaba ɗaya rayuwar sa a kan Riyah, da yaudara, da neman suna, da neman ɗaukaka a duniya ta ginu. Kuma ga bala'in masifar girman kai da wulakanta mutane. Ina fata wata rana wata mu'amala ta haɗa ka da shi, za ka gane wane ne shi. Don Allah ka rufe bakin ka, tun da ba ka san shi ba.

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna9525 Рік тому

    Ina rokon allah yasa dana Muhammad yazama Kamar ka a fannin a ilimi da Kuma amfani dashi da son iyaye 🤲🤲😭

  • @yusufyaks1233
    @yusufyaks1233 4 місяці тому

    Mungode Prof😊

  • @alkalidaggash3419
    @alkalidaggash3419 Рік тому

    Ma sha Allah mallan

  • @NuruIbrahim-s9r
    @NuruIbrahim-s9r 2 місяці тому

    Allah ya Saka. Malam

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 Рік тому

    Nifah har yau Banga antattauna da sheikh Abdullah gadon kaya bah

  • @IsmaelBoss-j1w
    @IsmaelBoss-j1w 5 місяців тому

    Allah ya karamuku nisan kwana

  • @MaimunatAbubakar-xo8eu
    @MaimunatAbubakar-xo8eu Рік тому

    ❤❤❤❤ this is my mentor I really ❤❤❤ him ❤❤❤

  • @bodagumeltv5918
    @bodagumeltv5918 Рік тому +1

    Masha Allah ❤

  • @salisua.sulaiman206
    @salisua.sulaiman206 Рік тому

    Allah ya Karawa rayuwa albarka

  • @hafizibrahimrimi5129
    @hafizibrahimrimi5129 Рік тому +2

    Allah ya Kara ma malam lafiya

  • @ABUBAKARMUHAMMADGALDI
    @ABUBAKARMUHAMMADGALDI Рік тому

    Allah ya kara ilimi mai albarka

  • @moctarissa3669
    @moctarissa3669 Рік тому +1

    ma cha Allah Tabarakallah ❤

  • @FatimaNasirIdris
    @FatimaNasirIdris Рік тому

    Allah yarabaka da duniya lpy yasa agama lpy baba malam

  • @ibrahimgimba8579
    @ibrahimgimba8579 11 місяців тому

    MaSha'Allah

  • @OmarWudil
    @OmarWudil Рік тому

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana

  • @yusufzakarikargi6225
    @yusufzakarikargi6225 Рік тому

    Ameen ya hayyu ya quyyum

  • @suleimansaleh-xk8rw
    @suleimansaleh-xk8rw Рік тому

    Barakallahu fik

  • @NasarMasculin
    @NasarMasculin Рік тому

    Allah Allah Allah la fille Allah Allah Issa

  • @مريممريم-ف9ج3ك
    @مريممريم-ف9ج3ك Рік тому

    Masha Allah 💪💪