Yan siyasar Nigeria sune suka rusa Nigeria wlh Lokacin mulkin soja bamusan meye yunwa ba bamusan rashin tsaro ba lantarki Rashin Ruwa Lokacin mulkin soja famfo muke budewa mudebi ruwa kuma shugaban nin Arewa sune suka fara zaluntar talakawan arewacin Najeriya dan haka wlh araba Nigeria yafi alkhairi sutafi can suci man fetur muci noma da kiwo mubawa yankinmu tsaro da kanmu duk musulmai na gaske basa tsoran talauci
Ba dukiyar ku bace abun banza, kudin ma abun banza ne, a wajen su, masu mulki yan arewa su suka bari aka raina mu aka dauke mu saniyar ware, saboda mugun kwadayin su
ما شاء الله جزاك الله خيرا
Masha Allah
Allah ya saka da alkairi
كلامك صح يا شيخ بارك الله فيك ❤❤
Malam Abu Aisha allha yasaka da alkairinsa allha ka tausayamana badan halinmuba
Kwadayi mubudin wahala
Allah yasa mugane
Mallam abu A'isha Allah yasaka da aljannah yasa kayi kyakkyawan karshe tare da Ni da iyayena Ameen .
Subhanallah Allah ya gyara mana
Allah ya kyau ta
👍♥️🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Wlh tun da daɗewa Najeriya ta zama rabe sai dai manyan yan arewa ne suka zama daskararu basu tunani kai ka ce
Basu da zuciya ka ce matattu ne 😢😢😢
Ena bayan malam araba kawae kowayahuta
Wallashi malan shashanci shekaraune nima wanna yabani haushi
Yenzu kuma ana son halatta radin wa chuwagabannin a kan mimbari ne? 😂😂😂
Yan siyasar Nigeria sune suka rusa Nigeria wlh Lokacin mulkin soja bamusan meye yunwa ba bamusan rashin tsaro ba lantarki Rashin Ruwa Lokacin mulkin soja famfo muke budewa mudebi ruwa kuma shugaban nin Arewa sune suka fara zaluntar talakawan arewacin Najeriya dan haka wlh araba Nigeria yafi alkhairi sutafi can suci man fetur muci noma da kiwo mubawa yankinmu tsaro da kanmu duk musulmai na gaske basa tsoran talauci
Ba dukiyar ku bace abun banza, kudin ma abun banza ne, a wajen su, masu mulki yan arewa su suka bari aka raina mu aka dauke mu saniyar ware, saboda mugun kwadayin su
Kudai kun chuchi mutane kuma kunchuchi adinin musulunchi da musulmai Allah ya isa tsakanin mu da ku Allah ya sakamana malamai marasa tsoron Allah